Sashe 124
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da aka buÉ—e masa kofar motar ya É—auki tsawon good 30mins zaune acikin motar kafin ya zuro kafafun sa waje a nitse ya fito ya wuce gaba, jiga jigan sojoji masu ji da lafiya wadda da ka haÉ—u da irin su gara ka haÉ—u da zaki koba komai shi zaki cinyewar lokaci É—aya zai maka, sukuma fargana da faÉ—uwar gaban ganin sune zai yi ta sumar da kai kana farfaÉ—owa har ka mutu, wayan nan jiga jigan sojoji su 8 suka take wa lion baya zuwa ciki,
Abun mamaki duk wayan nan sojojin mutuwar tsoron lion suke, suna razana jama'a a gari sukuma fuskar lion na razanar dasu yana sanya hantan cikin su kaÉ—awa.
Bincike lion yaje yayi a kan wani jirgi James ya hau, ba karamin mamaki lion yayi ba jin cewa jirgin Europeans country ya hau, a Europeans É—in ma jirgin kasar Spain ya hau, Spain lion ya mai maita a ransa
Shiru yayi yana tunani abubuwan sun haÉ—u sun cakushe masa yanzu ba binciken a kan James criminal ne ko ba criminal bane ya kama shi, bincike a kan ina James yake me yasa aka soke layin sa daga hanyar sadarwa wani hali yake ciki, shine abun da yake gaban lion yanzu, abun da ya sawa ran sa dai tabbas James yana cikin tashin hankali da damuwa a duk in da yake, kuma yana bukatar taimakon gaggawa, dan baya cikin koshin lafiya ba abanza kirjin lion ke yawan dukan uku uku time to time ba, sannan ga Michael can a gida yana cikin faÉ—uwar gaba hakan har ta hadda sa masa ciwon kai da kasala.
Juyowa lion yayi suka koma cikin motocin su suka musu key suka bar airport ɗin zuwa gida, yanzu babban damuwar ma shine ya rasa ta ina zai fara bincike a kan James domin bashi da wata maka ko guda ɗaya da zai ce ga wannan zai riƙe ya zama masa makami da zai yi bincike ya gano in da James yake.
Kamar yadda jerin gwanon motocin suka fita gida haka suka koma sukayi parking a in da suka taso, sojan daya tuka shi, shiya fito ya buÉ—e masa kofar mota, a wannan karon da sauri lion ya fita zuwa cikin Palo, kai tsaye part nasa ya nufa
Yazo zai hau bene dai dai lokacin Tga zai sauko, a guje Tga ya koma baya ya bashi hanya, dan dama already sun sani idan lion na saman staircase ba mai hawa har sai ya sauka ya tafi
Yana shiga bedroom nasa ya fara aiki gadan gadan dan sanin ina É—an uwan sa jinin jikin sa yake wani hali kuma yake ciki, ya manta ma da batun zuciyar sa na zargin James ya dukufa aikin neman sa kawai.
Misalin karfe sha ɗaya na rana zaune suke a palon kasa gaba ɗayan su ban da lion dan shi ba'a sa shi ma a lissafin su saboda kwata kwata baya shiga cikin su, idan yazo waje ma saboda tsoron sa lallaɓawa suke su gudu, kuma ba dukan su yake ba ba zagin su yake ba, wannan fusataccen fuskar nasa suke mutuwar tsoro da kuma kwarjinin da Allah ya masa,
Wani sojane ya shigo cikin palon pastor na biye da shi a baya, ma'ana sojan yayiwa pastor jagora zuwa cikin palon kenan
Da murna dad ya miƙe yaje ya taro pastor sai dariya yake, ɗaure fuska Michael yayi yana hararar pastor kamar yaje ya shaƙe sa yake ji, shikuwa pastor sai washe baki yake, wai ya biyo sahu yaji ko lafiya two weeks basu zo church ba, daddy ya yi imani da wannan pastor nasu sosai jikin sa sai kerma yake ya shiga bawa pastor hakuri, cike da isa pastor yace to ba damuwa yanzu dai su shirya su wuce church ɗin tare da shi tun da yau Friday akoi Church, nan fa Michael yace pastor bai isa ba shi babu in da zai je kuma daga yau ma ba zai sake zuwa church ba har ya mutu, nan fa rigima ta kauri, pastor yace zai tsinewa Michael daddy jikin sa sai kerma yake yana hawaye yana rokan pastor yayi hakuri karya tsinewa Michael, shi kuwa Romeo yana part nasa ya dukufa wajen neman ina ɗan uwan sa ya shiga.
Ganin pastor ya saka daddy kuka hawaye sharɓa sharɓa ne yasa Michael ransa ya ɓaci ya sakarwa pastor wayan nan mayun kwarin nasu na Triplets, ihu pastor ya fara yi yana birgima a kasa, saboda tsanar da Michael yayiwa pastor har da kara masa da ƙudan zuma yayi, Tga, John, Jay suna ganin Michael ya sako kwarin nan sukayi ta kan su dan sun ɗanɗana a baya basu ji ta daɗi ba, uncle Herry ma ba'a barshi a baya ba wajen gudu, kafa me naci ban baka ba, ai a miliyan kowa yayi part nasa, bayan sun shiga part nasu ma sai da suka kara da danna wa kofofin key dan karma kwarin su biyo su.
