Sashe 34
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
After some minutes Jehan ta shigo office ɗin bako sallama ta ƙaraso gun daddy ta zauna a gefen sa tare da kwantar da kanta a kafadar sa, hannun sa ya kai ya shafa lallausan gashin kan ta, cikin shagwaɓa tace "Daddy our party outfit is black and white" "same as ours" Rimsha ta faɗi tana ɗago kanta daga chest ɗin daddy "Alright go and make the lists of all you need well go to shopping later" ya kai karshen maganar tare da rungumar su a jikinsa, kiss suka manna masa a kumatunsa har suna rige rigen tashi su fita suna faɗin "That's why we Always love you daddy" Suka faɗi suna ficewa a ɗakin murmushi yayi shi ma yana mai jin kaunar yaran nasa har cikin ransa, ci-gaba da duba takardun da yake yi yayi.
💞💞💞💞💞💞💞💞
*KADUNA*
A yaune Abbi ya kira dillalai masu sayan filaye da gidaje, a kan suzo su sai company'n sa, yana tsaye sanye cikin shadda nevy blue kayan sun masa kyau sosai É—inkin full jompa, while Irfan na tsaye a gefen sa sanye cikin wandon jeans baki da t-shirt blue gashin kan nan nashi yasha gyara sosai, dukkan su fuskokin su babu annuri kallo É—aya zaka musu kasan suna cikin damuwa da tashin hankali, su kuwa dillalan sai kewaye company suke suna dubawa, har zufa Abbi yake haÉ—awa shi Irfan ma ba'a magana dan tashin hankali sa yafi na Abbi yawa saboda abun ya haÉ—un masa biyu ne na farko a baya Abbi bai da kuÉ—i yasa Ummin su ta gudu ta barshi, bayan tafiyar ta Allah ya azurta Abbi har company ya saya yanzu kuma wani yazo ya zalince sa, ga zafin ciwon abun da Ummi tayiwa Abbi ga kuma zafin ciwon abun da ya samu Abbin yanzu.
Suna tsaye a wajen har dillalai ɗin suka gama kewaye kewayen da dube duben su suka dawo wajen su Abbin, Shiru Abbi ya zuba musu ido yana jiran yaji nawa zasu fara taya masa wajen, da buɗar bakin ɗaya daga cikin dillalan sai cewa yayi mun saya 5 million a sukwane Irfan yace cikin tsawa "What!! 5 million fa kukace ai ko wan nan fillin kawai yafi karfin 20 millon, company guda mai girman filli plot 15 shine zaku ce 5 million bayan har da gini a wajen kuji tsoron Allah bayin Allan" dogon tsaki ɗaya daga cikin dillalan ya ja kafin yace "Kai da kake mana wani lissafin banza da na wofi mu ina ruwan mu da abubuwan da kuka kashe kuka saya yanzu dai sayarwa zaku yi, kuka kiramu to mu kuma 5 million muka ce zamu saya idan ya muku, mu baku kuɗin ku cash mu ansa takardu idan kuma bai muku ba sai mu wuce ku nemi wasu, a zamanin yanzun nan waye ma yake ta wani filli ko gida kowa ta abincin da zai ciwa cikin sa yake na rantse muku ba wanda zai sayi wan nan kangon 6 millon!!" Ya kai karshen maganar cikin faɗa, kallon Irfan Abbi yayi yace "Muje gefe mu ɗan yi magana" ba musu Irfan ya wuce sai huci yake dan yadda suka taya wajen ba karamin ɓata masa rai suka yi ba filli mai girman gaske har ka kuma a cikin garin kaduna ba'a kauye ba kai wan nan ma ai rai nin hankali ne.
