Sashe 60
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
dai dai lokacin Tga ya sauko daga saman benen shima face na shi sanye da face mask san nan kayan jikin sa kusan iri É—aya da na Romeo, dai dai tsakiyar palon ya tsaya ya kalli su daddy cikin harshen turanci yace "Good morning daddy and uncle" da murna daddy da uncle Herry suka amsa masa, san nan suma su Micheal suka gai da shi a ta kaice ya amsa musu san nan ya nufi waje yabi bayan Romeo
har ya kai bakin kofa ba tare da ya juyo ba yace "I want to see all of you know in my place, excluding uncle and dad, James come with John" ya kai karshen maganar ya fice daga palon
tun da sukaji Tga yace su sa me sa a wan nan filin, jikin su ya fara kerma dan sun san shike nan horasu zai yi, dan wan nan fili daɗi baya kai mutun sai wahala, filline gari guda da Romeo ya saya kusa da gidan su wajen yake daga gidan su ta baya a koi kofa ta wajen zaka buɗe ka shi ga wajen, Musamman Romeo ya sayi fillin yasa a ka kawata masa wajen dan ya rinƙa basu horo a wajen,
da sauri Michael, Jay, suka rufawa Tga baya, shi kuma James ya wuce yaje ya damko wuyar rigar John ya jawo sa suka nufi waje, sai zagi da sambatu John ke tayi amma James bai kula sa ba, komawa daddy da Uncle sukayi suka zauna, suna masu tausayawa John.
Filline mai girman gaske an kawata wajen, ga wasu kyawawan kujeru a saman stair an sanya kyakkyawar runfa a wajen kujerun, kamar dai wajen hutawa, an raba wajen gida biyu rabi an sanya masu tiles, rabi kuma an sanya grass carpet mai kyau, fillin bai da faÉ—i sosai sai tsawon bala'i.
Zaune saman sofa mai laushi ga kyau Tga ya isko Romeo zaune yana latsa wayar sa, kusa da shi Tga yaje ya zauna, cikin girmamawa yace "Good morning Lion" shiru Romeo ya É—an yi na yan mintoci, kafin ya É—ago kan sa daga kan wayar sa, ya sanya kyakkyawan farin hannun sa gently ya zame face mask É—in face na shi zuwa gemun sa, Subhanallah tsarki ya tabbata ga Ubangiji da yayi wan nan hallitar,
kyakkyawa ne ajin farko, yana da face mai design mai kyau, ga dogon hanci har baka mai matikar kyau, soft skin na shi ba'a magana, kwance yake luf yaji hutu, bakin sa ɗan karami mai ɗauke da lips red color kamar ya sanya lipstick ja saboda kyau, idon sa kuwa kamar ya kara musu girma ne da ya cire first mask ɗin, dan har wani kyalli suka kara yi, gashin gerar san nan kamar an zana masa Calvin san nan suna cike dan kamar zasu haɗe saboda cikan kyakkyawar dark black gashin dake wajen, gefe da gefe kumatun sa dukka kyakkyawar dark black gashi ne kwan ce a wajen sai sheƙi da kyalli yake, kyau iya kyau kamar shi yayi kan sa Masha Allah.
Slowly ya lumshe dara daran blue eyes É—in nasa ya sake buÉ—e, tare da É—agawa Tga kai ba tare da yayi magana ba, dai dai lokacin su Michael suka shigo wajen, slowly ya dawo da kallon sa kan su, sai sambatu John ke yi kamar zararre,
A gaban su Tga James yazo ya durkusar da John, ya wuce ya zauna saman sofa, suma su Micheal wuce wa sukayi suka zauna saman sofa, John na kokarin miƙewa sai sambatu yake, slowly Romeo ya juyo da dara daran blue eyes na shi ya kalli Tga ba tare da yayi magana ba
Da sauri Tga ya miƙe ya damko wuyar John tare da ware yatsun hannun sa kamar mai zagi, ya ɗaga hannun sama da karfi ya cakawa John yatsun nasa a cikin sa kusa da cibiyar sa, nan take John ya fara kwara amai, yana tari, kara caka masa yatsun nasa Tga yayi a karo na biyu, sosai John ke tari yana sheƙa amai, ganin yana amayar da wine ɗin ne yasa Tga ya sake sa ya koma kusa da Romeo ya zauna, yana kallon John ɗin , yayin da shi kuma Romeo ya miƙe gently ya taka stair ɗin ya sauƙo kasa ya nufi wata yar siririyar hanya dake cikin fillin.
