Sashe 75
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jakadiya ce ta kalli Lalla Hafsat kana tace.
“Hafsat kije ki duba kigani idan sun gama shiri sai muje mu kaita”.
Kai Lalla Hafsat ta gyaɗa tare da faɗin.
“Toh shikenan”
Kana ta fice ta sauƙa ƙasa kai tsaye Sashen dasu Moddibo suke ta shiga.
Zaune ta samu Ibraahim, Zakariyya, Dr Jameel suna zaune a falon.
Ibraahim na ganinta yace.
“My Aunty”.
Kafaɗarsa ta dafa tare da shafa sajen fuskarsa tace.
“Ɗan Uwana kaima gaba ɗaya abirkice kake agama dai kaima ka samu hutu kowa ma ya huta”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“Ai bana ma jin gajiyar My Aunty saboda farin ciki na da kuma kwanciyar hankali na Inga komai na ɗan uwana ya kan kama”.
Murmushi tayi tare da kallon Dr Jameel da yake faɗin.
“My Aunty kwana biyu”.
Murmushi tayi kana tace.
“Lafiya lau”.
Kai ya gyaɗa tare da cewa.
“Ya jikin Rahma?”.
Tana gyara tsayuwar ta tace.
“Ai tunda kazo ka bata magani alhamdulillah jiki yayi sauƙi sai iyayi take zubawa”.
Numfashi ya fesar kana yace.
“Toh Alhamdulillah”.
Juyawa tayi tare da mayar da kallonta kan Zakariyya dake cewa.
“Ke Ni baza ki gaishe Ni bane?”.
Ware idanunta tayi tana kallonsa fuskarta ɗauke da murmushi tace.
“Wai kai kam ka manta nice babba akan ka wai?”.
Zamansa ya gyara yana murmushin yace.
“Ni duk shekarun da kike bani kura ya cinye sa”.
“Uyum yayi kyau”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“My Aunty nima fa naga Matar Aure acikin wa'annan ƴan Uwan Amarya”.
Dariya tayi kana tace.
“A'a Alhamdulillah barkanmu gauraye zasu ragu”.
Dr Jameel dake latsa wayarsa yayi dariya tare da cewa.
“Zako su ragu kam In Sha Allah ku shirya biki kam ma ina ga biyu zakuyi lokaci ɗaya”.
Cikin yanayin ƙaunarsu da sabo Lalla Hafsat tace.
“A lallai kam Masha Allah Abu yayi kyau”.
Kallonta ta mayar kan Ibraahim kana tare da faɗin.
“Ina Aleeyu?”.
Yana kallon ƙofar bedroom din yace
“Tun da muka dawo sallama Isha'i yana daki ko abinci ma bai ci ba”.
Da damuwa tace.
“Subhanallah lafiyarsa amma”.
Ajiyar zuciya Dr Jameel ya sauƙe tare da cewa.
“Wai baya jin daɗi ne”.
Cikin sauri ta nufi bedroom ɗin abakin ƙofa ta tsaya tayi sallama.
Jin Sallamar ta yasa Moddibo ya miƙe ya zauna agefen gadon kana ya amsa mata Sallamar.
Jin ya amsa yasa ta shiga kana ta tsaya agefensa tana kallonsa.
Ahankali ya ɗago kansa ya kalleta.
Tana gyara tsayuwar ta tace.
“Ya dai Aleeyu lafiya kam?”.
Kai ya gyara tare da faɗin.
“Um lafiya bakomai”.
“Kuma Dr Jameel yace min haka jin daɗi”.
Ta faɗa tana nazartan yanayin sa.
Numfashi ya fesar kana yace.
“A'a Lafiya ta ƙalau kawai gajiya ne na gaji ina so in dan huta ne”.
“Ayyah sannu In Sha Allah zaka huta yanzu tashi kashiga kayi wanka zan bawa Ibraahim kayan da zaka sa zai kawo maka”.
Saurin kallonta yayi kana yace.
“Toh kuma yanzu ma wani abu za'a yi ne da sai an kawo min kayan da zansa na daban?”.
Kai ta girgiza tare da cewa.
“A'a ba wani abu kawai zaka koma Side ɗin ka inda zaka zauna ne saboda asama zaku zauna ɗaya gefen da suke tunda Side biyu ne dan can aka shirya muku”.
