← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 150

Sashe 10

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Asma'u kuwa kallon Khausar dake ta faman damƙe towel tayi cikin sigar zolaya tayi ƙasa da murya yanda Mommy dake fita daga ɗakin baza ta jiba tace.
“Toh Madam Fattanah ai sai atashi asa kaya kada ahukunta towel da baiji ba bai gani ba”.
Harara Khausar ta watsa mata tare da tura bakinta kana tace.
“Ai wallahi ya kalli Wuta bal-bal dan ba yafewa zanyi ba kawai ya cuceni ya riga mijina kallon abu mai daraja da farashi”.
Ware ido Asma'u tayi tare da ƙyalƙyalewa da dariya kana cikin ƙasa da murya tace.
“Wallahi Khausar kinfi ƙarfina”.
Saurin juyowa Mommy dake bakin kofar tayi tana kallon Asma'u domin ita ma rabon da taga dariyar ta tun kafin ɓatan M Jameel Ajiyar zuciya ta sauƙe tare da cewa.
“Asma'u kin bar Moddibo shi kaɗai afalo kuma kinga Khausar ba fita zata yiba taho mu fita”.

Ahankali Asma'u ta tsaida dariyar ta tare da gyaɗa kanta cikin Muryan ta dake ɗauke dariya tace.
“Toh Mommy”.
Sannan ta juya ta fiye bayan ta ɗagawa Khausar hannun.
Ahankali Asma'u ta fita fallon tare da kallon Moddibo daya tsirawa waje ɗaya ido still ƙafafunsa amatsa yayin da Lips ɗinsa suka motsawa ahankali.
Cikin sanyin murya Asma'u ta tsaya daga gefensa kana tace.
“Yah Moddibo Khausar fa tace baza ta fito ba”.
Ajiyar zuciya ya sauƙe cikin muryarsa da yasake sanyi fiye da da yace.
“Toh shikenan bari mu tafi”.
Ya ida maganar tare da miƙewa.
Dai-dai lokacin Mommy ta ƙaraso wanjesu cikin sauri yayi ƙasa da kansa kana yace.
“Toh Mommy bari mu tafi”.
Cike da kulawa Mommy tace.
“Toh mungode Moddibo Allah yasaka da alkhairi ka gaida Mutanen gida”.
Kai ya gyaɗa tare da cewa.
“Zasuji”.
sannan suka fice.

Acan gidan Hajiya Lami kuwa zaune suke tare da Samira afalon ƙaramin tsaki Hajiya Lami taja tare da kallon Samira kana tace.
“Boka Kar'uzu yace tun ranan can zai zo gashi har yanzu bai zoba yau kwana uku kenan”.
Kai Samira dake sanye cikin riga da skirt na Atamfa ɗinki ya zauna ɗass ajikinta saman Breast ɗinta sun fito ta waje ta gyaɗa tare da zare ido cike da damuwa tace.
“Toh Mommy Meyesa Kar dai ya fasa bazai yi mana aikin bane?”.
Girgiza kai Hajiya Lami tayi kana tace.
“Kada ki damu gobe da wuri zan koma wajensa”.
Cikin sauri Samira ta gyaɗa Kai tare da faɗin.
“Aikuwa dai Mommy gwara ki koma ayi magana domin Moddibo shine rayuwata bazan taɓa rayuwar farin ciki ba idan har baya tare dani”.

Kafin Mommy tace wani abu suka jiyo sautin wata mahaukaciyar dariya mai kama da gurnani da kuma kukan baƙar jaka.
Cikin sauri da alamun razani suka juya tare da kallon bakin ƙofa wani gauron numfashi Hajiya Lami ta sauƙe tare da washe baki cike da farin ciki tace.
“Maraba da zuwa Boka Kar'uzu Uban bokaye La'anannen Uban La'anannu Mugu uban mugaye tsinanne Uban tsinannun yanzu muke maganar ka”.
Boka Kar'uzu kuwa cike da jin daɗin kirarin da ta masa ya sake kecewa da wata mahaukaciyar dariya me gigita lissafi kana cikin muryarsa mara daɗin Amo yace.
“Nayi tafiya ne Aljani ɗan Jaƙunana mai ƙaho da jela ya nemi ganina abirnin Sin naje nayi kwana uku yanzun dawowa na nace barin nazo in fasa ƙuruciya”.
Cike da farin ciki Hajiya Lami tace.
“Toh sannu Boka”.
Cikin razananniyar muryarsa mai sa ɗimuwa yace.
“Ina ne masauƙi na bana son ɓata lokaci”.
Cikin sauri Hajiya Lami ta mike tare da ratsa gefensa ta wuce sannan ya biyo bayanta kai tsaye BQ su tanufa dashi har bakin ƙofar ta ƙarasa tare da cewa.
“Ga nan masauƙin ka sannan yanzu zan turo Samira ta kawo maka abinci.
Kai ya gyaɗa kana cikin tsawa yace.
“Maza ki juya ki koma da baya har ki isa ɗakin ki”.
Da sauri ta juya ta fara tafiya shi kuma ya buɗe ƙofar ɗakin ya shiga.

