Sashe 9
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akuma dai-dai lokacin idanun Asma'u data fito yanzu suka sauƙa akan Khausar dake kwance ƙasa cikin sauri ta nufi kanta tana faɗin.
“Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n sannu Khausar”.
Khausar kuwa jin Muryar Asma'u yasa tayi saurin ɗago kanta Atake Idanunsu suka sarƙafe dana Moddibo daya wani irin zuba mata mayatattun idanunsa da suka sake canza launi ko ƙyiftawa ba yayi sai lips dinsa da suka fara rawa kar-kar.
Cikin wani irin yanayi na tsananin kunya da zafi Khausar tayi saurin janye Idanunta daga nasa ta mayar ganinta dai-dai inda ya tsiwara Ido cike da masifaffen kunya ta rintse Idanunta ganin yadda ya tsare.
Ƙirjinta Ido musamman saman Nipples ɗinta da sukayi ja suna tsaye cir dasu tamkar zasu tsole masa ido.
Asma'u kuwa na ƙarasawo tayi saurin sanya hannunta tare da ɗagota kana tace.
“Subhanallah Khausar sannu”.
Cikin wani irin karfi mai haɗe da kunya Khausar ta janyo towel ɗin sama tare da miƙewa da gudu ta koma Bedroom ɗinta yayin da zuciyarta ya cigaba da bugawa da masifaffen ƙarfi kana gaba ɗaya ilahirin jikinta na rawa babu kalmar da take maimaitawa face Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n, jingina bayanta da jikin wodurob tayi cikin tsanananin kunya da takaici gami da tsoro still jikinta na cigaba da rawa.
Asma'u kuwa bayan Khausar tabi ganin yanda ta jingina da jikin wodurob baƙi ɗaya ilahirin jikinta na rawa yasa cikin sanyin murya Asma'u tace.
“Sannu Khausar”.
Kallonta kawai Khausar keyi.
Asma'u kuwa murmushi ne ya subce mata ganin yanda gaba ɗaya ilahirin jikinta ke rawa, sai kuma ta tuna yanda. Moddibo ya zubawa Khausar ido yana kallon Breast ɗinta tamkar wani zautacce sai kuma ta tuna yanda jikin Khausar ke rawa yana wani irin tsuma bisalamu gani take kamar mafarkine haka ne yasa Asma'u sakin.
Dariya tare ƙyalƙyalewa har tana dafe gefen cikinta, kana ta cigaba da ƙyalƙyala dariya tana nuna Khausar da hannu.
Khausar kuwa Ido ta zubawa Asma'u madadin haushin dariyar da Asma'u ke mata da ji ciwon guiwowinta keyi ta sinci kanta da zubawa Asma'u ido kana aranta tace Allah sarki Asma'u rabon da inga dariyar ki haka tun kan a sace Yah Jameel sai yau, hakan yasa ta gyara tsayuwarta tare da sake ɗaure towel ɗinta da kyau Asma'u kuwa dariya ta cigaba dayi harda hawaye da zaran ta tuna yanda Moddibo ya kafe kirjin Khausar ɗin da ido da kuma yanda Khausar ta zare ido sai ta sake ƙyalƙyalewa da dariya.
Cikin sanyin murya me ɗauke da tsoro da kuma kunya tace.
“Kin gama dariyar!?”.
Kallon ta Asma'u tayi still tana riƙe da cikinta kana da murmushi afuskarta tace.
“Ikon Allah lallai Yah Moddibo Yayi farin gani”.
Harara Khausar ta watsa mata tare da tura bakinta kana tace.
“Ɗan Iska kawai harda wani tsayawa ya tsura min ido sai kace maye, wato ya samu gani na bati ko? toni dai Yaseen ban yafe ba ato”.
Dariya Asma'u ta kuma ƙyalƙyalawa dashi ganin yanda Khausar tayi kicin-kicin da fuska kana har zuwa lokacin jikinta bai daina rawa ba.
Ahankali Khausar ta zauna gefen gado tare da kallon Asma'u da har zuwa lokacin fuskarta ɗauke da murmushi tace.
“Tukunna ma wai meye kawoshi gidan mu har cikin falon Mommy na!?”.
Zama Asma'u tayi agefenta tare da cewa.
