Sashe 45
Triplets Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ko da yazo fita parking space É—in sai da wan nan na'uran ta faÉ—i sunan motar da number ta da kuma sunan wanda ya ke cikin motar, san nan gate É—in parking space É—in ta buÉ—e, James ya danna hanchin motar waje.
Yana fita ya saki kiɗa mai tashin kai yana kaɗa kan sa yana tuƙi cikin kwanciyar hankali.
Kai tsaye *medina Hotel* ya wuce, horn ɗaya yayi a bakin gate ɗin masu gadi wajen suka buɗe masa, ya kutsa hancin motar sa a ciki ya nufi parking space, yana kashe motar ba tare da ɓata lokaci ba ya fito tare da sanya fake face a face na shi dan kar kowa ya gane sa san nan ya shige cikin katafaren hotel ɗin.
Manya manyan Alhazawan kasar ne a wajen sunyi cincirindo shi kaɗai a ke jira daya iso gaba ɗaya sun zauna saman luntsuma luntsumar sofan dake cikin ɗakin hotel ɗin, cikin taku irin na jaruman maza ya kariso wajen, ya kara ɗaure fuakar nan tasa tamau, zama yayi gefen wani jibgegen Bature wadda da ka gansa kaga wadda Naira ta zauna ma sosai, ba tare da ɓata lokaci ba suka fara tattaunawa.
Almost 40 mins suna tattaunawa nawa kafin daga bisani wan nan jibgegen Baturen ya jawo trolley dake gefen sa ya buÉ—e zip É—in ya fito da wasu pistol gun ya fara rabawa mutanen dake wajen, ko wan nan su yana amsa yayi godiya amma da a kazo kan James sai yaki ansa, kallon sa Baturen yayi tun kafin yayi magana James yayi saurin cewa "Ba zai yiwu na shiga gidan mu da gun nan ba, idan nace zan shiga da ita tofa sai an kama ni dan gidan mu na da tsaro sosai" jinjina kai Baturen yayi kafin ya mai da gun É—in cikin a kwanakin ya ajiye yana tunanin wai ma James É—an waye ne dan bai san asalin wanene James ba kawai harkalla ta haÉ—a su,
Cike da tunani fal ransa ya fito musu da wani abu kamar daskararren jini ne a ka yayyan ka, ko wan nan su ya amsa da fara'a amma ban da James shi fuska a ɗaure ya amsa, kallon su Baturen yayi san nan ya basu umarnin a kan su cinye abun, ba musu suka sanya a bakin su suka cinye, shiru ogan nasu yayi na yan mintoci kafin yace zasu iya tafiya sai a zama na gaba kuma, da sauri James ya miƙe kamar mara gaskiya ya bar wajen ya nufi motar sa ya shiga ya bar hotel ɗin da gudun gaske.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*ABUJA*
Zaune Rimsha take saman sofa mai zaman mutun 2 a palon kasa tayi shiru ta kura idon ta a kan makekiyar Tv dake kunne ana labarai a kan wan nan Baturen,
da sallama daddy da mum suka shigo Palon sai murmushi suke kai da ganin su kasan suna cikin farin ciki da annashuwa.
My siha a na kallon labarai a kan TGA ne?" Cewar daddy yayi maganar tare da zama kusa da ita, a hankali ta kwanto jikin sa tare da ɗago dara daran sleeping eyes nata cikin shagwaɓa tace "Daddy yau ba TGA nake kallo ba na asalin nake kallo GAR shi ne asalin General of the army R ɗin kuma ban san ma'anar ta ba" shafa kan ta yayi yana murmushi, zama mum tayi gefen ta tana faɗin "Ni Rimsha wlh bana gane wa mutanen nan naki yau kiga wan nan gobe wan nan to shi kuma GAR ɗin waye shi?" Miƙewa tayi zaune daga jikin daddy cikin sauri tace "Mum GAR shine asalin jarumi na ai shima TGA ɗin yana burgeni amma ba kamar GAR ba" jinjina kai mum tayi tace "Ni kam Rimsha ba abun da na gane game da wan nan bayanin naki kyale ni kawai muje a kina san kallon TGA" komawa Rimsha tayi ta kwanta jikin daddy tana faɗin "Nima mum ba wani gane wa nake ba suna rikita min kwakwalwa sai yau na lura da mai light blue eyes ɗin nan da mai light ash eyes ɗin ashe ba mutun ɗaya bane na gano gakan ne ta sunan su, mu kullun bamu duba suna kawai idan mun ga hoton shi kenan ban taɓa tunanin GAR su biyu bane sai yau sun caza min kai, mai light ash ɗin idon nan shi ne TGA mai light blue idon kuma shi ne GAR wato General of the army kenan kuma shi ne jarumi na, ban taɓa luraba sai yau, suna kama over idon su ne kawai ya ban ban ta su" shi dai daddy shiru yayi yana jin ta amma ba wai dan ya fahimci kan zancen nata ba, dan shi ba wani zama yake yana kallon labaran Usa Army's ɗin nan ba, ita dai mum amsa mata kawai tayi amma ba wai dan ta gane kan zancen nata ba, shiru gaba ɗayan su suka yi suka zubawa Tv ido suna taya Rimsha kallo, while ita kuma Jehan tana ɗaki tana zubawa Gwaggo shagwaɓa da iya shege.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*KADUNA*
Abba da Hajiya Umaiya sun manta komai da ya faru da su da rana a cikin gidan, sosai abokan Abba ke kiran sa a waya suna tambayar sa Alhaji Mustapha sai dai yace musu tun da ya dawo basu haÉ—u ba domin kuwa tabbas babu abun da Abba da Hajiya suka iya tunawa, shi Abba ma ya kasa tuna lokacin ma daya kamo hanyar Kaduna shi iya sanin sa yana Abuja bai san ya akayi ya dawo ba.
