Sashe 85
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna zaune suna hira har Mustapha shima yazo nan suka ci-gaba da hiran su, baba na basu labarai suna dariya, a nan wata yarinya tazo ta same su, suka ci-gaba da hira, nan baba ke basu labarin mutanen da a ha rinƙa kashe wa a gidan, sosai Rimsha ta sha mamaki kuma tafi kowa kuka a cikin su, sai lokacin baba ya ɗago ido yana kallon ta, sosai shima yayi shock da ganin ta, abun ya bashi mamaki sai yaji kamar ya santa kamar ya taɓa rayuwa da ita a wani wajen, ya zuba mata ido, ya ɗan jima yama kallon ta kafin ya fara share mata hawaye da hannun sa, yana mamakin ina yasan wannan fuskar, da kyar Rimsha ta yi shiru tare da sah hannun Mustapha dasu Ayla suka samu tayi shiru.
"Ya sunan ki?" Baba ya tambaya yana tsare ta da ido, da sauri tace masa "Rimsha" a hankali ya mai mai ta sunan kafin yace "daga wani gari a ka kawo ki nan" nan ma da sauri ta bashi amsa, shiru ya ɗan yi kamar mai nazari, can kuma sai yace "Da farko naji kamar na san ki, amma yanzu danaji daga in da kike sai na fahimci kawai kamace da yanayi yasa naji kamar na san ki, kuma ba zai yiwu ma a ce na san ki ba, dan tun kan a haife ki nake gidan nan, ni bani da wani ɗan uwa a Abuja da Katsina" cikin sauri Rimsha tace "To baba zan iya tambayar ka" gyaɗa mata kai yayi yana murmushi "Baba ya akayi kazo nan?" Shiru ya ɗan yi kafin yace dogon labari ne, zan faɗa miki daga baya, to kawai Rimsha tace masa tare da kara matsowa kusa da shi ta zauna tana tunanin ina ta san face ɗin wannan baban, dan tabbas ta san shi ko kuma mai kama da shi, to ai na kuma wanene, haka ta rinƙa jerowa kan ta tambayoyi, suna zaune shiru.
Babu ko excuse duna ya faÉ—o É—akin, gaba É—ayan su sai da suka É—an tsorata, kusa da Rimsha yazo ya tsugunna, sai washe baki yake yace "Two days beautiful girl why are you not coming out?" Rimsha ji take kamar ta kwasa masa mari dan haushi É—an iskan banza haka take ta faÉ—i a ranta, tayi shiru tayi banza da shi kamar bata ji me yace ba.
Kokarin riko hannun ta yayi dan ya bata hakuri, cikin sauri ta ja baya tana faɗin "don't touch me" mai da hannun sa yayi yana faɗin "because of what?" A kule Rimsha tace "Because I'm a Muslim" zaro ido gaba ɗayan su sukayi, dan gaba ɗayan su ji sukayi kamar sabon abu ta faɗa, baba ne kawai bai ji komai ba kasan cewar shi bai manta komai ba, game da addinin sa, sai dai sun hana shi, sun zaunar da shi baya iya tashi, amma sun kasa mantar da kwakwalwan sa komai, shi kuwa Duna, washe wannan bakin nasa kamar kofar gari yayi kafin yace "Okey Musulmai ba sa son a taɓa jikin sune?" Da sauri ta gyaɗa masa kai tana faɗin "Yes of cause" "alright, anyway dama I came to ash you lafiya baki fitowa two days, but please may I know the reason why Muslim people the don't want someone to touch them?" Gyara zaman ta tayi, ta fara masa bayani a kan addinin musulunci "No ba wai bamu son ko babu kyau a taɓa mu bane, a koi wayan da ya halakta ka taɓa akoi kuma wayan da basu halakta ba" tsare ta yayi ya wayan nan jajayen idon nasa yana kallon ta, ci-gaba da magana tayi "idan mutun ɗan uwan kane na jini, ma'ana kanin ka ko kanwar ka ko yayan ka, wannan ya halakta ka taɓa shi, maman ka da baban ka suma sun halakta su taɓaka, sannan idan mutun matar kace ko mijin ki wannan ma ya halakta" zata cigaba da magana yayi saurin ce mata "What is mata ko miji and mama da baba? I knew brother an sister" baba ne ya amsa zancen da cewa "wanan kam ni zan baka amsa" shiru Rimsha tayi suka fara sauraron jawabin baba a kan menene mata da miji, sosai Rimsha ta kara samun ilimi a kan hakan, kallon baba duna yayi kafin yace "Amma dai naji daɗin addnin musuluncin nan kaɗan dan na lura yana da tsab ta, to kenan mu da muke kwanciya da duk matan da muke so babu wannan aure da kuka ce me laifi?" Nan ma baba ne ya kara yi masa bayani a kan hukuncin zina, "duk wanda yayi zina bai tuba ba yakoma ga Allah a ranar tashin alkiyama, zai shiga wuta, bayan ya shiga wuta za'a ɗaure sa da wasu manya manyan sarka a cikin wutar jahannama Allah ya turo wasu halittu masu kama da ɓeraye suzo suna cin gaban sa suna cakwaɗa yana ihu, ga azabar wuta babu mai kawo masa ɗauki, kafin aje ga wutar ma sai ya fiskanci ukuba acikin kabari" shiru duna yayi da alama jikin sa yayi la'asar
