Sashe 125
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu ko sallama Rufee ta kariso wajen, da sauri Aafia ta miƙe ta rungumo ta tana faɗin "Rufee ya mukaji da hakurin rashin Amal" hawayen munafurci Rufee ta fara yi tana faɗin "Wlh ji nake kamar na mutu nabi Amal yanzu ma saboda ke nazo school nan, nazo na baki maganin nan ne sai na koma ana can ana zaman makoki" Allah sarki Aafia da yake ba yin kan ta bane sai ta karɓa maganin da Rufee ta kawo na zubar da cikin Aunty, kuma daga nan Abbi zai tsane ta, sai murna Aafia take Abbi zai tsani Aunty ya koreta daga gidan, ita kuwa Umaisha yar ba runa ko ajikin ta dan da zaman Aunty a gidan da babu duk ɗaya ne a wajen ta bata da matsala da hakan, sai kitsawa Aafia mugun abu Rufee take, nan Aafia ke sanar da Rufee'n zuwan daddyn Jelly gidan su, ko kaɗan Rufee bata ji daɗi ba musamman ma da Aafia tace mata daddyn Jelly zai hana su fita da ko wani kaya sai atamfa da kuma hijabi, ba haka Rufee take so ba, ita tana son ne ta koyawa Aafia bin maza dan haka sai ta fara shirya yadda zasu yi da daddyn Jelly.
Suna tsaka da wannan zancen nasu ne kamar daga sama, sukaga wani handsome guy ya diro wajen ya danki hannun Umaisha, ita kan ta Umaisha bata gane Akil É—in ba dan ya canza sosai ya kara girma ya kara tsawo da cika yayi bul'bul gwanin ban sha'awa, daman Akil ba baya ba wajen kyau, duk da ita ma Umaisha É—in ta canza dan shakara uku ba wasa ba hakan bai hana Akil gane taba, dan Imran na tura masa hotunan ta, shi kuma Imran wajen Irfan yake samun hotunan nata.
Kokarin kwace hannun ta tayi dan bata gane saba kwata kwata musamman dayayi shigar kananan kaya abun ba'a magana, wani mahaukacin mari ya sakar mata wadda yasa ta game ko wanene, cikin fushi yace "Kina matata ne zaki fita da wannan É—an iskan shiga ko? To yau zan koya miki hankali sai kin yi nadama wlh" sai da yayi magana sannan Aafia ta gane wanene, da farko ta É—auka wani saurayi ne daban har ta fara kamuwa da son shi dayake basu da aiki sai faÉ—awa soyayya da kyawawan maza, ita kuwa Rufee baki ta sake tana kallon Akil taga kyau nan take taji ta kyatsa da shi kuma tana son shi amma ba da aure ba da iskanci kawai dan ta sawa ran ta Abbin su Aafia kawai zata aura bayan ta gama barbaÉ—ancin ta da tambaÉ—ancin ta a titi.
Cak Akil ya ɗauki Umaisha kamar yar baby ya saɓata a kafaɗar sa tana ta bubbuga masa bayan sa tana faɗin "Ka sauke ni bana so" bai saurare taba ya wuce wajen motar sa, yana zuwa yayi wurgata gidan baya na motar ya shiga gidan gaba ya datse marfin motar tare da tada motar da gudun gaske ya figeta suka bar cikin school ɗin, sai wani hucin ɓacin rai yake, kamar shi ace matar sa ta fita da wannan kaya kai ina dole yayi maganin ta yau, makarantar ma daga yau anyi cancel na shi ba zata sake zuwa ba, sai saka zancen zuci yake a zuciyar sa yana zuba uban gudu da mota.
Ganin Akil ya tafi da Umaisha ne yasa Aafia ta nufi motar ta da sauri dan tabi su taga ina zasu je, sai tambayar ta Rufee take waye Akil? Aina yake? Shima a School É—in nan yake ne Amma ina Aafia bata bata amsa ba dan hankalin ta a tashe yake burin ta kawai ta isa wajen su Akil, da gudu itama ta ja motar ta tabi bayan su ta bar Rufee tsaye a wajen,
Juyawa Rufee tayi tana faÉ—in "Tun da kin saka maganin a jakar ki ai bukata ta tabiya shi kuma guy É—in can ko ki faÉ—amin wanene ko karki faÉ—a sai na nemo É—an gidan uban waye ne dan na ji shawarar sosai ya kamani gaskiya" sai surutu take har ta isa wajen tsohon motar Irfan da Abbi ya bata ta shiga itama ta bar school É—in.
Akil kuwa kai tsaye gidan su ya wuce da Umaisha sai ihun rashin kunya take masa tana maganganu marasa kan gado, hakan ba karamin fusata shi yake ba, yana parking a parking space na gidan su ya fito ya ɗauke ta kamar yar baby sai zagin sa take, bai kula taba ya wuce cikin gida, a palo yaci karo da Ammie su tana zaune, da sauri Ammie ta miƙe tana tambayar sa wace ce wannan ya ɗauko
Ina hankalin sa baya jikin sa part nasa ya wuce kawai, da sauri Ammie tabi bayan sa cike da tashin hankali, ita da take zaune take jiran anje É—auko shi a airport ko ina kuma ya samo yar mutane oho masa, tana tafiya tana zancen zuci kafin ta isa bakin part nasa, tuni ya shige ya murzawa kofar key, tsayuwa Hajiya Umaiya ko in ce Ammie tayi tana É—an bubbuga kofar tana kiran sunan sa, amma ina ya shige can cikin bedroom nasa
Yana zuwa yayi wurgi da Umaisha saman gado tana kokarin tashi ta gudu ya sake mai data, yasa kafa É—aya ya take mata hannaye dan kar ta tashi, a fusace ya cire kayan jikin sa duka yayi wurgi da su gefe, ya rage daga shi sai Short, hayewa saman gadon yayi ya damkota, Ammie na tsaye a bakin kofa tana buga mashi kofa, amma ina baya jin ta.