Iya pastor kawai kwarin suka farma, daddy ya tsorata sosai Allah sarki shi damuwan sa kada pastor ya tsinewa Michael rayuwar sa ta lalace shi yake wa kuka, amma dan iskanci irin na Michael ana neman masa sauki wajen pastor ya kara laifi kan laifi ya sakar wa Pastor wannan bala'i mai kama da tashin duniya.
Daddy na kuka gwanin ban tausayi É—an tsohon nan, haka ya haura sama da gudun ya nufi part É—in Romeo dan ya kira shi yazo ya dakatar da kwarin nan karsu kashe pastor, dan yayi ta rokan Michael, Michael yace ba zai dakatar da su ba sai dai su kashe pastor É—in.
Ganin daddy na kuka ba karamin ɗagawa lion hankali yayi ba, a sukawane ya miƙe ya taro daddy yana tambayar sa lafiya, cikin kuka daddy ya sanar da shi abun da Michael ya aikata, rai a matukar ɓace ya zaunar da dad saman bed nasa sannan ya nufi Palo, daman ga damuwa sun masa yawa ga batun James ga bincike a kan asibiti masu sai da koda da sassan jikin maza, ga bincike a kan kontenan mai ɗauke da mata daya kama jiya, abun ya haɗe masa lokaci guda
Yana sauƙa palo rai a matukar ɓace ya ɗauke Michael da wani gigitacen mari wadda yasa Michael zubewa kasa a kan gwiwowin sa yana ganin wasu taurari masu hasken gaske suna gilmawa ta cikin idon sa, saboda azaban zafin marin ma ya kasa kuka, daman hausawa na cewa duk ciwon da akewa kuka bai kai ciwo bane, idan ya kai ciwo neman kukan ake a rasa, to wannan ma hakane Michael dai ya nemi kukan sa ya rasa
Romeo kuwa bai kara bi ta kan ba dan sauri yake aiki na gaban sa, dakatar da kwarin yayi sannan ya koma sama da sauri, dad kuma yana zaune in da Romeo ya zaunar da shi.
Allah sarki pastor ya jama kan sa bala'i duk fuskar nan tasa ta sunduma luhu luhu kamar an hura palo palo, abun ka da fatar Bature jikin sa yayi jajir kamar jini da kyar da kyar yake fitar da numfashi.
A ɓangaren Michael kuwa good 40mins ya ɗauka a wajen zube a kan gwiwowin sa kafin ya samu marin Romeo ya sake sa, sai lokacin da marin ya sake sa ne ya samu damar fitar da zafafan hawaye daga idon sa, da kyar ya miƙe ya fice daga palon, bai ɗauki mota ba ya fice daga gidan da kafar sa, yana tafiya yana hawaye yana tunanin yau shi Romeo yayiwa wannan marin gaskiya dole ya bar musu duniyar baki ɗaya tun da basa son shi, da wannan tunani ya hau babban hanya wadda manya manyan motocin ke wucewa wai shi zai mutu, yana tafiya yana hawaye, duk motar da tazo da kyar take iya kauce masa, sai zagin sa wasu drivers ɗin suke idan suka kauce masa da kyar, shi kuma ko ajikin sa dan yace mutuwa zai yi kawai tun da ba mai son shi, Allah sarki bawan Allah matsalar daga kwakwalwan sane ba daga shi bane
Wata mota kirar Mercedes-Benz ne ta taho a guje ba tare da ta lura da shi ba ta kwashe sa, ji kake kiiiii gam, sai jinin Michael ya wanke glass É—in gaba na motar, da kyar driver motar ya iya taka birki, nan take jama'a suka cika wajen, motocin dake wucewa duk suka dakata saboda haÉ—arin da akayi, driver da ya buge Michael É—in ne ya fito da gudu duk da shima yaji ciwo da jikin glass É—in motar dan glass É—in ya tarwatse kaca kaca, sai dai shi bai mutuba a iya goshi yaji ciwon.
Duk da cewa gaba ɗaya jikin Michael yayi caɓa caɓa da jini hakan bai hana jama'ar dake wajen su gane daga family William jacop yake ba, duk wani halitta mai rai dake wajen babu wanda bai tsorata ba lokacin da sukaga diamond watch na Triplets a hannun Michael, dan duk wanda ya kwana ya tashi a Washington DC to dole zai san da wannan agogon a hannun The general of the army Romeo, sun tsorata sosai, an rasa mai karfin zuciyar kiran Family William jacop a waya a ranar da su an buge ɗaya daga cikin yan gidan da mota kuma ya mutu, dan ko ina jini ke zuba daga jikin sa.
Daga karshe dai motar asibiti suka kira ya zo ya É—auki gawar Michael dan kowa na tsoron a fara jin maganar daga bakin sa, gara suji zancen daga asibiti zaifi
Yau saboda tsoron da jama'a kewa Romeo an rasa mai karfin zuciya da dauriyan kiran over over'n cikin gidan William kai abun dai babu daÉ—i ko kaÉ—an.
Allah sarki Michael ba zan iya ganin tashin hankali da dad da lion zasu shiga ba idan suka samu labarin mutuwar ka, dan haka mu koma Nigeria mu leƙo wata kila kafin mu dawo anyi jana'izar Michael.
💞KADUNA STATE NIGERIA💞
Zaune Su Umaisha suke wajen gaban department nasu Aafia suna hira sama sama ita da Aafia