Kasa kasa da murya Abbi yayi ya fara magana dan kar dillalan suji "Irfan suna da gaskiya yanzu ba kowa yake da kuɗin sayen gida ba al'umma ta abincin da zasu ci suke dan haka mu hakura da asarar kawai mu sallama musu" riƙo hannun Abbi Irfan yayi yayi kasa da murya cikin girmamawa yace "Abbi wallahi karya suke ta haka suke fakewa suce ba kuɗi kowa na ta abinci ne sai su kashewa mutun jiki susa ya sallama musu kayan sa kamar kyauta ina da tabbacin suna mutuwar son company nan dan haka Abbi ka rabu da su idan ba zasu bada 20 millon ba wallahi su bar mana abun mu ni zan ɗauki degree certificate na naje neman aiki, ai ta Allah bata karewa kuma bai kamata bawa ya yanke tsammani daga samun Rahman Ubangijin ba" "Hakane Irfan to ni dai zan koma cikin motar ka najira ku ka yi magana da su kaji kai na ciwo yake ba zan iya tsayawa a wajen ba" ya kai karshen maganar tare da wucewa ya bar wajen ya nufi motar Irfan ɗin, shi kuma Irfan ya koma wajen dillalan a ƙule yace musu "Zamuyi tunani idan mun gama zamu nemeku" ya kai karshen maganar tare da juyawa zai bar wajen, cikin sauri ɗaya daga cikin su yace "To mujira zaku sayar mana ne ko dai" Irfan ba tare da ya juyo ba yace "Zamu neme ku idan mun gama tunani" yana kai karshen maganar ba tare daya jira amsar su ba ya bar wajen cikin sauri yaje ya shiga motar sa, suka zauna shiru shi da Abbi har sai da dillalan suka tafi san nan su Abbi ma suka fitar da motar su waje, Irfan ya kashe motar ya fito ya rufe gate ɗin company nin ya koma mota suka bar wajen
A takaice dai dillalai har kala uku su Abbi suka kira amma duk wadda suka zo tayin wulakanci sukewa wajen ba wanda ya taya sama da 7 millon a cikin su, dukkan su Irfan yaki sallama musu ya É—auki takardun sa ya fara naman aiki,
💞💞💞💞💞💞💞💞
*KANO*
Zaune take saman tsakiyar gadon daddy tana latse latse a system na shi da ya ajiye saman bedside drawer ya fita, sai latsa masa take bata ma san in da take shi ga ba kawai duk in da ta samu latsawa take, da sallama daddy ya shigo bedroom ɗin, ganin abun da take masa da system yasa ya kariso wajen da sauri yana faɗin "Jelly me kike min a system kuma? Ke da nace ki cire kaya ina zuwa in miki wanka" turo baki tayi kamar biro cikin shagwaɓa tace "Daddy amma yau tare zamuyi wanka ko?" Waro ido waje yayi yana kallon ta cike da mamaki yace "A'a ba dani ba" kuka ta sa masa tana faɗin "Daddy ni gaskiya idan ba da kai ba ni ma bazan yi wankan ba" kara waro ido waje yayi yana kallon ta, ganin da gaske take kukan ga hawaye sun fara bin kuncin ta ne yasa yayi kasa da murya yace "My jelly Allah ya hana mutane biyu su shiga toilet" cikin sauri tace "Daddy ai to tare muke shiga ba kai kake min wankan ba kaga kenan mu biyu muke shiga ai" ɗaure fuska yayi sosai kafin yace "Ni ai daddyn ki ne zan iya yi miki wanka amma ba muyi tare ba Allah ya hana hakan" kara turo baki tayi tana faɗin "Daddy nima zan iya maka wankan ke nan ai" saura kaɗan dariya ta kubce masa amma sai ya danne ya wuce ya nufi toilet yana faɗin "kiyi sauri kizo namiki wanka anjima kaɗan su Yaya Irfan dash yaya Imran zasu zo" ya kai karshen maganar tare da shigewa cikin toilet ɗin yana mamaki wai zata masa wanka ita da ko brush bata iya yiwa kan ta ba ne zata ce zata masa wanka,
ita kuwa jin daddy ya ambaci su yaya Imran zasu zo ne yasa ta miƙe da sauri ta diro kasa daga gadon ta shige toilet ɗin da yar gudun ta tana dariya,
After some minutes.