Ido ya tsirawa dakin babban falo dake ɗauke da kujeru bakwai masu kyau kana ga Canies Capet a ƙasa ga TV plasma dake manne da bango ga kuma Cottons masu kyau jinjina kai yayi tare da nufar Bedroom din nan ma Komai akimtse ga Lafiyayyan Italian bed da sha shimfiɗa na alfarma Atake ya kece da wata mahaukaciyar dariya tare da bubaga ƙafarsa a ƙasa acikin ransa yace yau Nine Boka Kar'uzu acikin wannan ƙayataccen masauƙi na alfarma tare da Santaleliyar budurwa tunda yake bai taɓa samun Santaleliyar budurwa da zaisa fasa ɗanye budurcinta kamar wannan ba, gata ɗanya sharaf ta nuna da kyau tuna hakan yasa ya sake kecewa da wata dariya

Hajiya Lami na shigo falonta ta sauƙe ajiyar zuciya mai nauyi kana cike da farin ciki ta kalli Samira data zabga Uban tagumi da hannu bibbiyu tace.
“Yawwa Samira ɗauki abincin dake Warmers ɗin can ki kai masa”.
Cikin yanayin rashin gamsuwa da damuwa Samira ta ɗago kanta tare da kallon Hajiya Lami tace.
“Mommy ki kallin jikinsa kuwa tamkar mahaukaci har wani bashi-bashi da warin kwata yake sai wani shegen turare mai masifar hawa kai dake tashi ajikinsa sannan kinga kansa kuwa!?”.
Sake baki Hajiya Lami tayi tana kallonta kafin tace.
“In dai har kina son burinki ya cika to ki rufawa kanki asiri ina ruwanki da shigarsa ta mahaukata ke dai burinki ya cika”.
Numfashi Samira ta fesar tare da cewa.
“Amma Mommy tsoro nake ji kinsan ban taɓa yi ba kuma naji wata ƙawarmu da tayi Aure tace da zafi”.
Girgiza kai Hajiya Lami tayi tare da sassauta murya tace.
“Ƙarya ta miki ba wani zafi sannan kuna yi da safe zai baki magani ba wani zafi da zakiji saima daɗi in ba sa'a ba ko an gama na maganin ma kice ya ƙara miki”.
Ta ida maganar tana ƴar dariya irin talalatattun iyaye marasa kan gado.

Girgiza Kai Samira tayi cikin tsinkewar zuciya da fargaba tace.
“Ni dai wallahi Momcy ina tsoro gaskiya zuciyata tsinkewa take”.
Harara Hajiya Lami ta watsa mata sai kuma tayi saurin sassauta Muryanta tace.
“Kenan bakya son Moddibo sannan bakyason burinki ya cika tunda har kike wannan ɗari-ɗarin”.

Cikin sauri Samira ta kalleta kana tace.
“A'a Mommy Ina son shi mana, sannan ina son in auresa kinsan bani da burin daya wuce in Mallakesa amatsayin mijina”.
Gyara tsayuwa Hajiya Lami tayi kana tace.
“Toh da dai yafi miki ki cire duk wani tsoro da fargaba”.
Cikin sanyin ta gyaɗa kai.
Juyawa Hajiya Lami tayi jin wayarta na ruri tana ɗagowa taga Hajiya Bunayya murmushi tayi tare da Picking ta kai kunnenta.

