← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 150

Sashe 133

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan kwana biyu Moddibo ne zaune akan sallaya gabansa ɗauke da starm da Kur'ani ke kai, bayan ya dawo daga sallar Asbah yayin da Khausar ke gefensa ahankali ta ɗago kanta jin ringing ɗin wayarta kallon Moddibo tayi kasancewar ya fita kusa da wayar da ido ta mishi alamar ya dai wake kira?.
Juyawa yayi kana ya kalli screen ɗin wayar sai kuma ya kalleta yace.
“Asma'u ce”.
Da ɗan sauri ta miƙe ta karɓi wayar tare da amsawa takai kunnenta tare da cewa.
“Hello Besty na kiyi haƙuri laifin yayanki ne. Yah Mu'allim ne ya hanani zuwa wai in barku ku gurji amarc...
Sai kuma tayi shiru ba tare da ta ƙarasa mgnar ba, sabida jin muryan Asma'u a disashe kana yayi sanyi alamun taci kuka ta godewa Allah cikin raunin murya tace.
“Khausar”.
Da damuwa Khausar ta ɗan jingina bayanta da kafaɗar Moddibo kana tace.
“Subhanallah Asma'u meke faruwa”.
Cikin rauni da zubda hawaye Asma'u tace.
“Khausar zan mutu dan Allah ki cewa Yah Mudibbo kuzo ki ɗaukenu, wannan mutumin mungu ne ya kasheni ”.
Dariya mai sauti Khausar ta fashe dashi har tana ɗan bubbuga kanta da jikin kafaɗar Moddibo kana tace.
“Ya kashe ki kuma kike magana?”.....

By
*GARKUWAR MARUBUTA*

https://chat.whatsapp.com/Ke5tcPxlatRGeO2qeSdR8s

Group ne na musamman na Ƙasaitattun mata da suka san darajar gyara. Kana group na mata na musamman masu daraja.

Hajia ko sau ɗaya kika taɓa sayan kayana, ina maraba dake.

Please idan kin san baki da ra'ayin sayan kayan ɗa'a ko na ƙamahi bi ma'ana baki bukatar gyara kada ki shigo group na domin na kayyakin Matana dana ƙamshi.
Kamarsu. Set ɗin uwar gida, Amarya, budurwa ko bazawara, mai jego, mgnin infection sadidan kayyakin ƙamshi kamarsu Humra kala-kala kullacca kala-kala Turaren wuta kala-kala Turaren wanka turaren carpet, na kujeru da labulaye hodar hammata mai hana zufa.
*Idan dai kina buƙatar kayan to ƙofa a buɗe take ki shigo group ɗin ina maraba da tsoffin Customers na da kuma New Customers, ina lale marbin da kuma masu sayan ƙanana set da kuma masu sayan manya, domin da rarrafe taro ke tashi tsaye.

Set ɗina hawa hawa ne, akwai manya daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k sai ƙananan set ɗin daga 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k sai ɗan ƙaramin haɗina na ƙarshe Hajia 5k bani da haɗin ƙasa da haka Amman zaki samu na ɗan dubunki biyar ina saida mgnin infection sadidan ba haufi set 10k half 5k akwai daɗi har maɗiga 5k maliƙi mai masifar matsewa 7k in son samune ki haɗasu biyu, akwai kwanon Ƙasaitacciyar 7k akwai sahuwar zuciyar farin rago 25k akwai haɗin dahuwar kaza da rubutu 20k akwai mara rubutu 15k akwai ɗayan 12k ku'accar siri 7k shu'umar Humra 5k ƙanan roba kenan duk gumbunana ƙananan roba 3-3k ne sai na riɗi da uku alkhairi da gumbar kwalli ƙanan robar su 5k ne sai ƴan botikayen gumbunan su 9-9k ne hakama garuka, haka tsumuka sai dai a garuka akwai na roba ɗaya 5k akwai kuma na 2,500 da 3k ɗin, ina araha kam Amman bana bada bashi.
Farashin kayana duka biyu kenan kayan Ɗa'an na mata da kuma na ƙamshi.

