← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 150

Sashe 104

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shikam Moddibo ahankali ya ɗaura hannunsa a saman caɓɓullenta ɗin ta yana ɗan shafa nmos ɗin ta.
Cikin sauri ta runtse idanunta tare da ƙame jikinta.
A hankali ya ɗago hannunta mai Lallen yasa abakinsa daga kan babban yatsanta ya fara tsotsa har ya dawo kan ya tsarta manuniya ya dawo kusa da manuniyar ahaka sai da ya tsotse duka yatsun kafin ya ranƙofa kansa yasa bakinsa kan ƙirjin ta ɗaya kana yasa ɗaya hannun ya riƙe.
Cikin fusgar numfashi ta runtse idanunta yayin da jikinta ya shiga rawa da tsuma kar-kar-kar.
Karkarwan da jikinta keyi yasa ya dakata da abinda yake yana kallon yanda jikinta ke kar-karwa sosai ya zuba mata ido ganin sosai jikinta ke tsuma.
Ranƙofowa kanta yayi da sauri ta rungumesa kamar zata mai dashi cikin jikinta cikin wani shu'umin murya yasa bakinsa daidai kunnenta yace.
“ *Minha* ya dai me kike so?”.
Cikin wata fitinenniyar murya me cike da kasala wanda ita kanta batasan tana dashi ba ta motsa laɓɓanta dake rawa tace.
“I don't know”.
Ranƙofowa kanta ya sake yi tare dasa hannu ya shafo ƙasan maranta.
Atake kuma jikinta ya fara rawa kafin wani lokaci ya tsananta fiye da farko cikin wani sexy voice yace.
“Ya dai Minha vidaa?”.
Ahankali ta buɗe Idanunta da suka canza launi su ba ja sukayi ba amma sun koma kalan bacci alamun tsananin feeling yana damunta.
Ajiyar zuciya ya sauƙe aƙasan zuciyarsa yace Alhamdulillah ta kasance irin macen dana ke buƙata tunanina akanta ya zama gaskiya ta kasance irin matar da nake muradi.
Khausar kuwa damatsan hannunsa ta riƙe da karfi tana sakin ajiyar zuciya.

Sanyayyar iskan bakinsa ya hura mata bisa fuskar ta kana yace.
“ *Minha* ya dai ?”.
Cikin sakin Ajiyar zuciya ta fesar da numfashi tare da cewa.
“Yah Mu'allim ina jin tsoro”.
Yana lasan saman lips ɗin ta yace.
“Tsoron me kike ji?”.
Cikin alamun tsoro take girgiza masa kai kana tace.
“Nikam tsoro nake ji kabarni”.
Ta faɗa tana tuno azaba da zafin da taji a haduwar su ta farko.
Kai ya girgiza cikin yanda jikinsa ya gana mutuwa yace.
“Zan kaɗe ɗan kwali fa ko sau 100 kikeso”.
Cikin rauni da kasala tace.
“A'a ina tsoro”.
Gefen fuskanta ya shafa tare da faɗin.
“Kona miki ba zakiji zafi ba kinji ko *Minha Vidaa* ba zakiji zafi ba”.
Numfashi ta fesar tare da cewa.
“Ni dai ina tsoro”.
Sai kuma tayi saurin runtse idanunta jin yanda yakai hannunsa kan maranta jin yana mata wani irin abinda yasa bakinta mutuwa wanda baza ta taɓa iya mishi gardama ko kuma wani abu ba sai dai tsananin tsoron da yasa jikinta tsuma yayinda tuni tayi zuru-zuru da idanunta kai kace zasu faɗo ƙasa..

Moddibo kuwa cikin wani irin salo mai rikitarwa yake mata wasu irin abubuwa masu wuyar fahimta abubuwan da babu wata lafiyyar mace mai jini ajiki da zata iya juresu batare data mayar masa da martani ba.

Cikin haka ta ɗago kanta ta kama Lips ɗin sa ta manna da nata ta fara yi masa wani irin kiss da ita kanta batasan ta iya ba lokaci ɗaya ta gigitasa ta gigita masa tunani.
Jin kiss ɗinta ɗaya yakeji yaji kamar ta tsotse ruwan dake jikinsa ne baki ɗaya.
Cikin rawan jiki da tsananin buƙata suka fara romance ɗin juya.