Sai da John ya amayar da gaba É—aya wine É—in da ya sha san nan ya kwanta a wajen na yan mintoci yana mai da numfashi, kafin ya É—ago kai yana kallon jama'ar dake wajen, while Tga ya sunkuyar da kan sa kasa yana latsa wayar Romeo da ya tashi ya bari a wajen, ihu John ya fasa lokacin da idon sa suka sauka kan Tga dan a tunanin sa Romeo ne, kasan cewar Tga ya sunkuyar da kai kasa, baka ganin kwayar idon sa
jin ihun John yasa Tga ɗago kai, yana kallon sa, miƙewa zaune John yayi ya fara kuka, dan da Tga da Romeo duk mugun tar su kusan ɗaya, dan mafiyawanci lokaci ma Tga ke hukun ta masu laifi, shi Romeo sai idan abun yayi yawa yake sa bakin sa, bai cika shiga har kan su ba, amma dai idan ka kuskura ya damke ka tofa in ba kayi Sa'a ba sai na lahira ya fika jin daɗi, haka shima James ya kware wajen iya hora mutane ya iya mugun ta kamar Tga.
Jibga jibgan Bodyguard biyu ne suka zo suka fara gyara wajen da John yayi amai, sai bayan sun gyare wajen tsab har da perfume suka sa, nan take wajen ya É—au kamshi sosai, sai da suka gama san nan Romeo ya dawo wajen.
In da ya tashi ya koma ya zauna tare da mai da face mask na face na shi, Tga na kokarin yin magana, bodyguard huÉ—u suka fito da manya manyan dawaki guda uku masu lafiya da ji da karfi, sun ci sun koshi sun samu kiwo mai kyau, sai daka sukuwa suke,
daga farkon in da a ka sanya grass carpet É—in nan bodyguard É—in suka tsai da dawakin ba tare da sun saki linzamin su ba, kallon John Tga yayi a ta kai ce yace "Get ready" in da sabo John ya saba dan wan nan É—aya ne daga cikin salon hukuncin Tga da Romeo, basu cika bugun mutun ba sai ta kama dole amma horo kala kala na mugunta sun iya
kallon John ɗin James yayi kafin yace "Ko dai wine ɗin bata sake ka bane? Na ga ka kasa tashi kamar ba da kai a ke magana ba, ko dai sai nazo nayi nawa ne?!!" A hankali John ya miƙe dan wine ɗin ta sake sa tsab kamar ma bai sha ba, kasa ya sauko ya tsaya wajen da a ka sanya tiles while su kuma dawakin suna ɗan gefe wajen grass carpet
counting from one to three Tga yayi, yana kai wa three bodyguard ɗin suka saki linzamin dawakin, yayin da shi kuma John ya kwasa a guje, suma dawakin sukuwa sukayi kafin su fara gudu, dam, dam, dam, kallo ɗaya zaka yiwa dawakin kasan a kan hakan a ka horasu, ka ida shi ne idan ka bari dawakin nan ɗaya ya wuce ka sai ka karɓi hukunci mai tsanani, wan nan ɗaya ne daga cikin punishment da Romeo ke musu.
Sosai John ke gudu kamar zai tashi sama, ga tsantsin tiles kamar zai faɗi kasa, gashi ba halin cire ta kalma, dan yana ɗan tsayawa dawakin nan dazu wuce sa, duk da yasan daman dole zasu wuce sa dan ba wanda ya taɓa cin wan nan jarabawar ta Romeo amma duk da haka zagewa suke suta sharara gudu kamar zasu tashi sama, haka suma dawakin suke sharara gudu dan sun san gasa ce, John dai yana gudu yana kuka, sai dariya Jay ke masa yana masa mugun addu'a dan daman rashin kunyar John da Michael ya ishe sa a gidan
"Where is your exam card Michael?" Cewar Tga, kallon Romeo Michael yayi kafin yace "I already discussed this issue with lion" kallon Romeo Tga yayi, yana faÉ—in "is that so?" Jinjina masa kai Romeo yayi ba tare da yayi magana ba, yana latsar wayar sa
"Okey what about James, it's better for him to start work?"Jay ne ya ansa zancen da cewa "Gaskiya is better, dan ya kammala karatu ba shi da aiki sai zuwa clubs da partys" girgiza kai Romeo yayi gently ya miƙe ya nufi hanyar sauka daga wajen cikin nitsuwa da sexy voice na shin nan yace "I will think about it" yana kai karshen maganar ya fice daga wajen,