Sashe 87
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miƙewa Umaisha tayi ta kwanta dan bata da class ita sai 11 dan haka sai tayi kwanciyar ta sai 10 zata shiga school.
Bari mu leƙa Washington DC mu dawo.
💞WASHINGTON DC💞
12:20am
Zaune James yake a gefen Musharraf yana kallon ruwan da daddy ya sake kara masa, bayan na jiya ya kare, a hankali Musharraf yace cikin harshen turanci "Amma gaskiya mahaifiyar ku tayi Sa'ar aihuwa, kuna da kirki sosai, gaskiya naji daÉ—i taimakon da kuka min kuma ina godiya" É—aure fuska James yayi kafin yace "Mmm ya ma kake da suna? This Your name is seems to be difficult for me, I will just call you uncle kawai, kar ka sake maganar mum a gidan nan, idan ba haka ba zaka mutu lokacin ka bai yi ba" zaro ido Musharraf yayi yana mamaki, cike da tsoro yace "Please may I know what happened to your mum, why did you say kar na sake maganar ta?" Kara É—aure fuska James yayi kafin yace "Because we hated her, bamu son maganar ta, kai ma i don't know they reason why ka shiga rai na har nake iya baka amsa a kan ta, kuma nayi mamaki yadda a kayi daddy da lion duk suka yarda a kan ka zauna a gidan nan sai ka samu lafiya ka tafi, shawarar da zan baka shine karkayi mistake kayi zancen mum a gaban lion and tiger, dan zasu iya kashe ka" shiru Musharraf ya É—an yi kafin yace "okey ina godiya, amma dai ban ji daÉ—i ba domin uwa ita ce jigon ko wani É—an adam" da sauri James ya ansan da cewa "except our mother, my mother she's a wicked, ba mutuniyar kirki bace that's why we hated her, ta mana abubuwa na mugun ta dayawa" Shiru Musharraf yayi a ran sa yana son sanin me Mahaifiyar su ta musu haka suka tsane ta.
Miƙewa James yayi ya nufi hanyar fita daga room ɗin yana faɗin "Good night, daman i came to see your body ne" shi dai Musharraf ya shiga duniyar tunanin me mum ɗin su James ta musu suka tsane ta haka.
James na fitowa ya nufi part na sa, zai wuce ya hango hasken wuta a palon kasa wadda ko bai tambaya ba yasan lion ke cin abinci, dan wani time ma har 1 na dare yake kaiwa kafin yaci abinci.
Fasa shiga part nasa yayi, ya sauko kasa, ya nufi wajen Romeo dake zaune saman É—aya daga cikin kujerun table yana latsa system, jikin sa na sanye da kayan barci, farare kal masu laushi marasa nauyi, riga ne da dogon wando, ya kulle dark black curly hair sa nan a baya, while wannan guntu na gaban goshin sa yana nan bai É—aure shi ba, yana kwance masa a face É—in sa, hakan ba karamin kyau ke karawa face É—in sa ba, sai wani fitinanniyar kamshin perfume dake tashi a jikin sa, ya kafe system É—in dake gaban sa saman table da dara daram blue eyes É—in nan nasa, kasan cewar dare ne kuma wutar da ya kunna a palon sky blue ne ya kashe farin wutar dan yana son hasken light sky blue, shiyasa wutar part nasa dukka sky blue ne, hakan tasa kwayar idon sa suka kara haske sosai, har wani kyalli suke, yana aiki a system yana ciza red lips na sannan da kyawawan fararen hasoran masu kama da farin auduga, sai kyalli suke suna É—aukan ido, while lips na sa kuma, duk in ya ciza su sai sun kara ja, kamar lipstick yake sanya musu, gashi sai faman ciza su yake alamar aikin da yake yana É—an caza masa kai.
Ga jibga jibgan bodyguard ɗin sa nan a tsaye a kan sa, sun zuba masa duk wani abincin da zai buƙata a plate sun jere masa, suna jiran kawai yaci.
Kujerar kusa da shi James yazo ya zauna yana faÉ—in "How are you lion?" Shiru Romeo ya masa kamar bai san da zaman sa a wajen ba, aikin sa kawai yake, hannu James ya sa ya fara É—aukan fruits yana kai wa É—an bakin sa, shi kuma Romeo sai faman aiki yake.
Kai James yasa ya ɗan leko system ɗin Romeo yana faɗin "What are you going ne" kara waro ido James yayi ganin hoton manya manyan shuwa gaban nin su a cikin gaban screen ɗin system ɗin, da alama aiki Romeo yake a kan su, lokacin guda hankalin James yayi mugun tashi, tsoro ya bayyana karara a kan face nashi, wata irinyar zufar wahala ne ta fara karyo masa daga gefe da gefen kunnen sa, ji yayi kan sa na sara masa, har wani duhu duhu yake gani, tunani ya fara yi, me ya kawo hotonan manya manyan jiga jigan ogan nin su kuma a system ɗin Romeo, wadda ko shi kan sa bai taɓa haɗuwa da su fiska da fiska ba, sai dai suyi videos call idan za'ayi wata harkallah, lokaci guda wani tunani ya faɗo masa, to ko dai taron da zasu yi na shakaran nan ne Romeo ya samu information a kai, tun da ogan sa yace masa a wannan taron gaba ɗaya manya manyan jiga jigan ogan nin su zasu halarci taron, dan za'a karrama wasu daga cikin su, tab lallai a koi matsala, in dai Romeo yasan da taron dole zai sa yaran sa su wa taron dirar mikiya su kashe kowa, gashi ni kuma ban isa in ce ba zan halakci taron ba, dan ina ɗaya daga cikin wayan da za'a karawa girma a karramani, wannan taro na shekaran nan ni za'ayiwa.
