Sashe 86
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fashewa tayi da kuka domin dama Yanzu sun ƙulla amintaka ita da kuka, domin magana ɗaya ata biyu sai tayi kuka, Ni Bansan meke damuna ba, ko mutuwa zanyi ne"
"Babu shiri Aayaan ya rufe mata baki tare da cewa "Stop it! Idan baso kikeyi Ni na mutu kafin ke ki mutu ɗin ba"
"Zakije gidansu haidar abokina inda su hassu suka sauka lokacin da SARFRAZ beda lafiya?"
"Gyada kai Nawaz tayi alamun Eh"
"Okay to bari in shirya mu, sai inyi driving ɗinmu, tafiyar awa ɗaya da rabi ce a Mota"
Tsaff ya sirya cikin farar jallabiya ita kuma baƙar Arabian Abaya, tayi kyau sosai sai dai fuskarta a cunkushe take babu fara'a.
Sosai yake ƙoƙarin yimata hira sanda yake driving ɗin saboda ya rage mata damuwar da take ciki amma babu wani improvement da aka samu.
Wurin ƙarfe ɗaya saura suka isa gidan haidar, murna gurin Madam haidar ba'a magana, rasa inda zata sasu tayi, haka ta dage ta cika musu gabansu da Kayan ciye ciye, inda daga baya kuma hirar su SARFRAZ ta ɓarke tsakanin su. Labarin Yadda aka riƙa drama da SARFRAZ sanda beda lafiya haidar yake ba Nawaz.
Dayake Lokacin shan maganinta yayi kuma bata shaba sai taji abubuwan da takeji sun ragun mata sosai, hakan yasa ta saki jiki sunata hira.
Sosai Aayaann yake ta jin daɗi Yadda yaga ta ware sosai, shi a nashi beƙi kullum ya kawo taba har dai zata riƙa samun sukuni irin haka.
Sai gurin ƙarfe takwas saura Aayaann yace zasu tafi, aikam haidar yasa Madam Ɗinshi ta kawo musu tea yace su fara sha tukuna sai su tafi saboda Kada barci ya kamashi suna hanya gashi akwai ɗan nisa.. Nawaz dai bata sha ba sai Aayaan daya ɗauki mug ɗaya yashanye.
Har gaban mota suka raka su sannan suka koma gida bayan Aayaan ya ɗauki hanya.
Dariyar mugunta haidar yaketa yi bayan su Aayaann sun tafi, mugunta ya haɗa wa Aayaan a cikin shayin Nan, domin desire tablet ya zuba mishi a ciki har guda huɗu dayake tasteless ne kuma colourless, mai uban ƙarfi ya zuba mishi wanda idan ba kwanciya da Mace kayi ba to saikayi sati ɗaya kana ciwo. Waishi ya rama ne saboda shima randa yayi Aure haka suka haɗa baki da Farouk suka Zuba mishi, gashi kuma ranar Amarya tana al'ada, ba ƙaramar wuya yasha ba
A speed sosai Aayaann yaja motar, inda ƙarfe tara da ƴan mintoci suka isa gida, ai kuwa kamar tsafi yana saka kafarshi a cikin falour yaji mararshi ta ƙulle ga wani uban sanyi daya fara ji lokaci daya Kuma duk tsigar jikinshi sun bubbuɗe, durƙushewa yayi a gurin saboda ko ƙafarshi ya kasa ɗagawa, tabbas yasan wannan sharrin haidar ne saboda dama ya rantse shima sai ya rama Abinda sukayi mishi wata rana, yanzu ta zaiyi kenan? Gashi Nawaz ba lafiya gareta ba sannan ga Alƙawarin dayayi Mata na cewa bazaiyi mata dole ba.
