Sashe 139
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranan Lahadi da yamma Khausar da Moddibo ne zaune a Falon Didi suna hira Ahankali ta yunƙura ta miƙe jin kamar tana jin fitsari ta nufi bedroom ɗin Rahama cak ta tsaya tare da juyawa ta kalli Didi dake cewa.
“Ha'a lafiya?”.
Ganin wani ruwa daya tsinko mata yake bin ƙafafunta cikin sauri Moddibo ya matso kusa dasu tare da cewa.
“Lafiya?”.
Kallon Didi tayi kana ta kalli Innayi sai kuma ta maida kallonta kan Moddibo da damuwa ya bayyana asaman fuskarsa Ahankali tace.
“Nima ban sani ba”.
Cikin wani irin yanayi Moddibo yace.
“Ya salam”.
Ganin yanda ruwan ke gudu akasa cikin sauri Didi tace.
“Ɗaukwta mu tafi asibiti”
Da sauri ya ɗauketa ya sata Amota Didi na gidan gaba tare da Ibraahim dake mazaunin Driver sai kuma Moddibo dake rungume da Khausar baya.
Sai kuma ɗaya motar da hadimai ne aciki sai Innayi da Niyna da kuma jakadiya direct suka nufi asibiti.
Bayan anyi mata gwaje-gwaje bayan wani lokaci Dr Eshaa ta fito tare da Kiran Didi bayanta Didi tabi cikin sauri Moddibo yabi bayanta yana cewa.
“Dr Lafiya meke faruwa?”.
Zama tayi akan kujeranta tare da kallon Moddibo sai kuma ta kalli Didi tace.
“Toh gaskiya da farko dai ba muyi tunanin haihuwar Nan zai zo da gardama haka ba saboda komai naga da baby lafiya lau Toh amma kuma daga ɗazu zuwa yanzu ruwan da yaro yake rayuwa aciki ne yake zubowa wanda kwata-kwata naƙuda bai tashi ba bare ta iya haihuwa dole sai an nata C'S”.
Cikin sauri gami da wani irin azabebben bugawan zuciya Moddibo ya dafe kansa tare da cewa.
“Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Theater Kuma?".
Cikin sauri da son kwantar masa da hankali Dr Eshaa tace.
“Bakomai fa ai Theater ba wani abu na tashin hankali ko kiɗima bane”.
Still hannunsa na dafe da kansa yace.
”Allah ko?”.
Kai ta jinjina cikin tabbarwa tace.
“In sha Allahu bakomai babu abinda zai faru sai alkhairi wasu ma da yawa basu bari suyi naƙuda kawai sai ayi musu Theater”.
Cikin sauri da damuwa Didi tace.
“Toh yanzu yaushe za'a Theater?”.
Juyawa tayi ta kalli agogon hannunta kana ta maida kallonta kan Dr Jameel dake shigowa cikin sauƙe numfashi ya gyara tsayuwar sa tare da cewa.
“Gaskiya Theater zai kai kamar ƙarfe biyu na ranan gobe za'a yi”.
Cikin Jimami Didi tace.
“Toh amma ba matsala zuwa goben ko?”.
Kai ya gyaɗa yana gyara zaman farin glass ɗin idanunsa tare da cewa.
“Eh in Sha Allahu bakomai saboda ba wani ciwo take jiba ruwan ne dai kuma already kafin lokacin zai ɗan ƙara sa zubowa ne gaba ɗaya zai kuma iya riƙe yaron”.
Still da damuwa atare da ita tace.
“Allah ya kaimu lokacin”.
Sai kuma ya ƙarasa gefen Moddibo ya dafa kafadarsa ganin kamar duk ya rikice cike da kulawa ya ɗan bubbuga tare da cewa.
“Eh in Sha Allahu ba komai sai alkhairi ”.
Kai Moddibo ya gyaɗa kana yace.
“Toh amma babu matsala zan iya sanar mata C's za'a yi mata ”.
