Sashe 77
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zuba mata ido mutumin yayi kafin yace "Ya sunan ki" cikin nitsuwa tace masa "Rimsha" a hankali ya mai mai ta sunan, ba karamin mamaki su Ayla suka shaba ganin Rimsha na hira da mutumin nan, "Kai fa ya sunan ka?" Ta tambaya tana tsare sa da dara daran sleeping eyes nata, kasa kasa yace "Mustapha" shiru suka É—an yi na yan mintoci kafin yace "Ya akayi kika zo daular mutuwa gidan da ba'a shiga a fita, duk wanda ya shiga to kai tsaye zai tafi in da ba'a dawowa?" Hawaye Rimsha ta fara yi ta fara bashi labarin yadda a kayi ta tsinci kan ta a daular mutuwa, sosai ya tausaya mata, sai dai abun mamaki shi da ta tambaye sa ya akayi yazo nan, ya kasa faÉ—a mata dan ya kasa tuna komai, yayi mamaki sosai ma jin ita ta iya tuna yadda a kayi ta shigo gidan, shiru yayi ya zuba mata ido yayin da ita kuma take ta kokarin tuna wani abu mai muhimmanci daga cikin rayuwar ta, amma ina ta kasa tunawa, haka suka yita hira da Mustapha har rana ya É—ago sakiyar duniya, ma'ana azahar tayi kenan, lokacin azahar na cika Rimsha ta fara jin gaban ta na faÉ—uwa, dan har da Sallah sun mantar da ita sai dai da yake abun na jikin ta da time yayi zata ji jikin ta har kerma yake sai dai ta kasa gane hakan.
Bayan sun yi sallama da Mustapha ta koma wajen su Ayla ta zauna saman bencin in da ta tashi, cike da mamaki Ayla ta tambaye ta a kan hirar me sukayi da mutumin nan, nan ta basu labari sama sama, sun sha mamaki sosai dan Mustapha ba ya yiwa kowa magana a gidan kullun yana zaune shiru kamar kurma.
Suna zaune a wajen har mamallakin bencin yazo wato mai gadi su mai kula da su a part É—in nasu, gidan Part by part ne kowani Part su barbushi suna ajiye mutun É—aya mai kula da yan wannan part É—in
kallo É—aya Rimsha ta masa taji ta tsani mutumin nan, bata son kallon sa, wani mummuna da shi mai kiran samudawa sai dai da alama cikakken mutun ne ba aljani bane, matsa masa gefe Ayla tayi a kan ya zauna, washe baki yayi yana faÉ—in "Kiyi zaman ki bari na zauna a kasa dan naga yau da baki kika zo da alama munyi sabbin baki kenan" dariya Ayla tayi ka san cewar sun saba da mutumin tace "Kai dai duna bari yau na haÉ—u da yan uwana ne" kara washe baki yayi kafin yace "Suma musulmai ne kenan?" Jin ya ambaci sunan musulunci yasa Rimsha ta É—ago a sukwane tana kallon sa yayin da ita kuma Ayla tace "Me kuma musulmai" kallon tsab yayiwa Ayla kafin yace "Kema an juya miki tunani kenan?" Shiru Ayla ta yi dan kwata kwata ta dai na fahimtar abun da yake faÉ—a, ita kuwa Rimsha da Allah yasa tunanin nata bai gama tafiya dukka ba abun yana mata kamar gizo ne yazo ya koma, wani lokaci har sunan Allah tana iya kira wani lokaci kuma tayi kokarin kira amma sai ta kasa, hakan ku ya samo asali ne saboda addua'o'i da mum ta biya kuÉ—i a ke ta mata ga saukan Al Qur'ani mai girma da ake ta mata hakan yasa ita kaÉ—ai ta saura a gidan mai iya kiran sunan Allah time to time, kuma time to time tana iya tuna wasu abubuwa masu muhimmanci da ko wani musulmi ya kamata ya kasance yana aikata su wato askar.
Jin mai gadin nasu ya ambaci sunan musulunci ne yasa Rimsha ta miƙe ta karisa gaban sa ta tsugunna tana faɗin "Kai kasan musulci ne?" Gyaɗa mata kai yayi kafin ya fara mata bayani "Lokacin da a ka kawo Ayla gidan nan tana yawan faɗa min ita musulmace daga baya suka juya mata tunanin kasan cewar basa son wannan addinin ko kaɗan shiyasa duk mai irin addini in suka kawo shi sai sun mantar da shi komai" cikin sauri Rimsha tace "Amma to kai me yasa baka manta komai ba" zaro mata idon sa kamar na mujiya yayi har sai da ta tsorata ganin idon nasa sun sauya sun koma green color, yar dariya yayi kafin yace "Kin ji tsoro ne?" Gyaɗa masa kai tayi ta kasa magana "To karkiji tsoro, kawai na ɗan nuna miki dalilin da yasa ni basu juyamin tunani na bane" "Ban gane ba" ta faɗa a tsorace, kara kwashe baki yayi kafin yace "To ina nufin da ni da su duk ɗaya ne, nima magicians ne sai dai ni ban cika cin namar mutane sosai ba, kaɗan kaɗan nake ci time to time kuma ban na shan jini sosai sai in naji kewa" mamaki ne ya kamata ta kasa magana ta yi jugum ta zauna shiru tana tunanin to me yasa shi yake dariya har da wasa da Ayla su barbushi kuma basa yin hakan.
