← Book details Safraz Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 112

Sashe 13

Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read

Binshi SARFRAZ Yayi Kamar jela..... Gani yayi sunata yafiya kuma basu Isa gurinba, cewa Yayi "aboki wai inane gidan?
Cewa Yayi "saimun shanye titinnan tukun.
SARFRAZ ne Ke zancen zuci "haka gurinnan yakeda Nisa Amma mutuminnan yacemin 'can tsallaken?
Baya ya juya beko Kalli mutuminba, mota ya dauko,...
Saida yazo dai dai shi sannan yace shiga muje!
Saida sukayi tafiyar Kusan minti goma sannan yace nanne gidan......
Parking SARFRAZ Yayi, sannan ya duba aljihunshi saura #2000 mikawa Mutumin Yayi "gashi ka amso mana don Allah...

Amsa yayi ya shiga gidan, mintuna Hudu saigashi ya fito rikeda bakar Leda....
motar ya bud'e ya shiga "gashi na amso mata,
Amsa SARFRAZ Yayi ya duba....

babu laipi yanada d'an girma....
motar ya tuka suka koma asibitin....

Mutumin yace to aboki nagode ku gaida gida zan shiga aikina yanzu...

Murmushi SARFRAZ Yayi "ainine da godia domin ni ka taimakawa, and kuma dama anan Kake aiki?

Anan nakeyin attender, kuma time d'in shigata yayi shiyasa...

shiru SARFRAZ Yayi Allah sarki Mutumin babu ruwanshi, sannan yace "to aboki takalmin ka pah?

kada ka damu ka tafi dashi, nizan shiga yanzu....

SARFRAZ yace "to nagode kuma Insha Allah zanzo gurinka watarana, amma ya sunanka?

sunana fawaz!

Allah sarki to nagode, tafiya Mutumin Yayi sannan shima SARFRAZ ya nufi d'akin da nawaz take aciki.....

a takure ya ganta, mi'ka mata ledar yayi "gashi kisa mu tafi domin likita ya sallamesu tun tuni....

hijab d'in ta saka sannan ta Mike nanma kafarta babu takalmi,
Cewa tayi "kana nufin Haka zan fita babu takalmi 🤨?

Cewa Yayi "Ayyah sorry, jikinshi na rawa ya cire na kafarshi "gashi to kisa wannan.....

kallon takalmin tayi sannan tasa, "muje to, Don kasan dai bansan hanyaba....

Cewa Yayi ''to, sannan ya fita babu takalmin a kafarshi, Amma ko a jikinshi....

seat d'in gaba ya bud'e mata, saida ta shiga sannan ya zagaya ya shiga drivers seat....

Kallonta yayi yaga tana murmushi,
Basarwa yayi sannan Yayi igniting motar ya dauki hanyar gida......

shidai bece mata komai ba duk da kasan cewar yanaso yayi mata magana....

saida sukazo wucewa Ta gurin Mai suya awara,... Kalonshi tayi ''yaya SARFRAZ zanyi awara.....

jiyayi zuciyar shi ta bada dammmm domin yasan babu ko 'kwandala a aljihunshi.....

"zuciyarshice tace itada batada lafiya ko ya akayi har ta hango mai awara Oho....

dakewa Yayi "to bari nayi parking na siyo miki....

guri ya samu Yayi parking sannan ya bud'e ya fita, Karasawa kusa da mai awaran yayi "Assalamu alaykum, malam dan Allah akwai soyayyiya?

"Eh akwai, tanawa za'a sa maka?

Cewa Yayi samin ta dubu d'aya......
Zubawa Mutumin Yayi yasa yajin a gefe Dayake awaran irin wadda ake soyawa da kwai ce....

Yana mikawa SARFRAZ suka had'a ido, fasa bashi Yayi had'i da cewa "d'an gidan Alhaji!!
Bud'e awarar yayi ya Kara wata yasa Aleda sannan ya mikawa SAFRAZ...

gashi Alhaji 'karami kuma Don Allah ka bar kudin,,, sannan kacewa Alhaji ina gaisheshi don Allah....

Wani sanyi SARFRAZ Yaji a ranshi domin yasan bashida ko kobo....

