← Book details Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 150

Sashe 86

Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*

Labarinfa yanzu ya gama jiƙa.
Yayi zaƙi shane kawai naku masu karatu. Idan har kin san baki biyaba to wlh ki biya ki karanta cikin aminci.
1k ne da kacal sis 0661110170 GTBank AISHA ALIYU GARKUWA wlh ki biya ki karanta wannan littafin yafi miki salama dan samun shi one by one.

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2... Page 25*

Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Tallah !! Tallah !!

Shahararriyar Marubuciyar nan Ikilima Adam (kyauta daga Allah) wacce ta nishadantar daku a littafin ta mai suna *Kanwata* *kaikajawa kanka , *Rai daya janzaki*.

yau na sake dawowa domin Domin tallata muku Littafaina mai Suna *(RUDANI )* Da kuma *Makauniyar Shari'a* littafine mai kunshe da Butulci , cin amana ,zagon Kasa , soyayya irin ta gani kasheni , aminci da saura n su basai n'a cika Ku da surutu ba Hausawa sukace Gani yakori ji.

Karku Manta *Makauniyar Shari'a* sabon littafi ne mai bibiyar Ma'anar sunan sa.
Ya zarce duk littafai na , na baya.

RUDANI littafine mai cike da Rudani da ban Al'ajabi , duk wacce kika fi buƙata zaki biya kudin sa Naira ɗari biyar kacal.

Farashin kowannen su Naira Dari biyar ne 500 kacal
Domin Karin bayani Ku tuntubeni a lambata kamar haka (09069080725 ko Kuma + 22953726162 ) wacce Bata shirya Siya ba kada mu batawa juna lokaci.
Domin aikawa da kudi kai tsaye . 3115484026 ikilima Adam first bank
Turo shaidar biya akan wannan 09069080725 sai najiku.

*LITTAFIN Sakayya dai na kuɗi ne yar uwa ki biya ki karanta cikin aminci da salama ba haƙƙin kowa a kanki 1k ne kacal kudin littafin 0661110170 Gtbank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan number 09097853276 in tura Miki littafin Sakayya ki karanta abinki one by one*

Cikin gigitaccen yanayi, yake ƙara cusa kanshi tsankanin caɓɓullenta, tare da rumtse idanunsu da masifan karfi, tare da saki wani raunataccen kuka mai cike da rauni, mai ratsa zuciya da jiki duk wanda yaji. Yayinda gaba ɗaya jikinshi ya saki wani irin karkarwa dake nuni da tsananin ƙuncin da zuciyarsa keci.

Wasu irin tagwayen numfarfashi Khausar ta rinƙa sakewa a jere a jere, tamkar zasu fito da zuciyarta waje, wani irin tsuma naman jikinta keyi, tamkar wacce ke cikin dusar ƙanƙara.
Wasu irin hawaye masu ɗumi ke kwaranyo mata babu ƙaƙkautawa.
Cikin sanyi ta gyara zamanta tare da ɗan kishinɗar da ta bawa Modibbo damar sakewa a jikinta baƙi ɗaya yayi lib.
Sai kuma yasa hannunshi ɗaya ya zagaye ƙugunta, yayinda ɗaya hannun kuma ya saƙalo wuyanta, wanda hakanne ya tilasta mata sa hannunta ɗaya bisa wuyanshi, ɗaya hannun kuma ta ɗaura bisa ƙanshi tana ɗan shafawa a hankali tare dayin ƙasa da hannun a hankali ta rumtse idanunta tana mai jin yadda sautin kukanshi ke ratsa jiki da zuciyarta kana yakeyi mata amsakuwa cikin kunnuwanta wani irin tausayinshi takeji yana huda dukkan wani sashi na jikinta yana ratsa zuciyarta.

Shi kuwa Modibbo cikin wani irin fitinennen ƙasala yake sakin sautin sassayan kukan.
Tare da ƙara lafewa a jikinta.
Ji yakeyi duk duniya babu wanda yasan yadda yakeji a ransa da ruhinsa, gani yakeyi dukkan mutanen duniya Basu san ya matsayin abota da shaƙuwarsa da amintakarsa da J ɗinsaba.
Gani yake itace kaɗai abokiyar kukanshi, domin ya sani itama J ya ɗauke ta ta musamman a rayuwarsa, wanda hakan yasa itama take nuna Kekkyawan aminci tsakaninta da J ɗinsa.
Haka nan ya tsinci kanshi da jin sauƙin da sassauci suyar da zuciyarsa keyi tunda ya lafe a jikinta.
Wani irin rauni, kasala, sanyi, mutuwar jiki, haɗida juyewar lamarine ya fara ratsashi.
A duk lokacin da yaji ɗumun numfashin ta bisa goshinsa, a hankali ya kara lafewa a jikinta.
Tare da ɗan juyo kanshi ya zamana ya kontar da kanshi tsakiyar ƙirjin nata.
A hankali ya buɗe idanunsa da sunkayi jazir.
Ita kuwa Khausar a hankali take ɗan bubbuga ƙafarɗashi da hannun hagunta, yayinda dama kuma take shafa, kanshi a hankali har zuwa ƙeyarshi, wani irin maraitaccen numfashin mai haɗe da ajiyar zuciya ya sauƙe da karfi lokacin da yaji ta dire kan yatsunta uku a tsakiyar kormin ƙeyarshi tanayi mishi wani irin abu da yafi kama da susa mai haɗe da tausa.
Yam-yam haka yaji tsikar jikinsa na miƙewa.
A hankali ya kuma buɗe idanunsa.
jin ruwan hawayenta dake ɗiga kan goshinsa.

