Sashe 88
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai James ya sake shiga damuwa, ɗan wannan cewa da Romeo yayi ya daina faɗa masa abun da bai tambaye shi ba, hakan ya kara sa shi cikin damuwa, to kenan me Romeo yake nufi, while shi kuma Romeo ko kaɗan ba da wata manufa ya faɗi hakan ba, kawai shi baya son a rinƙa masa maganar abubuwan da ba shi ya tambayi mutun ba ne, shi kuma James tsabar rashin gaskiya ya sashi faɗin abokan sa ke kiran sa kamar an tambaye sa.
Jiki ba kwari ya miƙe ya nufi bedroom na sa ransa cike fal da tunanin ko dai Romeo ya fara zargin sane.
Yana tafiya suma bodyguard É—in suka wuce nasu bedroom É—in dan suje suyi barci su huta aikin su na yau ya kare sai kuma gobe.
Washegari gari ta kama Sunday, tun 8 na safe daddy yayi shirin zuwa church shi da Uncle Herry, da Tga, da James, da John da Jay, sai dai me shi dai Michael yana zaune a palo yana latsa wayar Romeo ko alamar shirin zuwa bai yi ba, while shi kuma Romeo yana lafe saman lallausan katafaren gadon sa yana sharara barci, ya ja lallausan bargon ya rufe kan sa, su daddy sun gama shiri suna jiran su.
Da dai Jay yaga Michael fa bashi da niyar tashi yaje ya shirya sai yace "Michael we are waiting for you to ga to church" shiru Michael ya musu kamar bai ji me suka ce ba, ya ci-gaba da latsa wayar Romeo yana É—aure fuska, cikin muryan rarrashe cike da so da kauna dad yace "My tiger we are waiting for you" cikin tsawa Micheal yace "Dad I can't go anywhere, I dnt want to waste my time going there, I have a lot of important thing to do, so please leave me!!!" tashin sense, zaro ido daddy yayi jikin sa har kerma yake yace "Michael are you heard what you said, I you our of sense?" Karo na farko Michael yaja dogon tsaki, dan shi ba mai jan tsaki bane.
Kallon James dad yayi jikin sa sai kerma yake, dan tsoron kar pasto ya tsinewa Michael su shiga uku, daman ga Michael ba wani isasshen lafiya gare sa ba, idan Pasto ya tsine masa ina zasu sa ran su, "James go and call lion for me" zama James yayi kusa da Michael yana cire suit É—in jikin sa yana faÉ—in "I remember nima ina da abun da zan yi mai muhimmanci, lion kuma yana barci zaka iya zuwa da kan ka, ka tashe sa, kuma daga yau ni ina ga canza church za muyi, dan wannan Pasto he doesn't know anything, makaryaci ne kawai, duk abun da ya faÉ—a maka last week a kan mu karya yake, zai wani ce maka wai muna rayuwar farinciki da murna, kuma bamu wani aikata abun da ba dai dai ba, tun daga lokacin nasan karya yake saboda ni jiya da kyar nayi barci saboda damuwa" juyowa Michael yayi ya bawa James hannu suka tafa, kamar muna fukai, Michael yace "Well said my blood, nima saboda karyan sa yasa na dai na yarda da shi, kuma naji na tsani duk wata addni ma, dan makaryata na É—auke su" daddy ya tsorata sosai, shi tsoron sa É—aya kar pasto ya tsine wa Triplets É—in sa, ya shiga uku, dan su kaÉ—ai gare sa, sune jin daÉ—in sa sanyin idanniyar sa, duk da tsufar da ya fara yi hakan bai hana ya haura sama da gudun sa saboda damuwa ba. Kai tsaye part na Romeo ya nufa,
kallon Michael James yayi kafin yace "What are we going to do now, dan daddy yaje report na mu ne wajen Romeo kuma ni gaskiya a hate this pasto canza church zan yi" kashewa James ido Michael yayi kamar wasu muna fukai abun ka da Triplets, nan take Michael ya sakewa daddy wasu shegun kwari masu cizon bala'i, duk in da suka cize ka, tofa sai wajen yayi sati yana kumbura yana maka azaban raÉ—aÉ—i, gashi basu da magani, wajen yayi ta maka raÉ—aÉ—in zafi kamar cizon kunama ka rasa ina zaka sa ranka kaji sanyi.
Dad yana kokarin shiga part ɗin Romeo kwarin suka isa gare sa, kai tsaye cikin suit ɗin jikin sa suka shige gasu da yawa, haka suka fara ɗalla masa cizo, ihu ya fara yi, ya fara cire kayan jikin sa, dariya Michael ya fara yi, abun da bai taɓa yi ba a rayuwar sa dariya, saboda mamakin ganin dariyar Michael ya hana su Uncle Herry jiyo ihun daddy, while shi kuma James tausayin daddy yake, amma basu da zaɓi dole su rufewa daddy baki, ko ya dai na takura musu a kan zuwa Church ɗin nan dan basa son ganin Pasto.
Tun daga saman staircase daddy ya fara birgima a kasa, har izuwa kasan stair ɗin cikin palon, sai ihu yake yana kiran sunan Jesus, a guje su Uncle Herry sukayo kan sa suna tambayar lafiya, nan suma James ya sake musu nashi kwarin, zo kaga yadda ake rige rigen cire kaya, tuni sunyi wurgi da Bibles dake hannayen su, sun fara birgima suna ihu, shi kam Tga ma nashi yafi yawa dan haushin sa James ke ji, sai dariya Michael ke ɓaɓagawa kamar zararre.
