Sashe 44
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuciyar budewar ta rinjayi ta bari, ai kuwa cikin sanyin jiki ta buɗe message ɗin ta karanta, ɗan murmushi tayi "Ni me zan tanadar mishi? Kuma da alamu dai kamar baya fushi dani.
Gyara kwanciyarta tayi barci mai daɗi yayi gaba da ita kasancewar yanzu batada damuwa da yawa illa ta sarfraz, kuma itamma ta fara raguwar mata duba da abin ya fara ɗaukar lokaci.
Da safe ta tashi tana tunanin me zatayiwa Aayaan tunda harya faɗa mata zai dawo, amma kuma batason kowa yasan saboda shi tayi, murmushi tayi tunawa da tai ai babu wanda ya faɗa mata ranar da zai dawo kuma babu wanda yasan sunyi waya, don haka kenan kome zatayi babu wanda zaice saboda Aayaan ne..
Ko wanka batayiba ta shiga kitchen ɗin, buɗe freezer tayi tana karantar abubuwan dake ciki..
Kaji ta ɗauka guda uku sai kwai da naman Sa,
Tana tunanin zatayi dambun naman kaza ne sai tayi mishi meat pie 🥧 saboda rannan da tayi taga yaci da yawa,
Sosai Nawaz ta zage tana cire ƙashin jikin kazar bayan ta tafasa ta da kayan kamshi da maggi.
Baki buɗe Aseey ta shigo kitchen ɗin "Gaskiya sis zaki koyamin girki Kafin na koma London, yadda zan rikirkita baban muhsien da daɗaɗan abinci kala kala.
Murmushi Nawaz tayi batace komaiba sai ma mikowa aseey ɗaya kazar tayi tace "gashi ki tayani cire ƙashin,
Sosai suke girkinsu suna hira har suka gama babu wanda ya shigo kitchen ɗin.
Ɗaki suka koma sukayi wanka, Aseey ce ta cirowa Nawaz wata Egyptian Abaya a Cikin sababbin kayan zatazo dasu tace tasa, shiru Nawaz tayi tana kintata kuɗin rigar a ranta, domin ko yadin rigar ma abin kallone balle azo kan irin design ɗin da aka danƙara mata a wuya da kirji da hannu, harma bayanta... Sannan aka bisu da swarovski Stones.
Cewa tayi "Gaskiya Aunty bazan amsar Miki rigaba don Wallahi da gani wannan rigar mai uban tsada ce, ƙilama innaji kuɗin ta sainayi ciwon kai.
Sham mur Aseey tayi sannan tace "Malama cewa nayi ki amsa kisa a jikinki bawai ki zauna kina mini sharhi akan rigarba.
Ganin yadda Aseey ta haɗe girar sama data ƙasa yasa Nawaz bata kuma cewa komaiba ta amsa tanata yi mata godiya.
Balla mata harara Aseey tayi "kada na sake na kuma baki wani abu ki gode min, wato saboda kin rainani shine Zaki riƙa yimin godiya don saboda na baki Wani abu da bai taka kara ya karya ba.
Mamaki abin yaba Nawaz sai kawai ta bata hakuri yayin data koma bedroom ɗin don shiryawa.
Sosai Aseey tayi mata kwalliya sannan tayi mata wankan turarukanta, ita kanta Nawaz kamshin turarukan sunyi mata yawa, ga make-up ɗin data zauna ta tsara mata , idan ta kalli mudubi sai taga kamar ba itaba.... Duk ta kasa sukuni gashi kuma ta lura yau Aseey girma ya tashi, dole tabi a sannu....
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Gaba ɗaya Aayaan ji yake kamar ya rufe ido ya ganshi a Zaria, tun asubar fari ya shirya, sosai Colonel yake mamakin wai me ya canza Aayaan hakane? Gashi ba Wani lokaci suka samu wannan zuwan mai tsawo tareba balle ya fahimci wani abuba...
Sosai su fudail sukaji Babu daɗi, inda Naufal ma ɗaki ya tafi ya rufe kanshi yana kuka.
Shima a ranshi Saida yaji kewa dukda ƙaguwar da yayi akan ya koma gida ɗin.... tun bakwai suka ɗauki hanya......
