← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 150

Sashe 93

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Hhhhhhhhhh, Alhamdulillah, Yah Salam subahanallah! Subahanallah!! Allahu Akbar ohh sorry Im so sorry Yah Mu'allima Lelelwa.
Afwan Larki J Allah ya maka albarka Allah yayi maka SAKAYYAH da jannatul firdausi J ka gama min komai na rayuwa ka samamin abu mafi daɗi da daraja".
Sune kalaman da yake iya maimaitawa da alamun a gigice yake.

Iskar damuna mai sanyi da sanyin AC suka haɗe mishi da ƙamshinta suka ƙara zuzutashi suka hautsunashi suka fiddashi haiyacinsa.
Sai fatauci yakeyi babu sassauci.

Cusa kanta tayi cikin ƙirjinsa tare da riƙo damatsan hannunsa ta saki kuka mai cike da rauni sabida ta fara galabaita shi kuwa baiji bai gani bare ya sararamata,
wani zazzafan cizo ta datsa mishi a ƙirjin saman nononshi kaɗan tare da fara tuttureshi.
Hannunshi yasa ya jawota jikinsa kana ya sake ratsa jikinta wani irin gigitaccen gamaiya ya kai mata wanda yasa ta shaƙi wani dogon numfashi tare da koma ta kwanta a sume.
Sai dai baima san ta sumaba.
ita kuwa Khausar kamar yadda wahala tasa ta suma wahalarce ta kuma farfaɗo da ita abu dama da mai raki.
Sama-sama takejinshi har yanzu tare da ita,
Sai zufarshi mai ƙamshi dake ɗigowa kanta ba sassauci.
Rumtse idanunta tayi da ƙarfi sabida raɗaɗin da takeji tamkar zai kasheta, ƙarfinta ya ƙare duk kuzarinta ya tafi.
Cikin wahalar da take cikin take jiyo muryarsa can sama yana mgnar da ƙarfi kamar yadda yake fitinarta da ƙarfi murya na rawa da alamun kuka yake cikin harshen larabci yake cewa.
“Yah Subahanallah, Alhamdulillah Allahu Akbar.
"Khausar As attu li wajattu xawajiki”.
Kuka ta kuma sawa tare da ruggumeshi gam-gam a jikinta, tare da cewa.
“Wash, wash, Wayyo Yah Mu'allim”
a kiɗime yayi mata wata iriyar fitinenneyar kuma gigitacciyar rugguwa da azaban ƙarfi tare dasakun wani raunataccen muryar kuka dan ji yake kamar daɗin zai kashesa cikin kyarma yace.
“Wayyo Didi hashhhh, Innayi, J J jjjjjjjjjh.”
Da karfi ya kuma fara fidda numfashi tare da maimata wata kalma da larabci.
“Kuntil lagamee! Kuntil lagamee!! Kuntil lagamee Yah Fadimatuzzahrah kuntil lagamee.
Kunti ba'adu jasadi ya Khasy, kunti ba'adu jasadi feeh hayati ana”.
Wani irin karkarwa ya fara da azaban ƙarfi tare da bada himma can ya saki wani irin masifeffen numfashin tare da kifuwa kanta ya kifa kanshi bisa filo bakinshi na dai-dai cikin kunnenta murya a sake yace.
"Hashhhh Wahyyyyy Jazakallahu khairan Yah Minha vidaa.
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Habibteeh kin zama suturata, Ngd kin bani abinda ban taɓa samuba a duniya kin tabbatar dani cikekken mutun magidanci kana managarci."
Ita kam Khausar da ita da matacciya babbancinsu ba yawa, domin ko yatsarta bata iya motsawa,
tana dai jin duk abinda yake faɗa, na hausa ko fillanci ta gane duka na inɗiyanci da Spanish da yake zubawa kuwa kaɗan take ganewa tunda ba ji takeba.
wani irin numfarfashi tayi mai rauni lokacin da taji yana raba jikinshi daga nata,
kana ya faɗa gefenta bakinshi ya manna da kunnenta a hankali yace.
“Hazal yaumu huwa a'axamu minna, Khausar Hazal yaumu a'axamu minna”.
Hannunshi yasa ya jawota jikinshi ya kifeta bisa ƙirjinsa.
wani irin masifeffen zafi taji jikinsa yayi har kamar tururi yakeyi, zafine irin mai ratsa jikin nanne.

