← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 150

Sashe 95

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lumshe idanunta tayi tare da jingina kanta da ƙirjinsa.
Tana mai ci gaba da sauƙe numfashi, a hankali yace.
“Da sauƙi ko?”.
Bata kulashi ba, sai idanunta dake rufe domin duk abinda yake mata bata buɗe idanunta ba.
Sai yanzu da taji ya ɗagota cak daga cikin kwaryar da sauri ta buɗe idan, sai kuma ta rufesu ganin shima ita yake kallo, ɗan murmushin gefen baki yayi tare da cewa.
“Toh kiyi niyan wankan tsarki”.
Bata kulashi ba, shi kuwa a hankali ya koma gefen bakin bathtub din ya zauna.
A hankali ta buɗe idanunta tare da ɗan kallon ƙofar fita, sai kuma tayi saurin cewa.
“Ni ka daina kallona kuma, ka fita zanyi wanka”.
Bakinshi ya ɗan motsa bata dai ji me yaceba, ta daiga ya rufe idanunshi alamun bazai fita ba kena, ganin haka yasa tayi niyan wankan, tare da fara yin wonkan a suffatul ijjiza, kawai ruwa ta sakarwa kanta.
Daga zaune ta gama wonkan, kana tayi al'wala, a hankali ta yunƙura ta tashi tsaye ga mamakinta kaso 65 ɗari na zafin da takejin ya tafi.
Zafin da takejin ya tafi har wani tsukewa taji jikinta yayi.
Sai kuma tayi saurin da hannunta ta kare ƙirjinta ɗaya zubawa idanu, da sauri kuma ta maida hannun nata ƙasa ganin yadda ya tsura wurin ido.
Shi kuwa towel ya jawo tare, da rufe matashi kana ya dauketa suka fito.
Bisa bakin gado ya ajiyeta, sai kuma ya jawo kujerar dressin mirror d mai a fabanta ya zauna.
Tare da lakatan mai ɗin ya murza a tafin hannunsa kana a hankali ya fara shafawa ƙafarta.
Ita kuwa cikin sanyi da rawan jiki tace.
“Yunwa nakeji”.
Yana mai ci gaba da shafa mata mai ɗin yace.
“Toh acici kazar birni, ai ni ya kamata inyi kukan yunwa nida kika kwana ƙwaƙulewa".
Cikin mamaki ta zuba mishi ido tare da mgnr zuci.
“Motar sherri”.
Ga mamakinta sai ji tayi yace.
“Ni ne motar sherri”.
Da sauri ta jujjuya kai, tare dacewa.
“A'a da kaina nake”.
Hannunta ya kamo ya shafa mata mai ɗin kana ya juya ya gaban dressin mirror yana mgna cikin ranshi.
“Komai ma ki, kirani zan amsa, tunda nayi laifi”.
Da sauri ta dauki pant ɗin dake gefenta ta saka.
Sai kuma ta jawo tattausar doguwar rigar nan.
Ta zura, hannunshi yasa ya jawota tsaye, tare da ɗaukar alƙyabar nan.
Ya zira mata.
Sai kuma ya dawo ta gabanta tare dasa hannunshi kan caɓullenta ya ɗan matsa a hankali da sauri ta rumtse idanunta.
Sai kuma ta fara jujjuya kanta jin abinda yace.
“Yau ma suna miki ƙaiƙayin ne, in sosai miki”.
Murmushi ya ɗanyi ganin yadda gaba ɗaya jikinta ke karkarwa.
Turarrukan ya fesa mata kana yasa mata hulan rigar sai kuma ya jawo hulan alƙyabar ya rufe mata kanta.
Bisa sallaya ya jawota.
Ita kuwa idanunta ta rumtse da karfi sabida yadda in ta daga ƙafarta zafin ke ɗan tsargarta.

A hankali ya dawo bakin gado tare da cewa.
“kiyi salla”.
Ya ƙare mgnar yana dafe kanshi da hannun bibbiyu da shima zazzaɓin yakeji da ciwon kan da yasan rashin baccine ya jaza mishi.
A hankali ta miƙe tsaye bayan ta idar da sallan
Dai-dai lokacin kuma Jakadiya tayi sallama, ɗan tsaki yaja tare da amsa sallamar kana ya mata izinin shigowa.

