Sashe 11
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Pls 🤣🤣😂😅😅😂 KUYIMIN ADDU'A ALLAH YASA WAYAR BATA FASHEBA, SABODA IDAN TA FASHE BANI BA KUMAYIN TYPING HARSAIKUN HADA KUDI KUN SAIMUN SABUWA
*OUM AEYMAN CE✍️....**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 11*
✍🏻OUM AEYMAN
Supreme writers association...... We write with the ink of era.......
Su SAFRAZ nabi Don ganin wace wainar suke toyawa.....
A mota nagansu zaune SARFRAZ yayi parking a Gefen titi "haba malama! You should treat me like a brother.... Ace kina cikin damuwa ki'ki fadamin meke damunki?
Aiya kamata ki fad'a min tundazu fa nake ta tambayarki....
Murmushin ya'ke tayi "SARFRAZ tunda nace maka babu komai ya kamata ka yarda, kawai dai banajin dadine.....
"to shikenan in kaiki Rosario park?
"eh tace domin batason ta gwaleshi da yawa....
Murmushin jin dad'i Yayi jin cewa ta amince "to mutafi kenan koh?
"Eh Amma Don Allah kada mu dad'e domin inaso ka kaini gida saboda akwai kayan danakeso na dauko kuma bayannan wayarka da tawa....
'bata fuska sarfraz yayi "haba sister nidai kibar zancen zuwa gidannan kawai....
I promise you bazan dad'e ba....
"aini ba dad'e warki bace damuwata, kawae Ina tsoro kada muguwarnan ta kara cutar dake ne..
Murmushi tayi "haba aini nasan babu abinda zata iyamin balle gakama ☺
Sarfraz yaji wani dad'i aranshi ganin nawaz tayi relying akanshi.....
Reverse d'in motar yayi zuwa hanyar gidan su Nawaz...
yan mintoci ne yakaisu, parking yayi "madam Mun iso 🥰
Murmushi tayi "okay nagode bari na shiga yanzu zan fito Insha Allah.... Sannan ta bud'e motar tafita zuwa zauren gidan.
tsaye SARFRAZ yayi Amma sai yaji Sam zuciyarshi bata kwanta mishi akan ya barta ita kadai ta shiga ba ......
bin bayanta Yayi, tsakar gidan ya kalla kopopi yagani guda Hudu kuma ya kasa gane waccece tasu Nawaz...
Da bangon zauren ya jingina Yana Kallon ta inda ntawaz zata fito.....
ita kuma Nawaz tana d'aki domin kopar dakin ma a bud'e ta ganta gashi duk anyi musu kaca kaca da wardrobe da drawer...
Mamaki take to waye yayi haka, kuma me suke nema?
Da sauri ta Duba inda ta ajiye wayar SARFRAZ, ajiyar zuciya tayi domin tazata an dauke.
Parcel d'in ta duba shima bataga an dauki komai a cikiba....
tunani ta Fara domin ta rasa me aka dauka a d'akin...
wayarta Ta nema Ta rasa, babu inda bata dubaba Amma babu ita babu ala munta....
zama tayi a Gefen gado tana tunanin me kuma aka shirya mata dayasa aka daukar mata waya....
SARFRAZ dake tsaye a jikin zaure, umma ya gani ta fito daga wani d'aki Ta shiga wani....
zancen zuci ya Fara "ko wannan ce ummar to wane d'aki Ta shiga kuma?
bin bayanta yayi domin Sam yaki samun natsuwa a cikin zuciyarshi...
sama sama yake jiyo fad'a "wato natwaz saboda mahaifiyarki batanan shine kika ƙi kwana a gida ko?
Salon ki kwaso cikin Shege ace nice ban kula dakebako?
"haba umma wai meyasa kullum Ke bakya ta'ba min Fatan Alkhairi ne? Yanzu umma ninayi miki kama da yar iska?
"kwarai kuwa kinyi domin, ko ba'a fad'a ba mutum yaji shekarunki kuma yaji bakiyi aureba sannan Bakida niyyar yi ai dole yasan Maza gareki a Waje ......
kuma wallahi zakisha mamakina domin naci alwashin saina ruguzaku keda uwarki, sannan yauma nasan tunda baki fitaba Kila ki Kira kwarton naki yazo nan, abinda zan fad'a miki shine a dai daure asa condom.....
saukar Mari taji a fuskarta Wanda tunda take bata ta'ba jin irinshiba.....
kafin Ta gama mamakin waye ya mareta ta kuma jin wani Wanda yafi na farkon azaba.....
