← Book details Safraz Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 112

Sashe 55

Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aayaann ta gani tsaye yana Mata wani irin shu'umin murmushi, ji tayi Kamar ta maƙale a gurin, domin kasa motsi tayi, mamaki haɗe da tsoro ne suka mamaye ta lokaci guda...

Shikuwa Aayaan Binta yayi da kallo tun Daga kanta har zuwa ƙafa, Sannan kuma ya koma sauran sassan jikinta, gani yayi Kamar ba Nawaz ba, mamaki yake yi wai dama haka take ko Kuma Yanzu ne ta zama haka?

Ai da sauri ya tafi don ya rungumeta koya samu sauƙin abinda yakeji a zuciyarshi, ita kuma Nawaz ganin ya nufota Sai taji wani ƙarfi ya shigeta tayi Cikin gidan da gudu tana cewa "Inna za'a Shigo Miki gida!.

Har Cikin falourn Aayaan ya bita yana cewa "wace innar kuma? Ko guda biyu ne innar, naga dai Inna ta tafi Zaria Koh?

Jin haka da Nawaz tayi Sai taji cikinta ya ƙulle, ai babu shiri ta Fara ja da Baya tana Cewa "ya Aayaan don Allah ka tsaya ka saurareni please!

Shikam nufarta yayi da sauri don so yake yajita ya jikinshii, yaji duminta don yayi mugun missing ɗinta, ga kuma Yadda yaga ta koma duk motsi daya sai duka jikinta ya motsa......

Allah kuyi comment da sharhi, inba haka ba inbarku zuwa sabuwar shekara sai mu cigaba.

😉😉
Ƙaƙaƙara ƙaƙa ga Nawaz ga Aayaan 😳😳🤔.

*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀SARFRAZ🎀🎀*

*Episode 51*

*Na Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji ✍️*

Yadda yaga Nawaz ta ruɗe Kamar taga dodo ne yasa ya tsaya a Inda yake "sweetheart wai meyasa kike mugun jin tsoro nane, ji abinda kikeyi fa, sai kace kinga dodo"

Itama Nawaz sai taji kunya ta kamata, ɗan natsuwa tayi kaɗan amma kanta na kallon ƙasa.

Hakan da tayine ya ƙara ba Aayaan damar daɗa ƙare mata kallo, Lallan kafarta dana hannunta yakebi da kallo, Aayaan yanason lalle sosai, saboda yasha taya Mummy idan zatayi, kuma Bayan tayi yaita kallonta yana Cewa tayi kyau...

Maida kallonshi yayi kan hips ɗinta, "a'a to wai da wauta ce tasa banma San yadda takeba ko kuwa? Sosai hips ɗin ya baje a cikin doguwar rigar, har wani ɗan tudu yayi daga gefe, koda yakai idonshi kankirjinta nanma dai zare ido yayi...

Gashin kanta kuwa har wani ƙyalli ƙyalli yakeyi, wani irin Abu yaji ya tsirga mishi, gyaran murya yayi Domin jin Muryar tashi yayi Kamar ta dishe "sweet heart meyasa kika gudu kika barni da ciwo a zuciya ta? Kinsan da gaske Ina sonki kuma ina ƙaunarki.....

Ɗan ɗago da Ido Nawaz tayi da nufin ta saci kallonshi, ai kuwa charaf suka hada Ido, Anan ne yaga usulin Khan da Nawaz tayi....
Da ɗan sassarfa ya ƙarasa kusa da ita, ɗaga ta sama yayi sai yaji ta ƙara Nauyi fiye da da, "Sweet love me Inna take bakine kika Zama Yar lukuta? A hankali ya sauketa sannan ya haɗa ta da kirjinshi ya rungumeta, a yanda yakeji a zuciyarshi da ace zai iya fasa ƙirjin shi ya sata a ciki da Hakan zaifi yi mishi daɗi, hannun shi ya zagayo yayi wrapping a ƙugunta, gaba dayansu bugun zuciyarsu saiya tsanan ta kuma a tare jikinsu ya bada wani Ni'imtaccen dumi da kamshi....

