Sashe 58
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da mai gadi ya isar masa da sakon da Umaisha tace, ko kaÉ—an Akil bai damu ba, ba musu ya shigo cikin gidan, kallon É—aya zaka yiwa face nashi kasan yana cikin damuwa yau he look so silent kamar ba shi ba, bakin sa É—auke da sallama ya shigo palon already Aafia ta bar palon tun tafiyar mai gadi.
Cikin sanyin murya Umaisha ta amsa masa sallamar, kallo ɗaya ya mata ya kawar da kan sa tare da zama saman sofa, murya kasa kasa kamar mara lafiya yace "Jeki sanya hijabin ki kizo" da sauri tace "Yaya Akil a cikin gida ne fa ba waje ba" tsare ta yayi da ido na yan mintoci kafin yace "Ban isa in ce kiyi abu bane?" Girgiza masa kai tayi tare da miƙewa ta nufi bedroom na su, ajiyar zuciya ya sauke tare da jingina kan sa da jikin sofa,
Jim kaɗan ta dawo cikin hijabi yana ja har kasa ɗan nesa da shi ta zauna tana faɗin "Ina wuni" tayi maganar tana kunbura kumatu, ɗagowa yayi ya zuba mata ido kasa kasa ya fara magana "Dan nace ki sanya hijabi ne kike ɓata rai haka?" Shiru ta masa tana jin haushi a zuciyar ta "Ina son ki sani duk macen da bata ɗauki hijabi a matsayin sutura ba ni a waje na da ita da dabba duk ɗaya ne, bana son mace da bata suturta jikin ta, bana son macen da bata daraja kan ta, hijabi shine darajar ya mace, ina son mace wayayyiya amma ba ballagaza ba, idan nace wayayyiya ina nufin mai wayewa irin ta addinin musulunci, ina matsayin yayan ki, kuma mijin ki, amma a yadda muke ni ban yarda da na rinƙa kallon ki haka ba hijabi ba, kuma ban kawo sadakin ki ba koda kuwa a cikin ɗakin uncle ne ba a palo ba, ina son kullun na ganki da hijabi har kasa idan nazo, yau bana jin daɗi jikina, bana son yawan magana dole ne yasa nazo miki sallama, ina son ki sani wallahi idan na tafi kika karya doka ɗaya daga cikin dokokin dana sanya miki wallahi 6 hours ya isa ya kawo ni in da kike, idan kuma nazo in ran ki yayi dubu sai na ɓata miki, san nan ki faɗa wa Uncle idan na dawo na nitsu zan kawo sadakin ki na ɗauke ki mu koma tare, abu na gaba ki faɗa wa Uncle ya dai na samin wasu dokoki tsakani na dake dan ke ɗin matata ce ko suna so ko basu so, dole ke matata ce, yanzu ma na shigo gidan nan ne ba dan komai ba sai dan bani da lafiya banason yawan hayaniya, amma daga yau ni ba zan sake shigowa ba, shi yasa ma ina dawowa zan kawo sadaki na ɗauke ki dan ba zan iya wan nan abun da uncle ke min nan ba" ya kai karshen maganar tare da miƙewa ya ciro kuɗi daga aljihun sa masu yawa rafar 500 ya ɗaura mata saman hannun sofa ya nufi hanyar fita "Yaya Akil meke damun ka?" Cak ya tsaya tare da juyowa ya zuba mata ido, ganin bai amsa mata ba yasa ta sake mai mai ta tambayar, ajiyar zuciya ya sauke kafin yace "Nima ban sani ba kawai bana jin daɗin jiki nane gaba ɗaya na rasa meke min daɗi" miƙewa tsaye tayi ta nufo sa tana faɗin "To kasha magani ne?" Zuba mata ido yayi ya kasa ɗauke idon sa daga kan ta, tun da yake bai taɓa tsayuwa ya kalli face nata da kyau ba sai yau, wow shine ka ɗai abun da yake furtawa a ransa,
har ta iso gaban sa bai sani ba, cikin girmamawa tace "In kawo maka maganin zazzaɓi" girgiza mata kai yayi ala'mar a'a san nan ya juya ya nufi hanyar fita.
Kukan shagwaɓa ta sa masa tana faɗin "To shi ne zaka tafi kuma bayan idan ka tafi yau sai bayan kusan shakara kafin na sake ganin ka" mamaki ne ya kama shi, a sukwane ya juyo cikin tsawa yace "Ke ni bana son munafurci yanzu kukan me kike?" Cike da tsoro tace "To ba kai ne zaka tafi ba kuma ni ban gan ka sosai ba idan ka tafi ya zan yi?" A fusace yace "A baya da baki sanni ba ya kike yi?" cak ta tsayar da kukan nata ta zuba masa ido, guntun tsaki yaja tare da wucewa abun sa, ya bar ta nan tayi mutuwar tsaye.
