Sashe 109
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A daren ranar misalin ƙarfe biyu da rabi.
A hankali Khausar ta saki wani irin raunataccen kuka mai cike da gajiya kasala gamida fara galabaitar da ita da Modibbo yayi.
Wanda tun sha ɗaya ya rsitsata, hutun awa ɗaya ya bata tana cikin bacci ta kuma jin ya kwaƙumeta.
Shine har yanzu bai sararamata ba kusa 50 minutes kenan, cikin yarfe hannun ta kuma saki sassayan kuka bawai dan zafiba sai dan gajiya duk da kuma cikekkiyar nitsuwa da yake samar nata.
“Wasshhhhhhhhh Yah Mu'allim na gaji”.
Cikin tsananin farin ciki gamsuwa salama da wadatacciyar ni'amarta ya tallabota jikinshi tare da fara sa mata albarka da yiwa J ɗinsa addu'a da Abbanta.
“Wow Minha vidaa Jazakillahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an kin bani dukkan jin daɗi da na miji kema, Allah yayi miki albarka Yayiwa Mommy gafara duniya da ƙiyama ya killace mata farin ciki ta kamar yadda ta killace min budurcinki Allah yayi mata tukuici da jannatul firdausi”.
Cikin gajiya da narkewa a jikinsa da jin daɗin addu'ar da yake wa iyayenta tace.
“Amin Yah Mu'allim”.
Sai kuma ya tallabota suka shiga bathroom sukayi wanka kana suka fito liƙe da juna.
Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya wani shaƙuwa na musamman ne yashiga tsakanin Khausar da Rahama wacce ta zame mata kamar Asma'u, sannan Didi na nuna mata soyayya na musamman mai nutsarwa da kwantadar da hankali Hakama Niyna, Innayi kuwa tuni ta dawo ɗaya daga cikin ɗakunan dake falonta, kana an kawo mata komai na girki tare da hadimai uku, biyu masu girki ɗaya kuma maiyi mata dan gyaran ɗaki.
A banƙaren Modibbo kuwa sosai yake baza hutun amarcin da aka bashi, sai dai time to time yana leƙa fada, domin Abualeey nada burin yin murabus nan kusa shiyasa yake nuna mishin komai na masarautar Alhamdulillah kuma yana gane komai sosai.
Alhamdulillah Abban Jameel kuwa ya ɗauki Yah Ali aiki a Company sa wanda yakeso shi zai maye mishi gurbin Modibbo, sosai karar da Abban Jameel yayiwa su Bappa jimate ya sasu farin ciki ya kuma ƙara dangon zumunci
Aɓangaren Amina haka rayuwa ta cigaba da tafiya tsakaninta da Macijin nan kullum zai fito yasha Nononta wanda zuwa yanzu ta fahimci jininta yake ɗan zuka kasancewar duk sanda yasha nono taɓa ganin jinin kaɗan tana so ta faɗa amma ta kasa idan ta fadawa Uncle Naseer cewa tana ganin jininta yake zuƙa sai cewa yayi ai da jininki yake zuƙa da tuntuni kin mutu kawai yana tayani shan abu nane, ahaka yake sha-shantar da ita.
Haka tsakanin Dr Jameel da Asma'u soyayyarsu ke tafiya gwanin ban sha'awa.
Haka ma Dr Zakariyya da Asiya soyayyarsu ke tafiya cikin kwanciyar hankali.
Hakama Yah Ali da Dija.
Wanda tuni mgnar ta isa ga Bappa jimate.
Tuni shirye-shiryen aure ya kankama sosai dan Abualeey da kanshi yace ya ɗauki nauyin gidan Jen angawaye da komai na amare Abban Jameel kuwa shine ya ɗauki nauyin komai na auren Yah Ali da Dija tuni yasa an fara gyara gidan cikin sama kuwa Yah ɗauki Yah Abba ma aikin sabida shima CB inshi sunyi kyau.
Aɓangaren Hajiya Bunayya da Hajiya Lami ma sun shirya zuwa Niger wajen sabon bokan da suka samu...