Sosai suke tafiya, kuma kasancewar safiyace sai hakan yasa titin bai riga ya fara haɗa goslow sosai ba, misalin sha-ɗaya ya kira Aseey ya faɗa mata bar sun shigo Kaduna.
Ai kuwa babu shiri aseey ta daɗa feshe Nawaz da wasu irin shu'uman turaruka, domin itafa a nata bata ƙi yau ayi komai a gama ba, don ta gaji da wannan nuƙu nuƙun, ace Mutum da matarshi amma yayita kame kame.
Sosai ta daɗa gyara mata fuska sannan tace "sister please kije ki haɗa mana smoothie na ayaba dana Apple da straw Berry,
"To" Nawaz tace sannan tamike ta fita Aseey na take mata baya, aikuwa tana shiga kitchen ɗin ta cire rolling ɗin da Aseey tayi mata don gaba ɗaya ji tayi ya hanata saƙat.
Sosai ta maida hankalinta kan abinda take yi, cubes ɗin ƙankara ta ɗibo da fruit ɗin da zatayi Amfani dasu ta zuba a bow tana gyarawa.
Dai dai nan kuma *_CAPTAIN AAYAAN MUHAMMAD MAI GORO (INTERNATIONAL SOLDIER)_*
Yayi landing a harabar gidan su sarfraz, ko tsayawa a buɗe mishi Kofar beyiba kawai ya buɗe ya diro yayi hanyar ƙofar falourn.
Ai kuwa yana tura kofar sukayi ido huɗu da Aseey wadda ke zaune tana danna waya.
Da gudu ta tawo ta rungume shi tana cewa "yeyy my brother is back!
Sosai ya rungumeta shima Sannan ya ɗaga ta sama, dariya takeyi tana cewa "ai ko don saboda dagani sama da kakeyi inaso kayi tafiya, saboda idan ka daga Ni Wallahi abbanmu kake tunamin,
Murmushi Aayaan yayi domin shima yasan a gurin Abban nasu ya koya...
"Allah ya jikanshi yayi mishi Rahma" Aayaan yace..
Sannan ya kuma Cewa Ina mummy?
Cewa tayi "ai su mummy kada ma ka biye ta tasu garama kace ina Nawaz shine ma zaka samu lada, domin tunda ka tafi naga wata irin shakuwa ta shiga tsakaninsu domin cin abinci ne kawai yake fito dasu falour, matarka kuma ta zama kuku batada abinyi sai dafa abinci, infada maka muhsin ma sai yayi mana hijira ya koma gurin su mummy can sasan daddy, kullum fa mu biyune kawai...
Murmushi yayi "to ina Nawaz ɗin?
Hanyar kitchen Aseey ta kalla Sannan ta Daga mishi gira ɗaya yanda yake yi,
Murmushi kawai Aayaan yayi Sannan ya nufi hanyar kitchen ɗin.
Muryar Aseey ya jiyo tana cewa "Smoothie take haɗa maka "
Daskarewa yayi a bakin Kofar kitchen ɗin, sannan ya bita da kallo yana murmushi..
Ita kuma ta dage sai zuba Apple 🍎 takeyi a blender tana markaɗawa.
A babban jug ɗin Glass ta juye smoothie ɗin sannan ta ɗora shi a Saman wani tray me kyau ta ajiye shi a gefe. Tumblers ɗin glass ta ɗauko da nufin ta ɗora a saman tray ɗin.
Ɗaga kan da zatayi kawai sai ganin Aayaan tayi jingine da Kofar kitchen ɗin ya zuba hannuwanshi a aljihu yayi crossing kafarshi yana kallonta yana wani irin shu'umin murmushi..
Ai gaba ɗaya tumblers ɗin suka fadi kasa suka fashe, shikuma Aayaan da sauri ya karasa kusa da ita ya ɗaga ta sama sannan yace "meye na tsoron?
Kanta ya rankwafo dai dai fuskarshi yana ƙarewa fuskar ta kallo, gaba ɗaya turarukan jikinta sunbi ta duka ƙofofin yancin shi sun ratsa duka jijiyoyin jikinshi...
Sauketa ƙasa yayi haɗe da cewa "wane kalar turare kikasa?
Banza tayi dashi tana kici kicin kwacewa, murmushi yayi "bazan sakekiba, muje ɗaki ki bani abinda kika tanadar min! Sannan ya ciccibeta yana fitowa daga kitchen ɗin..
