Sashe 42
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama Akila Aafia da Umaisha suka sauƙo daga sama suka shigo palon, wucewa Akila tayi taje ta rungume sa ta baya cikin shagwaɓa take faɗin "I missed you yaya Akil" juyowa yayi ya rungumeta yana faɗin "Missed you too heartbeat" yayi maganar dai dai lokacin da idon sa ya sauƙa kan Umaisha da Aafia dake tsaye kusa da centre table, nan taƙe ya ɗaure fuska tare da sakin Akila cikin tsawa yace "Waya baki izinin fita? Ina kuma kuka je nazo gidan nan ɗazun baku nan?" Ba Umaisha kawai ba har Akila sai da ta tsorata da yadda yayi maganar, nan take Umaisha jikin ta ya fara ɓari dan tana da tsoro sosai kirjin ta ya fara dukan uku uku
tsawa ya kuma daka mata "Ke bada ke nake bane?" Murya na rawa tace "Kayi hakuri mun bi su yaya Imran ganin gari ne shine yanzu suka dawo damu suka wuce office ɗin daddy" "Zo nan!!" Ya faɗa yana kare mata kallo, cikin tsoro ta kariso gaban sa zata tsugunna ya dakatar da ita ta hanyar nuna mata baya buƙata da hannun sa,
hannu yasa ya riƙo kunnan ta ya murɗe da ɗan karfi, cike da bada umarni ya fara magana "Daga yau sai yau idan kika kuskura kika sake fita ba tare da ni na baki izinin ba Allah ba zan yi kaffara ba daga ranar zaki dawo ɗaki na da zama kuma karki yi tunanin idan kin dawo ɗaki na ɗin daɗi zaki ji, no rufeki zan rinƙa yi ko palo ba zaki leƙa ba kin ji na gaya miki" hawaye Umaisha ta fara yi saboda murɗe mata kunne da yayi yana mata zafi sosai,
ganin tana hawaye ne yasa ya saki kunnen nata tare da ciro handkerchief daga aljihun sa ya goge mata hawayen yana faɗin "Idan kika sake bari hawayen ki suka zuba ranki zai ɓaci ban son ganin su in ma na farinciki ko na bakin ciki dukka bana son gani" shiru tayi ta sunkuyar kanta kasa ita kunyar sa ma take ji
tsawa ya daga mata "Ke ɗago ido ki kalle ni ban son munafurci sai kuyi ta wani sunkuyar da kai idan mutun na muku magana a waje amma da zarar anyi aure duk sai ku riƙiɗe ku zama tantiran yan iska masu lasisi sai ka rasa ina sunkuyar da kai lokacin da ba'a yi auren ba yake, sai ku watsar da komai ku ɗauko rayuwar dabanci da hauka to ni bana son munafurci komai na a fili nake dan haka na san komai game da halin mata karki fara min munafurcin kun nan tun yanzu, ki nunamin true color ki kawai a wuce wajen!!" ikon Allah ita dai Aafia zubawa Akil ido kawai tayi babu ko kyabtawa ita kuwa Akila in da sabo ta saba da halin sa,
cike da jin kunya Umaisha ta ɗago kai tana ɗan kallon sa kasa kasa "Ke nace ban son munafurci ko, ki kalli cikin ido na kawai tun yanzu yafi min a kan kiyi ta ɓoye fuska sai munyi aure kizo kina tsayamin a kai kina min wallahi tallahi kina kallo na cikin ido, shi abokina ma da yayi rashin Sa'a har ce masa ake idan ya isa yace tak al halin lokacin da yake neman auren ta tsabar kunya da biyayya irin nata itace Amyra a islamiyar su, amma daga yin auren su ta dawo rikakkiyar yar daban cikin gida to ni ban yarda da wan nan iskanci idan mace ta min abu dukan mutuwa zan mata" Allah Sarki Umaisha bai war Allah ko kala bata ce masa ba tayi shiru tana jin surfan da yake
"Zan wuce Kaduna yanzu ina son ki faɗa min me kike da buƙata" cikin sauri ta girgiza kai tana faɗin "Bana buƙatar komai" tayi maganar cikin sanyin murya, guntun tsaki yaja tare da sanya hannu ya ɗauko ledar da ya ajiye sama hannun sofa tun shigowar sa, ya miƙa mata yana faɗin "Na miki setting na komai na wayar karki kuskura naga number wani a wayar nan naki idan ba na family ki ba, san nan zan kara ja miki kunne a kan maganar fita ko nan da kofar gida ban yarda ki taka ba, bayan haka ban yarda ki rinƙa yawan magana ba kina hira da mutane ban yarda da wan nan ba banso" ya kai karshen maganar tare da ciro wrafer sabbin ɗari biyar biyar daga aljihun wandon sa wadda a kalla zasu kai 50k ya miƙa mata yana faɗin "Ki sai kati idan na cikin wayar ta kare san nan zan sa azo a ɗauke ki aje a buɗe miki Account dan nasan baki da shi" girgiza kai tayi cikin sanyin Murya tace "A'a yaya Akil ka bar kuɗin ka nagode wayar ta isa" a fusace ya ɗaga hannu zai wanka mata mari Akila tayi saurin riƙe hannun sa tana faɗin "Ansa kuɗin Umaisha ki tafi ɗaki idan kinje ki tashi Jelly daga barcin ya isa haka yamma yayi sosai" jiki na kerma Umaisha ta ansa kuɗin da gudu ta haura sama Aafia tabi bayan ta.
