Sashe 22
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tana sume a wajen da ta faɗi su barbushi suka buɗe daffafiyar kofar karfen ɗakin, nan take haske ya gauraye ɗakin cikin takun irin na samudawa Barbushi ya shigo ɗakin yana wani irin nishi kamar gurnanin zaki duk in da ya taka sai kasa ta bada dum dum haka ya iso in da Rimsha ke jefe tana sume, da hannu ɗaya ya damko ƙafofin ta dukka biyun ya ɗago ta sama kan ta na lilo a kasa ya nufi waje da ita, a tsakar mummmunar gidan wadda duk in da ka juya gunkin wancan matar ne ta bakin kofar shigo ga hakoranta manya manyan fato fato, gidan ne mai kama da gidan sheɗanun aljanu ga gidan a tsakar dokar daji mai matukar haɗari da ban tsoro da duhun gaske,
da karfi Barbushi yayi wurgi da ita kan sauran yaran da aka fito da su, yara 8 ne a wajen ciki harda yaran da a ka kawo su tare da Rimsha jiya, dukkan su yaran a sume suke, wani katon bikiti Santilago ya ɗaga mai cike da ruwa mai kaman jini jawur da shi, ya ɗaga bokitin sama ya juye ruwan a kan yaran nan a firgice suka farka, dukkan su da wata iriyar gigitatchiyar ihu suka farka saɓanin Rimsha da ta farka da sunan Allah a bakin ta, cikin tsawa da muryan sa kamar lalataccen injin markaɗe Barbushi ya daka musu tsawa "Kuyi mana shiru!!!" da gudu ɗaya daga cikin yaran da a ka kawo su tare da Rimsha ta miƙe jikin ta sanye cikin riga da skit na atamfa ta bazama cikin gidan ba ta san ina ma take takawa ba da alama ta fita cikin hayyacin ta, wata mahaukaciyar dariya Santilago ya kwashe da shi yana faɗin "Ga gawar farko dan ina da tabbacin ta haukace" dama al adar gidan ne idan sun kawo yara zasu zuba su cikin irin wan nan ɗakin da suka sanya Rimsha sai dodannin tsafin su suyi ta basu tsoro suna rikita musu kwakwalwa wadda ta haukace ita suke fara yankawa su bawa dodon tsafin su jinin, kai da kafa da kayan ciki kuma su bawa wasu manya manyan dodannin dake cikin kejin su a wata ɗaki, su kuma su ci naman jiki, idan kuma da safe suka fito da ke da sauran kwarinki baki fita cikin hayyacin ki ba to zasu kai ki mataki na biyu, idan nan ma kika tsira baki haukace ba to zasu ajiye ki su samo mai sayan sassan jikin ki dan dodon tsafin su wato Queen na su jinin mahaukata kawai take sha shiyasa sai sun hausata yara suke yanka su, idan kika cerewa ihun abubuwan tsafin su a rana ta farko to rana ta biyu zasu kai ki ɗakin gurnani daga shi sai ɗakin suma kafin mutuwa sai kin tsalle wan nan dukka sai su ajiye ki su nemo wan da zai sayi sassan jikin ki idan sun samu sai su yanka ki su cire masa abun da yake buƙata a jikin naki idan kuma ba su samu ba to a nan zasu yi ta ajiye ki suna baki namar mutane har ki dawo irin su.
