Sashe 94
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
"No mum please kiyi haƙuri ku zauna Anan ɗin, idan ma kina ganin akwai damuwa Ni zan kira mijin Aunty Aseey in nemi Alfarma ya barta ta tawo saboda shima yau kwana uku kenan da yatafi Dubai, zansa ayi mata booking ɗin Flight gobe da safe in'sha Allah.
Ita kanta Mummyn cikin ƙunci take jinta gashi ta rasa meke damunta, zuciyarta sai bugawa takeyi da karfi, ga fargaba da zullumi kuma Batasan dalili ba.
Ɗaukar Nawaz Aayaan yayi ya shiga ɗaki da ita, a saman gadonshi ya ɗora ta "yanzu dear dama duk yadda nake dake a matsayin makaryaci kike kallona"
Cikin Muryar kuka tace "A'a wallahi ina yarda da duk Abinda ya fito daga bakinka"
"Banga alama ba, tunda babu irin alƙawarin da banyi miki ba akan cewa zan dawo gareki ba, amma kinki yarda, nace miki bazan taɓa mutuwa na barki ba sannan kuma bazan yarda kema ki mutu ki barni ba"
Kama hannunshi tayi tace "na yarda da kai, Allah ya tsareka ya dawo dakai lafiya cikin amincin shi, kada ka manta cewa kabar matarka da danka achan wata uwa duniya, so Please take good care of yourself, *I LOVE YOU, AND I PROMISE TO LOVE YOU TILL MY LAST BREATH* "
Sosai Aayaann yaji daɗin kalamanta, besan sanda ya rungumeta ba kamar zai maida ita ciki.
Komawa tayi ta kwanta don bazata iya rakashi ba.
Mummy dake tsaye a falour tayi mamakin ganin Aayaan ya fito ba tare da Nawaz ba "son ina daughter na take?"
"Ta haƙura, tana chan ta kwanta"
"To Nagode, Allah yayi maka Albarka, kuma ya dawo mana dakai lafiya"
Sumbatar goshinta yayi tare da cewa "Ameen, mum"
Har bakin mota ta rakashi inda duka securities suka shiga sukai gaba, har Saida suka fita daga gidan Sannan Mummy ta koma ciki.
Mamaki takeyi har yaushe Nawaz ta saba da Aayaan haka, Kodayake ba'a shiga tsakanin mata da miji ai.
Kunya sam ta hana Nawaz fitowa gurin mummy, ga kunyar surukunta ga kunyar abinda tayi ɗazu.
Sai wajen bayan magrib mummy ta haɗa abinci ta tafi kaiwa Nawaz ɗin, tasan kunya ce kawai ke ɗawainiya da ita shiyasa ta kasa fitowa, kuma be kamata ta barta batare da ta ci abinci ba saboda ta lura akwai sabon ciki jikinta.
Koda mum ta shiga ɗakin Nawaz ji tayi kamar ta zunduma da gudu, da sauri ta zame ƙasa tare da cewa "barka da dare mum"
"Tashi tashi, kada ki kuma duƙawa, keda ba daɗin jikinki kikejiba, yanzu shiga bathroom ki daurayo bakinki da hannunki kizo kici abinci"
Cikin sanyin jiki Nawaz ta tashi ta shiga bathroom ɗin, sai bayan kamar minti huɗu ta fito, zama tayi a ɗan nesa da mummy ta duƙar da kanta.
"Dawo kusa Dani"
Ƙara matsawa tayi amma ba sosai ba, "daughter pls ki ɗaukeni kamar umminki, pls kada ki riƙa boyemin komai, and pls kada ki kuma hora kanki da yunwa dan Allah!"
"To mummy in'sha Allah, Nagode sosai"
"Nevermind babu godia tsakanin mu, yanzu ki damu kici abinci zan dawo anjima na duba ki"
"To mummy! Abinda Nawaz ta iya cewa kenan ta kuma duƙar da kanta.
°°°°°°°°
*Washegari.......*
Misalin ƙarfe biyar Aseey ta dira a Maiduguri, sosai mummy taji daɗin zuwan ta saboda ko banza Nawaz zata ɗan rage damuwa.
Barin ga Muhsin ma, tunda ta santa da son yara.