Yau kwanan su Ummi goma sha biyu kenan da tafiya.
Ahankali Khausar ta tura ƙofan Falon Moddibo ta shiga saboda tana so tayi wasu da Ummi dan tunda suka tafi ba tayi waya da kowa ba kasancewar Moddibo ya riƙe wayarta shiyasa ta shiga ahankali saboda tana so zata roƙesa ya bata wayarta ta kira Ummi Momyn ta harma da Hajja Nana in tayi sa'a ta sameta.
A hankali ta shiga tsakiyar Falon sai kuma ta ɗan jujjuya idanunta ganin ba kowa,
ha yasa ta nufi cikin bedroom ɗinsa tana shiga ta hango wayoyinsa da nata akan dreesing mirrow cikin sanɗa ta ƙarasa jikin dreesing mirrow jin alamun yana wanka a ban ɗaki.
Da sauri ta ɗan sunkuya ta ɗauki wayar dai-dai lokacin kuma, ya buɗe ƙofar tare da fito ƙugunsa ɗaure da towel cak ya tsaya yana kallonta ganin yanda take sanɗan ɗaukar wayar tana juyawa ta ganshi tsaye a gabanta,
cikin sauri ta runtse idanunta ganin faffaɗan ƙirjinsa awaje cikin wata sanyayyar murya yace.
“Mene?”.
Cikin tura baki tace.
“Baka da riga”.
Da mamaki ya kalli yanda ta runtse idanunta ya lura ganinshi na tsokanon kuran karfenta cikin yin murmushin gefen baki yace.
“Yau kika fara ganina bani da riga ne?”.
Muryanta na rawa tace.
“Ni dai ka rufe jikinka”.
Murmushi yayi tare da cewa.
“Ok na rufe”.
Ya ƙarashe maganar tare da since towel ɗin ta ya ɗan murzashi ƙasa kaɗan har sai da jikinshi ya bayyana.
Da sauri tace.
“Da gaske?”.
Cikin tsareta da ido yace.
“Yess da gaske buɗe idonki ki gani”.
Cikin sanyi ta buɗe Idanunta a hankali, wani irin tsalle tayi tare da fara yarfa hannunta tana ihu.
Lokacin da ta buɗe idon,
Gaba ɗaya ta zazzaro idanunta waje tamkar zasu zubo ƙasa, sai kuma tasako ihu kana ta juya da sauri alamun zata gudu.
ya janyota tare da rungumeta ahankali yace.
“Ba jiya guduwa kika yiba, kika ƙi kwana a nan ba, kika kwana aɗakin Didi ba, toh gashi yanzu kin shigo hannuna”.
Ya ida maganar yana jawota jikinshi tare da rungumeta a jikinshi....
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 31*
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Tallah! Tallah! Tallah!
Shahararriyar Marubuciyar nan mai suna IBNATU-UMAR data rubuta ALAƘA, FANSA, RUHI BIYU ZUCIYA ƊAYA, GAGGARARU yanzu ta kawo maku littafi mai suna HANTA DA JINI, free book ne bata sai kin biya koh sisi ba, littafine dake kunshe abubuwa da dama cin amana, domestic abuse da wasu matan ke fama dashi a gidan aure, kiyayya da kuma zazzafar soyayya.
Ku danna link dinnan dan kuyi joining group din https://chat.whatsapp.com/J9OJOK93SFt7inXdfmSa3t
Ahankali ya Kai bakinsa saitin kunnenta kana yace.
“Wato dama yau ma niyyar ki guduwa za kiyi baza kizo mu kwana tare ba? Wai ayi mace tai ta gudun Mujinta bata tsoron fushin Ubangiji da tsinuwan mala'ikun Allah ta'ala”.
Tana shaƙan ƙamshin jikinsa ta ɗan turo baki tare da faɗin.
“Toh ba kai bane idan nazo kusa da kai sai kai ta damuna kai yita hanani bacci”.
Ta ƙare maganar cikin yanayin kasala
Cikin sauri ya rufe bakinta tare da cewa.
“Bakya son lada ne?“.
A hankali tace.
“Ina so mana”.
