Sashe 50
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kada ka damu my son, Nawaz ta chanchanci fiye da kuka, domin duk inda macen arziki take takai, yarinyar akwaita da kiyayewa gason kyautata wa na kusa da ita, Abinda yafi birgeni shine kunyarta da Addininta, inasonta dakai sai dai banso abin yazo a haka ba, naso ace da kanku kukaga juna kukace kunaso.
"To Amma ko hakan ma babu matsala tunda kai kana sonta, kuma Nasan zaka kula da ita sosai, Ni burina dama kada a shiga haƙƙinta.
Ajiyar zuciya Aayaan yayi Sannan yace "Nifa tun randa na fara ganinta ta birgeni, amma bansan sanda sonta har yayi min irin wannan kamunba! But i know special habits ɗin ta suna bani sha'awa..
Dafa kanshi Mummy tayi "Stop worrying yourself Insha'Allah she Will be back! And kuma bi'iznillah Zaku haɗa kanku yadda har sai wasu sunyi burin dama sune ku.
Saida ta tabbatar ta ragewa zuciyar Aayaan raɗaɗin da takeyi tukuna sukayi Sallama ta koma ɗaki. Fitarta keda wuya Aayaan ya tashi ya zauna, jingina yayi da fuskar gadon yana cire security ɗin wayarshi.
Number Nawaz ya kira, still dai switch off. Shiru yayi yana tunanin ta ina zai fara ne? Ai kuwa dabara ce ta faɗo mishi ta yadda Idan yaci Sa'a Nawaz zata iya dawowa da kanta..
Message ya rubuta Kamar haka 👇
_*ASSALAMU ALAIKUM*_
_*Ina Fatan Duk inda kike ki kasance cikin aminci da kariyar Ubangiji, da fatan kuma kina lafia, ya gajiyar guduwa babu sallama?*_
_*Bansan Wane irin Babban laifi na aikata miki ba wanda har ya shafi kowa, haƙiƙa hankalina ya tashi sanda na dawo akace an nemeki sama ko ƙasa babu ke kuma ba'a San Inda kike ba.*_
*_mummy tana Cikin matsanancin tashin hankali, ita da Aunty Aseey da ɗaya Mummyn babu Wanda yaci Wani abu. Kowa yana Cikin tashin hankalin ba'a San Inda kikeba_*
*_Don Allah ba don halina ba idan saƙon Nan ya isa gareki ki taimaka ki dawo, Kuma nayi miki alkawarin bazan Kuma Yi miki abinda Bakya soba, Idan ma Bakya son ganina zan Iya barin gidan, and kuma Insha'Allah gobe zamu koma Maiduguri.._*
*_Naki mai ƙaunar ki har cikin ruhi, C.A MUHAMMAD MAI GORO_*
Sannan ya tura mata Tare Da saita delivery report yadda idan saƙon ya shiga zai sanar dashi, ta haka ne zai gane idan ta kunna wayar...
Tashi yai ya shiga bathroom ya ɗauro Alwala, Sannan ya shimfiɗa praying mat ya tada kabbara donyin sallar nafila ya roƙi Allah akan ya Bayyana mishi Nawaz..
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Nawaz kam kwance take Amma abin Duniya Ya isheta, saboda duk juyin da zatayi Sai Aayaan ko Aseey ko mummy wani ya faɗo Mata a zuciya. Harta MUHSIEN saida taji kewarshi, barinma mummyn sarfraz da take ganin kila ta ƙara ganin baƙinta Tunda dalilinta SARFRAZ ya ɓace gashi kuma Yanzu ta gudu.
Wayarta ta janyo donta kunna ko ɗan dannawa tayi kila ta rage dare, domin sam babu barci a cikin idonta.... Chan kuma wata zuciyar tace "Kada ki kunna Nawaz! Ƙilan yanzu ana chan ana trying ɗin Number, kinga Idan tsautsayi yasa kika kunna kin jawa kanki.
Maida wayar tayi ta ajiye sannan tamike ta shiga bathroom ta ɗauro Alwala..
🤩🤩Ruhi ɗaya kenan, Aayaan Yana qiyamul layli saiga Nawaz itama ta tada iƙama..
Kusan haka asuba tazo ta riske su a tsaye, domin dogayen surori duk suka karanta...
