Sashe 106
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abun ya zomata abazata da kuma Mamaki sosai take mamakin wasu abubuwan da yake mata ahankali ta ɗago Manyan Idanunta masu haske ta kallesa ganin yadda ya tsare fuska babu alamar wasa atare dashi yasa ta kawar da kanta.
Cikin tsare fuska yace “buɗe bakin ki”.
Jin yanda yayi magana da kuma yanda fuskarsa ke tsuke yasa ta buɗe bakinta yasa mata ahankali take tauna tana juya tsokan a bakinta, ido ya zuba mata har ta cinye wani ya ɗauka ya sake samata ta kuma amsa tana jujjuyashi kusan one minute kafin ta haɗiye.
Ba tare da ya kalleta ba ya kuma ɗauko wani ya muƙa mata, a hankali ta riƙe hannunsa tace.
“To kaima kaci mana”.
Yana ƙoƙarin cire hannunsa dake cikinta yace.
“Me ruwanki cikin ki ko cikina?
aina fiki sanin wahalar cikina ke kici mana”.
Langwaɓar da kai tayi tare da cewa.
“Ni na ƙoshi bana jin yunwa ya isheni haka”.
Fuska ya kuma tsukewa tare da faɗin.
“Sai kinci fa”.
Ya faɗa tare da kai mata bakinta aransa kuwa mamaki yake yana da tabbaci ita ko ciwo take tana cin abinci amma kuma yau tunda gari ya waye bataci komai ba ya fahimci hakan baya rasa dalili da tafiyarsu Ummi data sa aranta ne.
Ɗagowa yayi ya kalleta kana yace.
“Tunda gari ya waye bakici komai ba sai kuka da kika tayi sannan yanzu ma Still Kice min zaki kwanta da yunwa ya za'a yi na yarda? ki kwanta da yunwa ai yunwar sai ta cutar dake nima ta cutar dani”.
Fuska a narke ta kallesa sai kuma ta langwaɓar da kai tana cewa.
“To ai bana jin yunwa aƙoshe nake”.
Zamansa ya gyara da faɗin.
“Sai kinci fa ki buɗe baki”.
Bai jira cewartaba ya ɗauko wani tsoka mai laushi yasa mata abaki lumshe idanunta tayi kafin ta fara tauna ahankali ahaka yaci gaba da bata taci ɗan dai-dai bada yawa ba.
Wata tsokan ya sake ɗauka yakai mata baki tayi saurin girgiza masa kai tana rau-rau da idanu tace.
“Allah banaso Wallahi na ƙoshi”.
Cikin tsira mata a ya girgiza kai tare da cewa.
“Baki ƙoshi ba”.
Idanunta dake lumshe ta ware tace.
“Allah nikam na ƙoshi cikina ya cika”.
Numfashi ya fesar tare da faɗin.
“Inga cikin?”.
Baki ta tura tare da faɗin.
“To ai ya ƙoshi sai ka gani ne?”.
Kai ya jinjina kana yace.
“Um idan kina so in yarda cikin ya ƙoshi tona ga cikin”.
Ya ƙare maganar yana kallon dogon rigar Abayar dake jikinta wanda daga ƙasa abuɗe yake daga sama kuma atsuke cikin tura baki tace.
“Ba gashi ba ka gani”.
Tayi maganar batare data ɗaga rigar ba.
Idanunsa ya lumshe kana ya buɗe akanta yace.
“Ɗaga rigar na gani”.
Ware ido tayi sai kuma ta sake langwaɓar da kai tace.
“In ɗaga riga kuma?”.
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa
“Eh idan kin tabbatar ɗaga in gani”.
Ahankali ta ɗan matsa kana ta fara tattare rigan idanunta akansa tace.
“Toh ba gashi ba”.
Lumsassun Idanunsa ya zubawa santala-santalan cinyoyinta dake cikin wani farin skintied kafin ahankali ya maida idanunsa kan cikinta dake lafe tabbas bata ƙoshi ba kamar yanda yake zato amma ya rasa dalilin da yasa batason cin abinci.