Sosai James ya shiga damuwa yana ta zancen zuci bai san lokacin da Romeo ya kammala aikin ba, sai dai yaji sanyayyar murya Romeo yana faÉ—in "What are you going here?" Yar firgita irin na marasa gaskiya James yayi, har sai da yasa Romeo kara zaro blue eyes nasa yana kallon shi
Zubawa kumin dake gangarowa daga gefe da gefen kunnen James É—in Romeo yayi, slowly ya mai da blue eyes na sa saman manya manyan Ac dake palon, dukka Ac a kunne suke ga palon da sai yi, amma ya akayi James ke zufa haka, kwata kwata Romeo bai kawo komai a ran sa ba, calmly ya bawa bodyguard É—in dake tsai tsai ye a kan su, umarnin a kan su kara gudun Ac dake palon dukka, jikin su har kerma yake wajen aikata abun da ya sanya su
Kai kallon sa yayi kan abin cin da suka zuba masa, hot coffee kawai ya ɗauka, cikin nitsuwa ya fara kai cup ɗin ɗan bakin sa yana kurɓa yana cirewa cikin class da nitsuwa.
Da kyar James ya iya sai ta voice na sa ya fara magana "Please lion i want to know something about this pics that I saw on your system now" shiru Romeo yayi na yan mintoci, da kamar ba zai yi magana ba, sai kuma yace "What did you want to know about them?" "Everything" James ya faÉ—a cike da tsoro,
Ansan tissue da bodyguard ke miƙa masa Romeo yayi, ya ɗan goge kyawawan lausasan red laɓaɓɓan sa, kafin ya juyo da dara daran blue eyes nasa kan James ɗin, calmly ya fara magana "they are the most notorious criminals in the world, I'm investing about them, I want to know where they are residing and I want 2 know who and who theyre working with, and which organisation is funding them" kara tsorata James yayi dan yasan halin Romeo sarai idan har ya sa aiki a gaba tofa tsab yake kammala aikin cikin kankanin lokaci, sai dai daɗin abun ba shi yake fita aikin ba, yana zaune a gida yana fama da system yake bada command yaran sa suna aikatawa, sai dai kuma wani lokaci Tga ke jan ragamar tawagar, abu ɗaya James ya tuna wadda ya sanya shi sakin murmushi lokacin guda, tunawa yayi da cewa, da fake face yake amfani a wajen aikin nasu, dan haka ko Romeo ya binciko hotonan sauran criminals ɗin ba zai gane sa ba, saboda fake face, kuma daman yayi tunanin wannan rana zata iya zuwa shi yasa tun farko yayi dabarar using fake face, a wajen dan gudun kar Romeo ya iya gane sa.
Shi kuwa Romeo juyawa yayi ya ci-gaba da shan coffee É—in sa yana tunanin wa ya kamata ya naÉ—a wadda zai ja ragamar aikin nan, dan yanzu gaba É—aya tun da Tga ya bugi James yaji baya son sa, duk da kanin daddyn su ne.
Sun yi shiru dukkan su kowa da abun da yake tunawa a ransa.
Wayar James ne ta katse musu shirun ta hanyar fara ringing, a sukwane ya É—ago ya kalli Romeo dan yasan abokan harkallan sa ne kawai ke kiran sa cikin daren nan, to ya zai yi idan Romeo ya ansa wayar yayi picking call É—in, ko ya tambaye sa wanene ke kiran sa, sai dai kuma shi Romeo ko a jikin sa kamar ma bai ji ringing na wayar ba, sai dai ya É—ago kyakkyawar farin hannun sa, ya duba time a diamond watch nasu na Triplets, 01:05am ci-gaba yayi da shan coffee É—in sa, hakan ba karamin jefa James yayi cikin ruÉ—ani ba, dan yasan shirun Romeo ba karamin abu bane, kuma gashi ya duba time, abun ku da mara gaskiya duk sai ya tsargu, tun Romeo bai tambaye sa ba sai yace abokan sa ke kiran sa dan bai je party su ba, shiru Romeo ya masa kamar bai ji me ya faÉ—a ba, ya ci-gaba da shan coffee É—in sa.
Shi kuwa James duk a tsarge yake, yabi ya takura kan sai aikin zufa yake ya sanya wa kan sa tunani da damuwa, while shi kuma Romeo ko a jikin sa, kuma bai kawo komai a ran sa ba, saboda ya yarda da su.
Sai bayan ya kammala shan coffee ɗin sane ya miƙe, cikin sauri bodyguard suka bashi tissue paper ya goge bakin sa, ya wuce ya nufi sama yana faɗin "Stop telling me what I did not ask you" yayi maganar in a cool voice, ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi part nasa, yana taku irin na jaruman maza, masu izza da nitse.