Cewa Yayi to nagode sosai nima, kuma Insha Allah zan fad'a mishi.....

cikin motar ya koma ya mi'ka mata katuwar ledar, "gashi "

Cewa tayi "kanada hankali kuwa SARFRAZ?
Nace zanci awara shine zakaje ka kwaso min duka awarar gurin?

nifa ko ta naira dari tayimin yawa wallahi!

murmushi yayi "to gatanan dai saikiyi taci ni bansan me zanyi da itaba domin banma iya ciba.....

kumbura fuska tayi, tana kallon shi......

cewa Yayi "Lapia? Shikuma kallon na meye?
Ko kina cikine?

kallonshi tayi "me Kace? Kana nufin Kai zanso?

gira ya d'aga mata "kwarai kuwa, domin kinga yaro kyakyawa son Kowa kin Wanda ya rasa.....

Tun Randa na fara ganinki nasan kin kwaremin.....

kai wai SARFRAZ kanada hankali kuwa?
Kanne mata ido yayi "hankali original ma domin ni namijine Ke kuwa Mace,

Cewa Yayi hardai bakya sona to ki Kalli cikin idona na minti biyar kacal zan yarda Allah.....

Ancemaka bazan iya bane ko kuma kana tunanin inajin tsoron Kane......

d'aga idon tayi ta Kalli cikin nashi idon.....
Shima cikin nata idon yake kallo....
take ya Fara tura mata sa'kon kauna da tsantsar soyayyar ta dake Dawainiya dashi....

Ji tayi bazata juri Kallonshi ba domin har idonta ya cika da kwalla, sauke kanta 'kasa tayi.....

Murmushi yayi domin burinshi ya cika kuma ya samu abin tsokanarta .....

"meya faru kika sauke idonki, ko minti biyufa bamuyiba...... Dama nasan kina ciki, kuma gashi na karanci hakan a cikin idonki.....

kanta na kasa tace "babu waninan nikawai bazan iya ci gaba da kallon wannan fitsararren idon naka bane domin cike yake fal da rashin kunya......

gira ya daga "haba? Aini bansan idona baida kunyaba saida kika fad'a.....
kumani babu abinda na gani a cikin idonki sai tsantsar so da kauna....

"nifa malam nagaji da shirmen nan naka na yarinta, kawai ni ka kaini gida......

lebenshi ya ciza, inba tsoroba ki kalleni ki maimaita abinda kika fad'a?

Baza'a kalle ka dinba.......
Daria ya kyalkyale da ita "Allah sarki masoyiyata, ai tun danayi miki tambayar nan a aji kuma naga kinbani Amsa dai dai kuma babu jin kunya ko haushi nasan cewa kin kamu 😉

nifa koda kikaga Ina binki gida, ina zuwane kiganni saboda kada ki kasa barci domin dana Kalli idonki nakeganin tsantsar kaunar da kikemin.....

Muryarta Kamar zatayi kuka tace, wallahi karyane ni babu wani sonka danake.....

Hmmm to idan bakya sona meyasa dana baki wayata ranar farko kika Amsa...
kuma nace in zama yayanki kika yarda kuma nabaki parcel kika Amsa?
Sannan kuma duk rashin kunyar dana keyimiki a aji bakya damuwa...

ki Godewa Allah dayasama Nasani da wuri kafin inyi budurwa, kinga kawai saimu rufawa juna asiri sabodama likita yace irin ciwonmu d'aya 'strong sexual desire'
Kinga in kashe kanmu ma zamuyi a d'aki babu Wanda Zaiji.....

kuka ta fashe dashi "😭😭😭😭😭😭😭 wallahi ka budemin kofar nan na tafi gidanmu...

dama tunba yauba naga take takenka iri d'aya dana y'an duniya, wallahi ka budemin koparnan kafin inyi maka ihu......

wani shu'umin murmushi yayi mata "Ayyah aikin makara domin Daganan hotel zamu wuce.......

Batasan sanda tace "aini period nakeyi kumani ba yar iska bace.....

murmushi yayi mata "ainafiki Sani, kuma dama irinmu a haka suke kwanciya da Mace tana period domin tafi sugar.........
wayyo Nashiga uku, Dan Allah ka kyaleni wallahi Niba yar iska bace Allah.....

kuka ne yake so ya kwace mata, matsawa kusa da ita yayi Kamar zai rungumeta....
Dasauri taja baya , wayyo Don girman Allah ka rabu Dani......

shikuwa SAFRAZ dariyar da yake boyewace take neman fitowa...
Dasauri ya hadiyeta, "to shikenan naji yanzu abinda za'a yi muje zan koya miki komai😉

kukan datake riƙe wa ne ya kwace mata "Dan Allah kada kamin komai na rokeka.......
hannnunta ya kamata yana matsawa kad'an kad'an, aikingane koh?

sakin hannun yayi Yayi igniting d'in motar yahau titi......
to friends Ina Fatan zakuzo ku taimaki nawaz

*MATAR RASHEED*✍️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*

*Episode 15*

✍🏻by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji (Oum aeyman)

Supreme writers association (SWA)....
we write with the ink of era....... That's era is our ink....
We satisfy entertain and touches our readers mind........

