Sashe 68
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dukan shi yake ba ji ba gani kamar an aiko sa, ta ko ina yake sauke masa hannu a jikin,
Kamar daga sama yaji an riƙe hannun sa ta baya, a sukwane ya juyo dan ganin wanene, karaf idon sa ya sauka kan face ɗin James dake tsaye fuskar nan tashi babu alamar annuri ko kaɗan kallo ɗaya zaka masa kasan yau yana cikin ɓacin rai over.
Sakin Test Micheal yayi ya taho ya rungume James yana huci yana jin zuciyar sa na masa zafi kamar zata fashe ta fito waje, ajiyar zuciya James ya sauke kafin yasa hannu yana É—an bubbuga bayan Michael alamar rarrashi
"What happened between you and your friend Tese" James ya tambaya yana tsare Test da ido, cike da tsoro da tashin hankali Test yace "I'm sorry Michael it was a mistake" "I did not ask you whether it's mistake or not, I say what happened" cewar James a tsorace Test yace "we warmly received a car gift early morning from him, mistakenly I say to him, God bless your mum because I'm really happy, I forgot he hate his mum"
Dawo da kallon sa James yayi kan face É—in Michael da ya kwantar a saman kafaÉ—ar James É—in, sai wani huci yake yana lumshe brown eyes na shi, girgiza kai James yayi a ransa yana faÉ—in Michael É—an rigima, a zahiri kuma shafa kumatun Michael É—in yayi kasa kasa yace "It's okey, let's go home" shiru Michael ya masa kamar bai ji me yace ba, dawo da kallon sa kan Test yayi cike da bada umarni da izza yace "be careful Test, don't repeat this mistake again" cikin sauri Test yace "Okey sir thank you very much"
sake kallon Michael James yayi "Are you okey Michael? Where is Lucky and copper?" "They are at home" Michael ya bashi amsa tare da wucewa ya nufi hanyar parking space, girgiza kai James yayi kafin ya bi bayan Michael É—in suka jera tare, suka bar su Robertson da Test tsaye a wajen, suka shiga motocin su suka nufi gida.
Lokacin da suka dawo gida babu kowa a palon kasa sai daddaÉ—ar kamshin air freshener da sanyin Ac da ke tashi, ko ina a gyare tsab kamar sabbin abubuwa a ka zuba a wajen.
Kai tsaye saman bene suka wuce, a tare suka shige part É—in Romeo babu ko excuse,
Suna shiga Michael ya faÉ—a saman katafaren bed É—in Romeo yayin da shi kuma James ya zauna gefen gadon yana sanya hannun sa ya É—auko wayar Romeo dake saman bedside drawer kusa da system,
Dai dai lokacin Romeo ya fito daga toilet ɗaure da towel a kugun sa, wow asalin kyansa ta sake bayyana, soft skin nan nashi a kwance luf kamar ka latsa jini ya fita, asalin surar murɗanɗan jikin sa ta bayyana, hannun nan nasa kamar zasu fashe saboda horo, kasan cewar jikin sa a koi ɗan ruwa ruwa hakan yasa kyakkyawan dark black gashin kirjin sa suka kara kwnciya luf, gashin kan sa a jiƙe alamar ya wanke, zubo masa gashin yayi har bayan sa yayin da shi kuma guntu na gaban goshin sa ya zubo masa a face na shi, sai faman tattare wa yace lallausan laɓɓan nan nasa kamar ya sanya musu lipstick ja dan sun kara ja sosai, lallausan gashin dake kwace a cinyoyin sa da hannayen sannan sun kara kwanciya sosai gwanin ban sha'awa, ya kware wajen iya lumshe ido, a yanzu ma sai fama lumshe dara daran blue eyes na san yake kamar mai jin barci, ga wasu guraye a flat tummyn sa irin na jaruman maza.
Wucewa yayi ya shiga wani wajen da aka keɓe da glass ba tare da ya lura da su Michael ba.
Good 40mins ya É—auka a cikin wajen kafin ya fito, nan take bedroom É—in ya gauraye da wannan fitinanniyar kamshin perfume É—in nasa, shirye yake cikin wandon jeans baki mai bala'i kyau da tsada sai Turtle high blue daya sanya a jikin sa ya É—aura puffer Jacket baki a sama, ya É—aure kyakkyawar dark black curly hair sa da ya sha gyara a bayan sa, ya bar wannan guntu na gaban goshin nasa ya zubo masa a saman kyakkyawar face É—in sa, sai kyalli gashin ke yi yasha gyara ga kamshi mai bala'i daÉ—i da yake zubawa, ba karamin kyau yayi ba, still wannan diamond watch É—in nasu na manne a hannun sa, sai kyalli yake yana É—aukan ido, yayin da wuyar sa ke sanye da gold chain necklace masu bala'i kyau da tsada, sai kyalli suke suna É—aukan ido, hakan ba karamin kyau ta kara masa ba, kyawawan fararen kafafunsa na sanye cikin wata laullausan bedroom slippers fari tas mai bala'i kyau da laushi kamar jikin mage, sai fitinanniyar kamshin wannan perfume É—in nasa ke tashi daga jikin sa.
