← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 150

Sashe 71

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita kam Khausar jin yanda yatsun ƙafansa ke yawa anata yasa cikin kasala tace.
“To ai zan yanke”.
Kai ya girgiza still Muryansa ƙasa-ƙasa yace.
“Um-um baza ki yanke ɗin ba”.
Da sauri ta ɗan ware idanunta acikin nasa dake cike da zallan fitina da mayata tace.
“Allah zan yanke”.
Sassayan numfashi ya fesar tare da faɗin.
“Ko dai kinfi so ni ɗin na yanke mikinne?”.
Da ɗan sauri ta girgiza masa kai tunawa da tayi jiya cewa yayi idan zai yanke zai haɗa da kan ƴan ya tsunta.
Hajja Nana kam sai raba ido take ta kallesa ta kuma kalli Khausar kallon ikon Allah da abin al'ajabi take aranta tace.
“Iyye kaji ƴaƴan zamani kaji ja'irin yaro agaban nawa lahaula fisha'atillahi”.
Moddibo kam har ga Allah ya manta da ita awajen.
Yayin da Khausar ma halin da Moddibo ya jafeta na wani irin kasala da mutuwar jiki yasa ta mance da ita Allah yasani da zata samu kwanciya takesonyi sabida jikinta daya gama sakewa tuno nitsuwa da salaman da taji lokacin daya ruggume ta yasa takejin da jikinshi da tayi bacci.

Cikin nutsuwarsa da kuma yanayin da yake ciki ya ɗan fusgo hannunta dake cikin nasa wanda yasa dole Khausar matsowa ya zamana ɗaya hannunta ya sauƙa akan table ɗin ga mamakinta sai taji ya kai ƙaramin yatsarta cikin bakinsa.

Yana kai ya tsanta cikin bakinsa Hajja Nana ta rumtse idanunta da ƙarfi tare miƙewa da sauri tabar wajen jikinta na rawa, ganin rashin kunyar da suke ba abinda take maimaitawa abakinta sai Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gani take kamar saɓon Allah suke, wannan wace irin fitina da tsaurin ido ne da yaran zamani sukeyi, yaro salla-salla ashe ashe ko al'wala bai iyaba ita kuma hegiya kamar ba ita ke kuka yanzu, sai wani lumshe ido take kamar ɓera na lasar gari wato ita hegiya ga miji ko, Allah mai iko. har ta fice daga wajen tana jajanta al'amarin aranta tana mgnar zuci.

Moddibo kuwa yana sa yatsarta abaki ahankali ya manna yatsar tsakiyar harshensa.
A tare suka lumshe ido domin kusan a tare baƙon lamarin ya ziyarcesu.
Kusa 1 minute sukayi a haka kana suka buɗe idon a tare.
Manyan idanunsa da suka sirance ya liƙa mata, kana ya fara ɗan datsa dai-dai kan farcen da haƙoransa na gaba, ahankali yake cigaba da datsawa yana mai lumshe idanunsa har ya gama cire farcen.
ahankali ya zare yatsan daga bakinsa, kana ya ɗan kawar da kansa gefe tare da tufar da farcen.
Idanunsa da suka sake rikiɗewa ya mayar kanta kana ya ɗaga mata girarsa.
Khausar kuwa kallon ƙwayar idanunsa take tana hango wani fitinan nan al'amari acikinsu wanda ya sake haddasa mata kasala da wani irin baƙon al'amari Narkewa take tamkar kitsen ji take tamkar bazata iya sarrafa kanta azaune ba.

A hankali ya kuma maida yatsan baki ganin kamar farcen bai gama yankuwa ba cikin kasala ya datse shi kana ya tofar wani irin tsuma naman jikinsa keyi daga can ciki.
Sai kuma ya sake kamo mai binsa shima ya sanya abakinsa ya datse.
Idanunta dake lumshe ta buɗe jin hannunsa dake riƙe da nata yana kar-karwa ta ɗan kallesa.
Shima kallonta yayi kafin ahankali yayi wani irin miƙa kana ya maida ƙaramin yatsanta bakinsa wanda ya yanke cikin wani irin salo da tsananin shauƙi ya shiga tsotsan ya tsan tamkar wanda ya kama Fida.
Atake taji tsikan jikinta ya miƙe yam-yam wani irin abu taji yana ratsata tun daga tsakiyan kanta har tafin ƙafanta.
Da sauri ta lumshe idanunta.
Cikin wani irin yanayi da bai taɓa riskansa ba ya buɗe Idanunsa ya kalli yanda ta runtse nata da kuma yanda jikinta ke tsuma da kuma yanayin fitinennen lasala daya bayyana tare da ita.
Ahankali ya zare tsayan tare da fitarwa daga bakinsa jin ya fitar da yatsan yasa ta buɗe Idanunta ta kallesa jin yanda baki ɗaya ilahirin jikinsa ke rawa ga kuma ƙwayar idanunsa da suka cika taf da hawaye.
Ahankali ya lumshe Idanunsa sai ga hawaye sharrr sun z....

*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 09097853276. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 20*

Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban lissafa. Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwatanta Zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.

*Littafin Sakayya dai na kuɗi ne 1k ne kacal 0661110170 gtbank Aisha Aliyu Garkuwa, ki biya sai ki Turi min evidence of permit 09097853276 sai in tura miki littafin ki karanta abinki cikin aminci ba haƙin wani bisa kanki baki karanta na sata kuma na Allah ya isa ne*
Chapter 71 · 0% Book details