Sashe 41
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga ɗayan ɓangaren Alhaji Auwal ya bushe da dariyar mugun ta yana faɗin "Ka gama kukan ne ko baka gama ba, dan ina da tabbacin ka gama kallon video yadda kaci amarcin ka a karo na biyu dan kaci na farko kam da marigayya matar ka, amma fa gaskiya na jinjina maka ashe kai ma jarumin namiji ne ba rago ba ashe kai ma ɗan hanune ji yadda ka farwa yar mutane daman yinwar abun kake kawai dannewa kake kakiyin aure, to ni dai ba zan iya ganin abokina cikin yin wan nan ba shi yasa na bugar da kai dan ka biya bukatar ka nasan yanzu zam zam kake jin ka ko? Tun ɗazun nake ta kallon video nan naka ina koyar wasu style nima" ya kai karshen maganar tare da kara bushewa da dariya, shi dai daddy hawaye kawai yake yana tuanin mafita dan dai yasan hujjar sa ɗaya shine camera dake cikin office ɗin to amma yasan Alhaji Auwal bazai bar camera a kunne ba, ba zai bar wata hujjaba "Kasan me nake so da kai?" Cewar Alhaji Auwal cikin sauri daddy ya girgiza kai yana faɗin "A'a" da sarkakkiyar murya "Good yaron kirki, kayi kuskuren shiga gonata da kayi yanzu duk ba ma wan nan ba, zan ajiye video nan a waje na ni kaɗai bazan tura ko ina ba amma da sharaɗi, sharaɗin sune kamar haka idan ka kuskura ka sanar da wani abun da ke faruwa wallahi zaka tsinci video nan a duniya, abu na biyu wan nan contract ɗin ya zama dole kasan yadda zakayi ka sallamawa company na, abu na uku kuma duk abun da nake so shi zaka gudanar a company ka, abu na huɗu zan faɗa maka gaba idan ka gudanar da wayan da na faɗa maka yanzu a kan tsari ba tare da kuskure ba, san nan ina son ka sani kuskure kaɗan zakayi na saki video ka ga duniya jama'a su kalli chaskalewan Engineer Abdul Malik maik nasu, zanga har lokacin ma zasu ci gaba da yabon kane ko dai ya abun zai kasan ce amma kuma akoi dayawa da zasu ɗauki style fa dan kai ɗin ba na wasa bane duk da cewa na kara maka karfi da kwaya" ya kai karshen maganar tare da shekewa da dariyar shakiyanci, shi dai daddy ban da hawaye ba abun da yake,
sake bushewa da dariyar iya shege Alhaji Auwal yayi kafin yace "Bari na barka kaÉ—an huta zuwa anjima sai muyi magana ko? Dan na lura yanzu a zauce kake" yana kai karshen maganar É—iff ya kashe wayar, kuka sosai daddy yake yana tuanin ta ina zai fara sallamawa Alhaji Auwal contract É—in nan sai dai ya zauna da gomnati ya sanar da ita company sa ta samu matsala ba zai iya aikin ba kenan, innalillahi wa inna ilaihir rajiun kara rushewa yayi da kuka mai É—an sauti, daman shi daddyn Jelly yana da sauri hawaye.
To muleko su Rimsha mu gani
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*ABUJA*
zaune a saman katafaren gadon ta dake cikin bedroom nata gwaggo take tana zaune tana latsawar ta jikin ta sanye da gown mai kama da abaya black color ta sanya turban cap mai kyau fari a kan ta,
baki É—auke da sallama Rimsha ta shigo É—akin jikin ta sanye da wando zuwa gwiwa black color da riga mai karamar hannu pink color ta zubo dark black curly hair ta daya sha gyara sai sheki yake gwanin ban sha'awa, gashi a nannaÉ—e kamar indomie ta sake shi har tsakiyar bayan ta, sai faman lumshe dara daran fareren sleeping eyes nata take tana buÉ—e wa kamar wadda barci bai ishe ta ba fuskar ta fayau ba kwalliya amma sai sheki fatar ta keyi kamar fatar jariri, lallausan pink lips na tan nan kamar ta sanya lipstick pink,
hayewa saman gadon tayi tare da kwatar da kan ta saman cinyar gwaggo cikin shagwaɓa tace "My gwaggo Jehan tace min wai Uncle Shitu ba kanin daddy bane da gaske ne?" kallon kyakkyawar face nata gwaggo tayi cike da so da kaunan tace "My siha da kikayi wan nan maganar kin tunamin da wani abu, bari na ɗauko in nuna miki amma gaskiya ne Alhaji Shitu ba ɗan uwan mu bane kawai zumunci ne ya haɗa" ta kai karshen maganar tare da miƙe wa ta sauƙo kasa daga kan gadon ta nufi drawer san ya kayan ta, Rimsha na kwance tana kallon ta
Wata yar karamar akwati ta ɗauko ta dawo saman gadon tana kokarin buɗe wa Jehan ya shigo ɗakin tana faɗin "Ke Rimsha tun ɗazun nake neman ki, ki wuce kije ki shirya mu tafi Shopping daddy na jiran mu, san nan na gama mana list ɗin abubuwan da zamu saya" ta kai karshen maganar tare da zama gefen Gwaggo tana kwaɓe fuska
