← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 150

Sashe 87

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A can Side din Didi kuwa, Lalla Hafsat kam ta kasa daina murmushi, ganin hakane Lalla Khadijah ke tambayar ta.
“Lfya kuwa kike naga duk jikinki a sanyaye kuma kinata murmushi ke kaɗai”.
Juyawa tayi ta kalli Ibarahim dake shigowa sai kuma ta ɗanyi kasa da murya tare da cewa.
“Ƙaninki ne Aliyu yake bani tausayi kuma shi yake sani murmushi".
Da sauri tace.
“Toh akan me?”.
A hankali ta ɗan fesar da numfashin tare da cewa.
“Yau fa wuni yayi kuka, da rana yazo wurin Didinshi yayi ta kukansa, har yasa matarsa kuka, toh yanzu kuma muna isa fa, ya ƙwaƙume baiwar Allah yana can kuma ya tasata gaba yana kukan mai cike da ban tausayi nasan itama haka zatayi ta kukan”.
A hankali tace.
“Toh me ya saki murmushi kuma”.
Cikin Yar dariya tace.
“Yoh yadda ya jawota ya ruggume ta ne kai kace ƙwace mishi ita za'ayi”.
Murmushi Lalla Khadijah tare da cewa.
“Yoh ai in ya ɗan matsetan zai ɗanji sassauci”.
Sai kuma suka kalli Ibrahim dake cewa.
“A shafa min mana! Dariyar me kukeyi? bani”.
Da sauri Lalla Hafsat tace.
“A'a hirar tamuce mata, bata maza ba".
Ta ƙare mgnar tana kallon Hakim dake biye da Ibrahim, hannunshi ya miƙa mata alamun su gaisa.
Miƙa mishi nata tayi tare da cewa.
“Sai yanzu”.
Kai ya gyaɗa mata kana ya zauna tsakaninsu nan sukaci gaba da hirarsu ta ƴan uwa, jin an kira sallan magarib ne yasa duk suka watse.

A Side din su Ummi Jameel.
Bayan sun idar sallan isha'ih ne Ummi ta kalli Asma'u da Dija tare da cewa.
“Ku dai tabbatar kun fara kimtsa kayyakinku. Kunga jibin da sassafe jirginmu zai tashi”.
Dija ce ta ɗan gyara zama tare da cewa.
“Ni kam ma, komai na a shirye yake”.
Kai Ummi ta gyada tare da kallon Asma'u da ta ɗan miƙe ƙafa tare da cewa.
“Wallahi ni na gaji, Ummi sai gobe in shirya”.
Ƙwaffa Ummi tai tare da cewa.
“Yoh kadama ki, haɗa ni dai kin san ba haɗa miki zanyi ba”.
Murmushi ta ɗan yi tare da juyawa ta kalli Hajja Nana da innayi dake zaune gefe, bisa alamu dai yau ƴan mutuncinne domin ba faɗa sai hira suke ƙus-ƙus suna dariya, bisa alamu tsohuwar ƙawancen ya dawo da zafinsa.
“Hajja Nana ke kam ai kina nan ko?”.
Hararanta tayi tare da cewa.
“Eh ina nan zama daram inma biyanki Yayan naki yayi ki kora masa ni”.
Gyara zamanta tayi tare da cewa.
“Yoh ai shi ba sai ya biya wani ya kora masa keba, ko mgn ma bazaiyi da body language ɗinsa zai miki fata-fata, dan kin dai san yayana ba kanwar lasa bane”.
Da sauri Hajja Nana tace.
“Eh wlh tabbas kuwa na sani kam, farin sanima kuwa, amman duk iyayinsa dai ya fitomin da jikata in ganta muyi sallama kafin mu tafi”.
Ta ƙare mgnar tana kallon Innayi da murmushi a fuskarta, itama innayi murmushin tayi tare da cewa.
“Eh bari muga dai me safiyar gobe zata haifar”.
Sai kuma suka ɗan yi dariya suka miƙe, suka nufi falo.

Ummi kuwa ɗakinsu Aunty Rukayya ta nufa.