Yauma dai babu yawa, Amin uzuri nayi baƙi ne
*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*73*
*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*
Tsoro ne ya kama Nawaz ganin Aayaan durkushe yanata faman zufa bayan kuma sanyi akeyi a garin, da sauri ta ƙaraso kusa dashi, kama mishi damtsen hannunshi na dama tayi wanda tafinta ko rabi be ritsaba "yaya meya sameka? Yanzunnan fa muke Lafiya dakai"
Sosai yakejin jiki, cikin minti uku amma nema yake ya fice daga hayyacinshi "samo min ruwa mara sanyi sannan kije cikin drawer ta Biyar Akwai Wani magani ki kawo Min Yanzu pls"
Da sauri Nawaz ta dauko Ruwan Sannan ta shiga dakin ta duba drawer, babu maganin data gani a ciki Sam
Da sauri ta dawo tare da bashi Ruwan kuma tana cewa "yaya banga maganinba fa kwata kwata, koba a cikin drawer yake ba?
Runtse idonshi Kawai yayi tare da cije laɓɓansa na ƙasa, shi kaɗai yasan Abinda yake ji.
Rungumeshi Nawaz tayi tana cewa "yaya don Allah meke damun ka? Pls ka faɗa min"
Idonshi wanda ya chanza kala yayi jajir ya buɗe ƙasa ƙasa yana kallonta, tausayinta ne ya kama shi Domin yasan idan ya chafketa Abin bazai yi Mata kyau ba, jijiyoyin da suka fito a saman goshinshi take taɓa wa tana cewa "ko ciwon kaine ke damun ka?
Cikin wata iriyar murya Wadda saida Nawaz ta ɗago ta kalleshi da kyau donta tabbatar cewa shi yayi Maganar yace "ciro wayata a aljihu kiyi min dialling ɗin wata Number zakiga an rubuta Bestie haidar a jiki"
Dubawa tayi tai dialling sannan ta miƙa mishi wayar, aikam kiran yana fara shiga haidar ya ɗaga yana tuntsira dariyar mugunta "Ai dama zaman jiran kiranka nakeyi domin Nasan dole ka kira"
Kallon Nawaz Aayaan yayi yace "pls kije kitchen ki dafa min mint tea"
"To" Nawaz tace sannan ta miƙe da sauri ta nufi kitchen, shifa bawai shan tea ɗin zaiyi ba Kawai ya kore tane saboda ya samu damar yiwa haidar magana.
"Haidar meka zuba min a cikin tea ɗin daka bani ɗazu?" Tuntsirewa haidar ya karayi da dariya Sannan yace "Irin maganin da kuka zubamin a cikin drinks Ranar da aka ɗaura min aure, Ammafa kai guda huɗu na zuba maka saboda dama Bahaushe yace Ramuwar gayyah tafi ta gayyah zafi"
Cikin Wata irin murya me ƙaraji Aayaan yace "Wallahi haidar na rantse da Allah idan kasa na kashe Yar mutane ko nayi mata wani lahani to wallahi kaima sainazo na harbe ka sai dai duk Abinda zai faru ya faru daga baya, amma ya za'ayi ka zuba min kwaya har guda huɗu bayan Kasan Guda ɗaya akesha itamma ga wanda ke fama da ciwon Rashin sha'awa, kuma ka fa san Irin karfin sha'awa ta koda babu magani"
"Oho Ni sanda kuka zubamin meyasa bakuyi tunanin kada na kashe ƴar mutane ba Nima?"
"Haidar pls keep joke apart wallahi Nawaz is still Virgin banaso naje nayi abin da za'a dawo ana da an sani saboda tun yanzu I'm loosing control of my self"
"Innalillahi wa'inna alaihi raji'un! Subhanallah, wallahi bansaniba da bazan zuba maka ba, Amma abokina me kake yi har zuwa yanzu baku zama intimate ba?"
"It's my personal issue, yanzu dai koda kasheta nayi nasan iya wayarnan da mukayi ta Isa shaidar cewa kaine sila saboda nayi recording ɗin duka maganganun da mukayi", be jira jin Amsar da haidar zai bashi ba ya yanke kiran tare da kashe wayar gaba ɗaya yana jefata saman kujera.
A daddafe ya ƙokarta ya miƙe yana runtse idonshi saboda Yadda yakejin mararshi tana chure mishi ga wani irin zugi da take Yi mishi, length Dinshi kuwa zuwa wannan lokacin ya koma Kamar katako, da kyar ya samu ya isa bedroom ɗinsu, ai yana shiga yayi flat a saman gado yana sauke numfashi a wahale
"Allah sainaci uban haidar duk randa muka haɗu, Meye Nashi nayimin irin wannan aika aikar?"