Kai Dr Jameel ya gyada tare da cewa.
“Of Cause ya kamata ka faɗa mata sannan ka kwantar mata da hankali.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da fita kana ya ciro wayarsa tare da dearlin number Mommy Jin ta ɗaga yasa cikin sanyi yace.
“Momy yaushe Jirginku zai taso?”.
Ahankali tace.
“Yanzu ma ina Abuja idan Allah ya kaimu gobe Jirginmu 9:00 zai tashi”.
Cike da girmamawa yace.
“Toh Momy Allah ya kaimu”.
Da ɗan damuwa atare da ita tace.
“Lafiya dai Babana”.
Kai ya gyaɗa kana yace.
“Lafiya lau dama naƙudan ne ya tashi kuma ance”.
Sai kuma yayi shiru shin ya faɗa mata C's za'ayi wa ɗiyarta,
Sai kuma ya katse mgnar sabida tunanin kada ya faɗa mata ya tsinka mata zuciya tare da tayar mata da hankali da sauri Momy tace.
“Ance me?”.
Da sauri yace.
“A'a ance ba matsala in Sha Allahu yanzu haka ma muna asibiti”.
Anutse tace.
“Masha Allah yanzu ina Khausar ɗin?”.
Yana gyara tsayuwar sa yace.
“Ni ina office ɗin Dr ita kuma tana ɗakin da aka kwantar da ita tare da Innayi da Niyna Ni kuma ina tare da Didi”.
Cikin sauke numfashi tace.
“Toh abawa Didi”.
Miƙa wa Didi wayar yayi Didi tace.
“Maman Khausar ”.
Cikin sanyi Momy ta gyaea zaman wayar akunnenta tare da cewa.
“Na'am ya gida ya yara?”.
“Lafiya lau Alhamdulillah ya hanya”.
Cewar Didi Momy kuwa Ahankali tace.
“Ya jikin ƴar taki”.
Didi na kallon Moddibo da idanunsa ke lumshe kana ta maida hankalinta kan wayar tare da faɗin.
“Ba damuwa Maman Khausar in Sha Allahu ki kwantar da hankalinki gobe kina isowa Mai gidanki ko Amarya na bisa hanya”.
Cikin jin karfin gwiwa tace.
“Toh Allah ya kaimu rai da lafiya ”.
Cikin kwantar mata da hankali Didi tace.
“Kiyita mata addu'a Allah ya kawo mata da sauƙi”.
Kai Momy ta jinjina tare da cewa.
“In sha Allahu ina mata kuma zan cigaba dayi mata”.
Daga nan sukayi sallama bayan sun fito office ɗin Dr Jameel Moddibo ya wuce ɗakin da Khausar ke ciki.
Yana shiga ya hangota kwance akan gado tayi shiru Ahankali ya ƙara sa ciki kana ya riƙo hannunta tare da cewa.
“Minha”.
Idanunta ta ɗago ta kallesa kana tace.
“Na'am”.
Yana matsa hannunta dake cikin nasa yace.
“Minha Me yake Miki ciwo?”.
Ajiyar zuciya ta sauƙe kana ta jujjuya masa kai tare da cewa.
“Babu inda yake min ciwo Yah Mu'allim ”.
Ahankali ya zauna bakin gadon tare da janyo hannunta ya daura kan cinyarsa kana ya cire pillow ya ɗaura kanta akan cinyarsa yace.
“Minha naƙuda akwai zafi ko?”.
Idanunta ta zuba masa sai kuma ta girgiza kai tare da cewa.
“To ai ban fara bama Yah Mu'allim bare inji?”.
Murmushin karfin hali yayi kana yasa ya tsansa yana kwantar da gashin girarta tare da faɗin.
“Toh ai ma bazan bari kiyi naƙudan ba”.
Cikin sauri tace.
“Toh ai Yah Mu'allim ance dole sai mutum yayi naƙuda kafin ya haihu”.
