Sashe 72
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
damko wuyar rigar James Michael yayi tare da haɗe wa da wuyar tasa ya shaƙe sa da karfi yana kallon cikin idon sa, ga jijiyon kan nan nasa duk sun tashi sai zufa yake haɗawa duk da sanyin Ac dake palon, sai faman furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa, ran maza ta ɓaci, rai a matukar ɓace yace "I hate her, I don't want to see close to me, tell her to leave this house, if not i will kill her with my hand" ya kai karshen maganar tare da kara shaƙe wuyar James ɗin da karfin gaske, cikin fushi James yasa hannu ya damki hannun Michael dake wuyar sa yana kokarin ɓanɓaren hannun Michael ɗin daga wuyar nasa yana faɗin "Oya go an kill her!!" Yayi maganar cikin ɓacin rai, tashin hankali su Jay basu taɓa ganin James yayiwa Michael magana cikin tsawa haka ba sai yau, basu taɓa ganin in da suka samu saɓani ba sai yau, daddy na kokarin yin magana cike ta tashin hankali a face nashi, bai kai ga buɗe baki ba yaga Michael ya ya kara shaƙe James da karfi kamar zai kashe shi, yayin da shi kuma James ke kokarin ɓanɓare hannun Michael daga wuyar sa, ita kuwa mum ɗin nasu ta kasa gaba ta kasa baya ta tsaya kawai tana hawaye tana kallon su, da sauri uncle Tga ya nufo su da niyar ya rabasu, sai ganin yayi Michael ya hankaɗe James ya nufi mum ɗin su da sauri
a fusace James ya miƙe ya riƙe Michael ɗin, a sukwane Michael ya juyo ya kaiwa James mugun bugu a wuya, wani irin azaban zafi James yaji ya ziyarce sa a wuyan nasa, cikin fitar hayyaci da ɓacin rai ya haɗe hannun Michael dukka biyu ya ɗaga shi sama yayi wurgi da shi gefe guda, lokacin guda shi ma James ɗin kamannin sa suka sauya, sai huci yake, ba karamin mamaki su uncle Herry suka sha ba dan basu taɓa kallon James ya ɗauki zafi haka ba, duk gidan yafi kowa hakuri shiru shiru yake yana da hakuri sosai sannan yana bala'i son Michael bai son ɓacin ran Michael ko kaɗan, amma yau da hannun sa ya bugi Michael abun da bai taɓa yi ba.
Ihu azaba Michael ya fasa, gadan gadan James ya nufe sa da niyar dukan sa, da sauri Tga ya rike sa yana faɗin "Please James control your anger?" Kokarin fisge kansa James yake dan yaje ya daki Michael, yau Michael ya kai shi makura bai taɓa tunanin tsanar da Michael yayiwa mahaifiyar su ta kai ya iya yunkurin dukan ta ba
Cikin zafin nama ya kwace daga rikon da Tga ya masa tare da hankaɗe Tga ɗin har sai da ya faɗi saman sofa, ba karamin tsorata Tga yayi ba, tambayar kan sa yake daman James na da karfin da zai iya tureni? Kasa miƙewa yayi ya zubawa James ido kawai yana kallon sa da mamaki
Damko wuyar rigar Michael James yayi ya mikar da shi tsaye, sai numfashi sama sama Micheal keyi saboda wahala, dan ya bugu sosai wurgi da shi da James yayi, ya kasa yin wani yunkuri
idon James ya rufe baya ji baya gani bai lura da halin da Michael ke ciki ba ya dunƙule hannu zai kai masa naushi kenan, fitinanniyar kamshin perfume ɗin Romeo ya daki hancin duk wata halitta mai rai dake palon
A tare suka kai kallon su saman benen, yana tsaye saman bene ya goya hannu a kirjin sa ya zuba musu wannan dara daran kyawawan blue eyes É—in nasa yana kallon su, jikin sa sanye yake da Ripped Jeans da Round neck polo shirt fara kal kamar yanzu ya fito da ita daga kwallin ta, yau dai ya saki dark black curly hair sa bai É—aure ba ta kwata masa har bayan sa sai sheki take tasha gyara ga wani fitinanniyar kamshin da take zubawa, kyau iya kyau kamar shi yayi kan sa, soft red lips na san nan sai wani sheki suke kamar ya sanya musu lip balm
Ganin sa yasa James ya saki Michael, James na sakin sa ya wuce sai numfashi yake fitarwa da sauri sauri har wani tangal tangal yake, ya taho ya faÉ—a jikin Romeo yana sauke huci a hankali
kyakkyawan fararen hannun sa Romeo ya É—ago gentle yana É—an bubbuga bayan Michael É—in, slowly ya dawo da kallon sa saman face É—in Michael É—in, ya É—an kalle sa sannan ya mai da kallon sa kan su mum, gently in a cool voice yace "What brought this woman in this house?" Shiru suka masa suna zare ido jikin su sai kerma yake, ita ma mum ganin Romeo yasa ta shan jinin jikin ta, duk da ita ta haifesa amma ganin sa ba karamin razana ta yake ba, ganin sa firgitata yake, in da tasan yana gida da bazata zo ba, yanzu ma tsautsayi ya kawota tana burin ganin sune shi yasa ta ansa wayar kawar ta tayi wa James massage ta roki sa a kan ya sanya security su buÉ—e mata tazo ta gansu kawai ta koma, da kyar ya yarda ya sanya security suka buÉ—e mata gate amma yace mata komai ya faru da ita shi baruwan sa, saboda son da take musu yasa tace ta yarda.