Daddy gwanin ban tausayi tsohon nan, duk wayan nan kwari sun cize masa fuska, fuskar ta kunbura sumtum kamar ruɓaɓɓiyar alale, abun ku da fatar Bature ba quality sosai, gashi sai cizon sa suke, shi kam John bayan ihu har da zagi yake zubawa kwarin, shi kuma uncle Herry tsinuwa yake ta aikawa kwarin ba iya ka da turanci, duk kwarin sun kunbura musu jiki. Yau har da yaren mahaukata su kayi, ba iya turancin kawai ba
Uncle Tga bai ankara ba kawai sai yaji kwarin sun shige cikin Short É—in sa, dai dai sai ti suka samu suka fara kai masa harbi da cizo, kuma James ya tura su saboda mugunta.
Wani mahaukacin ihu Tga ya fasa tare da miƙe wa kamar mahaukaci haka ya bazama, bai san in da ya nufa ba, saboda azaba, Allah sarki bawan Allah, sai gudu yake yana tsalle kamar doki, ya kan kame wajen, kai tsaye ya haye saman bene, ai ko awannan gaɓar na Tga sai da ya sanya James ma dariya mugunta, daman shi kam Michael kamar zararre ya dawo saboda dariya, uncle tga kuma ya kara haukata sa da dariyar, har da sulalowa kasa daga saman sofar saboda dariya. Michael akoi iya dariyar mugunta
Kai tsaye bedroom na Romeo Tga ya nufa cikin fitar hayyaci da azabar raÉ—aÉ—i, ya manta in da ya nufa, yafi abun da yake gudun wa bala'i, dan in ya kuskura ya tashi Romeo daga barci, hmmm.....âœï¸
Share fisabilillah ðŸ‘
To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai🤪
💞TRIPLET'S💞
💞 FATEEMA MUSA💞
(💞STAR LADY💞)
*GargarÉ—i*
_Ban amince wani ko wata yayi amfani da wani sashe na book ɗin nan ba ta kowace siga, ko akaranta mun shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba, ko a haɗamun document, ko amin Edit, Idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutun zaibi mun haƙƙina_
WhatsApp me for more information 09162620621
Episode 27
Kai tsaye bedroom na Romeo Tga ya nufa cikin fitar hayyaci da azabar raÉ—aÉ—i, ya manta in da ya nufa, yafi abun da yake gudun wa bala'i, dan in ya kuskura ya tashi Romeo daga barci baya ji da daÉ—i ba.
Yana shiga a guje ya haye saman bed ɗin Romeo, sai faman mammatse short na shi yake yana ihu kamar ƙaramin yaro.
A nitse Romeo ya waro dara daran blue eyes na sa masu É—auke da barci a kan face É—in Tga dake kankame da short É—in sa yana ihu, lumshe ido Romeo yayi ya sake buÉ—e wa, fuskar nan tasa a É—aure kamar wadda a ka aikowa da sakon mutuwa, tamkar bai san menene dariya ba, already daman shi Romeo haka face É—in sa take kullun a É—aure tamau kamar hadari, tsabar kyan sa yasa É—aure fuskar ke kara masa kyau kuma yasa hakan tafi dacewa da shi.
A hankali ya miƙe zaune tare da sanya kyawawan fararen hannun sa ya tara dark black curly hair sa da suka bazo masa a face, tara su yayi ya mai da su ta bayan sa, calmly da wannan sexy voice na shin, gashi yanzu ya tashi daga barci, voice ɗin kasa kasa mai ɗauke da barci gwanin daɗin sauraro, a nitse yace "What happened? What brought you here?" Kasa magana Tga yayi saboda ihun azaba da yake yana kallon kofar shigowa, slowly Romeo ya juya dara daran blue eyes nasa kan kofar, ganin babu kowa ne yasa in a cool voice yace "get out" yayi maganar yana kara ɗaure fuska kamar hadari, sai lokacin Tga ya kalli face ɗin Romeo da kyau, sai lokacin ya gane in da ya shigo
Ganin É—aurariyar face É—in Romeo kamar wani lion É—in gaske ne yasa Tga sake fasa razananiyar ihu tare da dirowa kasa daga saman gadon yayi waje da gudu, shiru Romeo ya É—an yi yana tunanin, me ya samu Tga, yake wannan ihun, tabbas yaji a jikin sa Triplets nasa sun yi wani abun, amma bai kawo a ransa abun da suka aikata ba kenan, guntun tsaki yaja tare da komawa ya kwanta.
Can kasa kasa yake jiyo ihun su daddy, kamar a mafarki, shiru yayi kamar ba zai miƙe ba, can kuma da yaji ihun yaki tsayawa, kuma ba voice ɗin mutun ɗaya bane, hakan yasa, ya miƙe zaune, a hankali ya zuro kyawawan fararen kafafunsa kasa tare da miƙewa kamar bai son taka kasa saboda barci dake idon sa, haka ya sanya kyakkyawan bedroom slippers na sa white color masu bala'i kyau da laushi da tsada, sannan ya nufi waje.
Yana fitowa palon sa, sai yaji ihun nasu ya kara yawa, kasan cewar part nasa yayi nisa da palon kasan ne yasa baya jin hayani sosai idan a nayi a palon kasa, Part na sa a hawa na biyu yake.