Ita kuwa Khausar cikin tsanananin tausayinshi da jin rauni mai yawa.
Domin tasan a duniya ko Ummi bazata kai Modibbo ƙuncin zaciya akan rashin M Jameel domin, ita tana da Asma'u da Bashir zata kallesu ta danji sanyi.
Moddibo kuwa tasan bayi da kowa a duniya, domin ta sani tunda take dasu bata taɓa ganin Modibbo da wani abokiba fashe M Jameel ba, ta sani kuma bashi da madadin shi, itama ga yadda takeji a rai da zuciyarta inaga shi kuma da M Jameel ya kasance mishi abokin tagwaicinsa, amininsa, ɗan uwansa, abokin shawararsa, abokin hirarsa.
Sai kuma ta ɗan sunkuyo kanshi jin ya ɗan zaro hannunshi dake maƙale da ƙungunta, ya kifeshi kan Caɓɓullen ta na hannun dama, wanda nan yake fuskanta.

Cikin kuka da sanyi murya can ƙasan maƙoshi tace.
“A cikin alƙawuran da nayiwa Yah Jameel, harda hana hawayenka kwaranya, cemin yayi dukkan abinda naga ya saka hawaye, abune mai tsananin ciwo da ƙuna a zuciya.
Ya roƙeni da girman zatin Allah kan cewa in zame maka madadinshi.
Yace dani dan Allah kada in bari hawayen A.J dinsa su zuba.”
Wani irin sabon kuka ne ya subcewa Modibbo domin yana iya jiyo maganar tata can ƙasa sabida yadda kuka ke son danne mgnar.
Cikin sanyi ya ɗan ɗago kanshi da jajayen idanunsa dake kwaranyar da hawaye yace.
“Nima cemin yayi kada in bari ki zubda hawaye. Cemin yayi ke marainiya ce, injikan maraicinki. Kuma in maida so da shaƙuwarmu gareki, cewa yayi yana da yaƙinin zaki meye min gurbinshi a wurina.
Sai kuma ya ɗan kara jawo wuyanta tare da juyawa rigingine, goshinsu ya haɗe wuri ɗaya, cikin Shesh-sheƙan kuka yace.
“Shin da gaske zaki iya zame min madadin J ɗina”.
Ina zuwa yanzu gaba ɗaya ta gaza mgnar sai kai take gyaɗa mishi da sauri-sauri tare da sa hannunta bisa sajenshi ta fara shafawa a hankali.
Shi kuwa Modibbo wasu irin tagwayen numfarfashi masu haɗe da ajiyan zuciya ya fara sauƙewa, tamkar mai shiɗewa.
Sai kuma ya juya a kife bisa kanta, tare da jan dogon numfashi ya shaƙi ƙamshin Kulaccar sirri dake jikinta.
Wani irin fitinennen kasalane yayi mishi rubdugun da yakeji, ko kwayar idanunsu bazai iya buɗewaba.
A hankali ya kife tafukan hannunsa na dama a kan Caɓɓullen dama na hagu a kan na hagu.

Cikin wani irin yanayin da shi kanshi bazai tantanceba, yaji ya fara haɗe yatsunsa a hankali yana mai runtsesu da matsa caɓbullan.
Yah Salam wani irin fitinennen abune yaji yayi mishi tsirrrrr tun daga tsakiyar kanshi har zuwa kan babbar yatsarsa ta ƙafar dama.

Ita kuwa Khausar wani irin gigitaccen abune taji tsarga tsakiyar kwanyarta, wanda yasa ta saki wani irin mataccen sautin da yasa Modibbon jin M ɗinsa yin wani irin masifeffen motsi da tunda yake a tsawon rayuwarsa bai taɓajin yayi irin wannan zalamar ba.

Kusa a take jikinsu ya ɗauki karkarwar data sashi komawa lib a jikinta.
Domin ji yake kamar abun zai ɗagashi sama ne.
Rumtse idanunsu sukayi a tare, sai kuma suka saki numfashin a tare, wani irin fitinennen bacci ne wanda yawan kukane ya jaza musu ya diro musu lokaci guda.
Chapter 86 · 0% Book details