“Wajenki yazo”.
Wani kallo Khausar ta mata tare da ɗage girarta na dama tace.
“Wajena kuma lallai ya kama tashar da ba Passenger. Dan wallahi babu inda zan fita ya samu damar ƙare min kallo dan yanzu ko ariga ya gani nasan zai iya siffanta kamannin su”.
Wani sabon dariya Asma'u ta fashe dashi tare da faɗin.
“Um-um Fattanah banda dai sharri kallon second nawa ya musu da har zaki ce zai iya siffanta wa a'a kin manta drawing zaiyi kamar ba shiba”.
Duka Khausar ta kai mata cikin Sauri Asma'u ta kauce tare da cewa.
“Ke kuwa abin kallo ya samu ai dole abawa Ido hakkinsa”.
Anutse Mommy ta fito daga Bedroom tare da kallon Moddibo da har zuwa lokacin Idanunsa ke kan inda Khausar ta faɗi cike da kulawa tace.
“Maraba Moddibo”.
Jin muryan Mommy ya ratsa dodon kunnensa yasa yayi saurin lumshe idanunsa da sai yanzu ya samu dawowa nitsuwarsa matse jikinsa yayu tare da jan ajiyar zuciya kana ahankali ya fesar da wani numfashi mai Masifarr nauyi mai ɗauke da wani irin yanayin na tsananin matsuwa.
Kana cikin sanyi ya sake sunkuyar da kansa ƙasa yayin da ya sake matse muhallinsa da yaji yana neman fallasashi cikin sanyun murya yace.
“Ina yini Mommy ya gida fatan mun same ku lafiya? Ya hakurin rashin Ramadan”.
Kai Mommy ta gyaɗa tare da cewa.
“Lafiya lau Alhamdulillah haƙuri ya zama dole”.
“Allah ya jinƙasa da rahama”.
“Amin ya Allah, ai Lamiɗo ya gayamin kunzo ta'aziyar ne kuka samu labarin Jameel shiyasa baku isoba”.
Cikin nitsuwa yace.
“Eh”.
Sassayan numfashi Mommy ta fesar kana tace.
“Ya karin haƙurinmu.da wajensu Ummi?”.
Kansa a ƙasa yace.
“Alhammadullih. Ummi na lafiya tace ma agaisheki".
Mommy kuwa kallon falon tayi tare da Kallonsa kana tace.
“A'a Ina su Asma'u kuwa?”.
Cikin sauri Raudat dake tsaye bayan Kushin tace.
“Mommy Adda Asma'u tana ɗaki Addah Khausi kuma tana ta dariya”.
Jin haka yasa Mommy ta ɗaga sautin Muryanta tare da cewa.
“Asma'u”.
Cikin sauri Asma'u ta fito tare da cewa.
“Na'am Mommy”.
Ahankali Mommy ta kalleta tare da cewa.
“Asma'u kinzo kin bar baƙo shi kaɗai ko ruwa baki kawo masa ba?”.
Cikin sauri ta nufi hanyar kichen tare da cewa.
“Toh Mommy bari na kawo masa”.
Ta faɗa tare da shiga kichen ta buɗe fridge kana ta ɗauki Plate tasa masa ruwa da exotic ta fito ta ajiye masa agabansa kallonta Mommy tayi tare da cewa.
“Ina khausar kuma?”.
Satan kallon idon Moddibo Asma'u tayi sai taga hankalinsa na kan inda Khausar ta faɗi har yanzu bai cire idoba, cikin ƙasa da murya tace.
“Mommy khausar fa tace baza ta fito ba!”.
Kallon mamaki Mommy tayi mata kana tace.
“Ha'a baza taxo ta Gaishe da Malamin su ba kuma?”.
Kai Asma'u ta gyaɗa tare Da yin ƙasa da kanta tace.
“Eh Mommy faɗuwa tayi kuma taji ciwo a Ƙafarta”.
Kai Mommy ta gyaɗa tare da faɗin.
“Toh bari Inje in ganta”
Anutse Mommy ta nufi ɗakin bakinta ɗauke da sallama ta shiga a inda Asma'u ta barta azaune anan Mommy ta shigo ta sameta bata ko motsa ba.