Sakin hannun yayi, yayi igniting d'in motar yahau titi.......

Tafe suke tana rokonshi "nidai Don Allah safraz ka kyaleni wallahi ni ba irin wad'anda kake tunani bace.....

Murmushi yayi "kingane koh! Zama irin hakan ba wahala bane domin Suma Wanine ya maidasu haka, kinga kenan Kema zaki iya zama koh?

"Amma SAFRAZ ban ta'ba tunanin zakamin hakaba wallahi, domin ni na daukeka tamkar yayan nawa dakace....
Kuma ni duk atunanina kai kamiline......

Kashe mata ido yayi had'e da d'aga mata gira.... "kada ki damu ai hakan nake, kinji?

Amma kinasona?

"taɓ ai wallahi gara na mutu dana so fasikin mutum....

"haba sister maiyasa har zakiyi judging d'ina tun banyi miki komaiba... 🤨

Ai nasan zakayine shiyasa..... But nasan Allah zai kareni kuma wallahi babu abinda zaka iya yimin.....

Jitayi yayi parking, kallon glass tayi tagansu a gidansu SARFRAZ.

Fita yayi yazagaya, bud'e mata mota yayi "madam Mun iso!

Harara ta balla mishi "wallahi baka isaba, domin ni gidanmu zaka maidani, saboda bazan kuma kwana a gidanku ba, fitsararka ta isheni wallahi ......

gabanta ya tsuguna "please malama kiyi hakuri, wallahi karya nakeyi
Kuma wallahi wasa nake miki, domin abinda kikayimin a asibitine da kuma gurin mai awara shine nace saina rama ....

Kallonshi tayi "hmm wai yanzu so kake na yarda dakai?

"wallahi malama kawai yimiki nakeyi saboda naga kin tsorata sosai ne.....

cikin idonshi ta kalla a ɗarare, ganin nadama tayi tsantsa.....

zancen zuci take "to shi inba dama bashida kunyaba ya za'a yi ya ri'ka yimin wadannan maganganun kuma hankali kwance......

muryar SARFRAZ taji Yana cewa "malama kin yarda da abinda nace?

Rufe idonta tayi "wallahi ni kawai ka maida ni gidanmu, babu abinda zan kumayi a gidanku tunda Kai Bakada kunya......

kafin ta rufe baki taji ya dauketa chak yayi hanyar falour da ita.....

wuntsil wuntsil ta farayi "wallahi kasakeni, kasan dai haramne ta'ba macen da ba Matar kaba,, Amma kullum burinka ka daukeni, Ka maidani Kamar wana yar tsana........

banza yayi da ita.. dai dai nan ya Isa parlour,
Mummy dake tsaye ta tawo da sauri "SAFuRAZ wane asibiti kaje ban gankaba?
Maza kwantar da ita a sofa dinnan.....
Meyasameta? Me likita yace? Ya fad'a maka matsalar?

sarfraz da dariya ta kusa kamashi cewa Yayi "mum to yanzu wace tambayar zan Amsa?

Kwantar da ita Yayi Gefen mum, harda Gyara mata kwanciya Kamar dama chan barci takeyi.....

mummy da take a rud'e cewa tayi "halan allurar barci akayi mata?
yanzu nidai SAFRAZ don Allah ka fad'a min Meyasameta?

"ehmmn mummy munje aeydan hospital ne, sannan kuma likita yace wai ciwon marane, sannan wai period takeyi kuma yace wai tanada strong......

Dasauri nawaz ta Mike "wallahi mummy karyane ba Haka likita yaceba! Domin a zatonta zaice tanada strong sexual desire ne.... Batasan zaice strong contraction bane......

Dariya safraz ya kyalkyale da ita "wallahi mummy gaskiya nake fad'a domin kinsan Bana miki karya....

kuma dai likitan cewa Yayi ciwonmu iri d'ayane domin itama strong s.........

tsalle nawaz tayi ta zauna a cinyarshi gamida toshe mishi baki🤫....
haba yayana! Don Allah kar kayimin haka mana......

Mummy dake zaune tana kallon drama, mamakine ya cikata domin ta rasa meye nawyaz bataso a fad'a mata.
Chapter 13 · 0% Book details