Kallon face ɗin Akila yayi cike da so da kauna yace "Heartbeat me yasa kika riƙeni?" Murmushi ta saki tana faɗin "Yaya Akil bakaga yarinya bace? Kamar ni fa take shi is 15 years fa, yanzu zaka iya dukana?" Girgiza mata kai yayi alamar a'a kafin yasa hannu yana shafar kan ta a hankali yace "Heartbeat ai ba wanda ya isa ya taɓa ki a kasar nan ya kwana lafiya babu shi wallahi" faɗawa tayi saman kirjin sa tana dariya tana faɗin "that's why I love you my lovely brother" duƙo da kan sa yayi ya manna mata kiss a goshi ta tare da raba jikin su ya nufi hanyar fita yana faɗin "Sai kun dawo ni na wuce Kd ki kula min da kan ki san nan ki faɗa wa yarinyar nan karta kuskura na sake bata abu taki ansa, zan iya karyata a kan hakan kin san bana son hakan" kafin Akila tayi wata magana ma ya fice daga palo, bin sa kawai tayi da ido tana mamakin irin halin sa.
Akil yana kutsa motar sa waje gate ɗin, su kuma su daddy suna kutso motar su cikin gida, ko kallon in da su daddy suke bai yi ba yaja motar sa ya bar layin gaba ɗaya ya miƙi hanyar airport.
Daddy kuwa yana kashe motar sa a parking space ya fito ya nufi cikin gida, kai tsaye bedroom nashi ya wuce ya rufo kofar ya sanya key,
Ko da su Irfan suka shigo palon, babu kowa shiru palon ganin haka sai suka kara sanin ba lafiya ba dan haka sai suka wuce masaukin su dan suje suyi wanka anjima suzo su tambayi daddy ko zai faÉ—a musu meke damun sa.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*ABUJA*
Shiryawa sukayi Rimsha cikin Abaya doguwar riga blue color, kayan sun ansa jikin ta, kyanta ya kara bayyana, da kyar mum ta iya É—aure mata dark black curly hair tan nan saboda tsantsin gashin, tayi light make up a face nata, kamar ka sace ta ka gudu saboda kyau da tayi, ga dara daran fararen sleeping eyes nata nan sun sha kwalli sai kyan su ya kara bayyana sai É—aukan hankali suke, su gwaggo dukkan su sai da suka yi magana a kan kyan idon Rimsha, idon nata a koi É—aukan hankali da kyau sosai, idan ka kalleta in the first place zaka yi tunanin barci take ji koda kuwa daga barci ta taso sabo idon nata kamar zata lumshe su haka suke, gasu dara dara fafare tas kamar auduga kwayar idon nata kuma dark brown ne mai É—aukan hankali gwanin ban sha'awa, sai faman lumshe su take tana buÉ—e wa, mum na fama da É—aure mata kai.
Ita kuma Jehan sanye take da wandon jeans Ash color da top fari tas, ta tara gashin kanta tayi parking har baya, Mum na ce mata ta sanya hijabi sai faman turo baki take tace "mummy I told you I don't like hijab" shiru mum tayi bata sake magana ba dan tasan daddy ba zai É—auke ta haka nan ba hijabi su fita ba
Tsab suka kammala shirin su ita dai Rimsha ta sanya mayafin rigar ta a kan ta, sun yi kyau over musamman Rimsha dake da wata iriyar jiki wadda ko wani kaya ta sanya sai ya zauna a jikin ta kamar dan ita a ka yi shi sai ya lafe yabi shape ɗin coca colar ta ya lafe kamar dan ita a kayi su, koda kuwa kayan Jehan tasa sai yabi shape ɗin coca colar ta ya zauna dai dai kamar nata ne while Jehan kuma tafita ƙiba kaɗan
Zaune a palo suka isko daddy yana jiran su, da sauri Rimsha ta tafi ta rungume sa tare da manna masa kiss a kumatu tana faɗin "Sorry dad for keeping you waiting" manna mata kiss shima tayi a goshi yana faɗin "No don't worry about that, have you done?" Gyaɗa masa kai tayi alamar eh sun gama, ɗago kai yayi ya kalli Jehan dake tsaye tana latse latsen wayar ta, "Where is your hijab Jehan?" Daddy ya tambaya yana kokarin miƙewa, turo baki tayi kamar biro cikin shagwaɓa tace "Allah daddy i don't like the hijab at all" kallon Rimsha yayi kafin yace "Kawo min Hijabin ta" da sauri Rimsha ta wuce ta nufi sama,
Jim kaɗan ta dawo hannun ta ɗauke da Malaysian hijab mai kyau fari tas yasha kwalliya da stone masu kyalli, ansa daddy yayi da kan sa ya sanya mata hijabin san nan ya riƙo hannun su suka fice mum na ta musu addu'ar dawowa lafiya da Allah ya tsare hanya
Sai faman kwaɓe fuska Jehan take haka suka wuce parking space, da sauri ɗan sandan dake tuƙa daddy yazo ya buɗe musu kofar motar suka shiga gidan baya, daddy ya zauna a tsakiyar su,
Ba tare da ɓata lokaci ba ɗan sandan ya shiga mazaunin driver yayiwa motar key suka bar gidan.
Direct *Jabi Lake Mall* suka nufa a parking space É—an sandan yayi parking ya fito ya buÉ—e masu motor, suka fito suka nufi cikin Mall É—in suka shiga suka wuce Boutique (wajen sayar da kayan sawa)