Sashe 14
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
SARFRAZ kuma zaman datayi a jikinshi ji yayi barci na neman daukeshi, ga wani yanayi dayakeji a tare dashi Wanda bai ta'ba jin irinshiba.
kallon fuskarta kawai yake domin koda bud'e bakin yayi bazai iyayin ko wace irin maganaba...
Nawaz da hankalinta a tashe yake, ita bata sanma a jikinshi takeba Sam, domin tana Duba yanda mummy zata kalleta muddin SAFyRAZ yace tanada strong sexual desire.....
kuma cewa tayi "DON Allah yayana kaji? Please kada ka fad'a wa mum, kuma wallahi hardai baka fad'a ba nayi maka alkawarin bazan koma gidan muba har sai ummina ta dawo....
karkatar da kanta gefe Tayi alamun shagwaba "kaji yayana?
duk wannan abinda nawaz takeyi batasan dad'a rikita oga sarfraz takeyiba, domin shi ayanda yakeji da kuma shagwabar data keyimai ya gwammaci su dauwama a haka.....
ita kuma mum dake Gefen an maida ita gunki, kallonsu take tana mamakin yaushene har suka saba haka.....
addu'a tayi a zuciyarta "ayanda naga sarfraz ya natsu da nawyaz da kuma yanda yake samun nishadi IDAN yana tare da ita, sannan da irin hankalin yarinyar , ya Allah na rokeka kasa soyayya a zukatan su wadda zata kaisu GA aure, domin naga sun dace da juna.....
Ganin yanda SAFyRAZ yake lumshe ido Kamar maijin barci da kuma yanda jikinshi ya saki yasa naywaz ta Kalli kanta,
da sauri ta sauka daga jikinshi tana Gyara hijab, gaba d'aya kunya Ta kamata.....
kasa tsayawa tayi domin jitake dama kasa ta tsage ta fad'a ciki....
da gudu tayi Hanyar kitchen ta shiga...
dariya mum tayi domin tagane abinda Nawaz take nufi, Ashe bada gangan tahau jikinshiba!
To nikuwa meye bataso a fad'a min dahar yasa ta fita daga hayyacinta lokaci guda?
Kallon SARFRAZ Wanda yake kokarin dawowa hayyacinshi yake tayi had'e da cewa "kai SAFRAZy wai Menene Nawaz bataso KA fad'a min ne?
Ajiyar zuciya yayi yace "mum damafa likitanne yace tanada strong contraction kuma asamu ruwan zafi a gasa mata maran insha Allah zai dena.....
nawaz dake la'be a bakin kopar kitchen ajiyar zuciya ta sauke jin bai fad'i abinda take zatoba......
ita kuma mum murmushi tayi "hmm gaskiya nawaz akwai kunya ace Dan wannan abinne bataso a fad'a min shine harta rude Haka, harma tana aikata abinda bata saniba...
SARFRAZ ne yace "mummy meye ta aikata Wanda batasan tayiba?
Harararshi mum tayi "banason iskanci kana nufin da hankalinta zata hau jikinka har ta rufe maka baki, kuma hakan ma a gabana?
"Au mum ai bansan wannan kike nufi ba....... Yanzu ina take?
Mikewa mum tayi tabi hanyar bedroom dinta "kaje kitchen tana chan, domin sanda senses dinta suka dawo taga abinda tayi shine kunya ta rufeta har ta rasa yanda zatayi shine Ta gudu kitchen.....
kai kuma dama fitsararre ne shiyasa baka damuba.....
Sosa kanshi yayi "Allah ba Haka bane mum...
sannan yayi hanyar kitchen d'in da sauri ....
tarar da ita yayi a tsaye ta dafa kitchen cabinet, kanta a kasa tana kallon tiles..
"malama nacika miki alkawari koh? Yanzu kenan bazaki tafi ba koh?
balla mishi Harara tayi "Kai wallahi kanada Matsala, da tun farkon dana cemaka kada ka fad'a da baka fad'a ba da yanzu ban aikata wannan abin kunyar ba......
yi yayi Kamar be gane abinda take nufiba "Menene kuma abin kunya?
"jikinka pah nahau a gaban mum, fisbilillahi hakan ya dace?
Kema dai ai tsorone yasaki domin ita kanta mum tasan bazakiyi hakan da niyyaba..... Amma dukda Haka kiyi hakuri kinji?
bata rai rai tayi "A'a nidai, sai dai idan zaka aramin wayarka na Kira ummina!