ganin hakan yasa baba ya kara zafafa masa abun ta hanyar cewa "ba zai taɓa fita wutar nan ba, koda wutar ta kone masa jikin sa dukka to za'a sake halittar sa sabo, wuta ta ci-gaba da cin jikin sa har illa masha Allah" sai dai a wannan gaɓar da kyar baba ya iya ambatar sunan wadda zai sake halittar wato Allah, shima ciki ciki ya ambato, duna dai duk jikin sa ya mutu, a sanyaye yace "to yanzu zan iya auren wannan kenan" yayi maganar yana nuna Rimsha, a zabure Rimsha ta kara ja baya da shi, tana kallon sa wani mummuna da shi, ɗan datti sai wari yake,
dariya yayi dan yasan munin sa Rimsha ke gudu, cikin yan sakan ni ya juya kamannin sa ya riƙiɗe zuwa kyakkyawan mutun, kyakkyawar gaske kamar shi yayi halittar kan sa, ba karamin tsorata Rimsha tayi ba, ita kam Ayla dama ta saba ganin suna sauya kamanni, kan kame baba Rimsha tayi tana kuka kasa kasa, "Kin ga yadda muke komawa sai mu kwanta da duk macen da muke so, kuma dole ta yarda ko dan kyan mu" cewar duna yana kokarin ci-gaba da magana, baba ya rigasa da cewa "Musulmai mata basa auren namiji krista, amma musulmi maza suna iya auren mace Kirista" "menene Kirista?" Duna ya tambaya yana kokarin gyara kyakkyawan zobe dake hannun sa, har da zobe ya fitar, yayi kyau da shi sosai kamar shi yayi kan sa, kamar wani balarabe, ya zama matashi mai jini a jika
nan dai baba ya fara yi masa bayanin menene krista da kuma yadda aka yi suka zama Kirista, tare da haÉ—a masa har da yahudawa, sai dai duk lokacin da yazo kiran sunan Allah a bayanin nasa sai yasha wahala "Kiristoci sune wadda suka ce Allah na da É—a wato annabi isa, sune wadda suka raunata Allah domin wannan babban rauni ne suce Allah na da É—a, hakan kuma ya samo asaline ta dalilin su guda biyu, na farko wanda suke kira da É—an Allah, wato annabi Isa, an haifesa ne babu uba, wannan ba shi ne babban matsalar ba, dan ana haifan Æ´aÆ´a dayawa ta cikin shege wadda suma kiristoci da farko irin kallon da suka yiwa annabi isa kenan, suka ce shegene, cikin shege mahaifiyar sa tayi, babban abun da yasa suka ce shi É—an Allah ne, saboda yayi magana yana jariri, wadda yayi maganar ne ya wanke kan sa da mahaifiyar sa daga É—an shege da kuma mahaifiyar sa tayi zina kamar yadda suke faÉ—a, sannan ya faÉ—a musu shi bawan Allah ne, tun a lokacin suka suma, bayan sun farfaÉ—o ne suka dage a kan lallai É—an Allah ne saboda an haifesa babu uba kuma gashi yana jariri yayi magana" cikin sauri duna ya katse baba da cewa "kaji wani tatsuniya ya za'ayi jariri yaro yayi magana" girgiza kai baba yayi, ko kaÉ—an bai damu ba, dan yasan jahilcine cike da kan duna, banda shan jini da cin namar mutane ba abun da suka iya, dan haka sai bai damu ba ya ci-gaba da yi musa bayani ta yadda zai gamsu, "Ba annabi Isa bane kawai yayi magana yana jariri akoi wani ma wadda lokacin da ake kashe musulmai yayi magana yana jariri, lokacin da kafurai suka tona rami suka hura wuta sosai a ciki, su kace duk wani musulmi in dai ya yarda da shi musulmi ne yazo ya faÉ—a wutan nan da kan sa tun kafin a jefasa, sau uku wata mata tana zuwa zata faÉ—a, sai kuma ta fasa saboda yaron ta jariri dake bayan ta a goye, a wannan lokacin ne Allah ya buÉ—e wa yaron baki yayi magana in da yake sanar da ita ta faÉ—a shi ne mafita a gare su, to wannan ba abun mamaki bane, kaÉ—an ne daga cikin ikon Allah" "su waye kuma Yahudawa?" Duna ya sake jefowa baba tambaya, kuma duk wannan tambayoyin da yake wa baba yana yin sune dan yaji ta yadda zai samu Rimsha dan shi gaskiya yarinyar ta burge sa yana son ta, nan fa baba ya shiga yi masa bayani a kan yahudawa, wadda kusan sunfi kowa ilimi a duniyar nan, sai dai kashe ilimin su duk a banza ne saboda basu yarda da Annabi Muhammad (SAW) ba kasan cewar sun karanta a littafin su annabin karshen, wato Muhammad (SAW) zai bayyana ne a cikin su, sai kuma annabi ya bayyana a cikin Larabawa kuraishawa hakan yasa suka kafurce masa suka ki binsa sukaki yarda da shi, kuma suka nemi kashe sa, wannan shi ne sukuma dakilin su na kin yarda da addini musulunci, shiru duna yayi shi dai duk wannan bayani da baba ya masa bai fahimci komai ba, bayan cewa ba'a auren mata sai dai in mutun musulmi ne.