Sashe 111
Sakayyah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahaka dai rayuwa ya cigaba da tafiya baki ɗaya yanayin Khausar ya fara canzawa sosai Moddibo ke mamakinta yawan rawan kanta da rakaɗinta ya ragu yana mamakin ashe dama haka Aure ke nutsar da mace.
Yau kimanin satinta biyar da tarewarta a Side ɗin Moddibo
Kuma sai wannan ranan Hajiya Bunayya da Hajiya Lami suka samu tafiya Niger.
Yau suna cikin ƙasar Niger yankin Damagram suna isa Damagram bisa jagoranci wani daga cikin Mutimin Ƙasar wanda wacce tayi musu hanya zuwa wurin bokan ta haɗa su dashi yayi musu Jagoranci.
Akan mashin ya ɗauke su 3in1 sunyi tafi ta kimanin tsawon Klmt 200 sun wuce ramuka da kwazazzabu da Sahara kafin suka isa gidansa dake can cikin Sahara wajen shiru ba kowa sai wannan gidan shi kaɗai wanda yafi kama da shuri suna isa daf wajen bukka ya fito cikin rawan jiki da mamaki suka shiga ga mamaki su sai suka ga sun fito akan ruwa.
Suna shiga Boka ɗan Gillaw ya kece da wata irin dariya mai kama da haushin kare cikin wata Gaggausan murya mara daɗin amo da sauti yace.
“Hajiya Bunayya daga Ƙasar Nigeria Jahar Taraba yankin Gembila kinzo ne akan ƴar kishiyarki wacce ta kasance agola agidan mijinki kina so akashe Aurenta da Sarki Aliyu Youseep Mohammed Mouley ki kwantar da hankalin ki idan har kinbi dokokin mu da sharaɗan mu da ƙaidarmu burinki zai cika mu mutum baya zuwa wajen mu burinsa bai cika ba sai dai in bebi ƙai'ida ba”.
Cikin rawan jiki tsoro gami da farin ciki Hajiya Bunayya ta gyara zamanta tare da cewa.
“Zanbi Boka Ɗan Gillau in Sha Allah”
Cikin wata razananniyar murya Mai furgitarwa ya ɗaga mata hannun kana yace.
“Kar ki sake kiran sunan Allah anan in ba so kike aikinki yaƙi samuwa ba idan Allah kike son kibi ai banan zaki zo ba sai kije ki samu Malaman Sunnah malaman Addini kana ki tsarkake zuciyarki ki cire hassada, munafurci, Zamaba cikin aminci, Manaƙisa da shiga rayuwar mutanen da babu ruwansu dake”.
Wani yawu mai ɗaci ta haɗiye still jikinta na kyarna ta gyaɗa masa kai tare da faɗin.
“Tuba nake Ɗan Gillau nayi shiru bazan sake ba”.
Hannunsa ya ɗaga sama kana ya fara wasu irin maganganu da tsatsuba irin na matsafa sai ga wani ƙurtu jajawur ya fito wani ƙullin magani ya cire acikin shima yana naɗe cikin jan ƙalle atake idanunsa sukayi wani irin Ja cikin wata murya mai cike da tabbatarwa yace.
“Ya rantse da Shu'umi uban shu'umai shugaban su wanda babu Sheɗan abin dogoron su kina amfani dashi yanda gaya miji matsala ta ƙare buƙatar ki zata biya”.
Cikin rawan jiki ta amsa tare da cewa.
“Toh Boka baka faɗa min kuɗin ba”.
Kai ya girgiza tare da kallonta da Jajayen Idanunsa masu furgitarwa da ban tsoro yace.
“Idan kuɗi ne nasan zaki iya baki da matsala dashi amma ƙaidan aikina sai buƙata ta biya za'a biya dole sai kinje kinyi amfani da maganin idan buƙata ta biya kizo ki biya idan kuma baki zo kin biya ba mu da kanmu zamu je mu nemi hakkinmu akan ki idan kuma baki biya ba muyi maganinki”.
Kai ta gyaɗa tana kallon Hajiya Lami dake murmushin samun nasara tace.
“Baka da matsala damu Boka Ɗan Gillau zaka same mu masu cika alkawarin”.
Ƙullin magani yasa mata atsakiyar tafin hannunta na hagu yace.
“Ki kwance,da yatsun biyu na hannun hagu ki gani”.
Jiki na rawa ta gyaɗa kai tare da sun cewa kamar yanda ya faɗa garin magani ta gani da wasu ƴan ƙwallo guda uku kamar na aduwa kallonsa tayi tana jiran karin bayani.
Dariya ta kece dashi wanda yasa bukkan girgiza kana yace.
“Kinga wannan?”.
Kai ta gyaɗa tare da faɗin.
“Na gani Boka Ɗan Gillau ko me kake so in dai burina zai cika zanyi ko kwanciya kakesonyi dani”
Murtuƙe fuska yayi kana ya mata wani kallo tare da cewa.
“Ni bance ki kwanta dani ba,Ina zanyi Jima'i da bil'adama inji daɗi Ni da nake jima'i da Aljanu ko jakuna bani da lokacin yin Jima'i da bil'adama dan haka kije kisa wannan abin cikin bayanki yayi kwana uku”.
Saurin kallon abin tayi sai kuma ta maida kallonta kansa jin ya cigaba da cewa.