🤝🤝🤝😘Sayan na gari maida kuɗi gida, dan Allah yar uwa ko bazaki sayi kayan mataba, ki sayi na infection ki raba kanki da cuta, set ɗin na na infection yana maaifar kyau duk naci sanyi koda na cikin mahaifane, da izinin Ubangiji zaki rabu dashi, mgnin infection ɗina na gargajiya ne mai aminci.
Mai ciki babba ko ƙarami na iya sha lfy Lau ba abinda zai mata, budurwa, matar aure, bazawara, yara, manya, maza, mata, maijego. Duk suna sha, dan Allah ki saya ki sayawa yaranki in dai kinada abokiyar zama kisa ogo ya saya muku tare, dan infection mugun cutane mai masifar naci so dole muma mu nace masa da mgnin. In dai kin san kinada infection dan Allah kadama kice zaki say mgnin Matana, dan bazan saida mikiba kizo kuna cewa kayana ba inƙanci, kuma in set ɗinki ya kai 35k zuwa sama dama dole sai na sa Miki dana infection ɗin.

Cikin dariya sosai ta ƙarshe Maganar, sai kuma tayi saurin sa tafin hannunta na dama ta rufe bakinta, sabida jin yanda muryan Asma'u ya fito tana shesh-sheƙa.
Tare da saki sanyayyan kuka tana cewa.
“Dariya ma kike min Khausar?,Baki san halin da nake ciki bane wallahi zai kashe ni fa!”.
Da sauri Khausar ta gyara zamanta cike da tausaya wa tace.
”Kiyi haƙuri My Besty babu abinda zai kashe ki in Sha Allahu, wahala ce dai anshata kuma in sha Allah baza amaimaita irin taba”.
Sai kuma ta kalli Moddibo da idanunsa ke lumshe yana motsa laɓɓansa amma bisa duk kan alamu yana sauraron tattaunawar wa tasu tace.
“Kin manta nima lokacin haka kike ta min dariya idan kin tuna alokacin har ce miki nayi kema kwana nawa ya rage Miki amma kika cigaba da dariyar ki”.
Araunane Asma'u taja dogon numfashi tare da cewa.
“Baza ki gane bane Khausar Ni ba maganar dariya nake Miki ba Ni dai yanzu dan Allah ki daina yimin dariya,yanzu ina Yah Moddibo yake ki bashi wayar”.
Cikin tausayinta da kuma yanda take jin shesh-sheƙan kukanta Khausar tace.
“Menene? me zaki ce masa?”.
Asanyaye Asma'u tace.
“Ni dai dan Allah ki bashi wayar”.
Kai Khausar ta gyaɗa tare da cewa.
“Toh”.
Kana ta sanya wa Moddibo wayar akunnensa.
Ahankali ya juya ya kalleta kana ya ɗaura hannunsa akan nata ya riƙe wayar.
Asma'u kuwa da muryanta ya gama dishewa da kuka tace.
“Yah Moddibo”.
Ahankali ya ɗan runtse idanunsa yana mai jin tausayinta, rauninta, damuwarta, domin jinta yake tamkar jininsa tsatsonsa yana jinta tamkar yanda yake jin Rahama Aransa, cikin sanyi da tausasawa yace.
“Na'am Asma'u me ya faru? Me yake damunki?”.
Kuka ta fashe dashi cikin dashewar murya tace.
“Yah Moddibo bani da lafiya ni dan Allah kazo ka ɗaukeni”.
Cikin fesar da numfashi Moddibo ya ɗan gyara zamansa tare da cewa.
“Kiyi haƙuri Asma'u, Kwantar da hankalinki ki daina kukan ki faɗa min meke damunki!?,Mene matsalar ki?”.