Anan wurinsu Modibbo kuwa.
Wani irin sassayyan numfashi mai cike da salama aminci gami da nitsuwa Modibbo ke sauƙewa cikin ni'imtaccen baccin da yakeyi wanda bai taɓa yin irinsa ba a tsawon rayuwarsa.
Ita kuwa Khausar baccin takeyi amman har lau yatsunta na shafa sajenshi da take masifar so, a hankali hankali take shafawa, tana maijin tsantsin sajen da sulɓin yana maita daɗin shafawa.
Sai kuma ta ɗan tura kan yatsun nata, cikin ɗan kwarmin ƙeyarsa tanayin abin ne duk a cikin baccin.
Shi kuwa Modibbo can cikin baccin yake juyowa wasu irin abubuwa masu wuyar jumrewa, suna fita daga kan ƴan yatsunta, suna ratsa ƙeyarsa da sajensa yana shiga cikin jiki da zuciyarsa, a hankali farajin wani irin fitinennen yanayi na game ruhinsa, wani irin fitinennen numfashin mai cike da zallar fileeng ya fesar a lokacin da ya gama farkawa daga dogon baccin da sukayi.
A hankali ya mirgina kanshi tsakiyar ƙirjinta, sai kuma ya ɗan ɗago kanshi ya kalli fuskarta, baccin takeyi bil haƙki da gsky, yayinda ta longwaɓar da kai bisa kafaɗarta, kana ta ɗan tura baki cikin yanayin shogwaɓar da tasashi jin wani irin harbar jijiyoyin jikinshi, idonshi ya sauƙe kan busheshun hawayenta dake kwance bisa fuskarta.
Da sauri ya rumtse idanunsa jin yadda A ɗin shi yayi wani irin zalamemmem mika tare da tsuma.
da sauri ya ɗan yunƙura ya zauna, tare dasa hannunsa duka biyu ya dafe kanshi.
Lokacin ɗaya ya farajin jikinshi na tsuma ta ciki.

Mutsu-mutsun tashin sane ya tada Khausar ɗin, a hankali ta buɗe idanunta da suka ƙara zama kalar bacci, sai kuma ta lumshesu ganin idanun Modibbo cikin nata.
Hannunta na dama wanda ta tallabe kanshi dashi, ta ɗan rumtse sai kuma ɗan buɗeshi a hankali tare da miƙar dashi, sabida tsamin da yayi mata, har takeji kamar ba'a jikinta yakeba.
Cikin fesar da sassayan numfashi, ya ɗan sa hannunshi ya kamo hannun nata, sai kuma ya ɗan matse yana mai tsareta da rikitattun idanunsa da suka fara ci da wutar sha'awa, murya can ƙasa bisa lips enshi yace.
“So sorry ciwo hannu yakeyi?”.
Cikin kwaɓe fuska ta tura baki tare da gyaɗa mishi kai, dan sosai hannun ya daskare mata.
A hankali taja wani dogon numfashi tare da yarfa ɗaya hannunta tana mai furta.
“Ashhhhh zafehhh”.
Taja a hankali jin yadda yaja hannun nata.
Ya Salam gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki karkarwa a fili sabida yadda sautin da ta saki ya hargiza mishi nitsuwa.
Wani irin mayataccen kallon yake bin lips inta dashi.
Sai kuma ya ɗan fara mammatse hannun tare da naɗeshi kana ya miƙar dashi.
Ido ta zubawa hannunsa ganen yadda gaba ɗaya yake rawa.
Kusan a tare suka kallo woyoyisu dake bisa stoll ɗin dake gefensu dan ɗan karar da wayarta tayi alamun shigowar saƙo.
Da sauri ya zaro idanunsa da suka fara ƙanƙancewa.
Ganin time ɗin 10:00 dai na dare.
“Yah salam”. Ya fadi a hankali tare da miƙewa tsaye.
Sai kuma ya ɗan juyo ya kalleta tare da cewa.
“Ya akayi mukayi bacci mai tsawo haka, ƙarfe goma fa”.
Cikin miƙe hannun ta ɗan kalli shi sai kuma ta maida dubanta kan waya.
Shi kuwa Modibbo cikin mamaki yace.
“Baccin awa huɗufa mukayi”.
Sai kuma ya ɗan kalleta tare da cewa.
“Innalillahi bamuyi sallan magarib da Ishah bafa,”.
Ya ƙare mgnar yana yin wani irin fitinennen miƙar da yasa gabban jikinshi bada sautin gat-gat-gatt, tare da ƙara rura wutar fitinar dake dirominshi babu ƙaƙƙautawa.
Wani irin fitinennen harbawa tare da miƙawa A ɗinshi tayi wanda har saida ya daga gaban jallabiyar jikinsa.

