Sashe 20
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi raka'a biyu wani shima sanye da rawani ya ƙaraso gurin, ganin yawancin mutanen suna sallah, taɓe baki yayi ya kalli wanda ke gefensu a tsaye yace"kai iluu kana tsaye ka bari suke sallah saboda suyi addu'a Allah ya tona mana asiri koh?
"A'a oga naga ai sallah sukayi ba wani abuba, kuma idan na hanasu yin Sallah Ai aikinmu zai iya ɓaci.
Sigari ogan ya fito da ita yasa lighter ya kunna sannan ya fara zuƙa, bai cewa iluu komaiba ya wuce gaba.
Dai dai nan Nawaz ta idar da sallar,. Jingina tayi da bishiya tanata addu'a a cikin zuciyarta.
Shi dai iluu sai kallonta yakeyi, tun sanda aka kawosu dajin yaji ta burgeshi gashi tana mai yanayi da kanwarshi..
Ji yayi anya zai iya bari ayi mata wani abu kuwa?
Dan kusa da ita ya matso ya fara magana a hankali "sannu baiwar Allah, kinajin yunwa ne?
Mamaki ne ya kama Nawaz ganin har wani ya damu da halin datake ciki, taso ne tayi banza dashi to amma ko babu komai ya nuna ya damu da ita kuma ko bahaushe ma yace ka gaida mai gaida ka.
A hankali tace "yauwa sannu, banajin yunwa sai dai gida da nakeso naje,
Shiru yayi bai kuma yin maganaba ya matsa daga kusa da ita,
Ita dai Nawaz sai addu'a takeyi a cikin zuciyarta musamman ma _ALHAHUMMA AJURNI FI MUSIBATI WA AKLIFLI KAIRAN MINHA_
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Wasu yan Fulani ne tafe da shanun su, da alamu sun dawo daga kiwo ne,
Mace da namiji ne dukkanin su bazasu haura shekara goma sha uku zuwa sha huduba.
Har sun gifta macen ta dawo baya saboda taga kamar mutum kwance, ile kuwa ganin sarfraz tayi kwance shame shame ko numfashi bayayi.
Cikin razana tace "bandi ware"
Wanda ta kira da bandi ɗin ne ya karasa kusa da ita cikin hanzari.
Shima zare ido yayi ganin mutum kwance baya motsi...
Tsugunawa yayi yana tattaɓa sarfraz ɗin don ya gane yana raye ko ya mutu.
Pulse ɗin shi ya taɓa cikin Sa'a kuwa yaji tana bugawa a hankali.
Kallon macen yayi yace "hassu bata mutuba mu kaita gidanmu che mu mata magani kinga batada jini kuma harbinta akayi, idan muka barta anan mutuwa zatayi.
Cikin Hausar ta dake nuna ita ɗin tsantsar fulanice tace "bandi taya zamu iya daukan ta?
"Ki kama min ita mu ɗora ta akan gwalbo,
"To" cewar hassu tana yiwa wani sa tsawa, Aikuwa chak san ya tsaya ya natsu duk da yan uwan shi na tafiya amma be bisu ba,
Da kyar da suɗin goshi suka daura sarfraz akan san sannan suka kuma mishi magana .
A hankali ya ci gaba da tafiya yabi hanyar da yan uwanshi suka bi .
Basuyi tafiyar minti goma sha biyar ba suka Karasa wata bukka mai dan girma.
Chan wani fili mai fadi shanun nasu suka karasa suka kwakwkwanta, shikuwa gwalbo (san daya dauko sarfraz) kofar bukkar yaje ya tsaya
Yanzun ma da kyar suka saukeshi, sai sannan gwalbo yaje kusa da yan uwanshi ya kwanta shima.
A saman gadon kara suka dora shi sannan bandi ya fadawa hassu abinda zataje cikin daji ta samomai.
Bayan ta tafi ne ya yaga rigar sarfraz saboda ya duba ciwon sosai, wani ƙaramin karfe yasa ya janyo harsashin da karfi, cikin Sa'a kuwa ya fito da shi.
Wanke harsashin yayi sannan ya bude saman shi garin dake cikin harsashin ya barbada a jikin ciwon.