Lokaci ɗaya ta saki ƙara da ƙarfi kana ta ɗago ta rungumesa da ƙarfi lokacin data ji yana ratsa jikinta jin zafi baki ɗaya sai jikinta ya fara rawa musamman cinyoyinta sassayan kuka ta saki jin zafin yana nan yadda ta zata, kasan cewar su hutun kwana ɗaya wurin ya samu, danma Allah yayi jikinta da wadacecciyar ni'ima da kuma taimakon magungunan da tai ta shiga, shi yasa taji zafin bai kai yanda take tunani ba.
Amman duk da haka ta gaza hana kanta kuka.
Ajiyar zuciya ta fara saukewa jin yanda yake sarrafa ta yayin da take jin hawaye yana kwaranya daga idanunta sai kuma ta fara shesh-sheƙan kuka tana ɗan bubbuga ƙrjinsa tana cewa.
“Yah Mu'allim zafi! Zafi!!zaaafeeehh”.
Ta ƙarashe mgnar da sassayan sautin kuka.
Moddibo kuwa zuwa yanzu bazai iya saurara mata ba saboda baya jinta baya iya fahimtar duniyar ma shiyasa ya kasa sararawa yabita ahankali wanda hakan yasa ta sake tsananta kukanta duk da cewa be kai zafin da taji a farko ba.

Cikin kukan da take yi take jiyo Muryasa a sarƙafe yake wasu zantuka masu kurman baƙi.
“J kayi min komai a duniya ka zama sanadin mallakar wannan ni'ima da jin daɗin duniya, J zan rayu cikin yi maka addu'ar Allah ya jiƙanka ya baka jin dadi makwancinka kamar yadda ka sama min wannan jin daɗin makwancina, j kayi sanadin samamin cikekken jin daɗin duniya ka cika amini na gsky J Allah yayi ma gafara. Wayyyyyoohhhh J..... Wow Minha vidaa, thanks Minha vidaa Jazakillahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an Yah Mu'allima”.
Sai kuma tayi saurin buɗe idanunta sabida jin sauƙan hawayeshi bisa fuskar ta yana faɗin.
“Minha Vidaa Allah ya jiƙan iyayenki yasa ki kasance mu al'wadussaliha Mommy tamin komai a duniya data haifa minke, Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!”.
A ƙalla ya kai kusan minti arba'in kafin ahankali ya jawota jikinsa ya rungumeta da karfi tare daci gaba da yiwa J da iyayenta addu'ar neman rahamar Allah.

Cikin wata sanyayyar murya mai cike da kwanciyar hankali Salama nutsuwa aminci yace.
“ *Minha Vidaa* Allah ya miki albarka Allah yasa ki gama da duniya Lafiya Allah ya faranta miki fiye da yanda kika faranta min ya Ubangji yajiƙan J da Abbanmu ya musu Rahma Allah yasa sun huta”.
Ita kam kuka kawai take sabida radaɗin da takeji cikin shesh-sheƙan kuka tace.
“Ba gashi ba yanzu ma ka sake min Mugunta Ni wallahi tafiya zanyi bazan zauna ba zan koma wurin Mommyna kuma sau 360 zaka kaɗe ɗan kwali”.
Ranƙofowa kanta yayi cikin yanayin farin cikin da yake ji yace.
“ *Minha Vidaa* ba mugunta bane abin daɗi ne fa *Minha* ahaka zaki saba idan na barki bazaki saba ba shiyasa zan riƙe wuta, ɗan kwali kuma na yarda Amman duk kaɗewa ɗaya yi ɗaya ko“.
Cikin muryan kuka tace.
“Kana tayi min Mugunta nace maka kuma yana min zafi amma ba ka bari kullum haka zaka yita azabtar dani Ni dai zan koma”.
Miƙewa ya ɗan yi ya zauna kana ya janyota jikinsa ya rungumeta cikin wata tattausan murya yace.
“ *Minha* kin sani kinyi karatu aikin karanci Ahallari bakisan me zaman Aure bane!”.
Tana jan ajiyan zuciya tace.
“Na sani mana”.
Cikina sanyi ya shafi gefen fuskarta yace.
“Toh kiyi ki rage raki shin kin mata cewa wannan shine Auren?”.
Cikin tura baki tace.
“Toh ba kaine ka kaƙi min ahankali ba”.
Idanunsa ya lumshe tare da buɗesu akanta cikin sanyi da wani irin yanayi mai wuyar fassarawa da yake ji agame da ita yace.
“Daga yanzu baza ki sake jin zafi ba yanzu muje muyi wanka”.
Muskutawa tayi ajikinsa tare da faɗin.
“Nikam na gaji bazan iya ba gaba ɗaya jikina rawa yake”.
Hancinta ya ɗan kama da yatsunsa biyu ya ɗan ja tare da faɗin.
“Raguwa kawai daga first round ba'ayi na biyu ba kike cewa kin gaji”.