Kallon Barbushi Santilago yayi cikin tsawa yace "kamota!! Taku biyu Barbushi yayi da wan nan katon kafar tasa kamar na samudawa ya damko gashin kan yarinyar dake ta gudu a cikin gidan ta rasa ina zata je dan bata cikin hayyacin ta ta haukace, ɗaga ta sama Barbushi yayi da gashi ya wulwula ta kamar fanka wadda sai da gashin kan nata wasu suka tsitsige tuni ta sume, sai da ya jijjiga ta sosai san nan ya wuce da ita saman wata katuwar benci da ke tsakar gidan wadda suke yanka mutane a kai, dukka sauran yaran basa cikin hayyacin su Rimsha ne ka ɗai take cikin hayyacin ta kuma tana kallon duk abun da suke idon ta a bushe ta kasa yin kuka, da hannu Barbushi ya tsigewa yarinyar nan gashin kan ta dukka, yana tsigewa jini na malala kamar fanfo yana zuba cikin wata katotuwar kwano dake kasan bencin, haka Barbushi ya tsige gashin kan yarinyar nan dukka, yarinyar bata ko motsi da alama ta mutu ko ta suma, bayan Barbushi ya gama tsige hashin kan yarinyar shi kuma Santilago yazo ya ɗauko wata katuwar wuƙa mai girman gaske ga kaifin bala'i da hannu ɗaya ya ɗaga yariyar ya kwantar da ita flat a saman bencin ya ɗaga wukar da karfi ya datse mata wuya nan take gidan ya amsa da kururuwan muryoyin dodanni mai bala'i rikita ƙwaƙwalwa, wata guguwar iska mai karfin gaske ne ya taso daga cikin gidan kan kace me gaba ɗaya gidan yayi duhun kamar duhun hadari sama guguwar nan tayi, tayiwa gidan runfa tana juyawa kamar fanka tana bata wata iriyar gigitatchiyar sauti kara kamar na wakar shaiɗanun aljanu abun dai ba'a magana abun tsoro abun rikitar da mai rai nan take jinin yarinyar nan ya fara feshi kamar fanfo ya fashe ya wanke wa Santilago fuska, fito da harshen sa yayi ya fara lashe jinin yana ɗage hanci sama kamar kofar shiga gari, saboda zafin fitar rai yarinyar ta fara shure shure, tana shure shure Santilago ya fara yanka sassan jikin ta gunduwa gunduwa yana fitar da kowani joint yana ajiyewa a gefe, duƙawa Barbushi yayi ya ɗauki kwanon dake kasan tebur ɗin wadda jinin ya taru a cikin sa ya nufi wajen dodon tsafin su yana dariya kamar mahaukaci, ɗago ido Santilago yayi ya kalli abokan aikin sa dake gere a wajen cike da bada umarni yace ku ɗaure sauran yaran nan dukka ku tsige musu gashin kan su dan ina ga dukkan su ba sauran mai hankali ku ɗaure su ku tsigemin gashin kan su bari na gama yanka namar nan sai kuje ku fara girka mana ku kaiwa kannen mutuwa kai da kafa da kayan ciki ni kuma na yanka sauran yaran" da hanzari suka amsawa Santilago da to sannan suka nufi wajen su Rimsha, duk abun da suke idon Rimsha kar a kan su ko kyabta ido ta kasa ta kasa hawaye tayi mutuwar kwance dara daran fararen idon ta a buɗe reras amma da alama ta suma ido a buɗe ne, haka matsafan nan suka zo suka ɗaure su tam da igiya ta yadda ko motsi ba zasu iya yi ba sauran yaran sai ihu suke kamar mahaukata ita dai Rimsha shiru kamar bata a wajen, ɗaya daga cikin matsafan ne yace "Oga wan nan yarinyar kamar tana cikin hayyacin ta fa" yayi maganar yana taɓa Rimsha da hannun sa, ganin ko motsi bata yi ba ga kuma idon ta a buɗe ne yasa ya sanya katon mummunar koren yatsar sa a cikin dara daran idon nata ya tsole mata ido, nan ma ko motsi bata yi ba jujjuya kwayar idon nata yayi da yatsar sa, ko kyabta su ba tayi ba hakan yasa ya ɗago kai yace "Oga yarinyar nan fa ta mutu" a kule Santilago yace "Daman idan sun mutu ai sunfi daɗi ku tsigemin gashin kan su nace ko?" Cikin sauri suka fara aikin su dan cika umarnin ogan su.
masu karatu mu leƙa jelly mu dawo
💞💞💞💞💞💞💞💞
KANO