Sashe 110
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai lura da Romeo a zaune a palon ba, ya wuce zai hau bene, kamar daga sama yaji zazzakar voice É—in lion yace "Come here" da sauri ya juyo dan bai yi zaton ganin Romeo a palon kasa by this time around ba, cikin sauri ya juya ya koma kusa da Romeo É—in ya zauna yana kallon face É—in Romeo.
Shiru Romeo ya É—an yi na yan mintoci kafin ya É—ago ya kalle sa yace "Where is your watch?" Da sauri Michael ya duba hannun sa, babu watch na sa, É—ago ido yayi ya kalli Romeo, a nitse yace "Ban san in da watch É—in yake ba" kwata kwata Michael ya mance da ya cire watch É—in ya sanya a aljihun sa lokacin da president ya basa wata watch É—in
Kwata kwata Romeo bai kawo zargin su a ransa ba saboda yana musu kallon har yanzu basu mallaki wasu abubuwan da zasu iya shiga wannan harkan ba, bugu da kari kuma kullun yana tare da su, basu fita sai dai in zasu je wajen president a white house da kuma wajen partyn abokan su, shike fitar da su daga gidan kawai, bai damu ba kuma bai kawo wani tunani mara kyau nasu a ransa ba, shi tunanin ma da yake tun da Michael ya yasar da watch É—in sa bai san in da yake ba, kila É—aya daga cikin yaran criminals É—in can su suka É—auki watch É—in tun da agogo ne mai bala'i tsada, sannan kuma criminals É—in suna shiga mutane sosai kila da Michael ya yasar da agogon bai sani bane suka tsinta suka tafi da shi wajen.
Miƙa wa Michael watch ɗin yayi yana faɗin "Gashi ka rinƙa kulawa" miƙo hannu Michael yayi zai karɓi agogon, lokacin idon Romeo ya sauka kan agogon da president ya bashi
Kallo É—aya Romeo yayiwa agogon yasan cewa daga wajen president agogon ya fito, dan akoi wani tambari a jiki, bai kawo wani abu a ransa ba, dan yana ganin kila Micheal da ya yasar da watch na sa ne yaje wajen president babu watch shine president ya basa wannna kyauta, dan haka sai bai ce komai ba,
Karɓan watch ɗin Michael yayi yana turo ɗan karamin bakin nan nasa, yana son tashi ya tafi yaje ya kwata dan jiri yake ji, amma ba halin tashi domin kuwa bai isa Romeo ya kirasa sannan kuma ya tashi ya bar wajen ba, dole ya jira sai Romeo ya sallame sa.
Miƙewa Romeo yayi ya nufi saman bene, zaro brown eyes nasa waje yayi a ɗan tsorace yace "Lion what happened to your hands naga jini na zuba ne" tamkar Romeo bai ji me Michael ya faɗa ba, ya wuce ya nufi part nasa ba tare da ya sake cewa Michael uppan ba.
Ganin ya tafi bai masa magana ba yasa Michael kara turo baki ya miƙe da sauri yabi bayan sa.
Dai dai zai shiga part ɗin Romeo, shi kuma Romeo har ya shiga yana fitowa, ɗan ja baya Michael yayi ya ba shi hanya, wucewa Romeo yayi jikin sa na sanye da puffer Jacket ya sanya hular jacket ɗin a kan sa, sannan ya sanya face mask, binsa da ido Michael yayi har ya fice daga palon kasa, shiru Michael yayi yana tunanin anya yau lafiya kuwa, me ya faru? Ina kuma lion zai je da irin wannan shiga haka? Ina James? Me ya samu lion a hannun sa yake jini? Sai jerowa kan sa tambayoyin da bashi da amsar su yake, daya ga tambayoyin suna neman su tarwatsa masa tunanin sa, sai ya hakura ya nufi hanyar part nasu, riƙe da agogon da Romeo ya bashi a hannun sa.
Ko da yaje wajen shiga part nasu, kasan cewar part É—in sa dana James a gere suke waje guda, gajiya tasa ya shige part É—in James a mai maikon nasa part É—in
Yana zuwa yasa ruwa ya wanke jinin dake jikin watch É—in ya kwance wanda president ya bashi, ya É—aura wanda Romeo ya bashi yanzu,
Yana É—aurawa ya haye saman gadon James ya kwanta, dan jikin sa duk a mace ji yake kamar bashi da lafiya, ba zai iya yin komai ba, sai ya kwanta kawai yana mai da numfashi, yana kwanciya watch nasa dake aljihun jacket É—in jikin sa ta faÉ—o saman gadon, shi kuwa ya lumshe ido alamar barci yazo, ba jimawa barci yayi awon gaba da shi, ga watch É—in dukka biyu suna jere waje guda, dan hannun sa dake É—aure da watch É—in yana kusa da asalin watch nasa da ya faÉ—o daga aljihun sa, shi kuwa yayi barci bai gani ba.
ðŸžï¸Dajin ColoradoðŸžï¸
Cikin karkashin kasa, wani É—aki ne mai girma gaske a karkashin kasan, matasa ne masu jini a jika wadda a kalla zasu kai su 10 a cikin É—akin, ga wasu manya manyan disturb computers dake cikin É—akin, gaba É—aya ginin É—akin ba da block akayi shi ba, da dutse a kayi shi, komai na cikin wannan É—akin da dutse akayi su hatta tables É—in da wayan nan disturb computers É—in suke kai, da dutse akayi tables É—in, kowani matashin aikin dake gaban sa kawai yake, sun dukufa suna aiki tukuru, kallo É—aya zaka musu kasan sun samu horarwa mai kyau, dukkan su fuskar su babu alamar annuri a É—aure take tamau.
