Sashe 63
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ɓangaren ita kuwa Aafia kai tsaye unguwar su ta wuce Allah ya taimake ta wan nan Alhaji bai samu damar ganin taba har ta shige gida, shima mai taxi ɗin da ya tashi dawowa sai bai bi hanyar da suka bi suka zo ba, sai ya canza hanya, hakan yasa bai haɗu da Alhajin ba.
Ko da Aafia ta shiga gida Umaisha na sharara barcin ta cikin kwanciyar hankali, tsaki Aafia taja ta wuce toilet dan tayi wan ka.
*ABUJA*
Kwance tashi babu wuya a wajen Allah a yau a ka ɗauki azumi, tun karfe 10 Jehan ke zubawa Gwaggo da mum kukan shagwaɓa wai ba zata iya kai azumin ba, while ita ma Rimsha tasha kukan ta koshi ne ta hakura
mum tace wa Rimsha ta karya azumin amma taki tace ita kam bazata karya ba zata kai, sai kukan yinwa take amma taki yarda ta karya azumin, ita kuma Jehan sai cewa take zata karya mum ta hana ta saboda a lokacin ta fara kirgan dangi ta kirma tana da 13 to 14 years azumi ya haukan ta dan duk alamomin balaga sun bayyana a jikin ta, amma ta dage ita sai ta karya azumin dan ba zata iya ba, ga Rimsha bai war Allah ita da azumi bai hau kan ta bama ta zage sai ta kai bazata karya ba, sai kukan yinwa take, yayin da shi kuma daddy ya tafi wajen meeting bai dawo ba sai 2 pm.
Ko da ya dawo zama sukayi a palo shi da gwaggo da mum suka fara lissafin abubuwan sadaka da zai sayawa bayin Allah, while lokacin Jehan da Rimsha sunyi barci wahala da yinwa, daddy yaso a tasan masa su dan yaji su kuma ra'ayin me suke da shi a kan abubuwan sadaka da zai saya, amma mum tace ya kyale su dan ba barcin daÉ—i sukayi ba, hakan yasa ya hakura ya kyale su ba dan yaso ba.
Mum tace ya sai atampopi manyan bundir kamar guda É—ari da shadduji, hijabai, takalma, ya kai wa gajiyayyu da marasa karfi tare da marayu, ita kuma Gwaggo tace ya haÉ—a da kayan abinci, kama daga shinkafa, taliya, mai, manja, maggi, macaronic, indomie, sugar, madara, da dai sauran kayan abinci suje su rabawa gidajen marayu da kauyukan dake cikin wahala
duk kan su daddy ya karɓi shawarar su, ya kira Uncle Shitu a waya ya sanar masa abubuwan da zasu saya, sukayi lissafi ya tura masa kuɗi, a kan ya saya ya rabawa talakawa da mabukara, sai fatan alkhari Mum da gwaggo ke masa, tare da fatan sumun nasara a siyasar sa, sai murmushi yake yana amsawa da amin, yana mai jin matikar kaunar family sa a ran sa, da haka suka zauna suka rinƙa hiran duniya da abun dake faruwa a cikin ta.
*KANO*
Sosai shima daddyn Jelly ya sai kayan sadaka irin su kayan abinci, da kayan sawa ya rinƙa rabar wa marasa karfi masu buƙata, da niyar Allah ya fitar da shi daga kuncin da yake ciki.
Yana zaune a palo yayi shiru yana tunani, damuwa ta masa yawa ya rasa ina zai sa ransa ya rasa mafita duk ta in da ya tuna sai yaji ba gwara, ya buga uban takumi ga yinwar azumi na damun sa
Da gudu Jelly ta fito daga bedroom nasu hannun ta riƙe da wayar sa tana faɗin "Daddy yaya Imran want to talk to you" ta kai karshen maganar tare da faɗa wa jikin sa tana kokarin miƙa masa wayar, hannu yasa ya ansa wayar tare da karawa a kunnen sa yana faɗin "Assalamu alaikum Imran ya kake?" Daga ɗayan ɓangaren Imran yace "Amin Waalaikumussalam bappa ina wuni" murya a dashe daddyn Jelly ya amsa da "Lafiya lou Alhadulillah ya School" ba tare da Imran ya amsa tambayar ba yace "Bappa Jelly ta faɗa min wani abun da ya tayar min da hankali yanzun nan shin da gaske ne?" Waro ido waje daddy yayi yana faɗin "Me tace maka?" "yanzu kiran da ta min ɗin nan tace min a koi wanda ya kiraka a waya ta ɗauka taji yana faɗin wai ka tura masa 100 millon ko kuma ya saki video ka wa duniya, to ina son sanin wanene wan nan bappa ni ban damu dana san a kan wani video a ke magana ba, kawai ina son in san me matsalar sa da kai" kara waro ido waje daddy yayi lokacin guda yaji jikin sa ya warware tsananin tashin hankali da firgici ne suka bayyana a kan face ɗin sa, kirjin sa sai dukan uku uku yake, nan take zufa ta fara karyo masa faɗi yake ina zan sa kai na ni Maik, a zuciyar sa, yayi shiru ya kasa magana dan yaji gaba ɗaya harshen sa ya masa nauyi,
jin daddy yayi shiru sai wani irin numfashi yake fitar wane yasa Imran ya gane eh gaskiyan Jelly bappan sa na cikin damuwa.