Saida sarfraz ya motsa sai kuma ya daina motsi,
Hassu ce ta shigo rike da ganyayyaki da sassaken ice "bandi gashi"
Amsa yayi ya dudduba sannan ya mika mata sassaken yace taje ta jika shi a cikin ƙoƙo.
Shi kuma ya samu dutse ya daddaka ganyayen sannan ya samu ƙoƙo ya zuba a ciki.
Man shanu a tsiyaya akai sannan ya chakuda hade da mutstsika ganyen,. Ɗebowa yayi ya zuba a cikin ciwon yana dannanwa a hankali sannan ya mike ya fita daga cikin bukkar ya nufi inda shanunsu ke kwance.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Nawaz dai ta sadakar cewa sarfraz ya mutu, domin yanda takeji a zuciyarta da ace zatayi kuka da taji daɗi amma ta kasa shiyasa bahaushe yace kuka ma Rahma ne.
Garin ne ya fara yin duhu alamun magrib ta Kunno Kai
Iluu ne ya karasa kusa da Nawaz cikin dabara yanda ba za'a gane suna magana ba yayi kamar bindiga yake gyarawa "baiwar Allah kin bani tausayi kuma kinyi kama da ƙanwata, inaso na taimakeki ki gudu gida kinji, amma sai dan anjima za muyi sallah to idan kikaga an fara sallar ki bi hanyar nan ki gudu zata kaiki har titi amma gaskiya da nisa dakyar in Zaki iya kuma dajin nan yanada hatsari sosai akwai yan fashi da yawa harda yan shan jini, kuma bamu kadai bane masu kidnapping ba.
Kallon shi Nawaz tayi "Nagode Allah ya saka da Alkhairi, zan tafi a haka, nasan Allah zai tsareni
Wata yar karamar roba ya bata wadda daga yanayinta zaka gane ruwa ne a ciki sai wata karamar wuka yace "ki gudu don Allah, dakinga mun fara sallah kada ki bari a ganki, idan suka ganki kasheki zasuyi.
"Iluu" wani dake dan gabansu ya kira iluu cikin daga murya yace "mekakeyi anan?
Gunshi iluu ya nufa hade da cewa "harsashi na zuba a bindiga.
Daɗi da fargaba ne suka dirarwa Nawaz a cikin zuciyarta lokaci guda, daɗin zata kubuta sai kuma fargaban ya zataje ta samu sarfraz, cire takalminta tayi tasa wukar a kasan takalmin sannan ta maida takalmin dayake cover shoe ne.
Tananan zaune taga sun fara alwala,
Ita dai tana ankare so take su tada sallar ta feche.
Aikuwa Saida sukayi raka'a ɗaya sunyi sujuda Nawaz tabi bayan bishiya a hankali..
Saida ta danyi nisa sannan ta ruga da gudu, gudu take iya karfinta bata samma inda take jefa kafar taba, tun tana iya ganin gabanta har ya zama ta dena gani alamun duhun dare ya sauka,
Bata damu da duhun ba saima karfin gudun data ƙara.
Tun tana iya yi sosai har ta koma sassarfa daga karshema tafiya ta koma yi saboda karfinta ya kare gashi bataci komai ba.
Tana cikin tafiya tana tangadi taga an hasketa da wata irin fitila me uban haske
Duk da irin gajiyar da damuwar da take ciki hakan be Hana hanjin cikinta juyawa ba tuna maganar da iluu ya faɗa mata akan dajin.
Chak ta tsaya bata kuma ko motsi ba..
Saida hasken yazo daf da ita taga ashe gungun mazane sukayo kanta..
Wani ne yayi saurin riketa yana cewa "wallahi Ni na nuna muku ita don haka saina gama duk abinda zanyi da ita sai in baku ragowar.
Babu wanda ya Musa mishi saima washe Baki da suke yi ganin irin tsarin halittar Nawaz.
Fizge fizge Nawaz ta farayi akan ya saketa.
Amma ko gezau be motsaba, Saida yaga abin nata da gaske ne sannan ya fito da yar karamar bindiga daga aljihun shi ya nuna mata "idan baki nutsuba zan fasa Miki kai.