Numfashi yaja tare da gyada mata kai ya rasa me yake tunawa aranshi ya kuma gaza gane yanayinma da yake ciki.
Har ta juya ta fita ta isa bakin ƙofar ta tsaya tare da kallonsa ganin yana zaune tace.
“Dan Allah kayi haƙuri kayi sauri ka tashi ka shiga wanka”.
Kai ya gyaɗa tare da miƙewa ya shiga toilet ɗin yayi wanka.
Lalla Hafsat na fita ta kalli Ibraahim da suke hira kana tace.
“Yawwa Ibraahim zo muje ka karɓo masa kayan da zaisa.
Kallonta yayi tare da cewa.
“Ai Lalla Khadijah ma ta kawo kayan gasunan harda tsaraba waɗannan womers ɗin nace nakune ai a'a kada mu taɓa na amarya da angone in mun tashi tafiya muje da dasu abincinsu ne”.
Ajiyar zuciya ta sauƙe da faɗin.
“Yawwa Alhamdulillah dama inata tunanin kar an manta da girkin”.
Kana ta fice.
Ibraahim kuwa sai da ya dai daici Moddibo ya fito kafin ya miƙe ya kai masa kayan tare da faɗin.
“Yah Aleey ga kayan”
Karɓan kayan Moddibo yayi da mamaki ganin Jamfofine farare ƙal da gare irin na matasan zamani yayin da yake ƙamshi ahankali yace.
“Wannan kayan fa daga ina?”.
Dariya Ibraahim yayi tare da cewa.
“Innayi ce wai tazo dasu tace duk ranan da zaka tare su zaka sa”.
Wani lallausan murmushi ya saki aransa yace.
“Ayyah Innayi kamar kinsan su nake bukatar sawa”
Anutse ya sanya kayan wani irin masifar kyau yayi na ban mamaki kamar asace sa agudu yayin da ya ɗauki hula Sky blue da rastin fari yasa haka zalika takalmin ma Sky blue da rastin fari kyawun da yayi sam bazai misaltuba...
Turaruka Dr Jameel ya ɗauka sun kai kala uku ya riƙa fesa masa.
Ahankali Moddibo ya kallesa tare da cewa.
“Wai kai kam mura kake son sakani?”.
Dr Jameel na cigaba da fesa masa yace.
“A'a gyaraka dai kawai zanyi dan kaji daɗin yanayin”.
Numfashi Moddibo ya fesar tare da faɗin.
“To ai turaren nan yayi yawa”.
Ware idanu Dr Jameel yayi yana cigaba da fesa masa yace.
“Waya faɗa maka ƙamshi yana yiwa Ango yawa aishi ƙamshinsa baya yawa”.
Falo suka fito Ibraahim ya ɗauki wayarsa yayi kira jin an ɗaga yasa yace.
“Ya kun gama kai musu kayan ne?”.
Daga ɗaya bangaren akace.
“Eh angama kai musu duk an shirya wa Moddibo nashi a Siff ɗinsa”.
Daga nan ya dauki wamers nan kana suka fito.
Ahankali suka fita suka fara haura step ɗin daya haura sama step ɗin ya rabu kashi biyu ɗaya ya kwanta ta gefen dama ɗaya ta gefen hagu.
Gefen dama suka bi sunyi tafiya mai tsawo akan step ɗin daya kwanta kafin suka isa wani Corridor suna shiga Corrido ƙofan farko Ibraahim ya buɗe ƙofan falon tare da cewa.
“Yah Aleeyu Bismillah ka ga Side din Auntyna ɗin”.
Masha Allah falone Mai masifar kyau da tsari kujerune set biyu ne Pinch and white ga wani madaidaicin center table atsakiyar falon samansa anyi masa ado da wani glass Mai ƙayatarwa komai na cikin falon Pinch and white ne wasu irin Cottons ne masu masifar taushi da sheƙi ajikin window haka zalika Karfet dake malale ƙasan ɗakin shima Pinch ne da ratsin fari yayin da ɗakin ke fitar da wani sihirtaccen ƙamshi.
Sosai suka taba kyau da tsaruwan sashen.
Ibraahim na murmushi ya kalli Moddibo tare da cewa.