Wannan fitinanniyar kamshin ita ta kai wa su James sakon Romeo ya fito, a tare su É—ago kai suka kalle sa, wucewa yayi ya zauna gefen gadon kusa da Micheal tare da jawo system na shi dake saman bedside drawer ya kunna ta
cikin sauri har suna haÉ—e baki wajen cewa "Good morning lion" shiru ya É—an yi na yan mintoci, ba tare da ya kalli in da suke ba, kasa kasa da wannan sexy voice É—in nashi mai kwantar da hankalin mai sauraro yace "How are you doing this morning?" A tare suka amsa da "we are doing well what of you" shiru ya musu ba tare da ya sake magana ba.
Matsowa kusa da shi Micheal yayi tare da kwantar da kan sa saman cinyar James cikin murya kamar mai yin shagwaɓa yace "lion please I need money I'm broke" "same here" James ya faɗa, yana matsewa Michael kumatu da hannun sa, shiru Romeo ya musu bai yi magana ba, shiru suma suka zauna basu sake magana ba sun zuba masa ido suna kallon sa.
Almost 30mins suna zaune shiru in da sabo sun saba,
gently yasa hannu ya ansa wayar sa dake hannun James tare da juyowa ya kalli Michael dake ta faman turɓune fuska irin na shagwaɓa, "i need hot coffee" ya faɗa in a cool voice, kallon time James yayi a jikin diamond watch na shi 11:00am dai dai yana kokarin niƙewa dan yaje ya kawo wa Romeo breakfast na shi, dan lokaci yin breakfast na shin tayi, bai kai ga miƙewa ba Michael ya rigasa miƙewa, da sauri ya diro daga gadon ya nufi waje
Michael na fita James ya juyo ya dubi Romeo "a nan zaka yi breakfast ne?" GyaÉ—a masa kai Romeo yayi ba tare da yayi magana ba, daman can shi Romeo bai cika zuwa table cin abinci ba dan time É—in cin abincin sa daban dana kowa a gidan 11 na safe yake breakfast, yayin da su kuma su Michael suke breakfast 8, sai 4 na yamma yake cin abincin rana yayin da su kuma su Michael suke cin na su 2, da daddaren kam bashi da takamaimen time na cin abinci wani lokaci yaci da wuri wani lokaci har 2 na dare yake kaiwa wani lokaci ma baya cin abincin daren maltina kawai yake sha, bai damu da cin abinci sosai ba, musamman abinci mai nauyi bai damu sosai da ci ba da daddare.
"Bro I want go somewhere" cewar James shiru Romeo ya masa kamar bai ji me yace ba yayin da hannun sa ke kan wayar sa ga system nasa a saman lallausan cinyar sa.
A haka Michael ya dawo ya same su, hannun sa ɗauke da katuwar tray mai shake da kayan abincin su na turawa, saman Chinese carpets dake kusa da gadon ya ajiye tray ɗin sannan ya faɗa saman gado yana faɗin "I'm tired" miƙewa James yayi ya fara serving na Romeo tun kafin ya sauko, daman idan har a bedroom na shi zai yi breakfast to su suke serving na shi dan bai yarda wani bodyguard ya shigo masa ɗaki ba, ko gyaran bedroom ɗin ma TGA ke masa, idan kuma TGA baya nan to sai dai uncle Herry ko daddy, dan James da Michael kam basu iya gyaran bedroom ba, suma gyara musu a ke, mu samman ma Michael da yafi kowa lalaci da son jiki bai san aikin wahala, shi yasa baya karatu dan yana ganin karatun ma wahala ce caza masa kai zata yi, ba abun da ya iya sai ya ɗauki wanka yaci gayu ya zuba chain a wuya ya kwashi kuɗi da mota ya tafi yawo da abokai, idan kuma ya dawo sai cin abinci da barci, baya neman faɗa sai ka neme sa, idan kuma ka nemesa faɗa in ya fara yi baya bari, har sai in anyi Sa'a James ko Romeo suna kusa, su kaɗai ke iya dakatar da shi, ban da su ko daddy bai isa ya dakatar da shi ba, ban da wannan ba wani abun da Michael ya iya, shi kuma James ga kwakwalwa da kaifin basira sai dai kashe ya jefa kan sa cikin haɗari, ya kammala karatun sa, a School da Michael ke karatu a nan suka yi karatu dukkan su.
Gently Romeo ya ajiye system na sa saman bedside drawer ya miƙe ya nufi saman Chinese carpets ɗin ya zauna tare da lanƙwashe kyawawan kafafun sa, James ya tura masa abincin a gaban sa, cup ɗin coffee ya fara ɗauka slowly ya kai ɗan karamin bakin sa ya ɗan kurɓa ya cire.
Baki É—auke da excuse TGA ya shigo bedroom É—in, jikin sa sanye da pajama launin sky blue, yayi kyau sosai, in the first place idan kaga face na shi sai ka rantse da Allah face É—in Romeo kake gani sai ka zuba masa ido sosai sannan zaka iya ganin ban ban cin su, idan ka gansa da kyau zaka ga basu wani kama sosai irin wannan kamman ne da a ke cewa kaman jini,