Nawaz kam sai bayan tayi sallar asuba taji wani bala'in barci ya kamata, ai kuwa babu shiri ta koma ta kwanta, Domin ji tayi Idan batayi barcin ba komaima zai iya faruwa, don jinta rake kamar Wadda tasha kwaya.
Shikam Aayaan wanka yayi Sannan ya fita ya faɗawa securities ɗinshi cewa su shirya don Yanzu zasu ɗauki hanya.
😭😭😭😭😭😭😭😭
Mummy da Mummyn SARFRAZ ne keta faman kuka, duk ankai duka kayansu mota amma su sun rungume juna sun kasa rabuwa sai kuka sukeyi, itama Aseey dake tsaye a gefe sai taji idonta ya cika da kwalla.
Aayaann ne yace "please kuyi hakuri, Insha'Allah bawai an rabu bane, har abada ana tare Insha'Allah, kuma nayi muku alkawarin Cewa duk Wanda yakeso yaga ɗaya daga cikin ku, Kawai ya kirani a waya zanzo na kaishi, idan ma bana Free to zansa securities ɗina su kaishi.
Sosai idonsu ya kumbura kuma yayi ja, sakinta mummyn Aayaan tayi ta juya ta fita daga faloun ba tare data ko waigoba, Aayaan dake tsaye ya Kalli mummyn sarfraz yace "mum i promise zan riƙa zuwa lokaci bayan lokaci, kuma zan riƙa kawo miki mummy, and I will do my best akan binciken inda zanga SARFRAZ...
Haɗa hannunta tayi guri ɗaya tare da cewa "Nagode Aayaan, Allah ya kaiku lafiya...
Shima Aayaan saiya juya ya fita, be shiga motar su Mummy ba saboda beso damuwa tayi mishi yawa, sai kawai ya shiga ɗayar motar ya kwanta a back seat tare da rufe idonshi, ranar da zasuzo Zaria ya tuna yadda sukaita drama da Nawaz, amma Yanzu babu ita.... Tunani yakeyi yanzu Abin ya zama biyu kenan, ga SARFRAZ ga Nawaz! Ta ina Zai fara ma Oho.
Mummy ma zaune suke ita da Aseey Kowa yayi jugum Duk zuciyarsu babu daɗi, Aseey tana tunanin anya kuma tafiyarta zata yiwu? Duba da halin da mumy take ciki ga kuma Aayaan shima, muddin ta tafi yanzu tasan cewa zasuyi bata damu dasuba, ko Babu Komai ya kamata ta Zauna na ɗan Wani lokaci har zuwa sanda za'a samu sauƙin abin.
Ita kuwa mummy tunanin take yadda mummyn sarfraz ta ɗauke ta Kamar yayar ta, sam bata ɓoye mata komaiba, sannan ta nuna mata zallar ƙauna, anya ma akwai abinda zatayi Mata dazai fanshi ƙaunar data nuna mata?
Sai misalin biyar na yamma suka isa gida, Kowa jikinshi babu kwari, don haka babu wani zumuɗi sai ma tarin damuwa a tare da kowa.
Mummy na buɗe ƙofar ta shige falour, inda Aseey kuma ta tsaya ta kasa shiga sai muhsien daya kwace hannunshi yabi bayan mummy.
Koda Aayann ya fito daga ɗaya motar be lura da Aseey ba Saida yazo gaf da ita, murmushi yayi yace sister Yau Sam bamuyi magana ba! Hope dai kina lafiya? Ɗazu muhsien Yace min wai kince mishi kanki yana ciwo. Hope ya Dena?
Shiru Aseey tayi tana kallon shi, mamakin halin Aayaan takeyi sosai, Yanzu zai yi faɗa Yanzu kuma zai chanza Kamar bashiba, "Aunty Aseey ko fushi kikeyi da ɗan kanin naki? Pls ayimin afuwa nasan ban nuna respect ba.
Murmushi Aseey tayi "bro i can't be angry with you, kawai dai ina tuna sanda kake daka min tsawa ne akan saina fito maka da matarka."
"Please Aunty Aseey kidena tunawa, wallahi Bansan meyahau kaina har hakan ta faruba, ban san meyasa abu hardai ya shafi Nawaz yake rikitani ba"
"Soyayya ce tasa hakan!" Aseey tace tana ja mishi gefen kumatunshi, sannan ta kuma cewa "Ashe Soyayyar da kake yiwa Nawaz ta wuce tunanin me tunani, Gaskiya najiwa Nawaz daɗi, harna ƙosa ta dawo inga yadda za'a kaya, dukda dai kace kai ɗin mace ne!