A nitsa yace "Bappa dan Allah ka kafaÉ—a min kaji ko dai sai nazo ne zaka faÉ—a min É—in?" Da kyar daddy ya iya cewa "Aa Imran ba sai kazo ba" yayi maganar kamar zai sa ihu saboda damuwa da suka cunkushe masa waje guda, zuchiyar sa kamar zata fashe saboda zafin raÉ—aÉ—in azaban ciwon da take masa.
"Bappa to meke faruwa? Dan girman Allah ka faɗa min ko zan samu sauƙi a rai na" shiru daddy ya ɗanyi kafin ya fara bawa Imran labarin duk abun da yake faruwa na takarar da suke da baban Muneer sai dai ya ɓoye masa batun video, da kuma abun da ya shiga tsakanin su da P.A ya dai cewa Imran baban Muneer na masa baraza na da wani abu wadda ya zama wani sashe na rugujewar rayuwar sa, amma kada Imran ɗin ya tambaye sa menene wan nan dan Allah
shiru Imran yayi na ɗan wani lokaci kafin yace "Bappa nayi nisa amma duk time da na dawo sai na sa anyi maganin mutumin nan, yanzu dai shawarar da zamu yi a nan shi ne ka fito kace ka sayar min da company kawai kaga ba wanda ya sanni a Kano ba wanda ya san ni ɗan yayan kane, san nan yadda zumuncin mu yake nan ba wanda ya san ma kana da yaya, to ina son kafito ka ce masa kasayar min da company idan ta kama ma muyi cinikin boge a gaban sa sai muyi, ka sauya tsare tsaren company ta yadda zai gamsu ka sai da min ɗin, zaka iya mai da takardun ma da sunana na wani ɗan lokacin, in yaso daga baya sai mu gyara komai, yanzu ka zauna a matsayin aiki na baka a company, shikenan dole ya kyale ka ta fannin company kam, tun da ba company ka bane a idon sa, kaga zaka samu ka gudanar da aikin ka yadda ya dace kenan" cool murmushi daddy yasaki wadda rabon sa da yayi ta harya manta, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin yace "Kai amma naji daɗi sosai Imran" "Ba komai bappa all the best, yauwa san nan nasan zai na tambayar ka kuɗi tun da yanzu ma kuɗi ya kira ya tambaya Allah yasa wayar na hanun Jelly ta ɗauka taji, to idan ya tambaye ka karka rinƙa bashi kaje ka buɗe wani account ka kwashe kuɗin ka dukka ka zuba a sabon account ɗin sai ka rinƙa nuna masa balance na tsohon account ɗin, kace masa wanda ya saya company ma bai biya kuɗin ba kaɗan ya baka yace sai gaba yanzu baka da kuɗi dan aiki kake a karkashin wani, na lura bashi da ilimi ko kaɗan jahiline, dan mai yiwuwa result ɗin ma ta karfi ya ansa, dan abun da yayin nan mai ilimi ba zai yi shi ba, to dan haka sai mu rai na masa hankali tun da jahiline, kasam dai yadda zakayi kana kauce masa har na dawo, ina dawowa zanyi maganin sa" sosai daddy yaji daɗin maganganu Imran harma ya rinƙa zubawa Imran ɗin godiya da Addua'o'i fatan Alkhari, daga haka suka yi sallama
da fara'a ya miƙe ya ɗauki Jelly cak suka nufi bedroom, yau da kan sa ya mata wanka, sabanin a baya tun da abun nan ya faru su Zuwaira ke mata wanka dan shi lokaci kwata kwata baya tare da mutane yana can duniyar tunanin mafita.
Sosai itama Jelly taji daÉ—in yau daddy ya mata wanka, har da wanke mata gashi ya kawota gaban mirror ya mata kwalli tare da busar mata da gashin kan ta da hand dryer, ya tara mata gashin ya É—aure mata, ya sanya mata kana nan kaya na shan iska san nan ya feshe ta da perfume masu kamshi, shima yaje yayi wanka ya shirya cikin manyan kaya shadda milk color mai kyau da tsada, ya riko hannun ta suka fice daga gidan, kai tsaye suka nufi wajen sai da puppy dog, sai farinciki yake yau ji yake kamar an masa albashr da gidan aljanna, a nan ya saiwa jelly puppy dog kyakkyawa fara kal mai yalwar gashi a jiki, tun a lokacin da a ka sai mata karen ta sa masa suna dolly tun a wajen, tana bala'i kaunar puppy É—in, haka suka wuce super market yai musu shopping sosai san nan suka dawo gida cike da murna, ita kam Jelly murnan ta yafi na daddy dan ta samu dolly.
Da daddare ba yadda daddy bai yi da ita ba a kan ta kawo dolly a sanya ta cikin keji da a ka sawota da shi, amma Jelly taki yarda ta kafe ita dole da dollyn ta zasu kwana a gadon ta, haka daddy ya hakura ba dan yaso ba.
Washegari haka ta tashi rungume da dolly É—in ta, dan ko sallama asuba ma dolly na gefen ta tayi, ba yadda daddy bai yi da ita ba a kan ta ajiye dollyn saman gado tayi Sallah amma taki yarda, ba yadda ya iya haka ya kyaleta.
Wunin ranar dai Jellyn rungume da dolly ta wuni har dare, suka sake kwana gado guda, yanzu daddy ya hakura ya dai na shiga zancen ta ita da dolly É—in ta ya zuba musu ido.