Ahankali ya matsa gefenta kana ya daura hannunsa na dama kan cikinta ya shafa a hankali ya cusa ya tsansa cikin ramin cibiyar.
Cikin sauƙe numfashi ta lumshe idanunta tare da sakin ajiyar zuciya cikin wata sanyayyar murya ta motsa laɓɓanta tare da cewa.
“Kaji na ƙoshi ko?”.
Sanyayyan ajiyar zuciya ya sauke tare da girgiza mata kai kana yace.
“Um-um baki ƙoshi ba, Baki ƙoshi bafa, Baki ƙoshi ba, Baki ƙoshi bafa³”.
Kallonsa tayi jin yanda yake ta maimaita maganar ba ƙaƙƙautawa numfashi ta fesar tare da faɗin.
“Toh ai naci kai ne fa bakaci komai ba”.
Kai ya girgiza yana yawo da hannunsa ashafeffen cikinta yace.
”Ni a ƙoshi nake, kin gani ɗazu da yamma naci abinci”.
Tana ɗan sakin ajiyar zuciya akai-akai tace.
“Kuma kace na ƙwaƙule maka ciki?”.
Kai ya jinjina yana ɗan lasan lips ɗin sa yace.
“Eh kin ƙwaƙule min ciki mana baki san cewa duk tattalin lafiya da cin abinci mai kyau da gina jiki da na miji yayi na kwana bakwa guda a dare ɗaya matarsa take zuƙeshi ba.
yanzu ma gudun Nasan zaki ƙara ƙwaƙulemin cikine yasa zan sake ci”.
Rau-rau tayi da idanu kana tace.
“Wallahi ba ruwana da kai”.
Bai ce komai ba ya sake ɗauko naman yakai mata baki aƙalla ya ƙara mata kusan tsoka biyar kafin yace.
“Bari na haɗa miki tea kisha”.
Kasancwar Flaks ɗin tea na gefe.
Kofin ya jawo da Gongomin madara dana milo cikin sauri tace.
“Ayya kaɗan zaka samun kuma kar kasa min madara ka bani Empty zansha ”.
Kai ya gyaɗa kana ya zuba mata ya mika mata ya ɗan ci naman.
Bayan ya gama ya jawota jikinsa ya rungumeta ajikinsa ita ma lafewa tayi ajikinsa yayin da wani irin daɗi da nutsuwa da Salama dake bin ko wani magudanan jinin jikinta muddin zata kasance atare dashi haka takeji.
Irin dai nitsuwar nan da duk macen duniya takeji muddin tana manne da mijinta nitsuwace da nasani kun sani yana samawa ko wacce mace aminci da yaƙini ayayinda take manne da jikin mijinta.
Shiru sukayi ajikin juna ko wannensu yana shaƙan numfashi ɗan uwansa shi kansa bai san wani irin yanayi yake ciki ba idan yana tare da ita.
Cikin shirun ne ta tsinkayo muryansa na cewa.
“Allah yayi wa J albarka Allah ya masa Rahma Allah ya gafarta masa”.
Cikin sanyi da nutsuwa tace.
“Ameen ya Allah”.
Sunkuyo kanta yayi tare da cewa.
“Kina masa addu'a?”
Kai ta gyaɗa kana tace.
“Eh ina masa”.
Kai ya jinjina tare da hura mata iskar bakinsa akan idanunta wanda yasa ta ƙyaf-ƙyafta ido sai kuma yace.
“Toh kina masa godiya?”.
Ɗagowa tayi ta kallesa tare da faɗin.
“Godiyan me?”.
Murmushi yayi tare da ɗage mata hira ɗaya yace.
“Godiyar baki ni da yayi mana”.
Ware idanunta tayi sai kuma tayi murmushi tace.
“Baka ni kai ko kuma dai bani kai?”.
Shima murmushin yayi jin yanda tayi maganar kamar mai raɗa da alamu in tana jikinshi haka muryarta ke narkewa.
Cikin tsareta da ido yace.
“Bakini dai?,ke ai kinyi Sa'a da J ya baki babban Amininsa mafi tsada”.
