← Book details Safraz Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 112

Sashe 72

Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shikam Oga Sarfraz ko a jikinshi, sakin bakinta yayi ya ɗora nashi bakin a saman kirjinta yana tsotsa saikace beby yaji yunwa.
Wata sabuwar azabar ce ta kuma zirartarta domin komi da zafi zafi yakeyi.

Kuka takeyi amma sam ya kasa fitar da sauti saboda yadda ta wahala ga bakinta da harshen ta kamar ya tsage biyu tsabar zugin datakeji yana yi mata.

Ta jigata iya jigata hakan yasa tayi shiru kawai tana sauraron azabar da Sarfraz yake gana mata, yatsanshi taji ya mayar ƙasanta yana jagwalgwalawa, aikuwa har tsakiyar ƙwaƙwalwarta haka taji wani uban zugi yana ziyartarta.
Bata tabbatar Allah ɗaya bane saida taji wani uban kakkauran ƙaton abu mai ɗumi yana neman ratsa mata jiki, aikuwa babu shiri taji muryarta ta washe wani karfi yazo mata, ihu ta zabga "wayyooo sarfraz don girman Allah kada ka kasheni, wallahi na fasa auren!!! Wallahi bana sonka.

Ɗago da kirjinta tayi don neman agaji amma sai Sarfraz yasa hannu ya dannata ta koma baya, be jira wani abu ba ya tura kanshi da iya karfinshi.

Wani irin ihu hassu ta saka take kuma jikinta duka ya saki alamun ta sume. Shikam jinshi da yayi a inda be taɓa tunanin akwaishi a duniya ba yasa ya bada kaimi wajen entrusting, Saida ya tabbatar length Dinshi ya shige duka sannan ya fara in and out...

(Jama'a Sarfraz zai kashe ƴar mutane, nifa na gaji da ganin wannan irin azabtarwar)

Sosai Sarfraz ya dage da abinda yakeyi Kamar Allah ne ya aikoshi har kuka yakeyi ba tare daya saniba, bema lura da halin da hassu ɗin take cikiba illa dai ya maida hankalinshi ga sakon da ƙwaƙwalwarshi ke watsawa duka jikinshi.

Wani uban ƙara ya saki tare da cewa "Ikraam zaki kasheni fa", da sauri da sauri yake sauke numfashi kamar wanda yayi gasar tseren duniya, sai kuma jikinshi ya saki lokaci ɗaya.

Yafi minti goma a haka sannan daƙyar ya tashi daga kanta yana ɗago ta, jin jikinta yayi gaba ɗaya ya saki babu alamar numfashi a tare da ita, aikuwa babu shiri ya dire daga gadon yana kunna hasken ɗakin.

Zaro Ido waje yayi ganin gaba ɗaya farin zanin gadon yayi kaca kaca da jini, itama hassun kwance kamar matacciya.

Ƙaramin fridge ɗin dake gefe ya buɗe ya ɗauki ruwa roba ɗaya.
Cikin hanzari yake buɗe robar ruwan tare da nufar gadon, dagota yayi ya shafa mata a fuska amma ko motsi batayi ba, ruɗewa sarfraz yayi sosai ganin yadda jikinta yake a sake.
Tattarota yayi duka a jikinshi ya rungumeta yana ƙara zuba mata ruwan a fuska, saida yakai kusan minti goma a haka Sannan yaji tayi wata wawiyar ajiyar zuciya da shesheƙar kuka a tare.

Wani Irin daɗi ne ya ziyarci zuciyar Sarfraz domin ba ƙaramar damuwa ya shiga ba.

Ta tashi amma ta kasa furta koda kalma guda ɗaya, jinta takeyi kamar ba ita ba, a Yadda takeji dama zata mutu ta huta, babu gaɓar da bata yi mata ciwo a jikinta uwa uba kuma ƙasanta da takeji kamar an tura mata tabarya me atarugu an barta a jiki.
Kirjinta ma kamar zai zazzage ya fado ƙasa, tama kasa buɗe idonta saboda yadda ya kumbura.

"Ikraaam i am sorry! Pls ki yafe mini wallahi ba'a hankalina nayi miki wannan aika aikar ba, na tuba.

"Wallahi ina matuƙar ƙaunarki a yanzu na Daɗa tabbatar wa cewa kece rayuwata bazan taɓa iya rayuwa ba idan bakya kusa Dani.