"ita kanta Nawaz sumar tsaye tayi ganin SARFRAZ idonshi Yayi ja Sai wani irin numfarfashi yakeyi....
umma kuwa dakyar ta iya bud'e ido "Nawaz ni kika mara? SARFRAZ ta gani tsaye, kafin takai ga tantanceshi ya kuma sauke mata wani tafin....
"SARFRAZ ya Isa haka! Tukunama wayace ka shigo gidan nan?
kobi takanta SARFRAZ baiyiba ya karasa gaban umma " Ke tsohuwar banza, wato bazaki hakuraba kenan ko?
kin tasa yarinya a gaba sannan kin hanata sukuni Bayan haka lapiyar da Allah ya batama ba'kin ciki kikeyi, to bari kiji wallahi Nawaz tafi karfinki da ikon Allah....
sannan ki sani cewa ko trailers zaki turo ta Maza akan suyiwa Nawaz fyad'e wallahi bazasu ta'ba samun nasaraba insha Allah, domin ita batada hakkin ki.....
abinda nakeso ki gane shine "Nawaz dai dai take da mata d'ari a gurina....
umma ce tace "dama mana tunda tana baka jiki abanza ai dole Kace haka kuma b..........
bata karasa fad'a ba taji saukar Mari, wani ya kuma wanka mata daidai ya jera mata biyar a tare sannan yace "cigaba da fad'an abinda kike fad'a......
kukane ya kamata, ganin anacin mutuncinta domin bata ta'ba zaton hakaba....
Jinine ya Fara zuba a bakinta, ......
nunata da yatsa SAFtRAZ yayi "zaki sha mamakina wallahi kuma ki jirayi sammaci daga court na turo wasu suyiwa yar kishiyarki fyad'e......
iya bacin rai Nawaz takai domin ita gani takeyi abinda SARFRAZ yayiwa umma bai kyautaba sannan ya jaza mata Idan umminta ta dawo taji labarin abinda ya faru....
"kuka ta farayi "SARFRAZ na gode Allah ya saka da Alkhairi wulakanta umma dakayi a gabana, kuma naga ko babu komai itama ai mamana ce tunda Matar babana ce......
"heyyy shut up 😡 kafin na juyo kanki, hannunta ya kama ya jata Waje tana tutturjewa....
mota ya bud'e ya turata yasa security sannan ya zagaya ya shiga....
tukin kawai yakeyi domin ko gabanshi baya kallo, Allah ne kawai ya kaisu gida,
Bud'e kopar yayi "fito "
Cewa tayi "baza'a fito d'in ba"
ciccibarta Yayi har saida ya kaita falour sannan ya direta gaban mummy......
zuba mishi ido mummy tayi ganin Yana cikin tsananin fushi......
kuka ya fashe dashi zaiiyi magana kuma ya kasa, sai kawai ya wuce dakinshi ya kulle...
mummy ce ta Kalli nawaz "daughter meya faru da Dan uwannakine?
shiru Nawaz tayi Sai kuma taga ya kamata ta fad'i abinda ya faru,,,
kwashe komai tayi ta fadama mummy itama ta fashe da kuka "wallahi mummy SARFRAZ ya jazamin wahala domin idan abbana ya dawo nasan babu abinda zai hanashi tsinemin kuma nasan saiya saki mahaifiyata... Domin umma sharri zata hada Ta fad'a mishi....
cewa tayi I'm sorry "wallahi haka SARFRAZ yakeda bakar zuciya tun yana yaro Nayi Nayi na rabashi da ita Amma nakasa....
Dan Allah kiyi hakuri kuma Insha Allah abinda kike tunani bazai faruba, domin bakyada hakkin ta Hasalima ita takeda naki.....
yanzu abinda nakeso shine ko zaki iya bani labarinki?
nawaz tace Eh mummy zan iya baki amma akwai abinda bansaniba saidai Wanda ummina ta fada min
mummy tace babu komai my daughter fad'a min Wanda kika Sani.....
HAHAIFINA YA KASANCE DAN ASALIN GARIN MAIDUGURINE KUMA YAREN KANURINE
*OUM AEYMAN CE 😉**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 12*
*Written by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji....*
Supreme writers association......