SARFRAZ daya zuba mata ido "aranshi yace da tasan abinda nakeji IDAN tana wannan shagwabar wallahi da bata rinka yiba.....
cewa Yayi bari naje na dauko miki, tana dakina.......
murmushi tayi "to Amma kayi sauri kaji?
d'aga mata Kai Yayi, ya fita da sauri......
Baifi minti biyar da fitaba ya dawo rikeda waya, mi'ka mata Yayi "gashi ki kirata koh!
Amsa tayi tasa number ummi a ciki sannan tayi dialing,
Kara biyu ana uku Ta d'aga "Assalamu alaykum,
Wa'alaykis salaam "ummi na"
Ummi tacan bangaren tace nawaz! Inata kiran wayarki sai dai inji namiji ya Amsa, walahi har hankalina ya tashi....
"Wallahi wayarce ta nace ummi , cewar Nawaz cikin zumuɗi
"To Masha Allah tunda kina lafiya, ummi tace ta daya bangaren
"ummi na kin sauka Lapia, yasu dada da baffa?
"Sunanan Lapia, kuma dama ina ta kirankine domin baffa yace bai yarda in barki Ke kadai ba, wai Lallai Lallai ki taho gobe....
tsalle nawaz tayi "ummi Dagaske? Aiko insha Allah gobe da Sassafen zan shirya......
SARFRAZ dake gefe jin tana cewa gobe da safe zata shirya yasa ya kwace wayar ya kashe sannan ya kalleta "ina zakije dazaki shirya da Sassafe??
_*MATAR RASHEED*_❤️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 16*
✍🏻written by oum aeyman
Supreme writers association,
🙏🙏🙏🙏Ina Fatan duka members suna Lapia....
"ina zakije da zaki shirya da sassafe?
A yatsine ta kalleshi, "wai Kai SARFRAZ me kamaidani ne?
Da yardar ka nakeyin wayar nan amma yanzu ban gamaba ka wani amshe,
Ai koma dai Menene yakamata kabarni na gama wayar ko?
Kuma sanin kankane da ummi na nake waya.
"naji kuma na amshi laifin ban kyautaba, Amma jin kince zaki shirya da sassafe shine naji bazan iya jurewaba wallahi.
And please don Allah ki fad'a min Ina zakije?
Dad'a murtuke fuska tayi "ummi ce tace na shirya naje maiduguri na sameta wai kakan Nina sunata yi mata fad'a, saboda tabarni a gida ni kadai.
SARFRAZ ne yaji jiri na neman kwasheshi,
''and Nawaz yanzu dan Allah sai Ki tafi ki barni?
dariya Nawaz tayi "dagudu ma?
Dama wallahi nagaji da yarintarka da rashin kunyar ka...
Hmm inma kana ganin karyane Allah ya kaimu gobe kagani.
Jiyayi duniyar tamishi zafi, dukda sanyin da akeyi ji yayi zufa na neman feso mai.
Mamaki yahau yi azuciyarshi "nashiga uku, yaushe ne zuciya ta saba da ganin Nawaz dahar nakejin Kamar zan mutu Don zata koma gun mahaifiyarta?
yanayin yanda SARFRAZ Yayi laushi yasa NAWAZ taji ya d'an bata tausayi, "SAF meya faru naga kayi wani iri?
tsugunawa yayi "Dan Allah Dan khaunar annanbi, please malama ki taimaka min Karki tafi, wallahi idan kika tafi komai zai iya faruwa..
dariya ce taso kwacewa NAWAZ, sauri tayi ta shanye kada ya gane.
"to yanzu ya kakeso ayi?
SARFRAZ yace "kawai ki fad'a mata cewa kin samu Wata mumyn, kuma tana kula dake, nasan idan su kaka sukaji Haka zasu hakura su barki ki zauna,
Inyasoma gobe da safe Sai mumy ta kirata suyi magana...
"nifa gaskiya nasan halin kakan Nina domin dakyar in zasu amince, kuma nasan dole su tambayi ya akayi na bar gida?
kaga dole a fad'a musu abinda ya faru, nikuma gaskiya banason abinda zai tayarwa da mahaifiyata hankali.
"Kallonta yayi, okay to bari nazo,.