Kyasta mata munanan yatsu hannun sa yayi a kan face ɗin ta kafin yace "Kin tsoratane?" Gyaɗa masa kai tayi "To karkiji tsoro ke ba zan cinye ki ba, because you look so beautiful, your face look like moon, ba zai yi kyau ba a ce ancin ye yarinya mai kyau kamar ke" sai lokacin ta tuna tambayar da take son yi masa, cikin sauri tace "Kai musulmi ne?" Zaro mata wannan idon nasa mai kama dana mujiya waje yayi nan take idon nasa suka sauya color zuwa purple color, kan kace me kamannin sa sun sauya ya fara huci da gurnani mai razana kwakwalwa ɗan adam, ihu ta fasa tana kokarin niƙewa yayi saurin riƙo rigar ta, cikin fishi tace "Karka sake taɓa ni dan ba haka aka koya min a gida ba" janyota yayi yayi wurgi da ita ta faɗi kasa tare da sakin ihun azaba,
gaba ɗaya wayan da suke wajen sai da suka miƙe tsaye har da Mustapha ka san cewar sun san halin mai gadin yana da dariya da mutane, dan duk gidan ma shi kaɗai ke dariya amma kuma yana da fushi sosai, kuma duk yadda kuka saba da shi idan ka masa ba dai dai ba nan take yake kashe mutun, yana da wasa da dariya amma bai da mutunci idan ka taɓo sa, a fusace yace "Yau dole amin fefesunki a gidan nan idan ba haka ba ba zaman lafiya" da sauri Ayla ta zube kasa tana masa kirari tana rokan sa a kan yayi hakuri Rimsha bakuwa ce bata san komai ba, sai wani huci yake yana gurnani kamar wani basamude
Ban da kuka ba abun da Rimsha keyi dan wurgi da ita da yayi ta bugu da kasa sosai taji zafi.
Sosai gaba ɗaya wayan dake wajen suka duƙa suna rokan duna a kan yayi hakuri ya kyale Rimsha,
da kyar ya yarda zai hakura amma sai Rimsha ta taso da kan ta, ta dafa kafafun sa ta bashi hakuri, cikin sauri Ayla taje ta taimakawa Rimsha ta miƙe suka dawo gaban shi suka duƙa, cikin kuka Rimsha ta bashi hakuri, lokaci guda taji tsanar mutumin ya kara ninkuwa a ranta, mummunar katon kafar sa yasa ya hanɓare ta sai da tayi baya ta faɗin ta buga kan ta a kasa, sannan yayi wucewar sa yabi ta wata kofa ya bar wajen, sai kuka Rimsha take da kyar Ayla da Kausar suka ɗaga ta, ganin duna ya tafi yasa Mustapha ya kariso wajen su dan ya ja wa Rimsha kunne a kan tabi a hankali karta kuskura ta sake bari tayi wani gangancin, sosai Rimsha ta ji shawarar Mustapha dan ta ji wahala wurgi da ita da duna yayi, kuma tayi danasanin shiga sabgar sa da tayi, da haka Rimsha tace ita ɗaki zata koma ba zata sake fitowa waje ba har ta mutu, Ayla da Kausar ne suka taimaka mata zuwa ɗakin su suna mata sannu.
Cikin dattin É—akin nasu suka koma suka zauna suka buga uban tagumi sukayi jugum jugum kai daga ganin su kasan suna cikin tashin hankali da ba zai misaltu ba.
💞RUFEE💞
cikin kungurmin daji ne mai yelwan bishiyoyi da ciyayi dogaye, waje ne mai bantsoro, haka Rufee ta keta wayan nan grasses É—in ta wuce ta nufi bayan wata katuwar dutse mai É—auke da yar karamar kogo a wajen, kan saman dutsen taje ta hau, da kyar ta iya hawa, ta zauna zaman dirshan saman dutsen tana haki kamar wadda tayi gudu.
Tana zama ba jimawa wani tsohon mutumi ya ɓullo a saman wata yar dutse dake wajen, tsohone sosai yana da dogon jenu fari kal, sai dai da alama gemun sawa yayi ba nasa bane, mummuna da shi bashi da kayan gani yana da ido jajawur kamar jini gasu manya manyan kamar ball abun tsoro, ga hancin nan nasa a ɗage kamar irin nasu Barbushi abuɗe kamar kofa, mutumin nan abun tsoro ne, face na sa ba kyan gani ko kaɗan