Sashe 94
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanyin safiya ne ya ratsa ta, kasan cewar lokacin hunturu ya fara shiga, a hankali ta waro dara daran sleeping eyes nata masu ɗauke da barci, a razane ta miƙe zaune ganin kyakkyawar face ɗin matashin nan wato duna da ya canza halittar sa zuwa kyakkyawa, da sauri ta miƙe zaune tare da taja baya tana zaro ido, murmushi yayi kafin yace "Fine girl kin cika tsoro" yar wawwaigawa tayi kamar mai neman wani abu, a hankali tace "Ayla ina kuke?" Ɗan matsowa kusa da ita yayi yana faɗin "Suna ɗakin baba, ya kamata yanzu ki dai na jin tsorona" ja da baya Rimsha ta fara yi tana ambato sunan Allah a zuciyar ta a fili kuma ta kasa, dan yau ma gaba ɗaya ta tashi cikin wani yanayi, ta mance da komai na rayuwar ta na baya, yau ji take kamar ba ita ba jikin ta duk a sake.
A hankali ta miƙe jikin ta sai kerma yake tazo ta raɓa ta gefen sa ta wuce da sauri tayi waje, shi burge sa ma take idan tana irin wannan tsoron nata, son ta kuma karuwa yake a ransa.
Tab wannan shi ne soyayya tsakanin mutun da aljani.
Miƙewa yayi yabi bayan ta, kai tsaye ɗakin baba ta nufa, sai toshe hanci take, ita da kan ta bata son shakan warin dattin dake jikin ta, saboda yau kwana biyar kenan ba wanka.
Nan ta isko su Ayla sai hira da baba suke, kusa da Ayla ta zauna tana faÉ—in "Ayla wai ku bakwa wanka ne a gidan nan?" Cikin sauri Ayla tace muna wanka amma ga wanda yake so" "ai na ake yin wankan?" Ayla za tayi magana baba ya rigata da cewa "Meesha da yake shima yabi bakin Ayla, gaba É—aya gidan sai suka mai da mata da suna meesha, "Meesha idan kina magana kina min yanayi da É—ana Nawazudden, sai dai shi farine sosai kuma baku kama, amma dai kina min yanayi da shi sosai, musamman idan kikayi murmushi dimple naki ta lotsa sai naga kamar Nawazudden É—i na, ko yana ina yanzu oho, rabona da shi tun yana level 1 a Ahmadu Bello university Zaria" shiru Rimsha ta É—an yi tana jin kamar tasan wanna suna da baba ya kira Nawazudden, a hankali tace "Ayya baba kila shima yana can yana kewar ka" murmushi kawai baba yayi, har sai da dimple nasa irin nata ya lotsa, shiru yayi bai sake magana ba, dawo da dara daran sleeping eyes nata tayi kan Ayla tace "ai na zan yi wankan Ayla? Ko dai a wajen da muke fitsarin nan ne?" duna dake tsaye a bakin kofa ne yace "Muje na nuna miki" make kafaÉ—a tayi cike da tsoro tace "A'a ni na fasa wankan ma" yar dariya yayi yana faÉ—in "My wife sarkin tsoro, ba wani abun da zai faru, raka ki kawai zan yi na nuna miki na dawo" zatayi magana baba yace "Tashi kije Meesha"
Ba dan taso ba ta miƙe cike da jin haushi ta wuce tayi gaba, duna yabi bayan ta, sai turo ɗan karamin bakin nan nata take, dai dai tsakiyar gidan suka hango su Barbushi daga ɗan nesa sun zo ɗaukan wasu yara wayan da aka samu mai yasan private part na su da idon da kodar su, shine za'a je a yanka su
Rimsha zatayi ihu ganin munin su Barbushi ya razanata, da sauri duna ya rufe mata baki, dan su Barbushi ba lura da su ba, kuma sun ɗan wuce su shi yasa basu lura da su ɗin ba, girgiza mata kai duna yayi kasa kasa yace "Kiyi shiru idan ba haka ba zaki bi layi" shiru tayi jikin ta sai kerma yake, dan ita bata taɓa kallon su Barbushi tana cikin hayyacin taba, wancan karon data gansu ba'a hayyacin ta take ba, kuma ga bala'i yinwa da take ji lokacin, shi yasa bata iya ganin su da kyau, bibbiyu take gani a wancan lokaci.
Su Barbushi na barin wajen Duna ya kamo hannun ta suka nufi hanyar bayi, cikin sauri ta fisge hannun ta tana faɗin "Bana so karka sake taɓa ni" hakuri ta bata dan ya manta da cewa ba'a taɓa matan Musulmai da ba muharramar kaba shiyasa ya riƙe mata hannu.
Kai tsaye wajen toilet É—in suka wuce yaje ya nuna mata sannan ya tsaya a bakin kofa ta waje wai yana gadin ta, ita kuwa tace wlh ba zatayi wanka ba sai ya bar wajen, shi kuma yace ba zai tafi ba sai yayi gadin matar sa.