Tana tsaye tana jin dad'i zata gurin umminta da Dada,
Mamaki takeyi "Yoshi SARFRAZ ina abinda ya shafeshi, Don zan tafi abuna meye na wani damuwa.....
parlour Ta leka a hankali, ganin babu mumy yasa ta koma ta zubo awararta a plate ta dauko ruwa
Sannan ta fito ta zauna a Saman sofa tanaci tana murmushi....
Shi kuwa goga SARFRAZ gurin mummy ya wuce, yana shiga d'akin ya fashe da kuka
"mumy nashiga uku, wallahi ni nasan mutuwa kawai zanyi.
damuwace 'karara ta nuna a fuskar mummy "sweetheart meya faru da kake cewa Kai mutuwa zakayi?
Bakada lapiya ne?
ko ciwon cikin Kane ya tashi?
juyoshi tayi ta d'ora kanshi a Saman cinyarta, please sweetheart kayimin magana mana,.
Hawaye na zuba a fuskarshi yace "mumy NAWAZ ce wai gobe zata tafi maiduguri gurin umminta, kuma kinsan idan ta tafi bazata kuma zuwa gidannan ba sai dai kawai Idan Mun hadu a makaranta.
ni kuma gaskiya bazan juri hakaba, domin idan ban gantaba wallahi zan iya mutuwa,
saboda "I LOVE HER WITH ALL MY HEART " Wallahi mummy Ina sonta sosai, kuma ni ita zaki fadawa dad ya auramin.....
dad'i mommy taji aranta, saboda Wanda ake cewa Yayi aure yana kuka, yau shine kacewa ga wadda za'a aura mai.
Sanyi tayi da muryarta, sweetie kada ka damu ai wannan mai saukine har dai zancen dad ne, yanzu Matsala d'aya nake tsoro!
Da sauri SARFRAZ ya tashi zaune, mumy please macece matsalar?
"matsalar itace shin NAWAZ zata soka, kuma zata yarda Ta aureka? Domin shi aure ana sone duka bangare biyun suso junansu...
Kuma ma in banda rigima irin taka, Nawaz fa ta girmeka, kuma daka kalleta kasan cikakkiyar macece, ina zaka kaita.....
bata rai yayi ''haba mummy keda zaki samomin mafita ai be kamata kina wannan maganarba, ni dae ina sonta a Haka, kuma ai nima Inada girma domin Nafita kiba har tsawoma kuma ko jerawa mukayi ni za'a dauka a matsayin yayanta......
nidai mummy ki nenomini mafita yanda zata soni itama..
dariya mummy tayi "ooh SARFRAZ yau nice aka maida Kamar wani aboki.. Ko irin kunyar nan ta uwa babu....
bata rai SARFRAZ Yayi domin duk ya kagu dayaji me mummy zatace a matsayin Shawara,
"ni dai mummy Don girman Allah abar wannan maganar, nidai kawai ki bani shawarar.....
dariya mumy tayi "kana jina, ka zama mai kyautata mata, ka rika nuna mata kulawa sosai fiyeda yadda hankalinta zai iya dauka.
sannan ka ri'ka nuna mata kauna tsantsa.
ka kara da nuna kishinta, sannan Abu na faruwa da ita ka nuna damuwa fiyeda yadda ita zata nuna...
Kuma shine ba garangatsau zakace kana sontaba, saika had'a da system.
kaga misali duk abubuwan dana lissafamaka babu macen dazaka ri'ka yiwa haka batayi burin kazama mijintaba.
Ahankali itama sonka zai shiga ranta bata saniba....
kaga Bayan Kace kanasonta zai zama ka bata two options kenan, zaka sata tunani, domin zataga idan tace bata sonka tayi maka butulci na biyu kuma shine, zataga tayiwa kanta asara domin bata San waye kuma xaixo yace yana sontaba....
da sauri zata amince domin mata akwaisu da kishi, zataga bata zama matarkaba ma kana mata hidima balle tazama, kuma zatayi tunani idan ma taki amincewa wata zaka dauko kuma ka ri'ka yi mata haka...
Da gudu zata yarda....
murmushi SARFRAZ Yayi "to ai mum Kusan wadannan abinda kika fad'a Ina mata su, Sai dai naga Kamar baiyi aikiba....
mum tace "SARFRAZ dad'ina dakai wutar ciki, kacika hanzari.
ai zakayita yi mata hakane sai an dad'e zaka gane Yana aiki.