Buɗe ɗan akwatin gwaggo tayi ta ciro wasu abubuwan hannu guda biyu masu bala'i kyau, da alama na tarihine dan an yi su da kauri irin na da kuma da gani na azurfa ne, sai kallon abun Jehan da Rimsha suke ba karamin kyau abun ya musu ba, ajiye abun gwaggo tayi san nan ta fito da wasu neck chain sirara suma guda biyu sai kyalli suke da alama na gold ne, ajiye ɗaya tayi kusa da abubuwan hannu, ta buɗe ɗayar ta sanyawa Rimsha a wuya tana faɗin "Lokacin da nake yammata ne nake kwalliya da su" ta kai karshen maganar tare da ɗauko ɗayan ta sanyawa Jehan tana faɗin "Ko da yake har yanzu ni yanmata ne" murmushi Jehan tayi kafin tace "Gwaggo kece yan matan? Bayan kin girma zaki kai 50 years fa" gwaggo na kokarin magana Rimsha ta rigata da cewa "Ai kuwa gwaggo ba tsohuwa bace dan mum ta faɗa min gwaggo bata taɓa yin Aure ba kinga kuma wanda bai taɓa yin aure ba ai bazai tsufa ba" tsaki Jehan taja kafin tace "Ke dalla idan masu ido da kwalli suna magana ki dai na sako idon ki duk kwantsa dan mutun bai taɓa yin aure ba sai a ka ce miki ba zai tsufa ba gwaggo fa ta girmi daddy Auntyn daddy ce su biyu maman su ta haifa daga gwaggo sai daddy to daddy ma yanzu ya kai 40 to 45 years haka bare gwaggo, to bari kiji gwaggo kam ta tsufe ta yagalgale dan kawai tana gyara jikin tane badon haka ba da yanzu da sanda take tafiya" ta kai karshen maganar tare da jan tsaki ta miƙe zata fice daga ɗakin, hannun ta gwaggo ta riƙo ta sanya mata abun hannun ko a jikin ta bata damu ba dan in da sabo ta saba da iyashegen Jehan, ita dai Rimsha shiru tayi bata sake magana ba
Gwaggo na gama sa musu abun hannun suka miƙe har suna rige rigen fita gwaggo nace musu "karfa ku cire abun hannun nan da sarkan dukka, ku barshi a jikin ku har ku haifi yara kuma ku basu dan nima wajen maman mu na gado" ina ai tun kan gwaggo ta faɗin word ɗaya ma sun yi waje basu ji me tace bama sun tafi shirin zuwa shopping.
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai
💞Star Lady💞
*💞 TRIPLET'S💞
*💞The beginning💞*
*Episode 13*
*KANO*
Da murna da farinciki su Irfan suka shigo office ɗin daddy, jin shigowar su yasa daddy saurin goge hawayen face nashi ya miƙe ya shiga toilet ɗin cikin bedroom ɗin, sauri sauri ya wanke face nashi ya ɗan gyara jikin sa ya fito, zaune ya same su saman kujerar da yake zama, Irfan na zaune saman kujerar, Imran na zaune saman visitor chair,
suna ganin daddy ya fito suka kara faɗaɗa murmushin su Imran na faɗin "Bappa bamu zo da wuri bako?" Kakalo murmushi dole daddy yayi wadda ake cewa tafi kuka ciwo, yana kokarin yin magana Irfan sarkin basira ya rigashi da cewa "Bappa me ya sameka meke damun ka?" Cikin sauri daddy yace "babu komai Just I'm feeling headache ne" cikin sauri Imran yace "Bappa muje hospital mana to" girgiza kai daddy yayi ya nufi hanyar fita yana faɗin "No muje gida kawai naji sauki" kallon Irfan Imran yayi, yayin da shima Irfan ɗin shi yake kallo, shiru sukayi sai da daddy ya fice san Imran yace "Irfan me ka fahimtar game da Bappa dan ni ina ganin kamar a koi wani damuwa bappa bai taɓa yimin haka ba ka duba fa ka gani yau office nashi muka zo amma ya fice ya barmu a ciki, ni da wani lokaci ma idan nazo garin nan wallahi saboda son da yake min ajiye aiki yake a ranar ya ɗau hutu dan muyi hira koda kuwa bai da lafiya baya taɓa kyaleni na zauna shiru amma yau har ya fita ya barmu a office na shi kai a koi matsala" jinjina kai Irfan yayi kafin yace "kayi gaskiya Imran duk da ban san halin bappa sosai ba amma tabbas yana cikin wata damuwar yanzu dai tashi muje, ma karasa maganar a gida" miƙewa Imran yayi ba tare da ya sake magana ba, shima Irfan ya miƙe suka gera suka fice waje, yau daddy ko system na shi bai ɗauka ba haka suka wuce gida.
AKIL
Tsaye yake a tsakiyar palon daddyn Jelly, sanye yake da wando jeans baki da riga fari tas ta ɗaura cardigan mai hula a saman kayan nasa, ya sako hulan a kan sa, tsaye yake yana fuskantar makekiyar Tv plasma dake manne a bango ya bawa bene baya, ya duƙar da kai kasa ya zura hannu a aljihun sa da alama wani abun yake jira.