Kukan gajiya tasa kana tace.
“Wani second round kuma?”.
Da murmushi afuskarsa ya kuma lakace mata hanci kana yace.
“Wuce dai muje kiyi wanka kinsan ba kyau zama da janaba ko?”.
Kai ta gyaɗa kana ya ɗauketa suka shiga toilet itakam tunda ya ɗauke ta ta rufe ido kasancewar babu komai ajikinsu cikin raɗa yace.
“Muyi wanka”.
Kafaɗa ta maƙale tace.
“Ka fita dai zanyi wanka”.

“Mu dai yi tare ina so inga ko kin iya”.
Cikin tura baki tace
“Yah Mu'allim ai kasan na iya tun dai kam kun karantar damu”.
Ɗan murmushi yayi tare da faɗin.
“Ohh haka fa na manta ashe Malama ce toh Bismillah Amma dai ki fara”.
Kai ta gyaɗa kana ta shiga cikin Bathtub ɗin shikam tsayawa yayi daga gefe ya buɗe ruwan ya fara wanke cinyoyinsa da suka wadatu da ni'imar jikinta, aransa kuma yana jinjina ni'imar yarinyar yarinyace ƙarama amma tana da wadatacciyar ni'ima mai gamsarwa.
A haka sukayi wanka suna fitowa daga wanka ya jawota jikinsa suka kwanta kan gadon ta gefe ɗaya suna kwanciya ya rungumeta ahaka bacci mai masifar daɗi ya ɗauke su...

Misalin ƙarfe ƙarfe 3:00pm dai-dai Jirginsu Hajja Nana ya sauƙa a Yola suna sauƙa a Adamawa Yola aka turo manya manyan motoci na Alfarma,girma,isa, kamala, mutuntaka daga Fadar Masarautar Joɗa aka zo aka ɗauke su bisa jagoranci Jabeer bin Jabeer da Umarnin sheikh Jabeer aka zo aka ɗauke su suna isa aka kaisu masauƙi me kyau kana aka kawo musu abinci na alfarma bayan sun ci abinci sun Aish ɗin Yah Sheykh tazo tayi musu godiya ita da Sheykh ɗinta.
Bayan sun gama komai aka kawo msu motoci na Alfarma daga Adamawa wanda direct zai kaisu Taraba ƙarfe huɗu daidai suka nufi Taraba.

Karfe goma dai-dai suka isa Membila kai tsaye gidansu Lamiɗo suka nufa.
Wanda a dai-dai lokacin kuma tuni Momy ta gama shirya musu abinci da komai zasu buƙata duk ban ɗakin gidan ta saka musu ruwan zafi.
Ƙarfe 10 dai-dai Motocinsu suka shiga coumpund cike da matsanancin farin ciki Momy tace.
“Sannun ku da zuwa,Marabanku”.
Cikin farin ciki da gajiyar tafiya suke amsawa kana suka nufi Side ɗin Momy dukan su yayin da Hajiya Bunayya ta wuce Side ɗin ta cikin ƙunan zuciya da matsanancin hassada da ƙyashi.

Lamido kuwa da kansa ya kai su Abualeey da Galadima da Waziri da Baban Zakariyya masauƙi na musamman a cikin gidan nasa wanda tuni an gyara komai.

Aunty Ruƙayya,Ummi Hajja Nana,kao tsaye Momy tayi musu iso zuwa ɗakinta Yayin da Aunty Hajara, Asma'u, Asiya, Dija aɗakin Khausar suka nufa.
Cike da farin ciki Momy ta kallesu tare da cewa.
“Sannun ku kunsha hanya”.
Sai kuma ta fita ta kawo musu abin motsa baki kallon Hajja Nana tayi tare da cewa.
“Hajja Nana Bismillah ko zaku shiga kuyi wanka akwai ruwan zafi ku shish-shiga kuyi wanka kafin na ƙarasa kawo muku abinci kun dai yi sallah kam ko Ummin Jameel?”.
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
“Eh munyi sallah a hanya”.
Chapter 104 · 0% Book details