Ruggume ta yayi tare da lumshe idonsa sabida, wani irin fitinenne zazzaɓi mai masifar zafi da suka yiwa ƙasusuwan jikinsa daya rufeshi a take a lokacin ɗaya gaba ɗaya jikinsa karkarwa ya fara.
har tanajin hakan, so yake ya tashi da ita a jikinsa ya nufi Bathroom Amman ya kasa sabida abin sai ƙaruwa yakeyi, ji yakeyi tamkar kansa zai rabe gida biyu.
Cikin rawan jiki ya jawo blanket ɗin ya rufesu da kyau.
sama take jinshi yana sambatu irin na marasa lfy dake jin azabar ciwo da kuma raki.
“J ! Hahhhhh Didi kaina, innayi kaina zai fashe jikina zazzaɓi Abualeey”.
Ya ƙare kiran kamar zaiyi kuka.
Itama kukan takeyi gashi taji shima kukan yakeyi da samɓatun da batasan na menene ba a haka suka kwanta manne da juna, dukkansu babu wanda yayi bacci.

Shi kuwa Modibbo a hankali ya fara jin abubuwan da yakeji suna lafawa sai dai sawunshi da yakeji kamar ba nashi, sabida aikatuwa da abinda basu taɓa yiba.

Kiran sallan forko ne yashi ƙara mannewa jikinta, yayin da ita kuwa Khausar hawaye ne keta xirya daga idonta zuwa kan damtsen hannunshi da yayi mata fillo, so yake ya tashi amman abin ya faskara.

Rahama kuwa jin kiran Sallah forkon ne, yasa ta kalli time ɗin wayar ai kam huɗu har ta ɗan gota.
Ganin haka ne yasa ta taso a hankali ta buɗe ƙofar cikin sanɗa ta fice ta nufi Side ɗin su.

Ummi kuwa jin kiran sallan ne yasa ta dakata da ziryar da take taje tayi al'wala hakama su Innayi.

A hankali Rahama ta tura ƙofar ɗakin Didi zaune ta hangota bisa salla cikin sanyi ta shiga tare da sallama, da mamaki Didi ke kallonta lokacin da ta zauna gefenta, cikin kula tace.
“Lfy kuwa?”.
Kai ta ɗan jujjuya murya cike da tausayi tace.
“Didi Aunty Khausar fa, naji tana ta kuka, tana kiranki”.
Cikin tsareta da Ido Didi tace.
“Toh dama ce miki nayi in kinje can ki ƙwana ne?”.
Da sauri ta jujjuya kai tare da cewa.
“Wlh nace zan dawo kuma sai tace, wai dan Allah mu kwana tare, tace zata kiraki ta gaya miki, to kuma da ta tafi dakin Yah Aleey Bata dawoba, sai ɗazu da naji tanata kuka har tana kiranki fa”.
Cikin sauri Lalla Hafsat da ta fito Bathroom da alamun itama al'wala tayi ta kalli Rahama tare da cewa.
“Toh anji tashi kije kiyi al'wala”.
Jin hakane yasa ta miƙe ta nufi ɗakinta.
Didi kuwa Gwauron numfashi ta fesar tare da ɗan yin ɓoyeyyen murmushi da hamdala ga Ubangji aranta Aleeyu ta ya zama cikekken Namiji...

Shi kuwa Modibbo jin an kuma kira na biyu ne, yasa ya ɗan ronƙofo kanta, tare da manna mata kiss a goshinta, sai kuma yasa tafin hannunshi bisa kuncinta yana ɗan shafawa cikin tausayawa da jinƙai gami da kulawa yace.
“Minha, kiyi haƙuri ki yafe Modibbonki”.
Sai lokacin Shesh-sheƙan kuka ya fara taso mata, shi kuwa a hankali yace.
“Bari inyi wonka ko, ke ma in tayaki kiyi”.
Cikin sauran ɗan rogowar ƙarfinta ta ture hannunsa tare da jan blanket ɗin ta rufe jikinta da kyau.
A hankali ya ɗan janye jikinsa gefe, tare da miƙewa zaune, kana ya ɗan buɗe rumfar gadon ya fito.