Ita kuwa Khausar jin abinda ya faɗane, ya tuni mata basuyi salla ba yasa ta ɗago kanta da niyar miƙewa, sai kuma tayi saurin rumtse idanunta da masifar ƙarfi.
Lokacin da tayi arba da cikekkiyar kafiyarsa dake tsaye tamkar zata hudu Jallabiyar, kar-kar haka jikinta ya dauki rawa.
Shi kuwa Modibbo wani irin numfashi ya fesar tare da sunkuyowa ya kalleta, sai kuma yayi maza ya kalli jikinshi ganin yadda ta rumtse idanunta ga jikinta da ke tsuma.
Ganin yadda yake miƙene, yasashi saurin matse cinyoyinsa da son ɓoye yanayin da yake ciki.
Kana murya a daburce yace.
“Tashi muyi salla, Kinga yanzuma lokaci ya ƙure mana”.
Jin hakane yasa tayi saurin miƙewa tare da nufar ƙofar falon, tun ma kafin ya rufe bakinsa, cikkn sassarfa take tafiya da alamun rawar jiki da tsoro.

Da ido yabi ƙugunta da ke juyawa tamkar zautacce haka ya fara jujjuya kanshi.
Tare da juyawa ya nufi bedroom ɗinsa.

Ita kuwa Khausar tana shiga ɗakinta, cikin rawan jiki ta zare kayan jikinta, tare da shigewa Bathroom.
Ruwan ɗumi ta haɗa tare da shige ciki, tana mai ɗan jan tsaki dan yau tun safe da tayi wanka bata kumaba, shiyasa gaba ɗaya taji, jikin a ɗaure.
Numfashin mai sanyi ta shaƙa tare da lumshe idanunta dan daddaɗan ƙamshi turarukan wanka da suka ratsa mata jiki da zuciya.
Sai kuma ta ɗan buɗesu, sabida surar jikin Modibbo daya wulgawa ganinta, a hankali tace.
“Yah ilahi me hakan kenan”.
Sai kuma tayi saurin maida idonta ta lumshe tuno yadda ya ruggumeta, ranar da akayi bikin gabatardashi, a hankali ta fesar da numfashin lokacin da ta fara tuno yadda ya yanke mata farce, da kuma yadda ya rinƙa yi mata da ƙafarshi.
Baki ta ɗan tura a hankali tace.
“Ɗan neman mgn, haka kawai ranar ya hanani bacci, da yanayi da banma san na menene ba, gashi yauma duk ya dabaibaye min jiki da idanu mutum kamar mai mayen ƙarfe a jikinsa”.
Sai kuma ta ɗanyi shiru tuno yadda tsulɓin sajensa yake da ɗadin taɓawa.
Kusa tsawo 7 minutes tayi tana jin ɗumin ruwa da ƙamshin na ratsata, kana daga bisani tayi wonka, tare dayin burosh tare da al'wala.

Tana fitowa ta ɗan tsane jikinta da towel din dake jikinta, kana ta matso gaban dressing mirror, kuccalar sirri kaɗai ta lakata tare da mulke jikinta baƙi ɗaya dashi, domin Allah ya sani ƙamshisa nayi mata daɗin na fitar hankali.

Da sauri-sauri ta zaro wata doguwar riga After dress fari ƙal mai ɗan ratsin yellow.
Ta zura a jikinta tare da jan, zip ɗinshi, rolling kanta tayi da ɗan kwalinshi, tare da ƙara fesa jikinta da wani turare mai ni'imtaccen ƙamshi kana ta shimfiɗa Sallah.
Magrib ta farayi, tare da yin azkar, tana idarwa, ta kumayi Isha, a hankali ta ɗan miƙe tare dayi shafa'i da wutri.

Cikin sanyi ta zaro wata rigar bacci yellow mai ratsin fari fari da akayishi da zanen heart. Rigar mai sulɓice, wace tsawonta iya guiwace.

Pant ta saka red color, sai kuma ta zira rigar bacci.
Wacce daga samanta duk net ne, kana wuyanta mai fadine, daga gaban rigan kuma igiyoyine a sarƙafe haka yasa ƙirjinta ke a fili.
Sai ƙasa kuma dai-dai ƙugun shima net ne mai manyan buluka dan har cibiyarta zaka iya gani, dudu tsawonta da kaɗan ya rufe cinyoyinta.
Chapter 87 · 0% Book details