Sashe 126
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ganin ta tsaya shiru taki tafiya ne ga kuma wayan nan munanan halittu sun kusa cin musu hakan yasa duna ya turata ta cikin ramin mai kama da rijiya
A tare Rimsha suka faɗa da Ayla da Kausar dan suna riƙe da hannu juna
Yana turasu wayan nan Halittu na isowa wajen, riƙiɗewa shima yayi ya koma irin su suka fara gwabza faɗa a tsakanin su, sai dai daya ke suna daya sai suka fara dukan sa suna ji masa rauni abun tausayi, su kuwa su Barbushi bayan su Rimsha sukabi dan su kamo su su cinye su ɗanye, dan ba zasu barsu su karya musu tarihin gidan Daular mutuwa ba, a tarihin Daular mutuwa duk wanda ya shiga baya fita ya shiga kenan sai a lahira.
Su Rimsha kuwa gudun cetan rai suke, tsabar gudun da suke basu san lokacin da suka saki hannun juna ba, kasan cikin ramin duk kasusuwan jikin É—an adam, sai suke musu kafofin su kashin yake jini na zuba, duk da haka basu damu ba, sun daure suna ta gudu.
Kamar ance Rimsha ta juya, ta manta duna yace karsu kuskura su juya kome zai faru da su, tana juyawa sai taga babu Ayla iya Kausar ce kawai, ihu Rimsha ta saki wadda ya sa Kausar dakatawa da gudun da take tare da juyawa, a guje Rimsha ta nufi hanyar komawa Daular mutuwa dan ba zata iya tafi ba tare da Ayla ba, itama Kausar bata da zaɓi dole tabi bayan Rimsha dan su gudu tare su tsira tare. Tashin hankali
Abun da ya faru shine lokacin da suke cinkin gudu Ayla ta taka wani kashin mutun mai bala'i tsini ya fasa mata kafa, hakan yasa ta faÉ—i kasa, taki yin ihu tayi shiru dan bata son ta dakatar da su Rimsha har azo a kama su dukan su, tafi son ko ba ita ba wani daga cikin su ya tsira, kashin ya fasa mata kafa sosai ta yadda ba zata iya gudu ba har su Barbushi suka cin mata a wajen, shine suka kama ta, Barbushi ya goyata a bayan sa ya ci-gaba da bin su Rismha, ga kuma su Rimsha sun juyo suna tinkarar su.
Wayyo ni jikan mutun huÉ—u gaba É—aya ta ko ina ba sauki, zuciyata ba zata iya jure ganin wannan azaba da my Rimsha take ciki ba.
Masu karatu nan na kawo karshen Book 1 wato The beginning kuma shine free, yanzu zamu shiga The struggle masu son ci-gaba da karanta Book nan ku hanzarta kuyi payment naku dan wasan yanzu zai fara, ya kuke ganin wannan cakwakiya, ya kuke tunanin rayuwar lion zai kasan ce bayan mutuwar Michael da ɓatar James?!!, Ya kuke ganin anya Rimsha zata tsira kuwa? Dan ita da kan ta ta juya ta koma Daular mutuwa ga kuma su barbushi ɗauke da Ayla a kan hanya suma suna tinkaro ta!! Yaya Akil zai kare da Umaisha? Meke shirin faruwa tsakanin su?! Anya Abbi zai bawa Akil auren Umaisha kenan? Ya makomar cikin Aunty? Shi zai sube kuwa? Yaya rayuwar Jehan zai kasan ce? Yaya makoman Jelly da Abbo? Yaya makoman Musharraf a gidan Dr William jacop? Gashi dai ya sa hannu a takarda zai yi zaman 4 years, gashi mai tausaya masa wato James baya nan ya ɓace!! Wanene Alhajin dake bibbiyar Aafia?!! Yaya bakoman baba da Mustapha a Daular mutuwa?!! Anya lion zai yafewa mum ɗin sa kuwa?! Anya akoi wanda zai iya rusa Daular mutuwa kuwa?!!!! Shine wace ce ma Queen?!!! Waye ya kafa Daular mutuwa?!!! Menene kama sudin kafa shi?!! Anya kuna ganin Jehan zata iya aikin restaurant har ta biya Ibraheem kuɗin sa?!!! Ina James ya tafi?!! Shine sace sa akayi ko menene?!! Abbo zai auri Jelly kuwa?!!! Idan ta kasan ce ya Imran zai yi?!!! Cakwakiya ziryan domin samun amsoshin ku dole ku kasance da alkalamin *PRINCESS TEEMA*
Domin ci-gaba da karanta book ɗin *TRIPLETS* ki hanzar ta kiyi payment naki 500 Naira ne only 👌3167987863 Musa Fatima Zahra first bank, masu Opay bank kuma 9162620621 Musa Fatima Zahra opay bank, sai ku turo shaidar biya ta wannan number 09162620621, kada ki bari a baki labari dan yazu wasan zai fara, na barku lafiya Much kauna 🥰
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪
💞Star Lady💞