A gefe ta rusuna cikin girmama ta gaidashi ba tare da ya kalleta ya amsa.
“Bisa umarnin Didi tace Lalla Mouley tazo mu tafi wurinsu Ummin Jameel".
Ta fadi tana kallon Khausar, tare da tura kaskon turaren wutan da ta shigo dashi a hannunta da kuma wata ƴar ƙaramar kwalba dake cike da turaren wutan tsuguno na musamman.
Shi kuwa Modibbo. Cikin tsuke fuska yace.
“Uhm". Ita kuwa hannun ta miƙa Khausar tare da cewa
“Ki tsuguna ki turara jikinki da turaren wutan nan, sai mu tafi.
murya na rawa Khausar tace.
“Bazan iyaba”.
Da sauri Jakadiya ta juya ta fita jin Modibbo yace.
“Kije zan kawota”.

Tana fitowa falon ta gaya musu yadda sukayi hakan ne yasa, duk suka fita Ummi da Aunty Hajara suka koma masauƙinsu, Didi da Jakadiya da Lalla Khadijah kuma suka nufi kasan.

Dai-dai lokacin kuma Lalla Hafsat da Rahama dake kitchen da kansu suka shiryawa Khausar breakfast mai rai da lfy, wanda natane ita kaɗai, sai kuma na Abualeey da Modibbo da suka shirya da ban sai kuma nasu duka.

Shi kuwa Modibbo a hankali ya miƙa tare da kallonta jin tana cewa.
“Zan faɗi".
Hankali ya jawota jikinshi ya ruggume mata tsam, cikin sanyi ya cusa kanshi a wuyanta yana mai shaƙan daddaɗan ƙamshin jikinta,
Bakin gado ya ajiye ta, kana ya dawo ya ɗauki kaskon da turaren wutan, ya ajiye gefenta ta inda zai zauna tattare jallabiyar jikinshi yayi ina ya zauna, hannunshi yasa ya kamo nata tare da jawota gaban shi, cikin karkarwa da rawan murya tace.
“Ƙafafuna rawa suke bazasu iya ɗaukata ba“.
Kanshi ya ɗan ɗago ya kalleta sai kuma ya ɗan sunkuyo turaren wutan ya danga mai ɗan yawa ya zuba a cikin kaskon, sai kuma ya jawota gaban shi sosai tare da sa hannun ya ɗan buɗa sawunta, da sauri ya yawota gaban shi sosai hannunshi ɗaya yasa ya tallabo ƙugunta, kana ya manna kanshi da cikinta yayi mata Garkuwa Da kyau dan ya lura zata iya faɗin.
Da sauri ta rumtse idanunta tare dasa hannunta ta kamo hannunshi ɗaya da taji ya zira cikin rigar ta yana jan pant ɗinta yanayin ƙasa dashi.
Jin yadda ta riƙe mishi hannun ne yasashi ɗan jujjuya kanshi murya a tausashe yace.
“Ki bari in cire shi, hayakin zaifi shiga jikinki da kyau yayi miki aiki“.
Ya ƙare maganar da yin ƙasa da shi baki ɗaya.
Sai kuma yasa sawun shi duka biyu tsakanin nata sawun.
Wanda haka yasa dole ta zare ƙafarta ɗaya, sai kuma ta saki ƙara da ƙarfi jin ya ware sawun nashi da yasa dole ta zauna kan cibiyoyinsa, manna kanta tayi da ƙirjinsa tare da rufe udanunta hawaye na kwaranyo mata sabida zogin da takeji.
Shi kuwa Modibbo cikin sanyi ya ɗan sunkuyo tare da gyara zaman kaskon sautin jikinta sai kuma ya tattare rigar nata ya buɗashi ya bazashi bisa guiwowinshi ya zamana ta zama ba komai a jikinta ta ƙasan, sai kuma ya ƙara ɗanƙo turaren wutan ya saka a ciki.
Ai ko kai tsaye kan jikinta hayakin ke tashi, a take ta fara sakin numfashi da ajiyan zuciya sabida wani irin daɗin da taji a jikinta sai kuma ta lumshe idanunta sabida jin yadda jikinta ke mata wani irin daddaɗan ƙaiƙayi alamun ciwon na workewa ne, bisa ƙarfin magungunan dake cikin turaren wutan.
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da ɗan buɗe idanunta.
Idonta ta ɗan zubawa lips inshi da yake ɗan motsawa alamun mgn yake sonyi, kuma mishkilanci ya hanashi, fahimtar hakane yasa ta ɗan tura baki tayi tare da hararanshi ta ƙasan ido.
Da sauri ta kalleshi jin yasa hannunsa duka biyu bisa ƙugunta ya riƙe da kyau kana murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Anya kuwa kina son ki rabauta, ki samu jannatul firdausi”. Cikin kwaɓe fuska sabida yanayin yunwa wahala da bacci tace.
“Ina so mana”.
Kamar cikin raɗa yace.
“Kin san dai sai na ɗaga ƙafa zaki shiga ko?”.
Ya ƙare maganar cikin wata iriyar murya mai nuni da shima zazzaɓin ne a jikinsa kana ya tsareta da matattun idanunsa, ita kuwa Khausar cikin sanyi tace.
“Eh nasi”.
Kanshi ya ɗan manna da ƙirjinta a saman lips inshi yake
“Toh bakya son shiga kenan?”.
Ya ƙare maganar yana shafa sajenshi kan haɓarta.
Cikin sanyi tace.
“Toh bazaka ɗaga min in shigaba kenan?”.
“Eh in baki bar tura min baki da jujjuya fitinannun idanun nan naki ba kam bazan ɗafaba”.
Da sauri tace.
“Kayi haƙuri bazan ƙaraba”.
Kanshi ya ɗan jujjuya tare da cewa.
“Naƙi”.
Cikin zubda hawaye murya na rawa da alamun tsoro tace.
“Ai dama na sani baka sona ka tsanane kai zakama fi son in shiga wuta”.
Murmushi mai cike da jin daɗi yayi kana a hankali yace.
“Sorry yi shiru in dai kina min duk abinda nakeso, to zan ɗaga miki, ki shiga ba ke ba wuta jinki ko Minha”.
Ya ƙare maganar tare da manna fuskarshi da tata, a hankali ya ɗan zaro harshensa cikin sanyi ya fara lasar hawayenta tare da shaƙan ƙamshin jikinta.
Allah ya sani so yake suyi bacci, amman ya lura tana cikin galabaita, ga jikinta zafi kana ko muryarta bata fita, gashi tun ɗazu take ƙorafin yunwa, kuma ga umarnin Didi.
A hankali ya ɗago kanshi ya kalleta jin tana cewa.
“Yunwa nakeji, kamar zan faɗifa kaina ciwo bayana ciwo, ƙuguna ciwo, idona ciwo”.
cikin wata amintacceyar murya yace.
“sorry Minha vidaa Bazaki faɗiba bari in kaiki kici abinci mu tafi asbiti”.
Sai ya ɗan tsaida ita tare da sa mata pant ɗin kana ta gyara mata rigartan.
Sai kuma ya sunkuyo.
Cak ya ɗagata tare da mannata da ƙirjinsa, sassayan numfashi ya fesar tare da fitowa da ita ya nufi Side ɗinsu Ummin.

