Sashe 13
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
اَلØÙŽÙ…د٠لÙله٠الَّذÙÙŠ كَسَانÙÙŠ هَذَ (الثَّوْبَ) وَرَزَقَنÙيه٠مÙنْ غَيْر٠ØÙŽÙˆÙ„Ù Ù…ÙنّÙÙŠ ÙˆÙŽ لَا Ù‚ÙوَّةÙ
Haka ta rinka gero Addua'o'i sai ta kama wan nan bata kai karshen ba ta sake ta kama wani ga hawaye wani na bin wani a kuncin ta ga bala'i yinwa da take ji lokaci guda ta fita hayyacin ta ta zama kamar zautatciya, tun tana iya jero addua'o'i har ta fara jin duniya na juya mata harshen ta yayi mata nauyi saboda yinwa a hankali ta sulale kasa warga jam ta baje bata ko motsi, tana faÉ—uwa suma abubun sukayi shiru tsit kamar babu su a É—akin.
Aafia