Sashe 2
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Shiru shiru har karfe 6 na yamma gari ya fara duhu Rimsha bata dawo ba Mum ta fara tsorata ta É—auko mayafinta ta fito wajen gidan dan ta dubo Rimsha kallon gabas tayi ta kalli yamma ita kan ta bata san ko ina ba a unguwar dan tun da suka zo bata leka ko kofar gida ba. A hankali ta zuro kafafunta ta fara takawa ta rasa ina zata bi Jehan ce kawai ta san unguwar chan ta hango majalisan samari suna zaune suna hira cikin sauri ta karisa wajen tare da yi musu sallama, cikin fara'a uku daga cikin su suka amsa mata Sallamar har suna haÉ—a baki, sauran ukun kuma fiska a É—aure
"Dan Allah bayin Allah baku ga ƴata ba wallahi tun ɗazun na aiketa siyo ashana shiru shiru har yanzu kuma bata dawo ba mu sabbin zuwa garin ne batasan ko ina ba sai shagon shima sau ɗaya ta taɓa zuwa" ɗaya daga cikin sune ya miƙe yana faɗin "Kai subhanallah yadda siyasa ta gabato dinnan satar yara ake sosai kamar me ya Allah yasa ba gaba da ita akayi ba bari mu duba miki ita Mama ya take yarinyar ina nufin tsawon ta da kalar kayan da tasa tayu ko ta ɓata hanyane tun da sabon zuwa garin ne ku" da sauri Mum tace "Chocolate color ce shakarun ta 13 tana sanye cikin dogon riga pink color da karamin hijabi baki sunan ta Rimsha" "Yusuf, Sha'aban kuzo mu rabu mu duba ta ko Allah zai sa mu ganta Mama ke kuma ki koma gida idan mum ganta zamu kawota har gida kinji?" Mum bata da zaɓi dan in tace ba zata koma gida ba bata san ko ina ba bata san ta ina zata fara neman Rimsha ba dole tabi maganar Sadiq hakan yasa ta gyaɗa masa kai ala'mar to sanna ta wuce jiki ba kwari ta nufi gida zuba mata ido Sadiq yayi har sai da ya ga gidan da ta shiga sanna yace "Sha'aban Yusuf muje mu duba mata ƴar nata mana" a tare Sha'aban da Yusuf suka mike kallon sauran Sadiq yayi yana faɗin "Hafeez kufa muje mana me kuke jira" a gatsale Hafeez yace "babu in da zamuje gayyan soɗi neman gindin zama daga ganin baki har ka fara shishshige musu to dai kabi a hankali dan da ganin matar nan wlh batayi kama da talaka ba me ya kawota anguwar talakawa?" Shiru Sadiq ya yi bai sake magana ba ya wuce tare da Sha'aban da Yusuf suka kutsa cikin anguwar neman Rimsha.
Lokacin da Mum ta koma gida an fara kiraye kirayen Sallar Mangariba, a tsakar gida ta isko Jehan da goggo suna zaune wuce su tayi zata shiga ɗaki goggo tayi saurin cewa "Maryam lafiya ina Rimsha ɗin take?" Mum na kokarin yin magana Jehan ta rigata da cewa "Mum I'm feeling hungry I want to eat something very soft" Kallon Goggo mum tayi kafin tace "Aunty Aisha ya kamata ki sanar da Jehan yanzu fa mum shiga halin rayuwa ko mutuwa ne dan na lura tafi jin maganar ki batun Rimsha kuma bamu ganta ba yaran unguwar nan sun fita tayani neman ta" kallon Goggo Jehan tayi dan ita ba wani jin Hausa sosai take ba iya mum ce ka ɗai ke musu magana da Hausa sai kuma goggo da take musu kaɗan kaɗan time to time Daddyn su turanci da Larabci kawai yake musu" goggo where is Rimsha? I'm seeing like Mummy is not happy why is she talking like this everyday she's shouting and abusing me?" "Jehan you have to be very very careful now kina jina? Our life now and before is very very different" cewar goggo shiru Jehan ta ɗan yi kafin tace "okey na gane kaɗan now ina Rimsha take nake son sani kafin na tambayi Daddy" Hararar wasa Goggo ta mata kafin tace "Ba tun ɗazun akace kije ki nemo taba kika ki maybe ta ɓata hanya ne" Mikewa Jehan tayi ta nufi waje tana faɗin "Bari nayi checking nata mu gani ko zan ganta amma fa sai ta sha very very good slap idan na ganta dan ta ɓatan rai" ita dai Goggo bin ta da ido kawai tayi har ta fice.
Tana fita sukayi karo da su Sadiq suna kokarin shiga gidan "Who are those peoples kuma?" ta tambayi kan ta tare da ruke haɓa da hannu ɗaya ta tsaya a bakin kofar shigowa ta tare musu hanya, cikin nitsuwa sadiq yace "Sannun ki bari mu wuce" a wulakan ce ta masa kallon uku goma kafin tace "From where to where?" kallon su Sha'aban dake bayan sa yayi san nan ya dawo da kallon sa kan Jehan dake tsaye ta rike kugu tana musu kallon banza "Yi hakuri ni bana jin turanci kiyi magana da Hausa" cewar Sadiq dogon tsaki taja kafin tace "daga ina? kuma ina zaku je?" tayi Hausar a kwaɓe kallon ta Sadiq yake a ransa yana mai mai ta yadda ta kwaɓa hausar wai ita a dole tayi magana "wajen mamanki muka zo" cewar Yusuf, kallon wulakanci ta masa kafin ta musu nuni da hanyar komawa da hannu ta a wulakance tace "Ku wuce ku bani waje wasu dirty Boyz daku ne zakuce wajen Mum kuka zo to Mum ta muku me please leave this place before I open my eyes" ta kai karshen maganar tare da jan dogon tsaki tana tofar da yawu. Har ga Allah yadda take magana ba karamin tafiya da Imanin Sadiq tayi ba dan shi a rayuwar sa yana son mace mai izza tana burge shi sosai.
```Sadiq```
Sadiq matashin ne mai jini a jiki wadda ba zai wuce shakara 24 ba ba laifi yana da kyau dai dai gorgodo yana da hali mai kyau baki ne amma irin bakin nan mai shegen kyau yana da É—an ma dai dai cin hanci da manya manyan ido