Wayarta ta nemo ta kunna tare da jona ta a chargy, Aseey na gefe tana murmushi "hala Aayaan zaki kira"
"No Aunty ai baza'a iya kiranshiba sai dai shi ya kira mu"
"Au na manta Nima da mukayi waya jiya ya faɗa min haka"
Kwanciya Nawaz tayi tare da ɗaukar wayar, gallery ta duba inda ya tura mata photunan shi tun zuwansu Zaria na farko, photon ta zubawa idanu tanajin kamar ta fito dashi yayi mata magana, tanaso taji muryarshi, tanaso ta ganshi, tanaso taji duminshi amma babu hali, numbobinshi taketa dialling amma babu wadda ta shiga.
Message ta shiga tafara tsara mishi sakon karta kwana, ta tura mishi message sunfi goma kuma duk na ya tabbatar ya dawo gareta, kuma ya tuna da alƙawarin su.
Yau kwana biyu kenan da tafiyar Aayaan, ko sau ɗaya be taɓa kiran suba, kuma suma duk kiran da zasuyi baya taba shiga, tun Nawaz na iya ɓoye damuwarta harta kasa ta fito da ita fili.
Mummy da Aunty Aseey ma duk sun shiga damuwa, amma ganin Yadda Nawaz ɗin ta tada hankalinta sai su suka danne tasu damuwar.
Yau ya kama kwana uku da tafiyar Aayaan, misalin ƙarfe huɗu na asuba, zaune Nawaz take saman dadduma tana ta addu'oi, wayarta ce ta fara ringing, da sauri ta miƙe ta ɗauki wayar a saman gado, fargaba da tsoro ne suka kamata ganin sunan dake lilo a gaban wayar.
Tunanin ɗauka takeyi kada taji Abinda zaisa zuciyarta ta buga, tun Kafin ta ɗaga kiran ta fara kuka....
Yauma dai banyi Editing ba🥱
*MATAR RASHEED*✍️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*79*
*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*
Naso naba *Amina Haruna* (meenash cool) wannan shafin amma na fasa domin faɗa zamuyi idan ta gama karantawa😭😭😭😭😭"
*WANNAN SHAFIN NA SADAUKAR DASHI GA DUKA MASOYA SARFRAZ DA MAƘIYAN AAYAAN*
A Hankali ta kanga wayar a kunnenta, sannan cikin kuka tace "Hello daddy"
"Haba sweetheart! Har yanzu dama baki haƙuraba!" Muryar Aayaan tayiwa Nawaz amsakuwwa a cikin kunne
"Saida ta cire wayar a kunnenta ta kuma kallon screen ɗin wayar inda *Daddy Colonel* ke rubuce ɓaro-ɓaro.
"Maman little Aayaan! Pls talk to me" Aayaan ya kuma cewa
"Ba kai bane kaƙi kiranmu, kuma ko mun kiraka bata shiga"
"Don Allah kiyi haƙuri sweetheart, dukanmu waɗanda aka sa cikin list ɗin waɗanda zasuyi aikin datse mana network akayi daga sama, wai ba'a so a san inda muke"
"To yanzu ya akayi ka kira da number dady" Nawaz tace cikin Muryar shagwaɓa
"Zancen da tsawo amma bari na yanke Miki, Ashe duk wannan ɓoye-ɓoyen da nakeyiwa Colonel akan aurenmu kallona yakeyi yasan komai, wai Ashe duk Abinda akayi sai Mummy ta kirashi a waya ta sanar Dani, Kinga faɗan danasha agurinshi kuwa, hmmm yanzuma shi ya bani wayar wai na kira ki naji yadda kike"
"Allah sarki dad, naji daɗi daya nuna kulawa a kaina, to yanzu ya kake? And please kada ka kuma ɗaukar lokaci me tsawo Irin haka baka nememu ba"
"Kema kinsan ai bana lafiya tunda bana tare dake, and in'sha Allah i will try my very best wajen kiranku akai akai."
Daɗi Nawaz taji sosai, "yaya Please ka kirani video inaso na ganka"
"Kamar kin shiga zuciyata, Nima ke nakeso nagani, oya shiga app ɗin yanzu Zan kira"
Yana katse kiran ta shiga Skype da sauri, shigarta keda wuya saiga kiran shi yana shigowa.