Kamar kullun bayan sun gama cin abincin dare suka wuce bedroom na Abba dan su kwata, da kyar Hajiya ta iya samu tayi wanka saboda kasala da take ji jikin ta duk zafi yake mata kamar wadda a kawa mugun duka, a ɓangaren Abba shima hakan ne gaba ɗaya jikin sa ciwo yake masa, haka dai suka lallaɓa suka yi wanka tare da shirin barci suka kwanta.
Cikin dare sai juyi suke dukkan su sun kasa barci, dafe ciki Hajiya tayi kamar zata yi kuka tace "Abban Imran yinwa nake ji sosai kamar zan mutu" da mamaki ya miƙe ya kunna lamp na gefe da gefen gadon, abun ya ɗaure masa kai cikin kasalalliyar murya yace "Hajiya yinwa kuma?" Gyaɗa masa kai tayi alamar eh, yasha ruwan mamaki sosai dan basu taɓa jin yinwan dare haka ba
A hankali ya koma ya kwanta yana faɗin "Muna da sauran takeaway a palo ai kije kici ni zan sha Yoghurt dan nima yinwa nake ji kuma banson cin abinci da tsohon daren nan, idan kin gama cin abincin naki ki tahomin da L&Z Yoghurt mai sanyi guda ɗaya" to kawai Hajiya tace tare da sauƙo wa daga gadon ta nufi Palo.
Ko da ta shigo palo wutar palon a kashe, kai tsaye ta wuce wajen switch ta kunna wutar palon nan take haske ya gauraye ko ina a cikin Palon,
Waro ido waje tayi kamar idon ta zai fito waje ya faÉ—i kasa, nan idon ta ya mata arba da tashin hankali da kwakwalwa ba zai É—auka ba, jibga jibgan mutane su uku ne zaune saman sofa jikin su duk jini idon nan nasu launin jini ga fuskokin su bakake kirin abun tsoro, wata yar kyakyawan matashiyar yarinya ce zaune a tsakiyar palon ta na fukantar kofar palon ta bawa Hajiya baya, ta dukar da kai kasa kamar tana cin wani abun,
cike da ruÉ—u da tashin hankali murya na rawa Hajiya tace "A..Ab..Abla" cikin sauri yarinyar ta É—ago tare da wayan nan dodan nin dake zaune saman sofa, tabbas Abla ce ke zaune tana cin namar mutane É—anye idon Hajiya ya gane mata, kai kallon ta hajiya tayi kan abun da Abla ke ci,
razanannen ihu Hajiya ta fasa ganin namar jikin mutun Abla ke ci, sai lokacin Hajiya ta iya tuna abun da ya faru É—azun, dan kuwa naman Jikin Zainab Abla ke ci, Hajiya na kokarin guduwa ta koma sama idon ta ya sauka kan wasu dodan nin dake zaune saman kujerun table suna cin É—anyen nama ga face nasu abun tsoro idon nan nasu kamar zai fito waje, ga launin idon jawur kamar jini suna da katon hanci Kamar kofa ga girman baki kamar masai ga idon na su ma manya manya masu firgitar da É—an adam, ihu Hajiya ta kuma fasawa kamar makoshin ta zai fashe amma ina gaba É—aya gidan ba wan da ya kawo mata É—auki, a guje ta juya kamar zata mutu ta koma bedroom nasu.
Tana shiga tayi arba da wani tashin hankali, dan kuwa wayan nan dodan nin ta gani suna tsere da Abba sun hana shi fita, shima sai ihu yake amma ba'a iya jiyo sautin ihun nashi, ga dai bakin sa na ihu amma ba wanda ke jin komai, tsabar tsorata Hajiya yanke jiki tayi a wajen ta sume.
Shi kuma Alhaji ya daÉ—e yana tsere da wayan nan sheÉ—anun dodan nin gashi sai zane sa suke da wasu zabga zabgan bulalu a bayan sa, duk ta in da ya gudu sai yaji sun zabga masa wan nan bulala mai baki biyu dake hannun su a tsakiyar bayan sa, sai ihu yake amma ba mai iya ji.
Gaba É—aya gidan sai rugugi yake kamar tashin sautin gangan sheÉ—anu amma ba mai iya jiyo rugugin sai Abba shi kaÉ—an dan Hajiya kam ta jima da sumewa
Tun Abba na iya gudun cetan ransa har ya kasa ya zube a kasa a bakin toilet ya sume a wajen, yana suma komai ya tsaya chak dodannin suka ɓace, amma kafin su ɓace sai da suka zanawa Hajiya wani karfe a bayan ta suka fasa mata baya, sai jini ke malala, san nan suka ɓace.
Tashin sense ba'a sa maka rana wai meke faruwa gidan Abba ne? Muje zuwa yanzu wasan zai fara.
Abba da Hajiya dai a wan nan daran a haka suka kwana, abun mamaki kuma ko da suka tashi da safe sun manta komai sun kasa tuna komai sai mamakin ciwukan da sukaji a jikin su suke, sai tambayar junan su suke wan nan ciwon fa, dukkan su ba mai bawa É—an uwan sa amsa dan basu da amsan sun manta komai basu iya tuna komai.