Ahankali Mommy ta zuba mata ido ganin yanda ta lumshe Idanunta tare da rungume hannunta aƙirji har zuwa lokacin towel ne ajikinta kana zuciyarta na cigaba da bugawa da masifar ƙarfi cikin sanyi murya Mommy tace.
“Khausar baza ki fito ki Gaishe da Malamin kuba”.
Langwaɓar da kai Khausar tayi tare da Shagwaɓe murya kana tace.
“Mommy faɗuwa fa nayi kuma naji ciwo aƙafa na bazan iya fita ba”.
Girgiza kai Mommy tayi tare da ɓata fuska kana tace.
“A'a sai kin fita ya za ayi Malamin ki yazo kuma kice baza ki fita ki Gaishe sa ba kema kinsan bai dace ba! Kuma ma ta'aziyyar Ramadan yazo mana fa”. Ta faɗi hakan dan ita a tunaninta gaisuwar Ramadan ɗin yazo musu.
Saurin Kallonta khausar tayi tare da yin Rau-rau da ido Muryanta na rawa tace.
“Don Allah don darajar Manzon Allah (S.A.W) Mommy ki bari ba sai nafi ta ba. Ni dai gaskiya bana son fita Mommy kawai ki barni ai mun gaisama fa”.
Cikin tsira mata ido Mommy ta jingina bayanta da jikin ƙofar kana babu walwala afuskarta tace.
“Kin tabbata?”.
Kai ta gyaɗawa Mommy ba tare da tace Uffanba saima ƙasa da tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta tare da mgnar zuci.
Aiko mungaisa tunda har abuna ya gani.
Dai-dai lokacin Asma'u ta shigo kallon Mommy tayi kana ta kalli Khausar dake wasa da yatsun hannunta tace.
“Mommy faɗuwa tayi agaban sa kuma har towel ɗinta ya since”.
Cikin sauri Mommy ta kalli Khausar tare da cewa.
“Subhanallahi to keme Khausar bakya girma ya za ayi kiyita guje-guje daga ke sai towel wannan abun kunyar har ina ace ke dai har abada bazaki nitsuba mitsee Allah ya kawo miki nitsuwa”.
Marairaice fuska Khausar tayi tare da tura ƙaramin bakinta kana tace.
“Mommy Raudat fa nabi zan kama shegiyar yarinyar nan taja na fadi agaban wani kato ai yau saina mata dukan tsiya”.
Girgiza kai Mommy tayi tare da gyara tsayuwar ta kana tace.
“A'a babu ruwan Raudat ai da kin bari sai abita ahankali a lallaɓa ta amma yanzu kin jawa kanki kunyar babu gaira babu dalili saboda shirmen ki na banza da wofi sakariyar banza ke har abada bazaki dena rawar kaiba”.
Fuska Khausar ta ƙwaɓe tare da tura madedecin bakinta gaba still Hannunta na ƙirjinta arungume gani take da zaran ta cire hannunta Moddibo zai sake ganinsu.
Mommy kuwa kofa ta nunawa Khausar babu walwala atare da ita tace.
“Ki tashi kije ku gaisa ai baza ma zakiyi ba da zaran kun gaisa zaki dawo”.
Ware ido Khausar tayi tare da Rau-rau da ido Atake hawaye suka fara zubowa daga Idanunta Shar-shar-shar cikin muryan kuka tace.
“Allah Mommy ni dai bazan jeba ya ganni ahaka wallahi kunyar ganinsa nakeyi, kuma shima nasan yanzu kunyar gani na yake dan Allah ki barni”.
Ajiyar zuciya Mommy ta sauƙe tare da cewa.
“Toh shikenan”.
Sai kuma ta maida kallonta kan Asma'u dake murmushi ƙasa-ƙasa tace.
“Asma'u amma lafiya dai ko?”.
Kai Asma'u ta gyaɗa tare da ƙaƙalo murmushi tace.
“Eh lafiya Mommy ba komai bakomai dama munje unguwa ne shine muka biyo ta nan ɗin”.
Ta faɗa dan tasan da zaran ta sanarwa Mommy dalilin zuwansu zata faɗawa Ummi Ummi kuwa zata hanasu bin cike akai.