Ita kuwa Khausar idonta a buɗe amman bata ganin sosai sabida yawan kuka.
Shi kuwa Modibbo cikin mmki yake kallon jikinsa dake ɓace da jini, kai ya ɗan sunkuyar tare da jawo jallabiyarsa ya zira a jikinsa kana ya wuce Bathroom

A hankali ya shiga Bathroom ruwan zafi ya haɗa da turaruka wanka, kana yayi wonkan soso da sabulu, sai kuma ya ƙara haɗa wani ruwan sabida jin yadda ƙafafunshi ke rawa, shiga ciki yayi ya ɗan kwanta na tsawon 5 minutes kana ya fito, brush yayi tare da sake haɗa wani ruwan yayi wankan Tsarki bathrobe mai taushin dake gefenshi ya zira.
Sai kuma ya sake haɗa wani ruwa cikin bathtub tare sa turaruka kana ya fito, ana tada iƙama, jin hakane yasashi kimtsawa sauri-sauri gudu-gudu, turare ya ɗan fesa, kana ya ɗan sunkuyo kanta a hankali yace.
“Afwan Minha, kinji an tada iƙama, jirani yanzu zan dawo kinji”.
Bata kulashiba saima juya kai da tayi, hancinta ya ɗan lakace tare dacewa.
“Hmmm ɗan Didi yayi laifi ko”.
Ya ƙare maganar da juyawa ya fita.

Ita kuma a hankali ta gwada yunƙura wai zata tashi.
Sai kuma tayi saurin komawa zaune, sabida wani irin fitinennen zogi da raɗaɗin daya tsargan mata daga ƙasanta har maɗigan kanta, sai kuma ta saki sabon kuka, tare da komawa kwance.

Ana idar da salla Didi ta miƙe tare da fitowa ta nufi ɗakin Jakadiya, suna shiga tace.
“Kin haɗa kayannan ko?”. Da sauri ya Jakadiya ta miƙe tare da cewa.
“Eh tsarinma ma tun randa akayi bikin gabatardashi na jiƙamshi, da sauri Didi tace.
“Taho”. Cikin sauri Jakadiya ta ɗauki wata kwarya mai cike da haɗin wasu irin itatuwa na musamman, sai wani irin fitinennen ƙamshi tuumuwan yake zubawa, sai kuma wasu mayuka da ke kan fefeyin dake rufe da ƙwaryar sai wata babbar leda dake cike da kaya.

Kai tsaye Side ɗin su Modibbo suka nufa.
Suna shiga cikin corridor Didi ta nuna mata falon tare da cewa.
“Shiga nan, bari in kirawo Ummin Jameel.”
To tace kana ta wuce ta shiga.

Ita kuwa Didi da sallama ta shiga falon su Ummi, da sauri Ummin ta miƙa tsaye tare da kallon Didi dake ɗan murmushi, ganin yadda Ummi ta tsareta da idone yasa tace.
“Ummin Jameel ina innayi".

“Tana ciki”. Ta ƙare mgnar da nuna mata ƙofar ɗakin da innayi ke ciki.
Da sauri ta nufi can, itama Ummin Binta tayi a baya.
Cikin kulawa Innayi ke kallonta ita kuwa Didi da alamun sauri tace.
“Innayi wa zai iya ɗan taimakawa Khausar?". Murmushi Innayi tayi tare da nuna Ummin Jameel.

“Toh Ummin Jameel ke da waye zamu tafi”.
Da sauri tace.
“Bari a kira Aunty Hajara ƙanwar Maman Khausar”.
Ta ƙare mgnar da kiran Aunty Hajara ba bayani sukabi bayan Didi dan sun lura da gaggawa Didin take sonsu Hajja Nana kuwa da ido ta rakasu domin ai ita kanta tasan masarautu da tsaraɓe-tsaraɓen al'adun.

Aiko suna isa suka samu Jakadiya a falo, da sauri Didi ta amshi kwaryan ruwan nan ta miƙa Ummi tare da cewa.
“Idan kun shiga a taimaka mata ta zauna cikin ruwannan in Sha Allah lokaci ɗaya zataji sauƙin jikinta sosai.
Kai Ummi ta jinjina tare da amsar ƙwarya, ita kuwa Jakadiya cikin alamun tsananin jin daɗin tace.
“Sai tayi wanka zan shigo in shiryata.”
To kawai Ummi tace tare da juyawa suka nufi cikin ɗakin.
Suna shiga sukayi turus suka tsaya a tsakiyar ɗakin tare da juyawa suka kalli juna cikin kaɗuwa ganin babu kowa a ɗakinma bare Khausar ba ita alamarta...
Chapter 93 · 0% Book details