Idan yayi kwana uku sai ki cire ki shanyasa ya bushe sai ki haɗa da garin maganin ki ɗibi ƙasar tsakiyar gidanku ki haɗa ki watsar iska ya ɗiba, duk inda take a duniyar nan sihiri zaije ya sameta kuma ya kamata. yanda kika san kashi nada baƙin jini awajen ko wani ɗan Adam toh haka za tayi baƙin jini a idon mijinta da dangin mijinta ke dama duk wani makusancinta aduniya hatta uwar data haifeta sai tayi baƙin jini a idanunta yanzu ke kanki idan ki kaga kashin ki kina sha'awar ki sake kallonsa?”.
Cikin matsanancin farin ciki da jin daɗi ta girgiza masa kai kai ya gyaɗa ya cigaba da faɗin.
“Toh yanda kashi keda baƙin jini kowa ke ƙyamansa ba wanda ke son ganinsa atsakiyar mutane haka zata kasance tamkar mujiya, babu wanda zaiso kasancewa da ita har yawu sai an fara zubarwa akanta yanda kika san duk wani baƙin jini na kashi to haka zata kasance.
Sai tafi mujiya bakin jini ai mujiya ana zama da ita kashi fa ana iya zama dashi?”?
Dariya ta ƙyalƙyale dashi har wani irin tsuma jikinta keyi na farin ciki kallonsa tayi tace.
“Boka an gama kuma in nayi na ƴar yayi zan dawo ayi min na uwar ma”.
Shima dariya ya ƙyalƙyale dashi wanda yafi kama da kukan alade kana yace.
“In kin gama kudin da zaki biya kuɗi dubu dari uku da hamsin da uku da ɗari uku da Naira uku da karnuka uku alade uku jakuna mata wanda zanji dadin kwanciya dasu zaki biya mu”.
Kai ta gyaɗa tare da cewa.
“Boka wannan magana tazo da sauƙi”.
Kai ya jinjina tare da maida Jajayen idanunsa kan Hajiya Lami yace.
“Kee kuma kinzo batun ƴar kice?”.
Kai ta gyaɗa tare da faɗin.
“Eh Boka Ɗan Ilu Ina nenan temakon ka daka temaki ƴata”.
Wani ƙullin magani ya acikin baƙin ƙyalle ya miƙa mata kana yace
“Gashi ki jiƙa ki bata tasha idan har ta warke ku biya idan bata warke ba ku bari magana ta ƙare basai kun biya ba”.
Muryanta na ɗan rawa ta risinar da kai tare da cewa.
“Boka abinfa na zuba sosai”.
Kansa ya jinjina kana yace.
“Kada ki damu kije kiyi yanda na faɗa idan tasha ta samu sauƙi abiya idan bata samu sauƙi ba kada ku sake zuwa inda nake da buƙatar ku”.
Kai ta gyaɗa tare da faɗin.
“Nagode da muna ta jiran wanda yayi mata aikin ai”.
Wani wawan dariya yayi tare da cewa.
“Ai wannan shima yana fama da kanshi ko kun gashi bazaku ganeshiba ya fara girbar abinda ya shuka ne”.
Cikin mamaki suka zuba masa ido suna nazartar kalaman sa.
Cikin sauƙe ajiyar zuciya Hajiya Bunayya tace.
“Yanzu Boka batun auren ƴata Asiya ɗin nan yanzu saura wata ɗaya da mako uku ina so idan aka raba Auren Khausar da Moddibo mai zai hana ya Auri Asiya tunda ita Amina tuntuni anyi Aurenta da wannan Jarabebben Yaron”.
Wata mahaukaciyar dariya ya kece dashi wanda yasa suka shiga nutsuwarsu kana yana nuna ta da yatsa ya cigaba da dariya kusan minti biyu kafin yace.
“Ai Amina kam ba maganarta kwatakwata kibar batun maganarta ki daina kira min sunanta anan saboda waɗan da suke tare da ita Aminaina ne babu yanda zanyi in shiga tsakaninta dasu shin baki ga gidana kamar curuba toh ai muhallin waɗanda ke tare da Aminane”.
Hajiya Bunayya kuwa cikin rashin fahimtar abinda yake faɗa tace.
“Yanzu ba za'a samu idan Moddibo ya saki Khausar ya Auri Asiya”.
Fuska ya ɗaure tamkar na tsohuwar biri kana ya buga mata tsawa tare da cewa.
“Asiya wannan miji shine ya dace da ita ke dai kawai tunda ga abinda kike so kije kiyi Moddibo zai sake ta magana ta ƙare”.
Kai ta jinjina tare da cewa.
“Nagode yaushe zan dawo?”.
Idanunsa ya ɗaga sama kana yace.
“Duk randa buƙatarku ta biya bukatar ku yana biya washe gari ku shirya kuzo ku biyani idan kun ki koda second ɗaya kamar inuwa haka zan biku Nasan duk motsin ku sannan in tona muku asiri a inda baku zata ba”.
Kai suka gyaɗa har suna haɗa baki wajen cewa.
“Zaka same mu masu cika alkawarin”.
Sai kuma suka miƙe zasu fita cikin tsawa yace.
“Ku fita da baya da baya sannan ku cire kayan ku tsirara zaku fita daga ciki ba'a fita da sutura anan dan kayanku shine mahadin bibiyarku”.
Jiki na rawa suka cire kayansu kana suka fita tuɓutur-tuɓutur.
Suna fita Mutumin daya rakasu ya miƙa musu kaya kasancewar yasan ƙai'idar wajen karɓa sukayi suka sa kaya ya goya su amashin kamar yanda suka zo aranan suka koma cikin Damagram suka samu masauki suka kwana washe gari suka kama hanyar dawowa Nigeria ƙarfe uku dai-dai Jirginsu ya sauka cikin Abuja, A Abuja suka kwana karfe tara Jirginsu ya tashi daga Abuja zuwa Adamawa daga nan suka hau mota zuwa Taraba.