Sashe 67
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In da ta bar Aunty a nan ta fito ta same ta, kallon sama da kasa ta mata kafin ta É—auki remote ta can za channel na Tv, shiru Aunty tayi bata yi magana ba, amma tana son kallon film É—in da take kallo a arewa 24 sai dai ba yadda ta iya dole ta hakura ta zauna shiru ta zubawa Tv ido kawai tana kallon wakar da Aafia ta sa, ba dan taso ba.
A wannan halin Abbi ya dawo ya same su, da sauri Aafia ta miƙe ta faɗa jikin sa tana dariya, rungumeta yayi yana faɗin "My daughter ana hira da Aunty ne?" Shiri Aafia tayi masa kamar bata ji me yace ba, dai dai lokacin idon ta ya sauka a kan yarinyar dake biye da Abbi a baya, cikin sauri ta ɗago daga jikim Abbi tana faɗin "Abbi wace ce wan na kuma?" Juyowa Abbi yayi ya kalli Aunty dake zaune tana son yi masa oyoyo amma ta kasa saboda Aafia,
wucewa yayi ya zauna kusa da Aunty yana faɗin "Mai aiki na samo muku hajiya zuwaira ce ta kawo min ita, sai ku riƙe ta da amana kun dai ga yarinyace" a kule Aafia tace "Abbi to ita kuma wan nan fa me zata rinƙa yi" tayi maganar tana nuna Aunty da hannun ta, ba tare da ya kalle ta ba yace "Ke zoki zauna ina Umaisha take? Kuzo na muku wani albishir" cikin zumuɗi ta dawo kusa da shi ta zauna tana faɗin "Albishir ɗin me Abbi?" "ina Umaisha take?" Cikin sauri Aafia ta miƙe har tana haɗawa da yar gudu ta nufi bedroom nasu, Aafia na tafiya Aunty ta kira mai aikin da Abbi yazo da ita a kan tazo ta zauna, yarinya ce karama wadda ba zata wuci sa'ar Umaisha ba wato 18 years kenan, ba musu Yarinyar tazo ta zauna a kasa kusa da kafar Aunty, gaba ɗaya a tsorace yarinyar take taki sakin jikin ta da su,
Tare Umaisha da Aafia suka sauko sai murna suke suna jin daɗi, har rige rigen zama kusa da Abbi suke, ganin haka yasa Aunty ta miƙe ta bar musu sofar ta koma mai zaman mutun 1, Abbi bai wani damu da hakan ba shi a ganin sa su Aafia yarane basu girma sosai ba shi yasa bai cika tsawatar musu a kan faɗa da suke wajen zama kusa da shi ba har su sanya Aunty ta tashi ta basu waje, Allah sarki Aunty baiwar Allah bata taɓa damuwa ba da sun fara zata basu waje ita ta koma gefe.
Cike da farinciki Abbi ya ciro takardun daga jakar sa tare da key É—in motoncin guda uku, Aafia na kokarin ansan key É—in ya dakatar da ita ta hanyar É—aga mata hannu yana faÉ—in "Ki bari auntun ku ta fara É—auka tukun nan" kallon sama da kasa Aafia tayiwa aunty tare da turo bakin nan nata kamar biro tana jin kamar taje ta tsake Aunty ta kashe ta kawai kowa ya huta, shi kuwa Abbi sai murmushi yake yana kallon Aunty bai lura da abun da Aafia ke yi ba.
Ganin Aafia ta ɓata rai ne yasa Aunty tace "A'a Abbi ka bawa Aafia ta fara ɗauka ni ku bani ko wane ma ina godiya" Aunty tayi wannan maganar ne ba dan komai ba sai dan ta samun zaman lafiya da Aafia, ko kaɗan bata son irin zaman da suke da Aafia bata jin daɗi shi yasa take kokarin duk yadda zasu yi su sami zaman lafiya, amma duk a banza saboda Aafia da zancen su Rufee take aiki ba da nata tunanin ba.
Girgiza kai Abbi yayi kafin yace "Ke nace ki fara ɗauka ai, ba kece babba ba?" Haka ba dan taso ba ta sanya hannu ta ɗauki key ɗaya, sannan Abbi ya miƙa wa Aafia, kamar ba zata ɗauka ba amma sai ta ɗauki ɗaya dan tasan halin Abbi yana da wasa da dariya amma bai son a kawo masa shirme a lamuran sa yanzu zai harzuƙa ya fara faɗa
Key na karshen ya miƙa wa Umaisha yana faɗin "Key ɗin sabbin motocin da na sai muku ne" a sukwane Aafia miƙe tana faɗin "Abbi ina motar take? Tana waje ne?" Sai murmushi yake yace "Motar na sabon gidan mu da zamu koma ga takardun gidan nan ma, shine albirushir da zan muku daman" Aafia da Umaisha har suna rige rigen rungumar Abbi dan murna da farinci, sai murmushi ita ma Aunty take bakin ta yaki rufuwa, sai godiya ga Allah take a ranta
"Ina key ɗin tsofaffin motoncin ku?" Abbi ya tambaya yana kallon su, har suna haɗa baki wajen cewa "yana bedroom" "je ku kawo min" da sauri Umaisha ta miƙe ta haye sama.