Jin sunyi shiru yasa Romeo yace in a cool voice "James, TGA who gave the security authority to open the gate for her? I knew one of you most have given the security permission to do that!!!" still shiru suka masa suna zazzare ido kamar an tare ɓera a tarko, dukkan su har shi TGA ɗin kirjin su sai dukan uku uku yake saboda tsoro jikin su sai kerma yake, sun sha ruwan mamaki ma da suka ga Romeo bai ɗau zafi sosai ba yau duk da mum tazo.
"Dad tell her I don't want to see her in this house henceforth, if I sees her footh here again she should fine herself to be blame!!!" Ya kai karshen maganar yana kokarin juyawa kenan, muryan mum ta katse shi, har in ina take wajen furta "I love you my pleasure" tayi maganar cikin tsoro, a fusace ya juyo, har suna haÉ—a baki da Michael wajen cewa "I hate you!!" Tashin sense shi dai James abun nasu yafi karfin sa, shi dai yasan yana jin haushin mum amma ba irin wannan haushin ba, yana É—an son ta kaÉ—an
rai a matukar ɓace Romeo yace in a strong voice "tell her dad i hate her and i don't want to see her close to me, if not I will shoot her with my hand!!!" ya kai karshen maganar tare da sakin Michael yana wani sauke huci kamar mayin wacin zaki sai faman furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa, Michael kuwa kamar jira yake, Romeo na sakin sa yayi bedroom ɗin Romeo da sauri,
Jim kaÉ—an ya dawo hannun sa rike da pistol gun, yana zuwa ya sai ta mum yana faÉ—in "get out" a sukwane daddy yace "Michael what is this?" HarÉ—e hannu a kirji Romeo yayi ya zubawa Michael dara daran blue eyes na sa, murya na rawa dad yace da Romeo "Please lion stop him" shiru Romeo yayi kamar bai ji me daddy yace ba, ita kuwa mum tana tsaye ta zuba musu ido yayin da shi kuwa Michael ke kokarin harbin ta, tabbas daddy yasan Michael zai aikata sarai zai iya harbin nata kamar yadda ya faÉ—a dan Michael yana da zuciya kamar Romeo ba a ban za yake kiran su da Lion and Tiger ba, suna da zafin zuciya over, barin ma Romeo shi na sa zafin zuciyar na daban ne idan ya fusata ba mai iya dakatar da shi
jikin daddy har kerma yake, sai faman rokan Romeo yake da ya dakatar da Michael "Please My lion stop him" wata gigitatchiyar tsawa Romeo ya dakawa daddy wadda ya sanya gaba ɗaya jama'ar palon razana da kiɗi ma "I can't stop him dad, Michael shoot her!!" Mum na jin abun da Romeo yace ta juya a guje ta fice daga palon, dan tasan halin su sarai tsab zasu iya aikata abun da sukayi niyya, dan tun suna yara ba wadda ya isa ya sanya Romeo yayi abu kuma ba wadda ya isa ya hana shi, ganin Romeo da idon ta a lokacin da yake cikin farinciki ma razana ta yake bare kuma ransa ya ɗan ɓaci, dan yau bai ɗau zafi bama, da ya ɗau zafi da ya jima da harɓe ta.
Mum na fita Michael ya faÉ—a jikin Romeo tare da sakin kuka mai É—an sauti yana faÉ—in "she is wicked, she has wrong us, please lion tell me the reason why has she done that to us why?" Ya kai karshen maganar tare da kara sakin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, Rungume sa Romeo yayi suma wuce bedroom É—in Romeo.
A tare su dad suka koma suka zauna, dad ya tsorata sosai, duk da cewa baya son mum bai son a kashe ta, ya fi son dai tayi nisa dasu ne ta bar su su samu peace of mind, shi kuma James a fusace ya haura sama yabi bayan Romeo da Michael...âœï¸
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪
B 💞Star Lady💞