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai
💞Star Lady💞
TRIPLET'S💞 19
https://chat.whatsapp.com/Fv91yECNmlW3W0mQG2hGSo
*THE BEGINNING*
💞*STAR LADY*💞
EPISODE 19

Kai tsaye motar sa wuce, ko da ya shiga motar ya kasa tafiya ya zauna shiru kamar mai tunani, ba abun da ke masa yawo a kai face muryan Umaisha mu samman in tana masa shagwaɓa yana bala'i son ganin tana zuba masa shagwaɓa sosai, sai dai iyashege irin nasa ya hana ya rinƙa biye mata wai a cewar sa idan ya biye mata zata raina sa hakan yasa baya sake mata fuska.
Almost 1 hour yana zaune cikin motar, ya kasa tafiya ji yake kamar ba zai iya komawa school ya bar ta ba, duk da zasu rinƙa waya hankalin sa bai kwanta ba, gani yake kamar zai yi nisa da bugun zuciyar sa, gani yake kamar idan ya tafi zai rasata, wan nan dalili yasa har zazzaɓi ta kama shi.
Sai da ya kara 30 mins a wajen san nan ya kunna motar sa, da kyar ya iya jan motar ya bar wajen, ya nufi gida.
A ɓangaren ita ma Umaisha sai da tayi tsayuwar 20 mins a wajen san nan ta ja kafar ta jiki ba kwari ta wuce bedroom na su, tana shiga ta kakalo murmushi dole tana faɗa wa Aafia yaya Akil ya koma school, guntun tsaki Aafia taja kafin tace "Allah ya raka taki gona yan damuwa kawai, shi sa yaya Irfan ai ɗaya suke shi ma yaya Irfan har da wani cewa kar mu kuskura mu fita ba hijabi, wlh yanzu ma ina tashi in tafi gidan su Rufaidat in je in mata albishir Abbi yace zai biya mata School fees ta shiga school namu ita ma, kuma wlh babu hijabi babu gyalema zan tafi sai nafa uban da zai sani sawa" ta kai karshen maganar tare miƙewa ta hau shirin zuwa gidan su Rufaidat, ita kuma Umaisha gyara kwanciyar ta tayi a saman gado ta ɗauko wayar ta, ta shiga massage ta fara tsara massage na kalaman soyayya masu daɗi, dan ta turawa Akil, kirjin ta sai dukan uku uku yake tsoro take ji karya zageta ko ya mata faɗa dan ta san halin sa komai ba burgeshi yake ba shi, haka ta daure ta tsara masa kalamai masu daɗi da kwantar da hankalin masoyi, tana kammalawa ta tura masa ta kwanta tana jiran ko zai mata reply.
Lokacin message ɗin ya shigo wayar sa yana tuƙi, da hannu ɗaya ya ɗauki wayar dan ya duba, ganin sakon ta yasa ya fara karanrawa cikin sauri, lokacin guda cool murmushi ya bayyana a kan face nashi har cikin ransa ya ji daɗin sosai, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da kai wayar sai tin bakin sa ya mannawa wayar kiss nan take yaji zazzaɓin nasa ta gudu jikin sa ya ɗan warware, a hankali ya mayar da wayar ya ajiye, ya ci-gaba da tukun sa ba tare da ya mata reply ba, ita kuwa tana can tana jiran ko zai yi reply tana fargaban shin yaji daɗin massage ɗin ne ko bai ma karanta ba ne, har barci ya ɗauke ta Akil bai yi reply ba, ita kuma Aafia ta shirya cikin atamfa doguwar riga ɗinkin ya ɗan kama ta haka ta fice babu ko gyale, ta nufi gidan su Rufee, taxi ta shiga dan lokaci basu gama iya motar tasu ba, lokacin suke koya shi yasa ta shiga taxi.
*KANO*
Jiki ba kwari Imran yazo yin sallama da Jelly duk ya damu sosai dan bai son yin nisa da ita, ita kuwa sai murnar ganin sa take, sai faman washe baki take kamar wata zararriya, yaki faÉ—a mata zai koma ne daddy kawai ya faÉ—awa ita kuma yace mata kawai yazo ganin tane, sosai tayi murna, sun sha hira sosai, sai 3 na yamma san nan ya musu sallama ya kama hanyar Kaduna kamar zai yi kuka bai son rabuwa da Jelly É—in sa, haka ba yadda ya iya, ya wuce Kd.
*ABUJA*
Zaune suke a palo dukkan su sai Jehan ita kaÉ—ai ce bata nan, suna zaune suna yar hiran su, yayin da shi kuma daddy yake latsa wayar sa yana kallon yadda mutane ke accepting na shi a media kowa sai faÉ—i Nawazudden yake, ko ina sunan dake treading a media kenan, sai murmushi daddy yake yana jin daÉ—in hakan, ita kuwa Rimsha ta tada kai da cinyar mum tana karatun littfin husnul Muslim, ita kuma Gwaggo ta zubawa Tv ido tana kallon Sunnah Tv.