← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 150

Sashe 89

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kallonshi tayi ganin ya gama shanye nashi ya aje bowl din sai kuma ta kalli natan ga mamakinta itama ta shanye,
Mug din ya miƙata, tare da cewa.
“Sha da kyau ƙarbi wannan ɗinma”.
Ai kam ba musu ta ƙarɓa tana ɗan tura baki Allah ya sani bazata iya barin shiba.
Juyewa tayi kana ta fara sha.

Sassayan gyatsa tayi tare da gyara zamanta.
Shi kuwa Modibbo dake cije da lips in na ƙasa yana maiyi mata wani irin kallan mayata yana mai jin zuciyarsa na raɗa mishi gudurin tabbatar da aurenshi, Allah ya sani bazai iya jumrewa abinda yakeji ba, yanajin muradin tabbatar da ita a matsayin matar da J ɗinsa yayi mishi zaɓi haka nan yakeji bazai iya jumre wannan yanayin na yau ɗinba.

Ita kuwa tattare plete din tayi da Bowl din ta zuba a basket ɗin kana ta yunƙura tare da miƙewa dasu a hannunta ta nufi ƙofar fita.
A hankali yace.
“Ki kawo min phones ɗina”.
Toh tace kana ta fice, jim kaɗan kuma ta shigo, tare da miƙa mishi woyinsa da hannunta na dama yayinda ta maida hannun hagunta kuma baya.
Amsa yayi tare da cewa.
“Bani wanda kika ɓoyen”.
Cikin kwaɓe fuska tace.
“Waya tace fa”.
Ido ya zuba mata cikin subcewar mgnar ya tsinci kansa da faɗin.
“Dake da wayar ai duk nawa ne”.
Baki ta ɗan tura tare da ƙara maƙe hannun a bayanta.
Miƙewa tsaye yayi tare da cewa. “Baneeyhh”.
Da sauri ta miƙa mishi tare da ɗan jan baya ganin yadda ya matsota.

Amsar wayar tata yayi tare da ajesu kan bed side drower, kana yace.
“Shiga nan kiyi al'wala kizo”.
Ya ƙare mgnar yana nuna mata Bathroom inshi.
Cikin sauri tace.
“Nayi sallah fa”.
Fuska ya kauda gefe tare da cewa.
“Na sani ai kije kiyi al'wala nace ko”.
Kai ta ɗan langwaɓar cikin rashin fahimtar manufarsa tace.
“Ina da al'wala”. Kai ya gyaɗa kana yace.
“Ok to shiga ki kuskure bakinki”.
Toh tace kana ta shiga Bathroom ɗin.
Shi kuwa ƙofar bedroom ɗin yaje ya rufe tare da zare key ɗin yasa a aljihunsa.

Tana fita shima ya shiga ya sabunta al'wala.
Yana fitowa ya ƙara fesa turaren wanda al'adarsa ce in dai zaiyi salla sai ya fesa turare.
Kan salla ya tsaya tare da cewa.
“Bismillah”.
Kai ta ɗan jujjuya tare da cewa.
“Banda hijabi”.
Da yatsarsa ya nuna mata gyalen after dress din jikinta tare da cewa.
“Ki rufu dashi”.
“Toh ai ni nayi salla ma fa”.
Cikin kauda kai yace.
“Eh na sani ai zamu ƙara ne dan samu lada mai yawa, ko bakya son ƙarin ladan?”.
Kai ta ɗan jinjina kana tace.
“Ina so mana”.
Da hannun ya nuna mata alamun to muyi salla.
Toh kawai tace kana ta dawo bayanshi kaɗan.

Tsayuwarsa ya gyara kana ya tada iƙama.
Nafila sukayi raka'a biyu.
Bayan sun sallamene ya ɗanyi tasbi, yayinda ita kuma take karanta Addu'o'i kwanciya bacci a lissafinta daga ta koma ɗakinta sai kwanci.

A hankali ya juyo gareta wanda hakan yasa suka kasance gab da juna, kusan a tare zuƙatansu ke bugawa, da sauri ta ɗan ja da baya.
Shi kuwa Modibbo cikin nitsuwa ya ɗan kauda kanshi tare da ƙara matsota har guiwowinsu na gogan juna, ganin tana kuma ƙoƙarin matssawane ya ɗan juya fuska ba sauƙi kuma ba zafi yace.
“Tsaya mana”.
Ya ƙare mgnar tare da ɗaga hannunshi na dama tare da ɗaurawa kan goshinta zuwa saman kanta kaɗan ya riƙe da babbar yatsarsa na kan jijinyan gefen goshinta na dama sai kuma yatsarsa ta tsakiya dake kan jijiyar kanta na hagu.
“Hhhhhhhm”. Ta fidda sautin daga ƙasan zuciyarta sabida wani irin yam taji tsikar jikinta da zuciyarta sun amsa a tare.
Shi kuwa Modibbo lumshe idanunsa yayi sabida yadda yaji jijiyar goshinta na harbawa haka yaji A ɗinsa ya harba da masifarƙafi hankali ya fara karanta Addu'ar da Manzon Allah ya koyarwa maza danyi a dararen forkonsu.
*“Allahumma inni As'aluka min khairi ha wa khaira ma jabaltaha alaihi, wa a uuzu bika min sharri ha wa sharra ma jabaltaha alaihi".*
Ma'ana
"Ya Allah ina roƙon ka Al'khairin ta, da Al'khairin da ka Halicce ta akan shi.
Kuma ina neman tsarin ka daga Sharrin ta, da kuma sharrin da ka Halicce ta da shi ko akan shi.
Amfanin Addu'ar
Idan ka yi ta.
Allah zai cike Soyayyar da ke tsakanin ku 100%. Zai tsare Shaiɗanu da Miyagu daga cutar da zaman Auren ka da ita da sauran su...
*Iyaye muke koyawa yayanmu maza ita musamman in sun tasa dan tana da mahimmanci a rayuwar aure kuma mazan ba kowa ya iya ba*

A hankali ya koma baya kaɗan ya jingina da jikin gadon,.
A hankali ya buɗe idanunsa da ke lumshe tare dasa hannunsa ya ɗan jawo bowl ɗin fruits din dake gefenshi sai kuma ya ɗan kalleta ganin alamun zata miƙe yace.
“Ina zakije?”.