Daga wani keɓaɓen waje a cikin wannan ɗakin wutane yake ci awajen a gefe guda, gaba ɗaya cikin ɗakin ya kaure da ɗumi mai daɗin gaske
Kyawawan matasan turawa ne wadda ba za su wuci saanin James da Michael ba, su uku ne tsaye kan James dake kwance saman wata lafiyayyiyar bed mai kyau da tsada, kallo É—aya zaka yiwa matasannan kasan sun samu horo damin kowanne su jikin sa a murÉ—e yake kamar dai na James, sai aiki suke cikin kwarewa suna kokarin yiwa James dressing in da bullet ya É—an kuskure sa, ba wani babban waje bane, kasan cewar bullet É—in kuskuran sa tayi ta wuce.
10mins suka É—auka suna wanke masa wajen da hydrogen, kafin nan su sanya masa bandeji su É—aure wajen, duk da cewa sun sanya chemical da ya tsotse jinin wajen gaba É—aya amma dai sun kara masa da bandeji saboda tsaro
Kamar jira yake su kammala, suna gamawa ya miƙe tare da ɗaukan wani yar gora kusa da shi ya nufi wata yar hanya dake ɗan gefen su.
Har ya ɗan yi nisa, sai kuma yaji karan wayar sa, da gudu ɗaya daga cikin matasan nan ya biyo bayan sa da wayar a hannun sa yazo ya miƙa masa.
Karɓan wayar yayi tare da bin screen ɗin wayar da kallo, guntun tsaki yaja tare da mai da wayar aljihun sa ya ci-gaba da tafiyar sa, har cikin ransa yake jin raɗaɗin azaban zafin wajen da bullet nan ta kuskure sa, daurewa kawai yake yana tafiya.
Wani waje ya shiga mai kamar É—aki, wajen wani dutse mai kama da table ya nufa, yana zuwa ya cire wayar sa daga aljihun sa ya ajiye a gefen sa, sannan ya fara haÉ—a wasu chemicals masu bala'i karfi
Wani gari ya É—ebo ya zuba cikin goran da ya É—auko, sannan ya É—auko wani kwalba dake É—auke da wani ruwa kamar ruwan acid, cikin wannan garin ya zuba wannan ruwan kwalbar, shi da kan sa sai da ya ja baya lokacin da ya zuba wannna ruwan cikin garin, saboda karfin chemicals É—in
Yana zuba ruwan wani kara garin yayi kamar an zubawa tafasasshen mai ruwan sanyi,
Zubawa chemicals É—in ido yayi yana kallon yadda suke canza kamanni,
After some minutes ya kara matsowa ya jawo wata yar akwati dake wajen ya buÉ—e ya É—an yi dube duben sa dan ya tabbatar komai na ciki
Ganin komai na ciki ne yasa ya rufe akwatin ya É—auka tare da wannan chemical da ya haÉ—a ya juya ya nufi wasu maza guda biyu da suke sanye da kakin soja daya É—aure su É—aurin goro a wajen.
Tun bai kariso wajen su ba, suke girgiza masa kai alamar suna son yin magana domin ya rufe musu baki, ko kallon arziki basu samu daga wajen saba bare kuma su sa ran zai iya tausaya musu.
Wata yar kujera ya jawo ya zauna a gaban su tare da ajiye akwatin dake hannun sa da kuma chemical É—in,
Akwatin ya fara buÉ—e wa, ya ciro wasu manya manyan almakashi guda biyu, a hankali ya fara datsewa sojojin nan yatsun kafar su da wannan almakashi, ga azaba amma babu halin yin ihu dan ya rufe musu baki, sai mutsu mutsu suke alamar suna jin azaba.
Yayin da James ke azabtar da wayan nan sojoji shi kuma Romeo yana can É—akin hora masu laifi dake cikin gidan su, ya É—aure manya maza su biyu, kana ganin su kaga marasa gaskiya, da alama yana son yi musu tambayoyi ne.
ÆŠakin horar war nasu É—aki ne mai cike da manya manyan makamai da injuna na azabtar da É—an Adam mai laifi, ga masuna kala kala na hukunta mutun, sannan akoi chemicals iri daban daban har da su acid da sauran mugayen abubuwa, kamar É—akin yaki, sannan É—akin yana da girma sosai ga jibga jibgan sojoji masu jini a jika kewaye da É—akin ta waje saboda tsaro
Gidan William jacop kenan gida ce hukumance mai zaman kanta, babu abun da ba zaka samu a cikin gidan ba, sai kotu, lawyer ma akoi alkalin ma suna da shi kotun ne kawai basu gina a cikin gidan, amma suna da asibitin su, suna da É—akin horo, É—akin doka, É—akin karatu, duk wani abu mai mahimmanci suna da shi.
Gaban wayan nan mazan Romeo ya zauna saman kujera suna fiskantar juna, yayin da ya É—aure su saman a nasu kujeran, shima ya rufe musu baki ba damar suyi magana.
Zubawa tattoo jikin su ido yayi yana kallon abun da suka zana A,N,D,L,R,C shine abun da suka rubuta ta ko'ina a jikin nasu, shiru yayi yana tunanin aina ya taɓa kallon wannan tambari, sosai ƙwaƙwalwar sa ke faɗa masa kamar a bedroom ɗin James ya taɓa gani, amma sai ƙaryata ƙwaƙwalwar nasa yake, dan baya son zargin yan uwan sa.