Mahaifina ya kasance d'an asalin garin maidugurine ,kuma yakasance shi Yaren kanurine (babarbare)
Ayanda mamana ta fadamin shine:-
Tun Mahaifina Bai wuce shekara ishirinba ya auri umma, suna zaune lapia kasancewar auren soyayya sukayi,
Har suka kai shekara biyar da aure amma bata ta'ba ko 'Batan wataba.....
Yan uwa nata gulma Amma Mahaifina bai damuba kasancewar yanason matarshi sosai.....
Ita kanta mahaifiyarshi abin ya dameta sannan kuma tana tunanin yadda zata tareshi da maganar, domin Sam dama basa shiri da umma zataga Kamar tana zuga abbana akan yayi mata kishiya.. ..
Haka kaka tayi shiru batace komaiba....
Bayan shekara biyu yakasance shekara bakwai kenan da auren abbana da umma.
Allah ya hadashi da ummina, takasance yar abokin baban abbana ce, domin tare ma suke gudanar da kasuwancinsu anan maidugurin......
Abu d'ayane banbancin abbana da ummina, abbana kanuri ita kuma Fulani.....
Abu Kamar wasa abbana yace yanason ummina, Abu har yafito fili Kowa yasani....
Sanda umma taji labarin yi tayi Kamar zata mutu, tarika zagin kaka akan cewa ita ta Hadasu Don a wulakantata....
Ganin auren za'a yi daske yasa ta fara bin bokaye akan a Hana auren.....
To abinda Allah ya riga ya tsara saida akayi bikin......
Kiyayya kuwa ummina taganta gurin umma domin kullum a zage take gurinta, gurin abbanane da kaka kawai ummina take samun sauki.....
domin jininsu ya hadu Da mahaifiyar abba, saboda ko fitowa taga batayiba Saita shiga d'akin taga ko Lapia....
ummina Tasha kama umma tana zuba magani a abinci, Amma bata ta'ba damuwaba illah dai ta kiyaye yin ADDU'O'I da Bismillah.
sanda ummina takai Wata bakwaine a gidan ta Fara laulayi....
murna gurin Mahaifina da kaka ba'a magana domin yi sukayi Kamar zasu cinyeta Don kulawa....
nan umma taci gaba da ba'kin ciki, ga Wata Daga zuwa zata gaje gida ita kuma shekara takwas Amma ko 'bari bata ta'ba yiba....
nan taci gaba da zuwa gurin bokaye suna cinye mata kudi, Ashe ta makara domin cikin ummi watanshi bakwai...
Ashe irin cikin nanne mara laulayi kuma rabo daga zuwa Allah ya kawo...
watan ummina tara agidan Allah ya Sauketa Lapia ta haifi ya Mace.....
umma ji tayi Kamar ta zaune Jinjirar saboda ba'kin ciki....
ranar suna akayi shagali akasawa yarinya sunan kaka wato nawwarah, ni kenan
kaka ta dauki son duniya ta doramin domin danayi ihu saitazo.....
ita kuma umma tabi gari tana cewa an cuci abbana an hadashi da yar shege amatsayin yarshi, saboda anga baya haihuwa....
Domin inba da cikin tazoba yaza ayi ace Mace Wata tara ta haihu!
abu har yazo kunnen abbana, aikuwa yayi burtu akan Idan ta kuma alakantamai yarinya da shegiya saiyayi mugun bata mata rai....
Domin shi yasan ayanda ya dtamu mahaifiyata da budurcinra......
nan umma tarika kuka kan cewa ummina sun asirce abba....
abun Allah, banyi shekaraba saiga umma da ciki....
nan ta Fara salo iri iri tanata kwalmade kwalmade wai ita Mai ciki....
yauda gobe har Allah yasa ta sauka lapia danta na miji...
baifi Wata biyuba ya mutu, nan umma tarika ihu tana cewa umminace ta kashe mata d'a.....
Ta dauki karan tsana Ta doramin, duka da hantara tun Ina karama na gane bata kaunata....
Saida Nakai shekara biyar Allah yasa umma ta haifi fauziyya...
ita kuma ummina tayita faman yin 'bari, yau Lapia gobe ciwo...
Bayan shekara biyu umma ta kuma haifar jamila.....
Ina shekara takwas lokacin....
to tundaga nan umma itama bata kuma haihuwaba....
har Allah yasa kasuwanci ya dawo da abbana nan garin shine ya kwasomu duka...