Shiru Nawaz tayi tana sauraron bugun zuciyar Aayaann, amma zuciyarta Fall tsoro kasancewar ta ita kaɗai kada Aayaan yayi mata wani abu..

Ƙasa yayo da Fuskarshi dai dai saitin kunnenta yace "please dear ki bani dama just one kiss.

Namma dai Nawaz shiru tayi tana sauraron shi, bataso tace zatayi mishi Musu, domin Babu maceci sai Allah, ajiyar zuciya tayi haɗe da furzar da numfashi mai ɗumi daga bakinta "yaya Aayaann pls ka sumbaci goshina kawai.

"Nop mouth To mouth Nidai nakeso, a taimaka min pls. Sannan ya daɗe haɗe ta da jikinshi sosai.....

Wani irin Abu Nawaz keji yana bin duk illahirin jikinta (tsumin inna ya Fara aiki 😉) ga wata uwar kasala data saukar mata nan take, gaba ɗaya ta ƙasa yin wani kataɓus,.

Aayaann kam ji yayi tsayuwar tayi yawa, ga duka gwuiwowinshi sunyi weak, Kujerar Inna ya ƙarasa ya zauna tare da tattare Nawaz zuwa saman cinyarshi, Sannan yayi cuddling ɗinta, yau kam Nawaz ta bashi mamaki domin sam babu wannan tsiwar Tata, tayi shiru kamar Ruwa ya cinyeta....

Ita kuma Nawaz addu'a takeyi a zuciyarta akan Allah yasa hadiya ta shigo, kila Aayaan ya rabu da ita.

Sun daɗe a haka Kafin daga bisani Aayaan yace "an bani dama?"
"Pls kayi hakuri don Allah, baka faɗamin ina Mummy da aunty Aseey suke ba, da muhsien ma da kuma Mummyn SARFRAZ!
"Dukansu fushi sukeyi dake kuma sunce babu ruwansu dake tunda baki daukesu a komai ba.
Wani iri Nawaz taji har zuciyarta, tabbas bata kyautaba Amma ai Aayaan ɗinne ya hanata saƙat, kuma ya riƙa bata kunya.

"Ki shirya abinda zaki faɗa Musu idan mun koma, Domin ƙafarki kafata tare zamu koma in'sha Allah. Fargaba ce ta kama Nawaz Lokaci guda, ita batasan me zatace Musu yasa ta gudu ba, kuma bazama ta iya kallon suba "ummina tasan bananan?

Ɗan murmushi Aayaan yayi "hmm ai ummi ma cewa tayi ta cire hannu Babu ruwanta dake, wai kin nuna basu isa dakeba...

"Wallahi yaya Aayaann duk kai kaja min wannan abun, nace maka kadena taɓa min jiki amma kaƙi, kuma saboda Rashin ta ido ma a gaban Mummy fa ka fito dani daga dakinka, baka tunanin suyi wani tunanin.

"Mummy na tasan halina kuma ta yarda dani hundred percent shi yasa ma bata haufi Idan taga nayi abu...

Shiru Nawaz tayi tana tunanin yau dai gata gashi kuma Babu kowa a gidan, juyo da fuskarta yayi dai dai tashi sannan yace "can i?
Rufe idonta tayi tana girgiza kai alamun a'a, sannan tace pls kayi hakuri it's Haram and Idan na Barka anything can happen.

Yadda tayi maganar tana motsi da laɓɓanta a hankali yasa Aayaan saurin haɗe bakinsu waje ɗaya, sosai yace yawo da harshen shi cikin bakinta tare da sucking ɗin laɓɓanta passionately.

Zaro ido Nawaz takeyi tare da mutsu mutsu, amma ta kasa koda motsa hannun Aayaan daga jikinka saboda ba ƙaramin riko yayi mata ba, daga yadda yake kissing ɗinta tasan yau mai kwatarta sai dai Allah, gashi Babu bakin Magana balle ta roke shi.