Sosai yaketa faɗa mata daɗaɗan kalamai tare da shi mata albarka, inda ita kuma hassu takejinsu kamar saukar aradu a kirjinta, domin ta riga data rantse a zuciyarta babu ita babu SARFRAZ, domin ko da datake cewa tana sonshi batasan cewar shi mugu bane sai yau.

Haka suka kwana yadda suke, saida aka kira sallar asuba ne sarfraz ya ajiyeta a hankali sannan ya shiga bayi yayi wanka ya ɗauro Alwala ya fito.
Rasa yadda zai yi da Ita yayi sai kawai yace bari ya fara yin sallar saiya san yadda zaiyi da ita.

Koda ya idar da Sallah saiya shiga bayi ya cika bathrub 🛁 da ruwan zafi Sannan ya dawo ya ciccibeta yashiga da ita ya saka ta aciki.

Aikuwa babu shiri ta zabga wata Uwar ƙara saboda wata uwar azaba dataji tana ratsata tako ina.
Jikin SARFRAZ har rawa yakeyi yasa hannu ya cire ta daga Ruwan, duk dabarar dazaiyi yayi amma taki yarda saima Allah ya isa data fara jera mishi tana cewa ya maida ita gida wallahi babu ita Babu shi har abada.

Jin kalaman da takeyi ba ƙaramin tashin hankali yashiga ba, ya rasa yadda zai yi, waya kawai ya dauka amma saiya rasa wa zai kira, Number Aayaan yayi dialling, yana ɗagawa saiya Fara kame kame "yaya dama na kira wayar Aunty Nawaz ne shine bata shigaba, don Allah hassuce takeso ta ganta.
Sosai Aayaann ya gane aika aikar da sarfraz yayi, sai kawai yayi murmushi yace, "to bari nakai mata wayar"
"Ehm yaya inda hali don Allah tazo gida ne"
"Okay to Bari na kawota"

Muryar Sarfraz har harɗewa takeyi wajen cewa "Nagode yaya Allah ya saka da alkhairi"

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Nawaz na kwance tana sheƙa barcinta na gajiya karar wayarta ya tada ita.

Koda ta duba sai taga Ashe Aayaan ne, ɗagawa tayi ta kara a kunnenta sannan cikin Muryar Barci tace "yaya Barka da safiya fatan mun tashi Lafiya"

"Lafiya Lau sweet heart, don Allah so nakeyi kizo yanzu amma kada ki bari kowa ya sani, zamuje gidansu SARFRAZ ne bashida lafiya yanzu ya kirani.

Ai babu shiri Nawaz ta tashi zaune tana cewa gatanan zuwa yanzu, hijab kawai ta zura a saman doguwar rigar barcinta ta fita zuwa falour.

Cikin Sa'a suka haɗu da Aayaan ɗin a falour, Binta yayi da kallo yana kunshe dariya tare da yin tunanin abinda zatayi idan taje taga abinda sarfraz yayi wa hassu domin ya santa da kunya.

Gaba ɗaya ko a cikin motar hankalin Nawaz a tashe yake domin mamaki takeyi meya samu Sarfraz ɗin daga jiya zuwa yau.

*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*

*63*

*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*

Aayaann nayin parking bata jira komai ba ta fita waje tayi cikin gidan.
Daidai zata buɗe ƙofar faloun shima SARFRAZ ya buɗe har saida suka bangaji juna, cikin sauri tace "Sarfraz wai bakada lafiya?"

Rimi rimi Sarfraz yayi da ido yace "No Aunty bani bane banida lafiya Ikraam ce"

Tana tsaye ya fice zuwa harabar gidan inda ita kuma tasa kai cikin faloun, "hassu! hassu!! Hassu!!! Nawaz keta ƙwalawa hassu kira amma shiru.
Cikin bedroom ɗin ta nufa domin tafi zaton tana nan, sam bata kawo komai ba a ranta na cewa ko wani abune ya faru tsakaninta da sarfraz ba.

Koda ta tura ƙofar dunɗum haka taga ɗakin sai dai akwai ɗan alamun haske "hassu kina ciki?" Nawaz ta faɗa tana karasawa kusa da window don buɗewa, shiru dai ba'a bata amsaba.
Zuge labulayen tayi zuwa gefe, take haske ya Bayyana a kowane lungu da saƙo na dakin, waigowa Nawaz tayi don ganin ko hassun barci takeyi har yanzu.