🤭🤭🤭 Hajiya Nawaz ana chan an zage ana dafawa miji shayi, har ta juye a cikin teapot ta ɗauki mug zata fito ta tuna da cewa yaufa tun safe batasha maganintaba Gashi tayiwa maman sudeis Alƙawarin cewa duk rintsi kullum zatasha, a cikin drawer kitchen ɗin dama ta ɓoye, ai kuwa cirowa tayi tana tunanin guda nawa zatasha tunda batasha na rana ba, a maimakon tasha guda biyu sai kawai tasha guda uku sannan ta ɗauki tea ɗin ta fita zuwa falour, ganin baya falour yasa tayi bedroom ɗin da sauri, a kwance ɗai-ɗai ta sameshi harya cire jallabiyar jikinshi, that means daga shi sai best da dogon wando.
"Yaya ga tea ɗin" Nawaz tace tana kallon murɗaɗɗen jikinshi da yake cike da kwantattun Gashi.
"Sweetheart bazan iya shan tea ɗin nan ba yanzu, pls just get on the bed "
Saman gadon ta hau Sannan ta haye saman faffaɗan ƙirjin shi tare da lumshe ido, hannunshi yasa yana patting ɗin bayanta tare da cewa "sweetheart ya jikinki?"
Mamaki Abin yaba Nawaz, ji yadda yake jin jiki amma kuma wai bata kanshi yakeyiba ta ita yakeyi bayan ita nata be kai nashi ba, "Yaya kaine fa kakejin jiki Yanzu, Ni na samu sauƙi"
"At least aini nasan meke damuna, Amma kinga ke fa bansan meke damun kiba kuma kin ƙi bari muje Asibiti balle in duba ki da manyan na'urori".
Zuwa wannan lokacin Nawaz ta fara jin feelings ɗin na dawo mata kaɗan kaɗan, amma gani takeyi kodon ta kusance shi sosai ne, tunda tayi male-male a Saman ƙirjinshi kuma sai patting ɗin bayanta yakeyi.
"Yaya meke damunka?"
"No need kisan meke damuna tunda Nasan ba magani zan samu ba, kuma Nima Na riga da nayiwa kaina Alkawari balle ince zan nemarwa kaina mafita koda da ƙarfin tuwo ne"
"Pls ka faɗa min wallahi i will help"
"Kinyi Alkawari "
Da sauri Nawaz ta ɗaga kanta Tare da cewa "wallahi nayi, just faɗi ko menene"
Beso Nawaz ta rantse da wuri ba daboda yasan da kamar wuya *Wai gurguwa da Auren nesa* amma bari ya faɗa mata yaga me zatayi "Ke nake buƙata, bawai tsurar keba! Dukanki da kuma abu Mafi muhimmanci a rayuwarki Wanda sanadin kare martabar shi Saida kika kusa yin kisa, i want us to be intimate! Mu zama Abu ɗaya bawai a baki ba hatta a zahiri, amma fa saida Amincewar ki"
Wani miyau tsinkakke Nawaz ta haɗiye, lallai maza babu ruwansu, ita kwananta nawa tana fama amma ta kasa faɗa mishi damuwarta sai gashi shi freely ya faɗa mata tashi, lallai Aayaan na musamman ne bayada Nuƙu-nuƙu sam, itama zuwa yanzu tana buƙatar mijinta gashi dama maganin maman sudeis ya soma aiki, ita a Wajen tama gani takeyi kamar Allah ne ya kawo mata damar da tafi sati tana nemanta cikin sauƙi.
Jin Nawaz ɗin tayi shiru bata ce komai ba yasa Aayaan jin wani iri a cikin zuciyarshi, tunda yake be taɓa yin negative though akanta ba sam amma a yanzu saida yaji a cikin zuciyar shi cewa Anya kuwa Akwai Ranar da Nawaz zata ƙaunaceshi? Ya daɗe yana yi mata uzuri amma meyasa ita ko sau ɗaya bazata yi mishi ba?"