← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 150

Sashe 115

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna ƙoƙorin fita cikin asibitin Moddibo yayi saurin Kallon Driver tare da cewa.
“Kai ya kake gudu irin haka da ƙarfi?”.
Cike da girmamawa Driver yayi ƙasa da Kansa tare da faɗin.
“Kayi haƙuri”.
Kai Moddibo ya girgiza Idanunsa akan Khausar Dake lumshe Ido yace.
“Um-um bani baza ka iya ba”.
Murmushi kawai Rahama tayi al'amarin Yah Aleey da Khausar na masifar burgeta.
Kai Drive ya gyaɗa tare da fita Moddibo kuwa mazaunin driver ya koma har ya shiga sai Kuma ya fito yana Kallon Khausar ya miƙa mata hannu kana yace.
“Fito ki koma gaba”.
Kai ta gyaɗa, tare da miƙa mishi hannun a gefensa ya ajiye ta.
Yana ƙoƙorin saita Motar kan kwalta ya janyo Khausar ya ɗaura kanta kan kafaɗarsa ahankali yake driving tafiyar da zasuyi cikin minti talatin Saida suka dauki awa ɗaya da ƴan mintuna sunayi.
Sunzo dai-dai wani restaurant ya fara ƙoƙorin parking yana cewa.
“Mushiga in siya Miki duk abinda kike so?”.
Idanunta ta buɗe ta kallesa sai Kuma ta girgiza Kai tace.
“Ni Babu abinda nake so kawai mu koma gida inyi wanka in samu in huta”.
Rahama kuwa tana gyara zamanta ta Kalli Khausar da duk jikinta Babu kuzari tace.
“Lalla Khausar idan akwai abinda kike so ki faɗa min ko meye idan munje gida zan dafa miki”.
Kai ta girgizawa Rahama tare da cewa.
“Ayyah Rahama ni Babu ma abinda nake so bana Jin yunwa”.
Moddibo kam ahankali yaci gaba da driving har suka Isa gida yana parking ya fito ya ɗauketa Kai tsaye ya side ɗin Didi ya wuce da ita.
Didi na ganinta ta sauƙe Ajiyar zuciya tare da cewa.
“Sannun ku da zuwa
Ɗiyata ya jikin?”.
Murmushi Khausar tayi ahankali tace.
“Da sauƙi".
Sai Kuma ta juya dinning abinci kala-kala ta ɗebo ta jere mata agabanta tace.
“Toh Maza sauƙo kici”.
Langwaɓar da Kai tayi muryanta asanyaye tace.
“Ayyah Didi na ƙoshi fa bana Jin yunwa”.
Da damuwa Didi ta kalleta tare da faɗin.
“Wannan al'amari yana damuna Khausar am duk laulayi laulayine Amma Wallahi laulayin dake hana cin abinci yafi jikkatarwa da wahalar wa”.
Cikin sauƙe numfashi da tarin tausayinta Moddibo ya fesar da numfashi Idanunsa akan Khausar yace.
“Yanzu Didi Babu abinda za taci Kenan?”.
Kai Didi ta girgiza tace.
“In dai jininka ya ɗauka zaiyi wuya, taci abinci sai dai Ina tunanin in Sha Allahu akwai abinda zan dafa mata zata ci Dan haka nayita fama lokacin da cikin ka”.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da cewa.
“Toh Didi menene?”.
Tana ƙoƙarin miƙewa tace.
“Toh ba matsala bari in shiga kitchen”.
Kai ya gyaɗa tare da faɗin.
“Toh kafin ki gama bari tayi wanka”.
Kai ta gyaɗa tare da shiga kitchen shi Kuma ya ɗauketa ya haura samansu wanka tayi da ruwan ɗumi kasancewar lokacin har goma yayi kafin ta fito.
Ya fito mata da kayan bacci masu masifar taushi Pink color da ratsin farin da Kansa yasa ka mata kana ya cusa mata gashin kanta a hular net ruwan da aka ƙara mata yasa jikinta ya ɗanyi ƙarfi sai dai fuskarta tayi fayau alamar rama sai dai Kuma ta sake haske sosai yana gyara mata gashinta cikin hular yaji ana knowking ajiyeta yayi bakin gadon kana ya tafi ya buɗe ƙofan Didi da kanta ya gani tsaye iso ya mata suka shiga falon tana kallonsa tace.
“Ina Khausar ɗin”.
Yana ƙoƙarin karban warmer dake hannunta yace.
“Tana ciki”.
Kai ta gyaɗa tare da bin bayan sa suka shiga bedroom ɗin stool ta janyo ta zauna tare da faɗin.
“Sannu Khausar”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Yawwa na warkefa”.
Didi kuwa Warmer ta buɗe Dambun Shimkafa da yaji zogale da gyaɗa kana yaji Vegetables sosai sai tashin ƙamshi yake.
Khausar na gani taji yawunta ya tsinke Didi na kallonta tace.
“Zaki ci ko?”.
Kai ta gyaɗa murmushi Didi tayi Khausar kuwa ahankali ta ɗan gyara zamanta tare da faɗin.
“Didi asamin kadan”.
Kai ta gyaɗa kana ta zuba mata da ɗan yawa ahankali Khausar ta karba ta faraci murmushi Didi tayi tana kallon Moddibo tace.
“In Sha Allahu Zata ci da yawa”.
Murmushi tayi tare da ci gaba da cin dambun Alhamdulillah kuma taci kusan cokali tara kana a hankali ta
ta miƙawa Didi plate ɗin tare da faɗin.
“Na ƙoshi”.
Didi na Kallon Plate ɗin tace.
“Kin ƙoshi Kuma?”.
Moddibo kuwa ahankali ya kalleta tare da sassauta murya yace.
“Ki ƙara mana”.
Kai Didi ta girgiza kana tace.
“A'a barta tunda taci wanna an samu ya zauna acikinta ya Isa kaima haka nayi ta fama da Kai”.
Cike da rauni ya kalleta yana Jin ƙaunarta Aransa yace
“Oh Didi Kiya femin haka nayita wahalar dake”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Na yafe maka tuntuni Babana.
Kai ma bari na Saka maka kaci”.
Bata Jira cewarsa ba ta ƙara masa akan plate ɗin Khausar anutse ya karba ya fara ci ba laifi yaci da yawa Dan sosai ya masa daɗi bayan ya gama Didi tayi musu sallama kana ta ta dauki warmer da kanta ta tafi dasu.

Bayan ta tafi Moddibo ya Mike tare da komawa gefen Khausar ya zauna ya jawota jikinsa ya rungumeta....

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban lissafa. Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.

By
*GARKUWAR MARUBUTA*

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*

*PART OF OUR DESTINY*
Chapter 115 · 0% Book details