Jin Umaisha na kuka ne yasa Ammie ta tsorata dan tasan halin Akil sarai baya son reni tun yana yaro, idan ka rena shi to ba abun da ba zai iya aikatawa ba, son girman bala'i gare shi
cikin sauri ta koma palo ta É—auko wayar ta, takira Abba ta sanar dashi abun da yake faruwa, shima Abba ya tsorata sosai yace yayi nisa amma ba zai wuce 1h ba yana zuwa, amma kafin nan Hajiya ta dakatar da Akil dan basu ma san ko yar waye yaje ya sankamo ba, sai zare ido Hajiya take.
To jama'a ta ko ina ba sauki Washington DC Triplets suna can cikin tashin hankali gashi shima Akil yana neman ɓata komai, bari dai mu leƙa daular mutuwa mu dawo kila a can mu dace mu ɗan samu sassauci, amma idan ba haka ba akoi matsala, wannan tashin hankali dame yayi kama🥺
👹DAULAR MUTUWA👹
Wani irin turnukin bakin turɓayan kasa ne ke tashi kamar guguwa, gaba ɗaya girman Daular mutuwa sai da ko ina ya karaɗe da wani masifaffen duhun bala'i, ga wani iska mai karfin gaske mai karfin ɗaukan ɗan adam sama abun gwanin ban tsoro, wasu muryoyi mara sa daɗin ji masu bata amo mai sauti ne ke tashi daga fadan Queen, sai juyawa gaba ɗaya gidan yake yadda kasan ba daga kasa a ka yi ginin ba sai ka rantse da Allah a saman iska gidan yake saboda yadda yake juyawa, wannan guguwa mai bala'i karfin gaske ne yasa gaba ɗaya wayan dake cikin gidan kowa ya shige cikin ɗakin sa
Ihun wasu halittu masu kama da zakuna ne ya fara tashi a cikin gidan mai bala'i sautin doÉ—e kunnen É—an adam
Duk wannan duhun da iska da guguwa duna na tsaye a tsakiyar part nasu, yadda kasan an dasa shi ko motsi bayayi ya tsaya kekam
kamar daga sama Rimsha ta faÉ—o gaban sa, tana faÉ—owa yayi saurin sake tsafin nasa ya duka gaban ta yana kiran sunan ta
Yana sakin tsafin nasa kuma cikin kankanin lokaci gidan ya fara washe wa, sai dai kuma me, nan fa jiga jigan matsafan Queen suka biyo sahu dan basu barin bashi
Ganin yana yin gidan ya fara canzawa alamar jiga jigan mutanen Queen suna zuwane yasa duna miƙewa da sauri ya riƙo hannun Rimsha ya miƙar da ita sai nishi take da kyar da kyar, dai dai lokacin Ayla da Kausar suka fito dan sunga gidan ya ɗan wastsake
Ganin Rimsha yasa suka kwasa da gudu sukaje suka rungume ta, itama ganin su ya kara mata karfin jikin ta, gidan nasu kuwa sai kara riƙiɗewa yake zuwa jawur kalan jini dan dama ita Queen kalar jini ce shiyasa komai nata yake ja kamar jini
Wasu irin halittu ne suka bayyana a tsakiyar wajen masu bala'i girman gaske wadda zasu iya haÉ—iye dan adam kamar paracetamol, wayan nan halittu su shidda ne suna da kafofin guda huÉ—u kamar damisa, sai dai kafofin nasu kanana ne jikin su yafi kamar basu girma, munin wayan nan halittu kawak ya isa ya kashe mutun idan ya gansu, gadan gadan wayan nan halittu suka nufi su Rismha yayin da su Barbushi suke biye da wayan nan halittu a baya
Ganin haka yasa duna yaja hannun Rimsha da gudu ita kuma tana riƙe da hannun Ayla yayin da Ayla ke riƙe da hannun Kausar, da gudu wayan nan halittu suka rufa musu baya, suma su Barbushi suka rufawa halittun baya
Duna ya É—an yi gudu a cikin gidan mai nisa dasu Rimsha kafin ya tsaya dai'dai wajen wani katon gunkin Queen tare da sakin hannun Rismha ya caka hannun sa cikin kasa da iya karfin sa yana ihu ya É—ago wata kofa ya buÉ—e wajen, cikin sauri yace da su Rimsha ku fi ta wannan hanyar idan kuka fara gudu karku tsaya kuma karku juyo baya, kuyi gudu ku ceci ranku, ni nasan kashe ni zasu yi ba zan rayuwa ba, amma dai ki sani ina son ki ba zan iya bari su kashe ki ba dan haka ki gudu, ya kai karshen maganar tare da fitar da wani É—an gora mai É—auke da ruwan tsafi yace "Idan kuna da rabon tsira in kuka kai kofar karshe na hanyar nan, ki buÉ—e wannan ruwan ki zubawa kofar kaÉ—an zata buÉ—e sai ku fita, ragowar ruwan kuma ki ajiye wata rana zai miki amfani ku gudu" sosai su Rimsha suke hawayen rabuwa da duna musamman ma da sukaji yace yasan kashe shi zasu yi sai Rimsha taji wani irin duk babu daÉ—i a jikin ta