Jim kaɗan ta dawo hannun ta riƙe da keys ɗin tazo ta miƙa wa Abbi, ansa yayi ya miƙa wa aunty yana faɗin "Ki bawa yayan ki da kanin nan naki yama sunan su? To ki basu su rinƙa hawa" Aunty ta ansa tana kokarin yin magana kenan Aafia ta katse ta cikin jin haushi tace "Haba Abbi ni gaskiya a'a zan bawa Rufee nawa motar gaskiya Sai dai a bata na Umaisha" tsare ta da ido Abbi yayi kafin yace "da Auntyn ku da Rufee ɗin wace ta fi muku?" Har suna haɗe baki wajen cewa "Rufee tafi mana Abbi" tashin sense "What?" Abbi ya furta da mamaki a face nashi, kukan shagwaɓa Aafia ta sa masa tana bubbuga kafa a kasa
jiki na rawa Aunty tace "A'a Aafia ga key ɗin naki kiyi hakuri" kallon ta Abbi yayi kafin yace "Ita ta baki key ɗin ne?" Cike da ladabi Aunty ta girgiza kai tana faɗin "A'a kayi hakuri" kallon Aafia yayi kafin yace "Ba dai Rufee kike son bawa mota ba?" Da sauri Aafia ta gyaɗa masa kai alamar eh "Je ki bedroom na yayan ku ki ɗauki key ɗin motar sa ki bata dan shi ma ya sayi sabbi guda biyu" nan take murmushi ya kubcewa Aafia cike da murna ta miƙe ta bar palon, shima Abbi miƙewa yayi rike da takardan sabon gidan da ya sai musu da jakar sa ya wuce bedroom na shi, cike da murna Umaisha ta miƙe ita ma takoma bedroom nasu
kallon yarinyar da Abbi yazo da ita Aunty tayi kafin tace "Muje na nuna miki ɗakin ki ko?" Ta kai karshen maganar tare da miƙewa tayi gaba yarinyar ta bita zuwa ɗakin masu aikin dake kusa da kitchen, nan Aunty ta kai ta san nan ta fito ta wuce bedroom nasu dan taje ta tayiwa Abbi godiya, sai murna take yayan ta da kanin ta sun samu mota.
**💞WASHINGTON DC💞**
*HARVARD UNIVERSITY🎉*
Gudu Test yake shatarawa kamar zai tashi sama a chikin katafaren fillin *Harvard football place* kallo É—aya zaka masa ka gane gudun cetan rai yake, da wani mahaukacin gudu Michael ya biyo bayan sa, kallo É—aya zaka masa ka fahimci yana chikin matsanancin bachin rai.
Sosai Test ke gudun cetan rai, yazo dai dai tsakiyar wajen *Harvard basket ball Place* kenan Michael ya kai masa wani wawan bugu a bayan wuya wadda ya sanya shi ya faÉ—i kasa,
gadan gadan Michael ya nufeshi kamar wani mayinwacin zaki sai huci yake ran maza ya ɓaci, gadan gadan ya nufe sa da niyar dukan shi, wani dattijo ne ya kariso wajen da gudu ya tsugunna ya kama kafar Michael ya fara magana chikin harshen turanci "Sorry Michael, kayi hakuri ka kyalesa" babu ko tausayi Michael yasa kafa ya hambare dattijon har sai da dattijon ya faɗi kasa, a fusace rai amatukar ɓace ya nufi kan Tast gadan gadan, hannu ya dunkule zai kai wa Test naushi a fiska, wani kyakkyawan Bature matashi ya riƙe hannun nashi ta baya,
A fusache Michael ya juyo chike da ɓacin rai yace "Robertson ka sake ni" "No Michael ba zan sake kaba me yasa zaka bugeshi wai ba friend naka bane?" "Please Rob ka kyaleni na kashe wannan jakin" ya karisa maganar tare da kwachewa daga rikon da Robertson ya masa
yana kokarin kai wa Tast duka a cikin, cike da izza Rob yace "Allah Michael idan ka sake ka buge sa sai na kira Romeo yanzun nan" a sukwane Michael ya juyo, chike da ɓacin rai ya fara magana "Rob kasani awannan karon Romeo ba zai che komai ba sai dai ma ya kashe Test (Tase) da hannun sa, kasan me Test yamin ne da har yasa nace sai na illatashi!? "Aa Michael ban san me ya maka ba amma ko ma me ya maka kamata yayi ka masa afuwa tun da friend ɗin kane, tukun nan ma me ya maka?"
Shiru Michael yayi na ɗan lokachin kafin yace "dazun na sai musu kyautan mota, dan na canza musu tson da suke hawa da murna na kawo musu key ɗin shi da Dest, wai ina miƙa musu keys ɗin buɗar bakin Tese wai God bless your mum har da wani cewa Allah yasa ta dawo gare mu"
iya ɓacin rai Rob ranshi ya baci, dan bai son abun da Michael ke yi wa mahaifiyar sa ko kaɗan, duk da chewa da gaske mum nasu ta musu laifi amma bai kamata suna yin abin da suke yin nan ba, cikin sigar rarrashi yace "Michael please stop saying this i knew mum did something wrong to... Rob bai kai karshen maganar ba Michael ya daga masa tsawa yana faɗin "Rob please live this place, for now i don't want to see you" "what!? Micheal are you heard what you said ? Ni kake chewa na tafi? Good, to ba zan tafi ba Please ka kyale tese kazo muje" "Rob idan kaga ban illata Test ba yau to sai dai in nine na mutu" ya kai karshen maganar ya juya, a fusache ya rufe Test da duka, girgiza kai kawai Robertson yayi yana mamakin zuciya irin na Michael, san nan yana tausayawa su Test dake friends nashi.