Da sauri ta ɗaga tare da kallon cikin wayar sosai, ganin Aayaan tayi kamar ba Shiba, saboda yasa irin hularnan me kama da ciyawa Sannan ya shafe Fuskarshi da wani baƙin abu.
"Yaya ya naganka haka" Nawaz tace kamar zatayi kuka.
"Mun shirya ne saboda nan da awa ɗaya zamu fita, kuma kinga nine commander dole na shirya da wuri"
"Ya zanyi! Zanta yin addu'a har Allah ya taimakeni ya dawo min dakai gida lafiya, to Amma a ina kake naga haske a ko'ina"
"Ina cikin barrack ne, amma sweetheart naga kamar kin rame?, Zamu ɓata fa idan kika wahalar min da kanki keda little Aayaan"
"Ni bana iya cin abinci kuma ko barci bana iyawa, burina kawai in ganka, inji duminka da kamshin ka"
"Oh my gosh, yanzu dear dama bakya barci? Ko abinci bakya ci? Ya kikeso nayi to? So kike zuciyata ta buga?"
"Inaci amma kaɗan, saboda bakina ɗaci "
"Okay to zansa securities su riƙa yi miki order a chicken republic kullum har zuwa In dawo''
"To Nagode, amma mummy ma tana ƙokari sosai akaina, kawai na kasa jure Rashin ganinka ne"
"I'm sorry sweetheart, I promise to be back soon in'sha Allah, Aunty Aseey ta iso Koh"
"Eh tazo, amma saita riƙa cewa wai ciki gareni! Tai ta tsokana ta Tanaso ta hanani fitowa falour, kuma ni kunyar Mummy nakeji"
"Oooh dear rigima! So don tace ciki gareki what's there? Itafa Ɗa gareta karewa"
"No ni banso mummy ta san komai, nifa kunyarta nakeji Allah"
"To Shikenan I'm sorry, a taimaka a budemin Little Aayaan mu gaisa!"
Ƙasa tayi da wayar dai dai cikinta Sannan ta yaye rigar, kiss Aayaan yayi ta cikin wayar tare da cewa "little Aayaan hope zaka jirani harna dawo, And pls a taimaka adena ba mummy wahala! Idan na dawo sai a cigaba saboda kada abin yayi mata yawa" kiss ya ƙara yi Sannan yace "i love You dear"
Ɗago da wayar Nawaz tayi tana murmushi "sai aka ce maka ciki yana jin magana Koh?"
Murmushi shima Aayaan ɗin yayi tare da cewa "hmm yana jina mana, kuma ki bari kigani bazai wahalar dake ba har zuwa in dawo in'sha Allah"
Sun ɗan ƙara hira sosai inda a ciki Aayaan yaketa rokon Nawaz akan ta kwantar da hankalin ta, kuma kada ta damu zai riƙa kiranta duk sanda ya samu time, ta ɓangaren Nawaz sosai ta samu relief akan damuwarta, koda suka gama wayar sai takejinta sakayau, bini bini tayita murmushi.
Dai dai lokacin aka kira sallar asbah, tashi tayi ta tada iƙama dayake dama da alwalarta.
Su kansu su mummy sunata mamakin yadda yau ta saki jikinta har hira suketayi, amma ada muhsin Kawai take kulawa, ko kuma tana ƙudunɗune a ɗaki.
Kamar yadda Aayaan yayi alƙawarin zai riƙa kiranta, sosai yake kira ɗin saboda duk sanda ya samu dama koda ta minti goma ce saiya kira yaji ya take,
Yanzu ma waya sukeyi inda yake ce mata " pls sweetheart kiyi min addu'a, yanzu zamu fita kuma i think wannan ce fitarmu ta ƙarshe don haka nasan Abin zaiyi zafi sosai"
"Kamar ta zunduma ihu haka taji amma sai ta daure tace "to muna gama waya zan tashi nayi Alwala nayi nafila na roka mana Allah akan ya kare mana kai, kuma yasa ka fita a Sa'a, zan faɗawa Mummy ma"
"To Nagode sosai sweetheart, yau dai ammin rowar little Aayaan Koh?"
Murmushi tayi tace "idan ka kuma kira zan haɗa ku"