Sashe 5
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
____Komawa itama Jehan tayi ta zauna ta dafa mum kamar zata yi kuka tace "Mum please where is Rimsha?" Har lokacin mum bata samu damar yi musu magana ba hasali ma dukar da kanta kasa tayi tana sauke ajiyar zuciya, hawaye Jehan ta farayi dan duk wan nan rashin shiri da suke da Rimsha tana bala'i kaunar kanwar nata.
Almost 30mins mum ta ɗauka san nan ta ɗago kai ta kalle su cikin karyewar zuciya ta fara magana "Aunty A'isha banga Rimsha ba babu ita duk in da muka san zamu ganta mun duba bamu gan taba" tashin hankali iya tashin hankali goggo da Jehan sun shiga cike da matsanancinyar damuwa da tashin hankali goggo tace "Ai zama bai ganmu ba tashi za kuyi mu wuce police station mu kai Report" girgiza kai mum tayi tana faɗin "Aunty A'isha kin manta abun da Alhaji Shitu yace mana ne?" "A'a Maryam ban manta ba amma ai yanzu ya zama dole ne muje police station dan wan nan ba karamin case bane kin san dai idan Allah yayi Nawazudden ya zo yanzu ba zasu kare da shi ta daɗi ba ko?" "Nasani Aunty A'isha na sani amma to ya zamuyi bamu isa muje police station ba jiya ma da nace muje ido na ne ya rufe gaba ɗaya ban da haka da ban isa in yi wani zancen police station ba" "Maryam yanzu to me abun yi?" "Aunty A'isha sai dai fa mu zubawa sarautan Allah ido mu ci-gaba da yiwa Rimsha addu'a amma batun muje police station ko mu fita neman ta ma ya kare daga yanzu dan gudun ukubar da zamu shiga kin ji dai abun da Alhaji Shitu yace mana ko?" Shiru goggo tayi tana tunani ita kuma Jehan sai ruwan hawaye take wani na bin wani tana mai dana sanin kin zuwa aikan da tayi har a ka aiki Rimsha yanzu gashi yar uwar ta ɗaya tilo a duniya ta ɓata innalillahi wa inna ilaihir rajiun, jugum jugum sukayi dukkan su ba mai iya yiwa ɗan uwan sa magana kowa da abun da yake tunawa a ran sa amma kallo ɗaya zaka musu kaga tsananin tashin hankali a kan fuskokin su.
KANO STATE
Katafaren two storey building gida ne mai matukar kyau da tsada iya haɗuwa gidan nan ya haɗu kai da ganin gidan kasan masu rayuwa cikin wan nan gidan ko dai wani babban kusa daga gomnati ko wani babban ɗan kasuwa gate ɗin gidan kawai abun kallo ne ɓangaren biyu ne a cikin gidan ga wani ɗan ma dai dai cin pool a tsakar harabar gidan daga gefen hagu katafaren parking space ne mai ɗauke da katon rumfa ga dankara dankaran motoncin uku a wajen kirar *Mercedes-Benz* *McLaren solus GT.* *Roll-Royce boat Tail* motocin kawai abun kallo ne daga gefen dama kuma shuke shuken fulawowi ne awajen masu matikar kyau da ban sha'awa launin ja da yellow daga ɗan gefen parking space wani Katafaren wajen hutawa ne dake kewaye da glass wajen ɗauke yake da tampatsa tampatsan kujeru masu numfashi set ɗaya launin sky blue a tsakiyar kujerun wani haɗaɗen sofa table ne mai ɗan girma a wajen da gefe guda kuma ga makeken fridge a wajen dake ɗauke da lemukan sha kai ko ta ina gidan nan ya haɗu ba karya.