Da sauri tace
“Hmmm wlh kai dai kayi Sa'a daka sameni”.
Yana murmushi yace.
“Allah ko?”.
Kai ta ta gyaɗa tace.
“Eh mana”.
Murmushi yayi tare da lakace mata hanci yace.
“Baki, Baki, Bakinki baya mutuwa toh na yarda”.
Cinno baki gaba tayi kafin tace wani abu ya tallafo kanta ya haɗe lips ɗin su ahankali ya kamo lips ɗinta na ƙasa ya fara tsotsa .
Sishhhhhhh taja yaji tana sakin ajiyar zuciya.
Sake Lips ɗin yayi tare da kallon yanda idanunta suka koma cikin cikin raɗa yace.
“Fitinanniya”.
Sai kuma yaja hannunta tare da cewa.
“Tashi muje mu kwanta”.
Kai ta girgiza tare da faɗin.
“Bana jin bacci”.
Ahankali yace.
“Nima bana jin bacci ai kwanciya nace muyi ba bacci nace zamuyi ba”.
Tana ƙoƙarin miƙewa ta furta.
“Toh”.
Hannunta ya riƙe acikin nasa suka nufi bedroom ɗin ta suna shiga ya kalleta tare da faɗin.
“Jeki yi Alwala”.
Kai ta gyaɗa kana ta shiga Bathroom tayi alwalan tana fitowa shima yashiga yayi yana fitowa ya sameta zaune gaban dreesing mirrow.
Yana yarfe ruwan dake sajensa yace.
“Muje mu kwanta mana”.
Ya ƙare maganar yana fesa musu turare a jikinsu.
Kallonsa tayi sai kuma tace..
“Toh ai banajin bacci”.
Yana gyara tsayuwar sa yace.
“Na sani bakya jin bacci kizo nace”.
Ahankali ta miƙe lallausan tafin hannunsa yasa ya riƙo nata kana ya jawo ta suka zo bisa gado, kana ya kwantar da ita agefensa.
Tana ɗan tura baki gaba tace.
“Yah Mu'allim wai ni kam lefin me Zip ɗina ya maka?”.
Cikin ɗan tsira mata ido ta cikin hasken Deam light ɗin yace.
“Zip ɗin kine zakice lefin me yamin?”.
Idanunta ta lumshe tare da gyada masa kai ta furta.
“Um”.
Cikin sauƙe numfashi yace.
“Zip ɗinki yamin shamaƙi yashiga hakkina, ya shiga rayuwata”.
Langwaɓar da kai tayi tace.
“Kamar ya?”.
Muryansa akasalance ya fesar da numfashi tare da cewa.
“Shiya min katanga da mallakina”.
Numfashi ta fesar tare da faɗin.
“Nikam sanyi nake ji dan Allah kar ka cire min rigata”.
Wuyanta ya shafa kana yace.
“Kada ki damu ba zakiji sanyi ba zan rufeki”.
Langwaɓar da kai tayi tare da cewa.
“Da me zaka rufeni”.
Bakinsa ya kai saitin kunnenta yace.
“Zakiji ɗumin jikina”.
Khausar kam duk wani abu da yake mata sannan yake faɗa mamaki take yayin da duk wani sautin muryarsa da zai fita yake haifar mata da kasala da tashin tsikar jikinta sosai take ji mmkin lakuransa...
Ahaka ya zare mata rigar jikinta ya haɗe lips ɗinsu.
Haka dai awannan daren ma Moddibo bai bar Khausar ta sarara ba ya riƙe mata wutane sosai saboda so yake ya saba mata ya kuma tabbatar da ita cikakkiyar mace ta yanda zata saba dashi ta daina gudun kasancewa dashi ta fara mararin tarayarsu.
Sai da ya ɗauki kimanin minti arba'in kafin ya ɗan ɗago ya koma gefenta ya kwanta yana maida numfashi sai kuma ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauƙe numfashi so yake ya ɗan hutu kamar minti biyu zuwa uku sai suyi wanka kafin su kwanta ahaka kuma bacci me nauyi ya ɗauke su...