Aikuwa saida idonta ya kusa faɗowa ƙasa saboda Yadda ta zarosu waje, kirjintane yahau dukan uku uku tana jinta kamar ta ruga a guje sakamakon abinda idonta ya gane mata, babu irin abinda zuciyarta bata raya mataba..

Cikin sanɗa ta ƙarasa bakin gadon tare da taɓa bargon da hassu take ɗuƙunƙune aciki, wani hucin zafi taji hannunta yayi alamun hassu ɗin tana fama da matsanancin zazzaɓi.
Ƙarfin hali tayi ta janye bargon, aikuwa babu shiri ta maidashi sakamakon ganin hassun babu koda ɗan kampai, kar kar kar jikinta ya fara rawa ga kirjinta dayake dukan uku uku, tama rasa me zatayi tsabar tsoron yanda taga hassu ɗin, babu abinda yafi tada mata hankalima kamar uban stain ɗin jinin data gani duka gadon.

Lahaula wala quwwata illah billah ta fara maimaitawa a zuciyarta tana yiwa Allah tasbihi, a hankali a hankali ta fara jin nutsuwa tana saukar mata a zuciya Sannan fargabar taɗan ragun mata.

Wardrobe ta buɗe ta dauko fallan zani sannan ta ƙarasa bakin gadon tare da zame bargon, zanin ta ɗora mata a jikinta sannan a hankali ta ɗago kanta "sannu hassu, Don Allah kiyi hakuri kinji"
Hawayene taga yana zarya a idon hassu ɗin, daga wannan sai wannan, sosai hassu ɗin ta bata tausayi Domin tasan itama tsoro takeji balle wannan Yar mitsitsiyar yarinyar.
Pillow ta janyo tare da ɗora kan hassu akai sannan ta tattara bargon ta saukeshi gefe, zanin gadon ta yaye gefen da babu hassu ɗin Sannan kuma ta maida hassu ɗaya gefen, daukeshi tayi duka ta haɗa da bargon ta shiga bayi ta zuba a washing machine ta zuba liquid soap sannan ta kunna.
Ɗakin ta dawo ta samu hassu sai sharɓar hawaye takeyi, gefenta ta zauna tare da janyota jikinta "hassu nasan kin cutu amma don Allah kiyi hakuri, kuma dama auren kenan ai, sai hakuri yau da gobe zaki saba balle Allah ya hadaki da miji mabuƙaci.

Cikin dashashshiyar murya hassu tace "Aunty Nawaz wallahi SARFRAZ bashida imani ko kaɗan, bakiga irin azabtarwar dayayi mini ba, babu irin ihun neman agajin da banyi ba amma ko'a jikinshi"

"Yi shiru! Dena faɗa, kiyi hakuri, kuma zanyi mishi magana sosai, hakan dayayi sam be daceba, amma yaci darajar cewa shi mijin kine kinji?"
Hassu na sharɓar kuka tace "tab wallahi badaniba, ai wallahi sai dai ya nemi wadda zai cigaba da ganawa azabar amma wallahi Ni gidanmu zani Don NAGAMA AUREN"

Daurewa Nawaz kawai takeyi amma ita kanta kamar ta ruga da gudu takeji, "yanzu zaki iya tashi? Inaso kiyi wanka ki samu ki gasa jikinki saikici abinci kisha magani.

"Aunty Wallahi ko motsa jikina nayi kamar zan mutu nakeji saboda azaba"

"To bari nazo" cewar Nawaz tare ta miƙewa ta shiga bayi, ruwan zafi ta haɗa ɗan dai-dai yanda tasan bazai cutar da hassu ɗinba Sannan ta koma gurin hassun ciccibarta tayi suka shiga bayin sannan a hankali ta sakata a cikin ruwan zafin tare da cewa "pls nasan Akwai zafi Amma don Allah ki daure"

Cije baki hassu take tayi ga wani uban gumi da yaketa karyo mata, duk jikinta yayi ja alamun tasha matsa ga fuskarta da hancinta duk sunyi pink barinma laɓɓanta da sukayi jajir kamar jini zai zubo.
Chapter 72 · 0% Book details