Cikin hikimar yadda yake sarrafa tunaninta yace.
“A'a bakya so tunda gashi kina gudun aikin lada, ga lada ga salama fa amman kike gudu sabida ba kyason ladane?, Kinsan jiya da kika kwana a ɗakin Didi kika gujeni kinsan Malaikun Allah kwana sukayi suna tsine miki?”.
Cikin sauri da tsoro ta zare idanunta kana tace.
“Astaghfirullah!! Astagfirullah Wa'atubu ilaik!!! Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kamar ya kuma?”.
Cikin sauƙe numfashi ya lumshe idanunsa kana yace.
“Toh ba kin guji mijinki ba ai bada Izinina kika tafi kikaje kika kwana acan ba”.
Asanyaye ta sake lafewa ajikinsa kana tace.
“Toh kayi haƙuri ka yafemin bazan ƙara ba In Sha Allahu”.
Cikin ƙara nusar da ita tsoron Allah da hakkin miji yace.
“In dai baki so Allah da Mala'ikunsa su tsine miki toh ki daina gudun Mijinki”.
Kai ta Jinjina tare da cewa.
“In sha Allahu na daina to amma kayafe min ai ko?”.
Kai ya gyaɗa kana yace.
“Bazan yafe miki ba sai naga baki sake ba”.
Cikin tabbatarwa tace.
“In sha Allahu nayi alƙawari bazan sake ba bana son fushin Ubangji”.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da lumshe idanunsa ya sake buɗe su akanta yace.
“Idan bakyason fushin Ubangji kada ki yarda da fushina minjiki ko?,Kina sane da hakki da girma da darajar miji ko?”.
Ahankali ta gyaɗa kai tare da cewa.
“Na sani”.
Yana yawo da hannunsa awuyanta yace.
“Toh meyesa kika gudu jiya?”.
Rau-rau tayi da idanu tare da faɗin.
“Na gaji ne nasan kuma idan na zauna zaka hanani bacci”.
Kai ya girgiza tare da faɗin.
“Bazan hana ki bacci ba ki kwantar da hankalin ki sannan ki nutsu ai kinsallameni da yamma dole kuma in kin gaji in barki ki huta”.
Ya ƙarashe maganar yana zama bakin gado itama ya zaunar da ita.
Akunyace ta ɗan kawar da kanta gefe tace.
“Toh ka jawo towel ɗin ka mana ka rufe”.
Ɗan murmushi yayi ganin yanda ta kawar da kanta kana ta ɗan runtse idanunta ahankali yace.
“Toh”.
Tare da jan towel ɗin ya daura saman ƙugunsa sai kuma ya daidaita nutsuwarsa tare da cewa.
“Kinci abinci?”.
Kai ta gyaɗa kana tace.
“Eh”.
Cikin ɗan ɗaure fuska ya girgiza kai tare da cewa.
“Ƙarya kike baki ci abinci ba”.
Kanta ta sunkuyar ƙasa tace.
“Allah naci Didi ta bani naci”.
Hannunsa yasa ya shafa cikinta tare da faɗin.
“Amma kaɗan kika ci ko”.
Saurin girgiza masa kai tayi tace.
“Amma nasha Tea Mai yawa”.
“Yanzu taso muje kici abinci”.
Kwaɓe fuska tayi tare da langwaɓar da kai tace.
“Allah Yah Mu'allim na ƙoshi bana jin yunwa”.
Da wata irin murya me ɗauke da kulawa tausayi jin ƙai yace.
“ *Minhaaa* bana son kina zama da yunwar nan na rasa meyesa kike yin haka?, Kinga Didi ma abun yana damunta dan jiya Abualeey da kansa yake cemin wai ko dai za muje asibiti ne saboda Didi tace masa bakyason cin abinci”.
Zamanta ta ɗan gyara tare da cewa.
“Wallahi fa ina ci kune kuke ga kamar bana ci, kuma wallahi ni lafiyata lau”.
Cikin gamsuwa da lafiyarta ƙalau yace.
“Toh shikenan”.
Haka dai yaita lallaɓanta adaren ma bai barta ba...