Sosai Aseey taji daɗi ganin Aayaann rungume da Nawaz.
Cewa tayi "tafi ɗaki kawai zan kawo maka Kayan tarbar ka data haɗa maka.....
Zaro ido Nawaz tayi haɗe da cewa "Gaskiya ka sauke Ni"
Shi kuma dariya yakeyi yana cewa "ai Aunty Aseey ta rigada ta bada order, sannan ya daɗa rungumeta zuwa cikin ɗakin...
A saman gado ya ajiye ta yana rage kayan jikinshi.
Ita kuwa Nawaz Abin duniya Ya isheta, gashi Aseey taga ya dauketa amma bata damuba, kuma harda cewa wai su tafi ɗaki...
Kwantawa yayi rigingine ya janyo Nawaz ta faɗo jikinshi Sannan ya ƙanƙameta yana cewa i really missed your warmth, kuma Nasha wahalar rashin ki, na kwana uku kawai bakiga yadda na komaba.
"Malam kaga ka sakeni wai meye haka ne?
Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace " sonkine hakan, and turaren da kikasa is trying to make me crazy... Please give me one kiss.
Ganin Nawaz na ƙoƙarin yin kokawa dashi Akan saiya saketa yasa ya maida ta kasanshi ya kuma sakin mata Nauyi Tare Da cewa "idan kin isa yanzu to ki kwaci kanki, sannan ya haɗe bakinsu guri ɗaya yana brushing ɗin lips dinta da Nashi.
Dai dai nan Aseey ta shigo "Idan ka gama ga abincin da amaryarka ta haɗa maka nan, Sannan tayi hanyar fita.
Tashin hankalin da Nawaz ta shiga bazai misaltuba jin Muryar aseey a Cikin Dakin, it means taga abinda Aayaan yayi Mata kenan.
Shikuwa Aayaan murmushi yayi "to bari na gama amsar tanadin da akayi min, sai amaryata tayi feeding ɗina.
Sannan ya maida fuskarshi da nufin yimata kiss, Jin zaiyi kissing ɗinta yasa tayi saurin cije duka lebenta da hakoranta yadda bazai yiwu yayi kiss ɗin ba..
Shi kuwa Aayaan dariya yayi "bari na nuna Miki wani salon tunda bakyason wannan, ai kam da sauri Nawaz ta buɗe bakin jin Aayaan na ƙokarin zira hannuwanshi Cikin rigarta...
*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀SARFRAZ🎀🎀*
*Episode 44*
*Na Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji ✍️*
Dariya Aayaan yayi "ai da kin barni kawai, Kinga daga nan duk abinda ya faru ke kika ja.
Ita dai Nawaz rufe idonta tayi don bazata iyama wannan al'amarin ba, sosai zuciyarta ke bugawa, domin abin yayi mata nauyi da yawa.
_"Wai shikam Aayaan wane irin mutum ne wanda babu kunya sam a tsarinshi, da alamu ma duka familyn su haka suke, tunda ga Aseey tana a matsayin yaya kuma taga abinda yayi amma ta kasa tsawatar mishi"_ Nidai Allah kaga zuciyata ka tseratar dani daga fasikanci, wai me Duniyar ta zama ne? Kowa burinshi yin zina!
Harshen Aayaan da taji cikin bakintane ya dawo da ita daga tunanin da takeyi, kissing ɗinta yayi passionately sannan a hankali ya dawo da lips ɗinshi saman goshinta, namma yayi kissing ɗin goshin haɗe da cewa "May Allah bless you my love" rage nauyinshi yayi domin ya lura ko nunfashi daƙyar takeyi.
"Zo muje kiyi feeding ɗina" Aayaan yace tare da riƙo hannayen ta yana miƙewa, gaba ɗaya jikinshi yayi weak, harta idonshi sai ya koma kamar yanzu ya tashi daga barci.
Kwace hannunta tayi tana cewa "Wallahi sai Allah ya saka wa mijina duk abinda kayi min, domin kai kanka Nasan bazakaso ka auri wacce Wani namijin yayi mata Abinda kake min ba.
Kuma Allah idan kayi wasa saina faɗawa Mummy tunda naga abin naka gaba yake yi.