Sashe 23
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Karfe sha biyu na dare jelly ta farka daga barci tare da juyawa tana laluɓan daddy, abun mamaki sai ta ga daddy zaune idon sa biyu ya buga uban takumi sai zufa yake duk da sanyin Ac dake ɗakin kwata kwata ya manta da wutar ɗakin a kunne, sau uku jelly na kiran sunan sa amma bai ji ta ba yayi nisa cikin duniyar tunanin da ya faɗa, da kyar jelly ta iya miƙewa zaune ta rarrafo tazo wajen da yake zaune ta kwantar da kan ta saman cinyar sa cikin muryan barci tace "Daddy what are you thinking?" Firgigit yayi yana kallon face nat,a da kyar ya iya kakalo murmushi wadda yafi kuka ciwo murya a dashe kamar mai mura yace "My baby yaushe kika tashi?" hannu ta sa tana mutsuƙe ido tace "Tun ɗazun daddy kuma ina kiran ka kaki amsa mani ba me kake tunani?" shafa kan ta yayi ji yake kamar yasa ihu ko zai samu sauki a ransa ya rasa meke masa daɗi a duniya, da kyar ya iya buɗe baki kamar zai yi kuka muryan sa har sarkewa yake yace "My baby jeki kwanta kiyi barci" girgiza kai tayi tana faɗin "No daddy sai ka faɗa min what is wrong with you, what is happening?" nan take hawayen da yake kokarin ɓoyewa suka fara zuba a idon sa kawar da kan sa gefe yayi yana kokarin shanye hawayen amma ina sunci karfin sa da gudu gudu suke zuba wani na bin wani a razane jelly ta miƙe zaune tare da sanya hannunta, ta riƙo kumatun sa ta juyo da face na shi suna fiskantar juna tace "Daddy please tell me what is happening why are you crying?" tayi maganar tana hawaye tana goge masa nasa hawayen rungume ta yayi ya saki kuka mai ɗan sauti yana faɗin "Ki yafe min my baby yau na karya alkawarin da na ɗaukar wa umaima kafin ta rasu jalila kiyi hakuri na bada Auren ki ga Muneer gobe za'a ɗaura" cikin kuka tace "Daddy saboda auren kake kuka? to me shi auren?" Sake ta daddy yayi ya mai da ta saman gadon ya zaunar da ita still hawaye na bin kumatun sa nan ya shiga yi mata bayanin abun da ake nufi da aure, a iya 14 years da take da shi a duniya ta ɗan fahimci me ake nufi da aure, riko hannun sa tayi da kyau tana hawaye tace "Daddy to me yasa zaka yi haka? Ni yaya Imran nake so" kasa jure kallon raunanniyar face nata daddy yayi cikin sauri ya kawar da kan sa yana faɗin "Jalila dole a ka min ba zan iya ja da baban Muneer ba, ba zan iya yi masa musu ba muddin ina son rayuwa cikin salama to dole nayi abun da yake so dan na rufawa kai na asiri na cece mutuncina jelly ki ceci rayuwar daddyn ki nasan na cuce ki na cutar da rayuwar ki bazan taɓa yafe wa kai na ba idan hakan ta faru na ci amanar da Umaima ta bani ban cika mata alkawarin da na ɗauka mata a kan ki ba, lokacin da take gargaran mutuwa hannu bibbiyu ta haɗa tana rokona a kan kada na bari kiyi kuka sai gashi yau da kai na zan saki kuka innalillahi wa inna ilaihir rajiun" ya kai karshen maganar tare miƙewa da sauri ya bar ɗakin saboda kuka mai karfi da yazo masa, tabbas yasan Muneer ba dan Allah yace dole a aura masa jelly ba yana da tabbacin jelly ba zata yi sati a gidan sa ba zai sake ta dan yara uku yayiwa hakan gashi ɗan giya ne lamba ɗaya duk macen da ya gani sai yace yana so zai aura haka baban sa zai sa a aura masa ita kwana biyu yayi yawa yake sakan mace idan ya ansa budurcin ta shi dai baya zina da matan banza idan yana so aura masa ake, da kuka daddy ya isa palo ya zauna saman sofa,
Shiru jelly ta ɗan yi kafin ta miƙe ta biyo bayan sa da gudu, ganin ta yasa yayi saurin goge hawayen sa, faɗowa jikin sa tayi tana faɗin "Daddy na ka dai na kuka kayi shiru muje mu kwanta na yar da zan aure sa dan farincikin ka" rungumeta yayi yana faɗin "Shikenan muje mu kwanta" ya faɗa mata hakane dan ya samu tayi barci amma shi dai ya san barci ya kauracewa idon sa, miƙewa yayi ya ɗauke ta cak suka wuce bedroom ya ɗaurata saman gadon ta shima ya haye nashi yana faɗin "Saura idan nayi barci ki sake biyo ni gado na" murmushi tayi tana faɗin "Ba zan zo ba, good night" Jinjina mata kai kawai yayi ya kasa magana.