Dai-dai lokacin ɗin da suka iso ƙofar falon dasu Ummin suke tace.
“Ka sauƙeni a nan zan ƙarasa da kaina”.
“Naƙi". Yace yana mai kutsawa cikin falon.
Da sauri ya sunkuyar da kansa dan kusan duk su Ummi suna falon cikin wani irin fitinennen kunya ya direta bisa 3 sitter kai a sunkuye yayi musu gaisuwar ƴan kasuwa tare da juyawa ya fita.

Yana fita yaci karo da Didi da Lalla Hafsat da Jakadiya, a hankali ya raɓa jikin gini tare da sosa ƙeyarsa.
Cikin kauda kai Didi tace.
“Kaje ƙasa Khadija ta baka abinci”.
Cikin sanyi yace.
“Toh”. Sai kuma ya nufi ƙasan.

Ita kuwa Khausar yana fita ta kife kanta bisa cinyar Ummi da tazo ta zauna kusa da ita, cikin rawan jiki da muryar data disasha yasa bata fita sosai tace.
“Ummi yunwa nakeji, kaina ciwo zazzaɓi nakeji”.
Sai kuma ta saki sabon kuka.
Dai lokacin kuma Didi suka shigo.
Da sauri ta matso gabansu shafa kanta tayi cike da kulawa so da tausaya take mata sannu tare da tambayar Ummi me ke damunta.
Kai ta jinjina jin abinda Ummin ta gaya mata, kana cikin kulawa tace.
“Hafsat sauƙa kije ki cewa Ibraahim yaje ya ɗauko Dr Jameel”.
Da sauri tace to kana ta juya ta fita.
Chapter 95 · 0% Book details