Da dai taga da gaske yake ba zai tafin ba kuma ai ba ganin ta yake ba, tun da yana ta waje, hakan yasa ta hakura ta kunna fanfo ruwa ya fara zuba, gashi ba wajen tara ruwan sai dai kayi wanka daga fanfon kawai, haka ta cire kayan ta, babu sabulu bare soso ruwa kawai ta rinƙa sheƙawa jikin ta da sunan wanka,
Tana gama sheƙa ruwan ta mai da kayan ta da sauri, ta ɗan leko kanta dan taga ko yana kallon ta, sai taga akasin haka, domin kuwa baya ya bawa toilet ɗin yana kallon cikin harabar gidan.
Da sauri ta fito ko sannu bata ce masa ba ta nufi hanyar komawa É—akin baba
Kamar daga sama taji muryan sa yana faɗin "Me yasa kuke son zuba ruwa a jikin ku? Dan naga Ayla ma tana yawan zuwa ta zuba ruwa a jikin ta" ba tare da ta kalle saba tace "Saboda tsabtar jiki da kuma kiyaye lafiya" "manene tsabta?" Cewar duna, a nitse ta fara yi masa bayani a kan tsabta "Tsabta yana ɗaya daga cikin manyan abubuwa da addinin mu ya koya mana, ko ibada zakayi sai da tsabta, sai ka tsabtace jikin ka, domin da kyar ta iya kiran sunan Allah, domin Ubangiji mu mai tsabta ne, so aiki ma mai tsabta yake karɓa" "manene Ubangiji" ya faɗa yana kallon ta, kasa magana tayi saboda sun shaƙe mata wuya ji tayi kamar zata mutu, nan take ta riƙe wuyar nata da hannun ta ɗaya ta fara hawaye
ganin haka yasa duna ya fahimci meke faruwa, dan haka sai ya riƙo hannun ta guda ɗaya, yana riƙe ta taji kamar anyi ruwa an ɗauke wuyar nata ya sake, da sauri ta kwace hannun ta daga nashi, ta wuce ɗakin baba, zuba mata ido yayi tana tafiya yana kallon ta cike da so, sai mamaki yake a kan kullun idan tazo bashi labari a kan addinin su sai Queen ta shaƙe ta, hakan na nuni da addinin ta addini ne mai kyau kenan, me yasa su Queen basa son wayan da ke da irin addinin su my wife, dole na binciko dalili, sai jerowa kan sa tambayoyi yake a cikin zuciyar sa, yana tsaye ta kasa tafiya.
Ita kuwa tana shiga É—akin baba ta zauna kusa da baba suka ci-gaba da hira kamar yadda suka saba.
💞KATSINA💞
A tare Jehan da Sadiq suka je gidan su Jehan da suka sayar, suka kwanshe musu kayan su dukka suka kai gidan su Sadiq, a ɗakin maman Sadiq suka zuba, Allah sarki maman Sadiq baiwar Allah ita tace su dawo gidan, su rinƙa kwana a ɗakin ta kafin suga me Allah zai yi, nan fa baban Sadiq yace bai san wannan ba sai dai su kama hayar ɗayan ɗakin dake kusa da na maman Sadiq, maman Sadiq tace masa yayi hakuri dan ɗakin can bashi da kyau idan ana ruwa yana zuba, kwanon sa duk ya huhhuje kuma ɗakin kiwon awakin sane a baya, nan fa ya taso zai ci mutumcin maman Sadiq, da kyar Sadiq ya bashi hakuri tare da ce masa sun yarda su Jehan zasu kama ɗakin su biya, nan ya musu kuɗin ɗaki shekara 20k, Sadiq yace zai sanar da su gwaggo zasu biya, Jehan na tsaye aketa wannan dirama kasan cewar bata wani jin hausa yasa bata gane komai da suke faɗe ba.
Sadiq da Yusuf suka haɗu suka gyarawa su Jehan ɗakin, ɗan canjin da Sadiq ya samu daga wajen Jehan, dasu yayi amfani ya sawo siminti yar awo sukazo suka kwaɓa suka toshe musu ramukan ɓeraye dake ɗakin, duk wannan dirama da ake ita dai Jehan tana tsaye ne kawai bata san ina a ka dosa ko me ake ciki ba.
Sai bayan su Sadiq sun gama gyara komai ne, ya samu ya yiwa Jehan yar gwari gwari yadda zata fahimter, bata nuna wani damuwa ba, taje ta ciro kuÉ—i daga account nata, kasan cewar ita a account nata akoi sauran 100k sai taje ta ciro 20k a wajen masu POS ta bawa Sadiq dan ya bawa baban sa kuÉ—in hayan É—akin, ta bar ragowar 80k É—in, sai lokacin ta tuna da cewa, Ibrahim fa fake face nata ya gani har ya dage tayi aiki a restaurant É—in su, tuna hakan yasa ta samu Sadiq ta faÉ—a masa fake face nata Ibraheem ya gani
A nitse Sadiq yace mata "Ki godewa Allah ma da yasa ba asalin fuskar ki suna gani ba, kuma hakan ma yayi dai dai, dan ba wanda zai wani takura miki da zancen soyayya, duk da cewa shima fake face É—in yana da kyau, amma ki sani asalin face naki yafi wannan kyau nesa ba kusa ba, to garama da basu ga na asalin ba, ko dan ki zauna lafiya kiyi aiki cikin kwanciyar hankali ba tare da takuran samari ba, yanzu ma sai kin shiryawa takurawar maza, dan na faÉ—a miki shima fake face É—in yana da kyau.
Shiru Jehan tayi ba wani abun da ta gane bayan cewa face É—in yayi.