Cikin son danne kukan dake taso mata tace.
“Bani da lafiya zazzaɓi nake ji ƙafafuna, bayana, kaina, duk ciwo suke min”.
Ahankali yace.
“Toh kiyi haƙuri Yi shiru yanzu me kike so?”.
Tana shesh-sheƙan kuka tace.
“So nake ka kawo min Khausar kuma kaima kazo”.
Kai ya gyaɗa tare da faɗin.
“Toh kiyi shiru in Sha Allahu zan kawo miki ita”.
Cikin muryanta da bai fita sosai tace.
“Yanzu fa?”.
Kai ya gyaɗa mata kamar tana gabansa yace.
“Eh in Sha Allahu yanzu”.
Ya ƙarashe maganar yana mai jin matsanancin tausayinta kasancewar yasan wanene Dr Jameel mutum ne mai shegen fitina kana yasaba neman mata ya saba ko yaushe rayuwarsa da mata sannan yasan tunda sukayi maganar Aurensa da Asma'u ya daina neman mata, tun lokacin yake fama da Azumi yasan ya tara fitinar da tafi ƙarfinsa shi kansa shiyasa yake jin tausayinta dan ya san ya mata wawan riƙone.
Cikin sanyi ya fesar da numfashi kana ya cigaba da cewa.
“Kiyi haƙuri ki share hawayenki kuma ki daina kuka, kukan da kike yi zai sa kiki zazzaɓi da ciwon kai”.
Kai ta gyaɗa kamar yana ganinta ta share hawayenta tare da cewa.
“Toh ka bawa Khausar ”.
”Toh”.
Yace kana ya miƙawa Khausar wayan tare da faɗin.
“Tashi, tashi ki shirya mu tafi”.
Khausar kuwa cikin sanyi da tarin tausayin aminiyar nata tace.
“Asma'u kiyi haƙuri ganin nan zuwa ki daina kukan dan Allah ”.
Ba tare data tsaida kukan nata ba tace .
“Nikam dan Allah kizo kuma idan akwai magani ki kawo min”.
Murmushi Khausar tayi kana ta kalli Moddibo da fuskarsa ta nuna damuwa numfashi ta fesar tare da cewa.
“Kamar ya in kawo kiki magani Asma'u!,Keda kike tare da Likita?,Ai ke kece gidan magani”.
Sabon kuka ta fashe dashi kana tace.
“Baza ki gane bane yanzu ma yamin allurai sannan yaban magunguna kuma duk nasha”.
Ajiyar zuciya Khausar ta sauke tare da cewa.
“Toh kiyi haƙuri in Sha Allahu zaki ji sauƙi ”.
Kai ta gyaɗa tare da katse kiran kana ta mike suka fito.

A Corridor sukayi kiciɓis da Innayi wacce bisa alamu taje ta gaida Didi ce ta dawo cike da kulawa ta kallesu kana tace.
“Lafiya ina zaku je?”.
Kallon Khausar Moddibo yayi kana cikin sauri yace.
“Zamu je tayi Anti nytel ne”.
Kai Innayi ta gyaɗa tare da cewa.
“Toh shikenan amma da sassafe haka?”.
Yana kallon Khausar data ɗan lumshe Idanunta yace.
“Eh”.
Kai ta jinjina kana tace
“Ok kuma naga wancan zuwan nata da daddare kuka je wannan kuma da sassafe?”.
Yana riƙe hannun Khausar acikin nasa suka nufi hanyar fita kana yace.
“Eh”.
Kai ta gyada tare da shigewa ta nugi kitchen.
Nan ta samu Hadimai da already sun fara girki.

Dr Jameel ne zaune dafe da kansa fuskarsa ɗauke da Murmushi.
Cikin kasala da alamun rashin wadataccen bacci ya muƙe a saɓule jin ana knowking ɗin ƙofar.
Chapter 133 · 0% Book details