“Zan tafi in kwanta bacci nakeji”.

“Zo ki zauna kiyi karatu tukuna inji bitar haddarki”.
Da sauri tace.
“Ai ina muraja'a a gida”.
Ba tare da ya kalletaba yasa hannunsa na dama ya riƙo hannunta tare da jawota, dole ta zauna gefen damanshi.
Shi kuwa Modibbo a hankali ya ɗan murza tafin hannuntan dake cikin nasa kana a hankali yace.
“Bismillah kiyi muji”.
Ɗan sunkuyar da kai tayi kana tace.
“Nifa bacci nakeji”.
Matse hanun nata yayi da ɗan ƙarfi har saida ta ɗanyi ƙara.
Hararanta ya ɗan yi tare da cewa.
“Yaushe makika tashi a bacci, baccin awa huɗu cib fa kikayi, dan haka ba bacci ba kam sai dai ko tunda kuka gama makaranta kin daina muraja'a ko? Shiyasa kike tsoron yi”.
Da sauri tace.
“Wlh inayi fa”.

“Toh kiyi mu ji, in kin bata ki ƙwana kaɗe ɗankalinki”.
Kai ta gyaɗa alamun gamsuwa kana tace.
“Wacce surar zanyi maka?”.

Yana ɗan matse cinyoyinsa yace.
“Suratul Khaf”.
Cikin sauƙe numfashi ta ɗan yi gyaran murya tare da yin basmala kana ta fara jam ayoyin”.
Wani irin amintaccen nitsuwa salama haɗida shauƙi mai zafine ya fara ziraro mishi, wanda hakan yasa ya ɗan ƙara matsota da kyau, ita kuwa cikin fesar da numfashi taci gaba da kawo aya ta uku.
“مكشين فيه ابدا.
Sai kuma ta ɗan yi shiru tare da jan numfashi, tana mai jin wani irin fitunannun abubuwa da idanunsa ke cusawa nata idanun da ya tsare da kallo, cikin fuzgar numfashi taci gaba da aya ta huɗu.
shi kuwa a hankali ya fara cusa hannunshi cikin hannun rigar ta, wanda haka yasa ta yunƙura da ƙarfi, ta miƙe tare da nufar ƙofar da ɗan sassarfa.

Cikin wani irin rawan jiki ya miƙe tsaye tare da bin bayanta.
Cikin sauri ta juyo tana kallonshi lokacin da ta isa bakin ƙofar da taja da karfi dan buɗewa, jinsa a garƙamene ya sata zuba mishi idanu.

Shi kuwa a hankali yake takowa yana nufin gareta, wanda hakanne yasa ita kuma fara ja da baya da baya.
A hankali ya ƙaraso gaba da ita, sai kuma ya ƙara taku biyu zuwa uku sai ya zama, babu sauran rogowar fili tsakaninsu, cikin wani irin baƙon yanayin da zuciyarsa ke cusa masa da kuma gaza yiwa zuciyarsa da gangarjikinsa tawaye, ya sa hannushi na dama ya zagayo ƙugunta tare da jawota ya ruggume ta a jikinsa.
A tare suka sauƙe numfashi ita na tsiro shi kuma na tsananin jin tafasar jini sha'awa.
sai kuma ya ɗan sunkuyo da kanshi, cikin wani irin fitinennen yanayi yake shaƙan ƙamshin fitinennen kulaccar sirri dake hautsina mishi nitsuwa da kauda haƙurinsa.
cusa kanshi yayi tsakanin wuyanta da kafaɗarta.
Shuuuuuhhhh". Yaja numfashi sai kuma ya ɗan sa hannunsa na hagu ya ja igiyar dake ɗaure akan ƙugunta daya taimakawa riga.
Da sauri ta rufe idanunta jiki da murya na rawa tace.
“Hhhjjj Uhhmmmmm zan tafi”.
A hankali ya ɗan sa hannunsa bisa kafaɗunta tare da ware wuyan rigar ya fara yin ƙasa dashi.
Yah Salam.
Shine abinda ya furta a saman lips enshi lokacin da yaji santsi da sulɓin fatar jikinta haɗida taushinsa da yasa jikinsa saki wani irin gigitaccen kerma murya can cikin naƙoshinsa yace.
“Ih hiii in inaha Zaki tafi, da yafi ɗakin mijinki”.
Sai kuma ya ƙara murza rigar da kyau yayi kasa dashi har zuwa kan cikinta.
Ita kuwa Khausar idanu ta zazzaro da iyakar iyawarta da mgnar zuci.
Shin Modibbo lfya yake kuwa, yasan me yakeyi kuwa.
Jikinta ya tsananta rawane a lokacin da taji yana murza after dress ɗin yana ƙara yin ƙasa dashi da ƙarfi ta rumtse idanunta lokacin da taji rigar ta sule sulub tayi ƙasa.
Ƙanƙame jikinta tayi tare da cewa.
“Innalillah Malam ka cire min rigata”.
Cikin gigitaccan yanayi ya ƙara sunkuyowa tare da cusa kanshi tsankanin wuyanta, yana mai zura...
Chapter 89 · 0% Book details