Cikin rauni da rawar murya ta ƙare maganar lokacin ɗaya tsoro da fargaba ya mamaye mata zuciya.
Cikin sauri ya tallafota kanta tare da manna mata kiss agoshi yace.
“Bakomai kinga yanzu muka gama magana da Dr Eshaa ai kinsan Momy ma Theater akayi mata a haihuwar Ramadan da Raudhat ko?”.
Cikin sauri ta gyaɗa masa kai tare da cewa.
“Eh”.
Yana shafa kanta yace.
“Momy bata taɓa faɗa Miki cewa ba wahala ba?”.
Cikin lumshe idanu ta fesar da sanyayyar numfashi tare da faɗin.
“Haka dai take cewa haihuwa yafi Theater wuya”.
Sake janyota jikinsa yayi kana yace.
“Toh shiyasa na zaba Miki mai sauƙi Minha ayi C's kawai lafiya lau kar wani abu ya samu Babynmu ya cutar dashi”.
Da sauri ta ɗaura hannunta akan cikin ta shafa tare da cewa.
“Yah Mu'allim”.
Cike da tsantsan so da kulawa yace.
“Na'am amma dai ai Baby lafiyarsa lau kina jin motsinsa?”
Dai-dai lokacin tayi saurin kamo hannunsa ta ɗaura akan cikin tace.
“Kaji yanzu ma yana motsi ko?”.
Kai ya jinjina tare da cewa.
“Tabbas naji Allah ya mishi albarka ya kawo shi kafiya”.
Kallonsa tayi cikin sanyi ta langwaɓar da kanta kana tace.
“Amma Yah Mu'allim ai Theater ma da zafi”.
Ɗan ware idanunsa yayi cikin son kwantar mata da hankali yace.
“Inji waye ba wani wuya munyi magana da Dr Eshaa, tace ayi Miki Theater kin san itama tana sonki bata so ki wahala, kuma itama Didi tace ayi kiki Theater yafi sauƙi”.
Dai-dai lokacin Didi ta shigo tana shiga ta riƙe hannunta tare da kallonta tace.
“Kada kiji tsoron Theater ba komai ɗiyata ai kinga Lalla Hafsat ma, haihuwar Hakeem ɗin ta Theater akayi mata kuma gashi nan lafiya lau itama lafiya lau kuma bayan shi duk yaranta da kanta take haifarsu”.
Shiru tayi tare da lumshe idanunta.
Cikin jin sanyi tace Didi taci gaba da cewa.
“Ki kwantar da hankalinki in Allah ya kaimu gobe za'a yi Miki Theater”.
Idanunta ta lumshe tare da cewa.
“Toh Allah ya kaimu bisa rai da lafiya ”.
Sai kuma ta maida kallonta kan Didi tace.
“An faɗa wa Momy na”.
Kai ya jinjina yace.
“Eh an faɗa mata gobe-gobe ma tana hanya in Sha Allahu yanzu ma haka tana Abuja kafin a shiga dake Theater jirginsu zai iso”.
Ahankali tace.
“Toh Allah ya kawo ta lafiya”.
Ameen ya amsa dai-dai lokacin kuma Dr Jameel da Dr Eshaa suka shigo.
Khausar na kallon Dr Jameel tace.
“Dr kuma zamu koma gida ne ko kuma zamu yita zama anan ne?”.
Hannunsa na cikin aljihu yace.
“Eh zaku zauna anan saboda ki kasance cikin kulawarmu”.
Kai ta jinjina cikin gamsuwa.
Dai-dai lokacin Asma'u kuma ta shigo, ganin Khausar ɗin zaune ras ana hira da itane yasata saki ajiyan zuciya tare da zama gefenta.
Daga nan sukaci gaba da hira kamarsu saboda bata jin komai.
*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan Available ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, haɗin sabon budurci 40k matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kayan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k 5k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*