Wani kyakkyawan puppy dog ne fari tas mai yalwataccen gashi a jikin sa ya fito da gudu daga katafaren kofar da zata sadaka da babban palo na gidan da
Da gudu wata yar matashiyar yarinya ta fito daga kofar wadda a shakaru ba zata wuci 13 to 14 years ba tana sanye cikin wandon jeans guntu zuwa guiwa da yar riga baki mara nauyi kanta ba É—ankwali ta saki gashi har zuwa bayan wuyar ta, an zuba mata kananan kitso a kan nata kyakkyawace sosai chocolate color tana da dogon hanci da kyakkyawar fuskar ga manya manyan idon farare tas kamar madara yar siririyace ba kuma siririya sosai ba yar ma dai dai ciya,
da gudu ta biyo puppy dog ɗin tana faɗin "My Dolly ki tsaya mana haba Dolly na so ki ke nayi kuka ne" gudu Dolly take sosai yarinyar tana bin ta a baya har sai da suka kai wajen wasa dake gidan waje ne mai girma ga gefen buga basket ball a gefe ga wajen lilo ga wajen hawa dokin wasa da motoci na yara na wasa da dai sauran su wajen ya haɗu iya haduwa. Saman lilo Dolly ta hau ta zauna da gudu yarinyar ta kariso wajen tana haki tana mai da numfashi ta tsaya ta rike kugun ta da hannun ta dukka biyu tana kallon Dollyn ta yayin da itama Dolly ita take kallo "Why Dolly kika wahalar da ni me na miki?" Tsalle Dolly tayi ta faɗo jikin ta hannu yarinyar ta sa tana shafa jikin dolly ɗin tana kallon face nata. Dai dai lokacin wani babban Alaji ya iso wajen kai da ganin sa kasan Naira ta zauna masa kyakkyawa ne sosai fari tas da shi kamar balarabe ga kyakkyawar saje da gemu dogo da ka ganshi kaga Ustadz yaji hutu fatar jikin nan nashi ta kwanta luwai luwai da shi, yana sanye da jallabiya Brown a jikin sa ya kariso wajen yana faɗin "Baby jelly kizo muje kiyi breakfast a gaba na kafin na fita" make kafaɗa jelly tayi cikin shagwaɓa da murya kamar mai kuka tace "Dady ni ba zan iya cin komai ba dan dolly na tun jiya taki cin abinci fushi take da ni fa dady" ta kai karshen maganar kamar zata yi kuka rungumota dady yayi tare da dollyn nata yana ɗan bubbuga bayan ta cikin sigar rarrashi yace "Haba babyn dady muje ki ci abinci zan kira doctor Sadiq ya duba dolly ɗin sai muga meke damun ta yasa taki cin abinci" make kafaɗa tayi tana faɗin "Ni dady idan baka kira dr yazo ya fara dubata ba bazan iya cin komai ba" "Okey muje na ɗauki waya ta na kira dr ɗin ko dan ki samu kici abinci nima na samu na fita ana ta kirana a office tun ɗazun kuma nasan inna tafi ba cin abinci zaki yi ba" to tace masa ya kama hannun ta tana rungume da dollyn ta suka wuce cikin palon. Katafaren palo ne mai girman gaske mai ɗauke da manyan sofa set, set 2 launin Milk da Brown sai wani kyakkyawan table ɗin cin abinci mai ɗauke da kujeru 6 daga gefe ga wani makeken Tv plasma manne a bangon. Palon yaji komai da ake buƙata.
Saman kyakkyawar table ɗin dady ya wuce rike da hannu jelly sai faman turo baki take table ɗin cike yake da kayan abinci kala kala zama yayi tare da zaunar da ita saman kujerar kusa da shi ya ɗauko wayar sa dake saman table ɗin ta gefe ya shiga contact ya laluɓo wata number da a ka yi saving da Dr ya fara kira.
Bugu ɗaya dr ya ɗaga cike da cikin nitsuwa dady yace "Assalamu alaikum" daga ɗayan ɓangaren Dr yace "Waalaikumussalam Alhaji Ya gajiya?" "Lafiya lou dr daman nace idan kana kusa ka zo ka duba mana dolly taki cin abinci tun jiya" "To alhaji gani nan zuwa" "Ok sai ka zo" ya kai karshen maganar tare da katse kiran ya mai da wayar ya ajiye a gefen sa ya ɗauki spoon da ya fara cin abincin sa da shi kafin ya fita kiran jelly ya ɗibo abincin ya kai sai tin ɗan bakin jelly yana faɗin "Ci ko my baby" turo baki tayi tana faɗin "No dady ni ba zan ci ba gaskiya sai Dolly na taci" "Haba my baby kinji fa dr yace zai zo ya duba ta, to ki ci naki ke ma kafin dr yazo ya dubata kinji? Yauwa babyn dadyn ta" a hankali ta buɗe ɗan bakin nata ya zuba mata ta fara tauna a hankali hankali tana turo baki a haka har ta haɗiye ya sake ɗebowa ya kai mata bakin ta, ta ansa ta fara ci haka ya rinƙa lallaɓata har taci ta koshi san nan shi ma yaci ya koshi kafin ya miƙe ya riƙo hannun ta suka haye sama tana rungume da dollyn ta suka shige wani haɗaɗe bedroom mai ɗauke da katafaren gadon kwanciya dake shinfiɗe da white bed sheet na alfarma sai makeken drawer sanya kayan su,
Sai da suka isa tsakiyar É—akin ya saki hannun ta ya nufi toilet yana faÉ—in "Let me bath my baby ki zauna idan kinji dr ya shigo sai ki kai masa dolly ya fara dubata kafin nazo, wucewa tayi ta haye saman katafaren gadon su ba tare da tayi magana ba shi ma ya wuce ya shiga toilet