Toshe mata baki Aayaan yayi yana dariya "Aunty please kiyi shiru kada ki ɗauki zunubi" sannan ya saketa ya shige faloun da gudu yana dariya....
Murmushi Aseey tayi "inasonka Aayaan, bazan taɓa Iya yin fushi da kaiba, kana birgeni saboda kokayi fushi kana sauka da wuri, gashi idan kayi laifi babu girman kai zaka ba Mutum hakuri.
Sanin Cewa tuni Aayaan yayi gaba bema san tana yiba yasa itama ta shige faloun tare da shigewa dakinta....
Wanka Aayaan yayi Sannan ya samu guri ya zauna tare da janyo laptop ɗinshi gabanshi, ɗan dube-dube yayi tare da rufe laptop ɗin yana tureta gefe, me kuma ya tuna Oho sai kuma ya janyo laptop ɗin da sauri yana jona wata waya a jiki.
Tarwai Nawaz ta fito ta cikin Laptop din, zaune take a bakin gado riƙe da Alqur'ani tana karantawa, forwarding yayi sannan ya danna play, still Nawaz ɗin ce ta kuma fitowa amma yanzu ta fito daga bathroom ne ɗaure da towel, zama tayi akan Kujerar make-up tana janyo lotion, sosai Aayaann yayi shiru yana kallonta har ta gama ta tashi taje bakin wardrobe ta ciro kaya, babu shiri Aayaan ya kifa laptop ɗin ganin Nawaz ta zare towel ɗin dake jikinta..
Ruf da ciki yayi sannan ya janyo pillow ya rungume, a hankali ya furta "were r u now! Rufe idonshi yayi yana ganin laifin kanshi don gaba ɗaya mood ɗinshi ya chanza, amma ai laifinshi ne! Meye na ganin ƙwaƙwaf.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Nawaz kam ba ita ta tashi ba sai misalin ƙarfe sha ɗaya da rabi, ai Babu shiri ta diro daga gadon tana salati, koda ta fita falour shiru tayi tana bin ko ina da kallo domin inna ta gyara komai ga ibincima ta jera a center table alamun ma ta daɗe da gama wa.
Sam bata ji daɗiba, taso Ace ita tayi komai. "Ƴata kin tashi?" Nawaz ta jiyo Muryar inna, ɗaga kai tayi cike da kunya sannan tace "barka da hantsi inna, don Allah kiyi hakuri inna wallahi Bansan ya akayi ban tashi da wuri ba.
" Meye na damuwa? Na leƙa naga baki tashiba shine nace bari na barki ki huta... Gashi ko karyawa bakiyi ba.
Murmushi Nawaz tayi ''inna kada ki damu dama bana karyawa da wuri, fita tsakar gida tayi nanma tsaff a gyare kuma an shareshi tsaff.
Duk sai taji kunya ta kamata, yanzu duk ina Cikin gidan nan inna tayi aikin nan, gaskiya ban kyauta ba..
Ciki ta koma donyin wanka, a falour sukaci karo da inna "yauwa Nawaz dama Inasone inje kasuwa, mezan siyo Miki?
Ɗan murmushi Nawaz tayi"babu komai inna, Nagode.
"Ai dama nasan ba Lallai ki faɗa ba, kiyi sauri ki karya saikiyi wanka, idan kuma wankan zaki farayi to, Nidai na tafi saina dawo....
" To inna a dawo lafiya;" Nawaz tace tana ɗaga mata hannu.
Misalin ƙarfe uku Inna ta dawo daga kasuwar riƙe da kaya niƙi niƙi, tayata kwasowa Nawaz tayi suka shiga ɗaki dashi, aikuwa Duk yawancin siyayyar ta Nawaz ce, don haɗin sabulun gyaran fara ne dasu Dilka, sai kuma Madara da zuma da dai sauransu.....
Wasu ƙarin magungunan inna ta kawowa Nawaz tace ta cigaba da Amfani da su Kamar yadda takeyi da sauran, sai dai Yanzu harda wanda za'a sha da zuma da madara.