Shiru yayi yana tunani, ita ma shiru tayi ta rintse ido kamar mai barci ta shiga duniyar tunani dan nemewa kan ta mafita, dan ta san dai karya ta yiwa daddyn a kan ta yarda zata auri Muneer ta faÉ—a masa haka ne kawai dan ya samu yayi barci amma ba wai dan ta yarda É—in ba hasali ma tunanin yadda zata gudu ta koma gidan su Imran take, daga daddy har ita É—in ba wan da yayi barci ranar haka suka kwana cikin tunani.
Bari mu leƙa Jehan mu dawo
💞💞💞💞💞💞💞💞
KATSINA
Misalin karfe 1 na dare farin wata na nan tas a tsakiyar duniya kasan cewar daren goma sha huɗu ne na wata, wasu kartin maza su biyu suka diro cikin gidan su Jehan kai tsaye suka wuce kufar da zata kai su ɗakin gwaggo kamar sun san hanya ɗaya daga cikin su ya sanya yar makulli safaya key ya buɗe kofar ɗakin, suka kutsa kai cikin ɗakin kasa kasa ɗayan yace "Fadil ina take sai fa mun kunna haske" Fadil na ƙoƙarin yin magana suka ji diran wasu mutanen cikin gidan nan take suka tsorata har suna rige rigen shiga toilet dake ɗakin wadda babu kofa, suka ɓuya wadda su Jehan suka mai da wajen a jiye kayan datti dan basu amfani da toilet ɗin dana waje suke amfani kasan cewar wan nan yayi karami sosai, shiru suka laɓe suka kasa kunne dan jin su wanene suka shigo gidan su Jehan ɗin, takun tafiyar manya sukaji hakan ya tabbatar musu ba kananan mutane bane suka shigo gidan, sunyi shiru suna jan mumfashi a hankali sun kasa kunne, can kasa kasa suka jiyo muryan ɗaya daga cikin wayan da suka shigon yana faɗin "Nasir ai kofar ma abuɗe take" Nasir Fadil ya mai mai ta sunan a ransa yana mamaki, suna tsaye har su Nasir suka shigo cikin ɗakin, sai da suka gama shigowa san nan suka fara magana kasa kasa dan sun san gwaggo da Jehan sun yi barci a irin wan nan lokacin,
jin motsin mutane yasa mum ta farka daga barci da kyar ta iya miƙewa zaune ta ɗauki wayar ta, ta kunna wutar wayar, ta sauko kasa daga gadon, ta ɓuɗe kofar ɗakin ta fito ta nufo ɗakin su gwaggo dan tanan take jiyo motsin ta sha ruwan mamaki ganin ɗakin su Jehan ɗin a buɗe, sosai ta kara haska kofar wajen ganin germ lock ɗin dan dama daki su Jehan da germ lock suke rufewa ba sakata a ɗakin, cikin tsoro ta ɗaga haske wayan nata ta haske cikin ɗakin sai kan face ɗin ɗaya daga cikin abokan Nasir dake tsaye ta bakin kofa, ga idon nashi jawur kamar jini manya manyan kai da gani kasan wan nan yana shaye shaye over ganin shi ba karamin tsorata mum tayi ba nan take numfashi ta ya ɗauke ta zuɓe kasa sumammiya
Tashin sense masu karatu mu koma mu leƙo daddy da jelly ya suka tashi sai mu dawo
💞💞💞💞💞💞💞💞
KANO