Batare da Hajiya Bunayya tayi sallama ba tace.
“Hajiya Lami wai har yanzu Boka Kar'uzu bai zoba!?”.
Dariya Hajiya Lami tayi kana tace.
“Yazo amma bai daɗe ba kinga yanzu na nake ƙoƙarin tura ƴar taki ma amma ta tsaya nuƙu-nuƙu wai tsoro takeji”.
Fuska Hajiya Bunayya ta ɓata tare da cewa.
“Maza bata wayar kaji min shashashar yarinya”.
Miƙawa Samira wayar Hajiya Lami tayi kana tace.
“Toh gata”.
Cikin sassauta murya da lallashi Hajiya Bunayya tace.
“Samira ƴar Albarka kada ki damu kije ba zaki ji zafi ba, kuma yana gamawa zai baki magani ki rinƙa tsarki da shi zaki ji lafiya lau baki da wata matsala”.

Cikin rawan murya da tarin damuwa Samira tayi rau-rau da ido kana ta kalli Hajiya Lami dake sakar mata murmushi ta haɗiye wani abu da kyar kana tace.
“Ummah to Budurcina fa idan nayi Aure Moddibo ya sameni ba amatsayin cikakkiyar budurwa ba fa?”.
Cikin sauri Hajiya Bunayya ta katseta da cewa.
“Kaji shashasha Sokuwa yaushe zai gane ai Boka zai baki maganin da zai haɗe Budurcinki ki dawo har kinfi da ma”.

Samira kuwa cikin tsinkewar zuciya da tsoron abinda zai faru tace.
“Toh shikenan Ummah amma wallahi tsoro nakeji kada yamin da zafi”.
Sake sassauta murya Hajiya Bunayya tayi tace.
“Haba Samira kada ki bani kunya mana, ina miki kallon wayayyi ya Meye abin tsoro yara nawa da basu kaiki shekarunki ba aka musu aure har suka haihu amma ke akan ƙalilan abu kike tada hankalin ki”.
Siririn tsaki Hajiya Lami taja tare da Amsar wayar ta katse kana ta fuskanci Samira Babu walwala atare da ita tace.
“Kinga fa Samira kada ki ɓata min lokacin sai kace wacce za akai anyanka Meye abin tsoro acikin dan wannan abin amma kin tsaya rawan jiki na babu gaira babu dalili ke adole tsoro kike ji”.
Jin abinda Hajiya Lami tace.
Yasa Samira tayi narai-narai da Ido jikinta na kyarman tsoro tace.
“Shikenan Mommy kada afasa zanje amma wallahi ni dai ina tsoro kada ya kasheni”.
Sassauta murya Hajiya Lami tayi tare da shafa kanta tace.
“Kada ki damu ai na faɗa miki babu zafin da zaki ji yanzu kije kiyi wanka”.
Fuska Samira ta yamutse tare da taɓe baki tace.
“Lallai ma Mommy wani wanka zanyi bayan shi wari yake nikam na tafi kuma wallahi idan naga bazan iya ba guduwa zanyi”.
Ta faɗa tare da shiga kichen ta jera kayan abincin ta fita kai tsaye BQ ta nufa tana zuwa ta tura ƙofar ta shiga.

Dai-dai lokacin Boka Kar'uzu ya fito daga Bedroom din ya tsaya atsakanin falo da Bedroom ya ƙura mata Ido kana ya kece da wata mahaukaciyar dariya na nasara.
Cike da tsoro da tsinkewar zuciya Samira taja baya zuciyarta na bugawa da wani masifaffen ƙarfi yayinda zuciyarta ke tashi saboda wani hamami-hamami gafi-gafi da yake.
Cikin sauri ya nufi inda take tare da karɓan Tray abincin hannunta ya ajiye akan stool dake tsakiyar falon kana ya kamo hannunta na dama tare da Ɗaurawa akan ƙazamtaccen abunsa kana yace.
“Kinji ko wannan shine mahaɗin aikin ki kuma cikar burinki”.

Zare ido Samira tayi cike da tsoro jin yanda abu mai kama data baƙar jaka ke tsaye lokaci ɗaya jikinta ya shiga rawa da masifar ƙarfi yana bada sautin dib-dib.
Girgiza mata kai yayi kana cikin muryarsa mara daɗin amo yace.
“Ki kwantar da hankalin ki”.
Ya faɗa tare da janyota jikinsa ya rungumeta tare da tura kabcecen hannunsa acikin rigarta ya kamo caɓɓullen da ƙarfi, cikin sauri ya runtse Idanunsa tare da cewa.
“Wayyo!Tabbas burinki zai cika domin Dan Ƙundalo na tare damu tabbas dashi za ayi wannan aikin mai tarin ganima”.
Samira kuwa yana matseta ajikinsa taga sun koma Bedroom.
Chapter 10 · 0% Book details