“Yah Aleey kai kuma ga naka agaba”.
Ya faɗa tare da nuna masa wani ƙofa dake cikin falon corridor wanda sai In dai zai shiga ko fita to dole sai ya bi ta bakin ƙofar falon Khausar dun yayin da window bedroom ɗin ta ke gab da window falonshi.
Kana falonshi na ɗauke da 2 bedroom daga can Corridor kuma sauran window ne sai kuma wani 1 bedroom daga baya wanda wanda yake fuskantar ƙofar corridor bisa alamu ɗakin hadimai ne.
Suna shiga sahensa ya lumshe idanu komai na falonsa irin ɗaya ne dana falon Khausar Colour ne kawai ya banbantasu danshi komai nasa fari ƙalll ne babu sirkin komai sai wani Masifeffen ƙamshi dake ratsa hancinsu acan bedroom ɗinsa kuwa wani round bed ne da aka ƙawatashi da wani bedsheet fari sol mai masifar taushi kana wani ma dai-dacin farin ƙyalle mai fasalin zuciya farine kal 🤍 sai dai gefen shi zagaye yake da jan zare.
sai Siff daga can gefe bedroom ɗin ba wani tarkace amma yayi kyau na ban mamaki.
Acan ɓangaren su Khausar kuwa Lalla Hafsat Lalla Khadijah, Ashshe ce suka shiga bedroom din.
Yayin da Ummi, Hajiya Bunayya, Asiya, Innayi ke zaune Khausar na tsakiyan.
Ashshe ce ta riƙe Khausar tare da rufe mata fuskarta da Lifayan jikinta kana suka fita daga falon.
Cikin sauri Hajja Nana ta kalli Ashshe tare da cewa.
“Nima ɗin ai zanje”.
Dariya tayi tare da cewa.
“Kizo muje mana ai nan kusa ne”.
Anutse suka fita suka fara tafiya dake tsakanin da ɗan tazara sunyi tafiya kafin suka isa falon nata.
Suna shiga Falon suka fara yaba kyau da tsaruwan kowa na faɗin albarkanci bakinsa amma banda Hajiya Bunayya dake ji kamar zuciyarta zai fasa ƙirjinta ya fita saboda baƙin ciki.
Kai tsaye bedroom ɗin dake gefen dama suka shiga ta tare da ajiyeta akan gadon.
Lalla Khadijah ce ta kira Ibraahim awaya akan suzo.
Cikin nutsuwa Ibraahim, Zakariyya, Dr Jameel suka rako Moddibo kai tsaye bedroom suka wuce bayan sun gaisa.
Lalla, Hafsat Lalla Khadijah Aunty Ashshe suka bi bayansa zuwa bedroom din.
Ramaha suka samu tsaye kusa da Khausar dake zaune bakin gadon.
A hankali ta ɗaga wani dake take riƙe da shi abu kamar towel kamar ƙyalle Fari ne ƙall mai masifar taushi sai ƙamshi yake zubawa yana naɗe cikin leda any wrapping ɗin sa kamar Heart warwareshi tayi tare da shinfiɗashi tsakiyar gadon.
A hankali Ashshe tayi tayi masu nuni da hannu alamar su ƙarara shigowa ɗakin.
Ibraahim ne ya miƙawa Asma'u warmers dake hannunsa tare da cewa.
“Ayyah ɗan ajiyeshi a can”.
Ya ƙare mgnar yana nuna mata kan bedside durowa.
Amsa tayi tare da juyawa ta ajiye, yayinda gaba ɗaya idanunta ke kan Dr Jameel shima ɗin ita yake kallo cike da sakin fuska yace.
“Ƙanwata ya gida”.
Lumshe ido tayi sabida hatta muryasa sak na M Jameel ne.
Ummi kuwa Moddibo dake gaisheta ta kalla tare da amsawa kana tace.
“Toh babana Allah ya sanya al'khairi Allah yayi yau dai kam mun gama cika wasiyar J ɗinka, gashi kuma Allah yasa ka sake yin katari da mai kamanninsa kaga kenan Allah ya cike maka gurbin J dinka”.
Cikin wani irin sanyi mai cike da rauni Modibbo ke kallon Ummi amman ina ya gaza cewa komai.