Wasa wasa taji yana bin sassan jikinta da hannun shi, bata ankara ba sai jin hannunshi tayi a kirjinta yana ƙoƙarin zame mata bra, duk iya karfinta ta haɗa ta shurashi amma ko gezau Aayaan beyiba saima ji tayi kamarma ƙara kiketa yayi, gashi yaƙi sakin mata baki balle ko ihu ta samu tayi.

Hawayene Kawai yake zuba daga idonta, ga zuciyarta data karye, Babu Abinda yake mata yawo a kwakwalwa illa Maganar umminta, "(Nawaz kiji tsoron Allah, ki riƙe mutuncinki duk rintsi kada ki yadda ki saki budurcinki a titi, duk wanda zai miki daɗin baki Wallahi yana samun abinda yakeso ya dena kallonki da mutunci, kuma kiyi aure namma miji ya rainaki, shikenan fa rayuwaraki ta shiga garari,)
Sosai Aayaan ya fita daga hayyacinshi, ƙoƙarin zame mata riga yakeyi, itakuwa ta rike rigar gam saboda tasan Idan ta bari ya raba ta da rigar Shikenan ƙaryarta ta ƙare.

A hankali ya cire bakinshi daga nata ya maidashi gefen wuyanta yana kissing, sosai bakinta yakeyi Mata zuci gashi tama kasa magana, domin ji tayi Kamar an yanke mata harshe....

Chan dai dataga Abin Aayaan bame ƙarewa bane sai ta fara Magana duk da Muryar Tata a dishe take, "yaya Aayaann don darajar Annabi kada ka keta Min haddi, wallahi idan ka kusanceni saina kashe kaina, domin nasan ummina tsinemin zatayi, amma Idan kaga hakan shine dai dai nina haƙura.

Ko kaɗan Aayaan be kula taba illah ma ƙara kaimi da yayi a abinda yake yi, Babu inda hannun Aayaan be kaiba a jikin Nawaz, musamman kirjinta donji takeyi ma kamar barkono aka shafa mata saboda zugi, can dai taji yayi mata wata irin wawuyar runguma tare da kama kwankwasonta yana matse wa da nashi Kamar zai karyata, sai kuma taji ya saketa a hankali yana sauke nunfashi da sauri da sauri. Hannunshi ya haɗa ya sargafe da nata yana matsawa kaɗan kaɗan.

Kamar me koyan magana ya fara jera kalmomin bakinshi "I'm sorry sweetheart, Wallahi bazan taɓa yi miki doleba, i have That feelings for women, ina tausayin mata kuma ina baƙin ciki yau ace gashi anyiwa wata fyaɗe, Kinga kuwa tunda bakyaso idan na sake nayi to ya Zama nayi miki fyaɗe kenan. Kuma idan hakan ta faru Ni kaina bazan iya yafewa kaina ba. I love You! I Love you!! Idan nace i love You Ina nufin i Love You ɗin dagaske...
Nawaz ina ƙokari akanki sosai, wallahi ban taɓa Ganin macen da Idan na ganta ba take ƙara tabbatar min da cewa Ni namiji bane sai ke, duk yadda nakai da daurewa amma sai kin cini yaƙi, i am sorry once again. And kuma kece gaba ɗaya kin ƙara chanzawa, tunda na ganki na rasa natsuwata har ji nayi kamar numfashina zai ɗauke ida banjiki a jikina ba.
Idan da kinsan irin tanadin danayi mana a first night ɗinmu da baki wahalar da kanki Wajen bani hakuriba, don nayi Wa kaina alkawarin cewa sai kinaso inaso, That means duka munaso, and Will make it unforgettable for both of us, domin Anan ne zan fito miki da usilin ƙaunar da nake yi miki a fili. Fatana ɗaya shine kema ki soni Don Allah, abu na biyu shine don Allah kidena jin tsorona pls.
A yadda akasan masoya shine duk sanda ɗaya yaga ɗaya farinciki ne ke bayyana a fuskarshi, amma Ni duk sanda kika ganni babu abinda nake gani a Cikin udanunki face tsantsar firgici da tsoro.
Chapter 55 · 0% Book details