Natsuwa Nawaz tayi tana binshi kamar jela.
Cikin wata bukka ya nufa da ita, suna shiga ya maida kofar ya rufe, ga mamakin Nawaz katifa ta gani a cikin dakin harda zanin gado.
Ce mata yayi zauna, ai da sauri ta zauna
Wata leda ya ciro a Cikin wani dan akwati madaidaici dake ajiye a gefen katifar.
ledar ya buɗe, cikin mamaki Nawaz take kallo kajine gasassu sai fresh milk da dan abubuwan ciye ciye
Tura mata gabanta yayi "gashi kici ki koshi saboda idan baki koshi ba zaki wahala, don nidin in na samu mace bana raga mata.
Zuciyarta ce ta bada daram "wannan wane irin bala'ine, dana sani na zauna achan wallahi.
Kallon ledar kawai take amma ta kasa ko kai hannunta.
"Ke garama kici don ko baki ciba Ni saina ci. Kuma Ni ba'a min gardama, idan kuma kikace ke gardama zakimin ta karfin tsiya zanyi sannan in harbeki kowama ya huta.
Aida sauri Nawaz ta fara tuttura naman a bakinta, Saida taci da yawa sannan tasha madarar, dukda batajin dandano tsabar tsoro da fargaba, bakinta Salam yake.
Hannu yasa ya cire mata hijab din jikinta, ganin irin dirinta yasa shi Binta da wani irin mayen kallo yana murmushi.
Hawayene ya fara zubo mata ga jikinta daya fara rawa kamar mazari.
Janyo ta yayi jikinshi yana kokarin sa hannunshi cikin rigar ta.
Kuka ta fashe dashi "don Allah nasan kai Musulmi ne, kuma nasan kasan zina Haramce don Allah kada ka keta min haddi.
Shiru yayi bece mata komaiba, sai kuma ya mike zumbur.
Wata jaka ya bude ya kwaso wrappers wrappers din yan dubu dubu ya dora a cinyarta sannan yace "wa'azin ki ya shigeni, yanzu ba zina zamuyi ba sunnah zamuyi domin wadannan kudin da kike gani sadakin kine.
Kuma ga Dukkan alamu na lura ke ɗin budurwace bakisan namiji ba to saboda haka na miki alkawarin zanbiki a sannu bazan wahalar da keba kinji.
Wani kukan mai ciwo Nawaz ta ɗada fashewa dashi.
Shikuwa beyi wata wata ba ya janyo ta jikinshi yana rabata da kayan jikinta sai wuntsil wuntsil takeyi, ai gogan naku jin hannunshi a saman boobs dinta saiya kara tayar mishi da hankali, cikin wuntsil wuntsil ɗin da Nawaz take yi ne fitilar dake ajiye a gefen gadon ya fadi kasa ta mutu, take ɗakin yayi duhu.
Duhun daya bayyana a dakinne ya daɗa tayarwa da Nawaz hankali shi kuwa gogan kamar kara mishi azama akeyi.
Yanda yake matsa mata boobs yasa ta kara fashewa da wani Marayan kuka "na shiga uku Ni Nawaz wai meke shirin faruwa da nine?
Ya Allah nasan kana kallon halin da nake ciki ya Allah ka kawomin mafita.
Dago hannu da zatayi taji ta rike abu zungurere, nan take zuciyar ta ta dena bugawa
Tasan idan mutumin nan ya tura mata wannan abun babu abinda zai hanata mutuwa .
Shikuwa baima san me takeyi ba
Gaba daya ya fita hayyacinshi sai wani birkita mata gashi yake yana wani shinshinata
_*MATAR RASHEED*_✍️*🎀🎀SARFRAZ🎀🎀*
*Episode 24*
*Na Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji*✍️
Ƙuƙƙulle shanun bandi yayi sannan ya samo kwarya ya tatsi nono a jikin wata shanuwa mai sabuwar haihuwa.
Ɗakin ya koma sannan ya samu ludayi yana durawa SARFRAZ a hankali, kaɗan ke shiga bakin sauran na zuba a ƙasa.